ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 21 to 30

     *Ina godiya ga masu comment ina sane daku,dedication page dinku zai Fara zuwa ne daga page 20 so is better for to workhard in kinaso na saka Sunanki????????Tanque habibaties one luv* ????

*Intelligent writer”s Asso*

*Janafty..* 

*2019..*

*ALIYU GADANGA..!*

_(The Story of Young Soldier man)_

*Wattpad:Janafnancy12*

_Mallakar:Janafty????_

*DEDICATED TO MY MOMMAH…HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*

_Special gift to my Real Dota RAHMA????Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent Writers Association*✏

*I Dedicated dis Page to u guyz????For ur commenting…..* 

*BENEFICIAL WRITERS*

Mmn Kid????

murja Sultan

Dr Umme boko

Umaima Aliyu

Abdullahi Zainab

Big mummy

AYH

Mmn Baffa

Zahra(mom Saiha)

*JANAF NOVELLA 1*

Shatu

Ummukursum

Khadija Armaya”u

Hauwa”u ikko

Bilkisu duwan

Laminzy

Rafi”at s Rimi

Fadi dikko

Masoyiya Zainab

Anty khadija

*JANAF NOVELLA 2*

Habibity

Sa”adah

Hauwa”u ibrahim

Namecy Jamila yakubu

Mummy halil

Daliboddo

Suwaiba garba gulama

Asma”u Bafarawa

Zainab jega

Azeeza

Aisha idris

Rashida yola

*REAL LADINGO FANS*

Mmn Eyman

Habiba

Jedder Aliyu

Amina  b yaya

Aisha Rabi’u kurfi

Hadizza

Mman Teema

Ummu Ramlart 

Hauwa”u umar

*INTELLIGENT FANS*

Mman Sadeeq

Anchau

Hajara Maman

*ZUMUNTA NOVELLA*

Fati al”amin

Sadiya muhammed

Ummu sudes

Nusaiba  y gidado

Jikar Hajiya

Sadiya muhammed

Mom sayeed and Noor

Aisha Aliyu

*ALIYU GADANGA FANS 3*

Halimatu

Hauwa”u S Tudu

Napeesa

Mman Ummeta

Mman Useey

Khadijat Andijat

Innallaha ma”assabirum

Halimatu masoyiyata( Neat lady)

_Thank you all For ur  Comments and Support…✌????Allahu ya bar Zumunci Ameen…???? SON SO FISABILLAH_????

         *Chapter 20*

   

      “”Basu farka ba, sai da wayar Aliyu ta isheshi da karan Neman Dauki kana ya tashi yana ganin mai kiran ya kwashi rawan jiki ya daga wayan yana fadin”Hello Ummah..”Ummah dagachan bangaren tace”Aliyu ga direban nan akofar gidanka yace yana ta knoking Shuru..”Dirowa daga kan gado Aliyu yayi da Sauri yana bude wardrope ya dauko jallabiya ya zura yana fadin”Wlh Ummah bamuji ba..”kai tsaye tace”Toh ka fita waje ka sameshi” daga haka ta yanke kiran.

  Sauke wayar yayi yana kallon Azeema dayayi wanda take kokarin tashi zaune tana cije lebe,da sauri ya karisa gareta yana taimakamata tatashi zaune muryanta da alamun barci tace”waye yazo yaya..? hancinta ya lakuce yana fadin”babu kowa Ummah ce ta turo direba da sako,ina zaton breakfast dinmu ne,kamar tasani ko jiya na aikace yarta bazata iya moriya ba yau.”.harara ta sakarmai tana bata Fuska Saurin mikewa yayi yana dariya yake fadin”Ko ba haka ba? au naga kina hararata ok baki gajiya ba ko,toh bara nadawo nazo nakara second round yanzu nan kuwa..”Tanajin haka tayi Saurin komawa ta kwanta tana karamin kuka tace”wlh da ciwo bai warke ba Yaya captain..”Tafada tana yarfe hannu kamar lokacin takejin zafi,tara gira yayi yana fadin”Really,Toh nuna min inda keyin zafin?Bata Fuska tayi tana kokarin budemishi kafafunta tana fadin”Allah duba kagani..”ganin yadda yake dariya yana lekawa yasa ta rufe da Sauri tana tura baki baya ta juyamai tana yarfe hannu,baya yaja yana fadin”Bari naje nadawo sai nagani da kyau..”Yafada yana Rufe baki filon kujera ta makamai tana buga kafa,sai kuma ta cije baki tana yarfe hannu saboda zafin daya tsirgamata,waje yayi da gudu yana dariyan Nishadi,Sai daya ya gyara Fuskarsa kana ya fita waje ya tarar da direban gidan kawu da hanzari ya isa gareshi sukayi musabaha kafin ya bude motar ya fito da wani babban kwando,ya mikamai yana fadin”gashi inji Hajiya..”karba yayi yana fadin!”Ok ka gaisheta..”Daga haka sukayi sallama ya juyo dauke da kwando,karaf suka hada ido da Jabir dake jugging aharabar apartment dinshi yana mai dariya shiko Aliyu harda dagamai hannu tare da dankwasamai babban yatsanshi lokaci daya yana dage gira,Da hanzari jabir yabiyoshi da gudu,aiko da hanzari Aliyu ya shige gida ya rufe kofa yana yar dariya,shiko Jabir baki ya rike yana fadin”Kan bala”i dagani sojan chan yasha gara jiya,ji sai wani kyalli yake,tab nima dole ne nazo nayi Auren Tukan gayen nan ya haihu yace ni kaninsa ne..”

   Koda yakoma Azeema ta rarrafa taahiga Tiolet ta sake Shiga Ruwan zafi kafin tayo wanka,koda yashigo ya ganta bakin madubi tana Daura dankwali ta sanya wani less,mai Ruwan kasa,ta daure gashinta da band da hanzari ya karisa yana amsan dan kwalin yake fadin”kawo na daura miki yar kauye kawai..”Sakarmai tayi tana fadin”wa?,kai din ne ka iya Daura dankwali,tab Kaida babu Abunda ka iya sai duka dasa mutane tsallon kwado..”dariya ya sheke da ita yana fadin”Nifa haryanzu Azeemar kaduna bata daina bani mamaki ba,ko za”ayimin karin bayani..”Fari tayimai da ido kafin tace”babu bukatar wani bayani, mamaki kuma kaciga da adanata,saboda kabama Sabbin damar shiga”Ware ido yayi yana kallonta itako bata tsaya wani mgana ba,tajuya tana wani taku ta fice daga bedroom din,Galala yayi yana kallonta kafin ya juya Shima ya fada Tiolet Nishadi yaki sakinshi.

   Tana Fitowa daga Kwandon Abincin dama yunwa takeji kichen ta nufa,da hanzari ta dauko Filet da cokali,tadawo ammh tana tafiya tana gwale kafa tana cije baki domin jiya taji maza fa,Sinasir ne da miyar agun sai Ferfesun kan sa,sai ruwan shayi mai hade da Na”aNa”a,Diban Sinasir din tayi guda daya,taci Ferfesun ne taci dayawa sosai Saboda Romonsa,Tana cikin Sude Filet din Aliyu ya Fito cikin Shigar shadda Fara Riga da wando dinki Muhammed,harda hulansa zannah bukar blue saboda aikin na kayan blue ne,yayi kyau sosai saboda yadda yake haskawa ga wani Annuru dayake ta Fitarwa kusa da ita ya zauna yana kallonta,itama Shi take kallo gira ya dage mata yana fadin”yane Yan matan  kaduna..”Ijiye Filet din tayi tana mirmishi kafin tace”Samarin bariki kayi kyau..”

  Yadda kanshi yayi bisa kafadanta yana lumshe ido kafin yace!Har na kai ki pretty..”Jingina kanta tayi jikin hulansa tana fadin”Sabon suna na samu kuma wai pretty..? Dago da kansa yayi kafin ya sanya hannu ya riko duka hannuwanta yana fadin”yes Azeema yesterday ki sanyani farinciki da babu wanda ya taba sakani Tunda na mallaki hankalin kaina,bansan meyasa ba ammh chanzawarki Azeema tafi komai yimin dadi plz tell waya koya miki duka wannan Abubuwan,domin wlh kina ta zuwarmin da Abubuwan ban mamaki “Mirmishi Azeema ta saki kafin ta kwantomai bisa cinya tana fadin”Naji dadi da na sanya mijina farinciki dama burina kenan Nidai Fatana Allah ya aramin lafiya da tsawon rai nayita Farantamaka har karshen rayuwata..”Tafada idonta na cikowa da kwallah.

Gashin kanta yake wasa dashi yana fadin”Ameen Ameen Thanks for evertin dear Allah yayi miki albaarka..” Da Ameen ta amsa kafin shuru ya biyo baya kowa yana saka Abun da ke ransa,Azeema ko Farinciki ne ya cika jin yadda Yaya captain ya saki jiki da ita yana ta mata godiya,Lafewa tayi ajikinsa tana shakan kamshinsa,daganan sai barci ya sureta,sai da barcin nata yayi nisa kana ya zameta bisa kujera,yaja filet dake kujera ya zuba Sinasir din ya karya bai Fita ba sai ma ya kunna tashar CNN yana kallon labarun,gefe daya yana kallon Fuskar Azeema wacce ke barci agefensa ammh hannunta guda daya yana cikin nashi yana murzashi lokaci bayan lokaci yana sakarmata kiss.

   Zayyano irin Abubuwa dasuka faru wannan Ranar toh tabbas zan gama littafin nan ban gamashi ,Bayan Azeema tatashi daga barci suka dasa hira ita da yaya captain cike da kwarewa da kuma wayewa,ita kuma Azeema tana kwance kan jikinsa tana bashi amsa cikin yanga da yauki lokaci bayan lokaci kuma ta sakarmai kukan zafi ita kafafunta ciwo suke,shiko yana ta biye mata yana Faman lallashinta,sai zuwa yammah kana yasamu kiran Kawu akan yazo gobe su Goggo zasu koma gombe,Wanka ya sake zai Fita ai Azeema tasaka kukan Shagwaba sai ya tafi da ita,toh ganin ita kadai ne agidan bata saba ba,yasa yace ta Shirya su tafi da hanzari ko ta Shirya suka Fito tana kallen kallen cikin barikin ta tsorata yadda take ganin Sojoji na wucewa da gudu kamar wani Abu,na faruwa Makalesa tayi tana makyarkyata shiko yana ta mata dariya,ammh karin ya yarda zaije da ita sai da tayi mishi alqawarin daidaita Tafiyarta duk da karfin hali take,ammh saboda tana son zuwa haka ta cije tana hade kafanta,ammh duk da hakan da mutum ya lura dakyau zai gane somethings is happen.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button