ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 21 to 30

  Su Ummah sunyi mamakin ganin Azeema,ammh sai basu yi mamaki ba ganin yadda suka rabu jiya,basu dade da zuwa ba direban kawu ya kwashi su goggo da Baba Ade,da kayan arziki niki niki sai wanda yagani,duk da kawu yayi yayi goggo ta kara ko Kwana biyu ammh taki yarda dole ya kyaleta,Su goggo na wucewa suma basu dade ba suka wuce bayan doguwar Nasihar da kawu yayi musu daganan basu wuce gida ba,Restaurant yakaisu suka ci abinci dazasu koma gida Ya Shiga yahuza Suya ya siyo musu kaza da madarar hollandian,masu sanyi,basu koma cikin bariki sai dare lokacin ana kiran issha”i Ledan kayan ya bata ya wuce masallaci itakuma ta Shiga gidan,da zai dawo tare da Jabir suka Shigo,lokacin hartayi wanka ta sauya kaya cikin wani material baki da kwalliyan ja,jin Shigowarsu yasa ta sako babban mayafi ta fito falo suka gaisa da jabir yana ta mata Tsiya yana fadin”Matar Soja a bariki.”mirmishi kawai take tana sadda kai.

  Jabir bai dade ba,ya yi musu sallama ya koma gidansa,kazan Aliyu ya fito musu dashi sukaji suka koshi,domin Shi yayi ta durama Azeema abaki yakuma bata madarar,tasha yau ma kafin su kwanta sai da yaso maimata Abun jiya ammh Azeema tasakamai kuka da magiya da zafi sanin Raunin dataji jiya ne yasa ya sausautamata ammh fa sai da ya samu yar Natsuwa daga jikinta koda yashiga wanka Azeema gefe takoma tana Share kwallah Nipple dinta sunyi jawur saboda tsotsa bakinta ko haryana wani tsantsi saboda yadda yake shan lasa,yana Fitowa itama wanka ta fada Ammah sai da takara Shiga Ruwan zafi domin Anty madina tafadamata Shizai Taimaketa duk Ranar da Yaya captain yayi Disvargin dinta.

      _________________

_Masauratar garin Agadez_

   “””Da gudu Wata mota 607 kirar Piagion,baka ta shigo cikin babban kofar masarautar inda ainihin sashen matan maimartaba suke Dogaran dake waje suka Rumtuma da gudu zuwa ga motar suka mata dafifi daya daga cikinsu ne,ya bude murfin motan yana fadin”Barka da dawowa Yarima dan sarki jikan Sarki yarima mai jiran gado. “gabadayansu suka amsa sai da yabata lokaci kafin ya saka kafafunsa zuwa waje,kafar nasa sanye da wani katon takalmi booth ne baki masu igoyoyi duk ya daure su,Kafar Nasa farace sosai,takamarsa ne yasa bai Fito kai tsaye ba sai daya bata lokaci sai gashi ya fito masha Allahu daga sama har kasa na karemai kallo sanye yake da riga da wando masu Ruwan kasa baground dinsu sai ratsin green,kansa sanye da hula Shima irin kayan jikinsa kugunsa tamke da wani katon bell baki,daga gefen kafadansa Sai ga wani dan Anini  daya nuna sunanshi Baro baro kamar haka.

  *LIEUTENANT  UMAR ABDULNASEER TAMBARI BUZU..* Kenan wanda ya kasance sojan kasa ne dayake aiki akarkashin Sojojin kasar Niger a yankin Niamey,dogon Namiji ne mai dauke da kyau da zati,Baya naja da Sauri saboda yadda naga yana kama da Aliyu gadanga sai kace wasu yan biyu saboda yadda komai nasu yazama iri daya ban tsorata ba sai daya fara taku da yanayin isarsa da takamansa komai irin na Captain Aliyu ne,dogarawan dake durkushe kasa suna zubamai kirari yadagama hannu kafin ya Shiga babbar kofar da zata sadashi da sashin Mahaifiyarsa wato GIMBIYA  FASILATU.

   Tunkafin ya karisa sakon isowar tilon Yaron sarkin ya cika Masarautar Duk da baifara isa Fada ba,ammh har jakadiya takaima sarki rahoton dawowar baban dan Nasa kuma magajinsa wato yarima Umar,ita kanta Gimbiya Fasilatun Tuni wata amintattaciyar baiwarta ta Shigo ta labarta mata bata ma kai ga Ficewa ba sai ga Yarima Umar din ya Shigo cikin Babban Falon na mahaifiyarsa wanda yaji kayan alatun more rayuwa,tana zaune bisa wani Tuntu na gidan Saurata gefenta wasu kunyangu ne,sunata faman mata Fifita da wani katon Faifai mai wani gashi gashi ajikinsa,yana Shigowa suka  mike da hanzari kafin su sake zubewa suna fadin”Brka da zuwa yarima dan Sarki jikan sarki kuma sarki agobenmu in Allah ya yarda..!Suka hada baki Suna fada.

Fuskars babu Fara”a ko kadan ya daga musu hannu,jikinsu na rawa suka mike suka fice,dakin ya rage daga Shi sai mahaifiyarsa cikin wani taku ya isa kusa da ita yazauna kasa kusa da kafafunta yana fadin”Barka da hutawa Ranki shi dade..”ta dago tana kallonsa kafin ta sanya hannu ta dauko Tuffa cikin wani Faranti ta saka abaki ta gutsira kafin ta sanyamai baki Shima ya gutsira maidawa tayi ta ijiye tana fadin”Brka da zuwa yarima Umarun Faruq yarima mai jiran gado..”Tafada tana mai mirmishi tabe baki yayi yana Tauna Tuffan bai yi mgana ba sai da yagama hadiyewa Tukunnah yace”Nifa Ranka shidade bani son kina sanyawa ana min kirari da yarima mai jiran gado,sam ni mulki baya gabana Nafi kaunar aikina fiye da komai..”Yafada yana bata Rai.

Mirmish tamai mai kayatarwa kafin tace”Naka wasa Umar,ka manta duk sanda kayimin wannan mganar nasha fadamaka tun Wuri ma ka sanya son mulki aranka domin watan watarana kaine zaka mulkemu a wannan Masautarta ta *TAMBARI BUZU.* Saboda Maimartaba bai da wani da Namiji sai kai,sauran kannenka duka mata ne Umar,kuma ko ba mutuwa ba akwai Tsufa kuma dole masauratar nan na bukatar Adalin Sarki kamar mahaifinka kuma bakowa bane face kai..” ido ya tsuramata harta gama mganarta ajiyar zuciya ya sauke kafin yace”Uhm…,Mommy kenan ni duk ba wannan ba wata tafiya ce  ke gabanmu next month in Allah yakaimu duk  da bansa rai dani aciki ba sai gashi Sunana ya fito.

Kai tsaye ta takalleshi kafin tace”Wata Tafiya kenan? gyara zama yayi yana fadin”Gwanntin kasar Nageria ita ta kawo ziyara zuwa ga gwannatin kasarmu kuma azuwan datayi ne ta nemi hadin gwiwa da gwannatinmu domin Subata wasu daga cikin dakarun Sojojinta guda dari zuwa Nageria domin hadin gwiwar yakar yan boko haram da masu garkuwa da mutane,hadin gwiwan ta hada da cameeron da chadi,da Niger da kuma Nigeria,shine acikin wadanda za”a Tura harda bacth dinmu aciki kuma nine Shugaban tawagarmu..”Washe baki Gimbiya Fasilatu tayi tana fadin”Masha Allah wannan ai Abun alfahari ne,Allah yabada sa”a Allah yasa acimma buri,yanzu kaje kayi wanka kaci abinci ka huta nasan zuwa lokacin maimartaba ya bar fada yana Shashensa zan aika jakadiya tamaka iso sai kaje ku tattauna saboda yau bani keda Turaka ba  gimbiya Razeenah ce”Gyada mata kai kawai yayi kafin ya mike ya fice yana mamakin yadda Mommysa tayi Farincikin da wannan Tafiyar wanda Shiko ko alama tafiyar bata kwantamai ba.

   

*Intelligent writer’s Asso.*

*Janafty Aka Shakira*????

*2019..*

*ALIYU GADANGA..!*

_(The Story of Young Soldier man)_

*Wattpad:Janafnancy12*

_Mallakar:Janafty????_

*DEDICATED TO MY MOMMAH…HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*

_Special gift to my Real Dota RAHMA????Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent Writers Association*✏

_Sadaukarwa ga FIKIRAR MARUBUTA..,kamar irinsu,HassanAtk,and Hussain80k mai warin baki????????,Sai ke my abokiyar Hassada Mrs Sardauna,Ina kike kawata Hassana Dan labarabawa,Walidition,Diyata Ladingo,Sisinah Aisha Alto,my mryam obam Rabi”atu Sbs,Sahibata Hafsart Hafnan,…Da duk jama”ar dake gidan Fikirar marubuta kusani ku kara sani Janafty na muku Son kauna mara iyaka,Ina kuke yan Group din KHADIJA CANDY NOVELS..Ina gaisuwa Salwess,Da duka sauran masu Sharhi dake cikin group din,sai ALIYU GADANGA FANS1..ina kike My Esha,dake mman Muneebata,Aisha Adris,Fatima garba,Mman Ummu(Nemecyna),Kuma yan ALIYU GADANGA FANS2,Ina kai gaisuwa Allah yabar zumunci da duka Sauran group din dasuke Sharhi kan wannan buk din,Ina godiya Sosai Allah yabar Zumunci BOHOT BOHOT LOVE_

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button