ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 21 to 30

Cije baki tayi kafin tace” _Yazama dole nayi yaki domin samun kusanci da Abun sona,Azeema kiyi hakuri zan zo gareki kuma,kuma ina Fatan wannan karan zaki afka ramina.._ take Fada tana zubar kwallah,lokaci daya tari ya sarketa daga kwance take fadin”inna Ruwa…”Inna Ramatu ta fito daga kichen ta Shiga daki sai ga ta da ruwa awani karamin kofi ta dankwafarmata dashi nan tana fadin”ai sai ki tashi kisha,ni tuni nadaina wahalar dakaina akanki,Tunda bazaki daina sakama ranki abunda ba zai yuyu ba,banda Rashin hankali kowa na gudun Shege,ammh ke kina neman kashe kanki saboda wanda ba”asan asalinshi ba..”

  

  Tafada tana komawa madafin,daKyar Azeeza ta iya tashi ta dauki ruwan tasha kadan,Inna tabi da kallo tana dan mirmishi Aranta tanajin Haushin inna mussaman ma in ta zagi Yaya captain ji take kamar ta rama mai,itafa yadda takejin nan zata iya rabuwa dakowa aduniyar nan indai akan yaya captain,ciki ko harda inna don ta lura basuyi Tarayyah akan Abunda take so ba.

  *Fans Azeeza fa tayi nisa batajin kira,me kuke ganin zai Faru? wannan karon Azeema zata tsallake kuwa? hhhh i don’t know*

  ****************

_Kaduna_

  

*Bayan Sati Daya da Tarewar Azeema*

  “”Fadar irin Soyayyah da kulawa dake Shiga tsakanin Azeema da Aliyu kauyanci ne,domin acikin Satin nan gabadaya Azeema tagama rikita Aliyu da salon da Anty madina ta koyamata,kyautan First dinsu na Farko wayace Aliyu ya siyamata galleliya mai kyau da yarari pack4 wayar ta hadu ta karshe,yabata ne saboda Kyautatawarta gareshi,Azeema ta saki jikinta Sosai tana bin Aliyu sau da kafa,dayake ta karance shi sosai Shiyasa batasha wuyanshi ba,tana bashi girmansa daidai gwargwado.

Aliyu A adaddafe yabari Azeema ta sake kwana uku bai kara tabata ba,saboda tagama warkewa Sosai,Rana na hudu kuwa Sai da Aliyu ya maimata Abun da yayi Ranar Farko,kuka ya dingamata Share share,Bude muryansa yayi ya dinga kwararamata ihu????????????Domin Azeema nakaishi wata Duniya da baitaba kawowa akwaita ba,sai gashi Ta Sanadin Azeema yaje,Itako Duk ta fahimci yana da yawan bukata bata nuna ta gaji koda ta gajin,duk sanda yazo da bukatarshi zatayi hanzarin tallafanshi ta biyamai bukatunshi,Azeema bata yarda shawarwarin madina ba kodaya don Aliyu da kanshi ya budemata whatsapp,ya sakamata nombarsa,data Anty madina dana,Anty mardiya sai ta goggo data Ummah harda ta Babanta,aiko ranar Murna kamar mene wajen Azeema,Wuni tayi kiran mutane Suna gaisawa,data kira mallam lawal sai da yayi kwallar Farinciki,goggo kuwa sai da suka kusa shafe awa suna waya,sai da Aliyu ya karbe wayan ya kashe,kana ta Saurara,Anty madina da hanzari ta sanya ta cikin groups din su na karuwa ta whatpps,dana girke girke don ta dinga karuwa.

   Sau biyu Aliyu na gayyato Jabir,suna zuwa suna lonching Agidanshi,saboda yadda Azeema ke kasheshi da wasu salon girke girken,wanda ko Abu take bata gane ba,yanzu zata kira Anty madina takaramata bayani,bata da son jiki ko kadan balle kusan tasaba da aiki da gari ya waye ko kafin yaya Aliyu ya tashi ta gyara ko”ina ta tsabatace,tayimai breakfast harta cakare cikin Shigata alfarma,Aliyu bazai iya dora komai kan zamanshi da Azeema ba,Domin yadda suke zaune babu wanda zaice ba Auren soyayyah sukayi,ba,yadda take girmamasa da yadda takesakin jiki dashi yafi komai yimai dadi,in yayi Rantsuwa bazai yi kaffara ko ada baitaba kin Azeema ba,Abu dayane ke bashi Haushi da ita sakarcinta toh yanzu bayi da haufi Azeema ko cikin mata dubu zata Fidda kanta Ada yana ganin Ni”ima amtsayin wayayyiyar mace,ammh yanzu sai yake ganin Azeema dabata ko gama Secondry sch ba,zatayI Abunda Ni”ima bata taba Saninshi ba,Shiyasa batare da Sanin Azeema ba ya aikama Madina kudi ta account dinta 2 hundered Thousand,Tayita godiya bakinta har kunne,ita ke fadama Ma Azeemar,nan kuma takara zage damtse tana koyama Azeema wasu salo,na yadda zatakama yaya captain ahannunsa,Tunda tazo bata taba Fita ko kofar daki ba,tun bayan Tafiyansu goggo,kullum tana cikin gida in tagama aiyukanta sai takoma tazauna daga kallo,sai ko danne danne awaya,Sai Yaya captain ya dawo bayan ya ci abinci ta tada rigimar sai ya goyata,Toh daga goyon ne,sai Atafi goyon gasken,cikin satin dayan nan Sai ga Azeema tayi kiba tayi haske kamar ba ita,Toh tana cin mai kyau tasha mai kyau,ta kwanta waje mai kyau,Akula da ita toh meta rasa ai sai ta baje waje ta hau kiba tana murjewa.Mganar wajen kula da kanta kuwa bata wasa,saboda ita Fruit basu yankewa agidan,Shikanshi yaya captain bai kiyuwar Soyowa da zarar Sun kare,tunda Tsakani harga Allah yana fa amfana,Shiyasa yanzu Jabir yake tsoron mai mgana dayayi mgana sai yace Shi yaro ne haryanzu buh ya bari ya girma,Abun na damun Jabir Shiyasa yakira maminsa awaya yace tama baffansa mgana Shima ya matsu atura gidansu Mufeeda ko Aliyu zai daina masa kallon Tara Saura kwata????????

   

   *************

  

Yau Takama Sunday ne,Gabadaya yau da Sanitation Azeema tatashi Aliyu na tayata suka zage suka gyara ko”ina na gidan Suka goge,kafin su Fada kichen Su yi breakfast duk da Aliyu da hira kawai ya tayata,Tana gamawa taja Gadanga taje ta hadamai Ruwan wanka tazo zata Fito yazo ya ritsata abayin,cikin bath din ya tura ta da kayan jikinta yana mata dariya Bata Fuska tayi zata fashe da kuka yayi Saurin cewa..

  “Oh Pretty,kuka karki yi bari nazo na Fito dake.”ya fada yan Fadawa cikin bath,bakinta ya matse yana fadin”kin cika shagwaba..”kwabe Fuska ta sakeyi zatayi mgana sai taji ya hade bakinsu waje daya,lokaci daya yana sabule mata rigar jikinta,hannunta ta sanya duka ta tallafi kanshi bayan tataso ta haye kan cinyoyinsu ta zuro da kafafunta ta baya Dama da hagu,Shiko yasaka duka hanuwansa abayanta yana yin kasa da guntun wandon jikinta.

  Basu Fito daga Tiolet din ba,sai da Suka mori juna son rai,saura kiris yarage ayi Azeema taki yarda ta kalleshi Ashagwabe tana fadin”Nidai A”a…”Idonsa na Rufe yace”Meyasa kuma? Ruwa ta dibo ta yarfamai tana fadin”Nan Tiolet ne Yaya captain zai fi kyau koma miye muyiShi cikin bedroom dinmu ko? bai mata mgana ba,kuma bai bude ido ba,saima Tureta dayayi ya mike ya kunna Shower ta sama,sai jitayi ya Fizgota ya hade kirjinsu waje daya,kafin ya Damki Soson yana gogamusu kumfan Atare idanunsu na Sarke anajuna,Ganin haka yasa Azeema tasaki mirmishi kafin takara manne mai lokaci daya tana Dora hannuwanta duka bisa kafadansa tana juya kugunta a kugunshi,Da hannu biyu ya tallafota Still kuma yana kallon kwanyan idonta,yana kuma gogamata Soson cikin wani Salo,Ahaka dai sukayi wankan Duk alalace,shima wajen Shiryanwa duk Ahaka aka kare,Domin Bayan sun Fito wanka Aliyu ya bata musu wanka,don yana nado Azeema cikin Towel bai Direta ko”ina ba sai bisa gado,Ta dago zatayi mgana ya saukemata Nauyinshi yana mata wani kalo,ganin haka yasa ta saka duka hannuwanta ta tallafeshi tana kokarin hade bakinsu waje daya.

  Sai da suka sake wanka kafin Aliyu yazo ya Shirya cikin Riga da wando duka Farare ne,kamar kayan Training dinsu ne,Harta combos dinshi da Safarsa Farace,Azeema na gefe tana kallonsa yana kokarin Daura igiyoyin Takalmi bai dago ba,sai da Yagama ya dago yana kallon yadda ta wani hade rai Tana kallonsa Dage gira yayi yana fadin”Pretty ya akayi ne,ko nazo nayi Second Round Tunda naga haryanzu kinki saka kaya kila kina neman kari ne..”Yafada yana yar dariya 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button