ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 21 to 30

  Bata Fuska tayi tana mai hararan Soyayyah kan tataso daga ita sai wani karamin Towel,gabadaya cinyoyinta suna waje,gefe daya kuma tayi ma towel din wani sakwa sakawan Riko rabin Nonuwanta duk sun bayyana,ko kafin ta kariso gabansa tagama Tasomai da sabuwar sha”awarta,gabansa ta tsaya kafin ta dafa kafadansa tana fadin”Wai ina zaka ne yaya Captain? kai tsaye yace mata”Fita zanyi menene,..? Rausayar dakai tayi kafin tace”Yau fa weeked ne..”Tafada kamar zatayi kuka..

Agogon Fatan dake sanye ahannunshi ya duba yana fadin”Bafa Nisa zanyi ba Jugging zani yanzu zan dawo juz 30 minites.”Bata Fuska tayi kafin tayi tsalle ta makalesa tana fadin”Nidai A”a wlh..Allah bani zama gidanka nikadai,kafata kafarka..”Take fada tana narkemai bisa jiki,jin yadda gabadaya jikinsa ke amsawa yasa ya yi Saurin Rabata da jikinsa yana fadin”Toh yi hanzari ki Shirya kafin Na chanza ra”ayi..”Jin haka yasa ta daka tsalle ta danesa lokaci daya ta sakarmai kiss a kumatu kafin ta sauka tana fadin”thank you yaya captain…”Tafada tana tsallen murna kafin Ta nufi wardrope dinta tana Fitowa da kaya,kai ya dafa yana Sosa gira Yana kallonta gabadaya in bai yi wasa ba Azeema su take ta kasheshi da Salonta,yanzu koda yace bazashi da ita ba,toh in ta dinga Rigima toh karshenta Shima ya Shirirince shima yakasa Fita Shiyasa yace ta Shirya Su Fita tare,Hannuwansa ya sanya duka aljihu yana kallon yadda take barin jikin Fito da kaya,Mirmishi ya subucemai yana Jin wani Abu Aranshi ya tabbata ko bayason Azeema Ada toh ayanzu ta kwaso mafi tsoka cikin zuciyarta Uwa uba kuma tana da wani babban mtsayi da bayan goggo ba wacce ta taka arayuwarshi irinta,ita goggo Amtsayinta na uwa wacce ta haifeshi kuma ta raineshi,Itako Azeema amtsayin Matar kaddara,ta Rufin Asiri kuma uwa uba kuma macen Sauke Nauyi da bukata,Domin ta shayar dashi zumar da babu macen data taba shayar da wani irinta..Anaka zaton kenan ba Ruwana Dota Rahma na jinka????????

     

juyawa yayi zai Fita daga bedroom din sakamakon wayarsa datakeneman Dauki,har zai Fita saiya waigo yana fadin”In kin gama Shiryawan,ki Sameni Afalo…”

   

   *Comment,Share and Vote…*

   *Janafty….*

*ALIYU GADANGA..!*

_(The Story of Young Soldier man)_

*Wattpad:Janafnancy12*

_Mallakar:Janafty????_

*DEDICATED TO MY MOMMAH…HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*

_Special gift to my Real Dota RAHMA????Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent Writers Association*✏

      *Chapter 22*

  “”Yagama amsa wayan kenan Ta fito da hanzari ta tsaya agabansa Tana fadin”Ya?  kaganni yaya captain nayi kyau ko? fadin haka yasa ya dago yana kwaremata kallo ido ya zaro yana rike baki Abun mamaki sanye take da wasu riga da wando cikin kayansa Kayan Red and black ne na  JC ne Wandon yayimata Daidai buh rigarta tayimata yawa Don tayimata burmeme tana yawo aciki,Sai kirjinta daya taso,Wani Half cover din takalminta ta saka Wuyanta kuma yane da wani jan vail ta nadashi akanta sai yayi mata kamar Karamin breziya Hijab,Mirmishi take sakarmai Tana juyamai take kara cewa!Daga yau na samu kayan Motsa jiki yaya captain wlh sun man kyau”Tafada tana rike kugu.

Ajiyar Zuciya ya sauke kafin ya saka hannu yana Shafa sajensa yace”Eh sun miki kyau kam,buh kinsan meyasa zan barki ki Fita haka..?”girgiza kai tayi tana kallonsa Mikewa yayi yana fadin!”Cuz kayan bai kamaki ba Sosai wlh tallahi da bazaki taba Fita dasu ba,kuma as From day ma ko kukan jini zakiyi ba inda zaki bini yarinya..”Yafada yana hade rai bai san meyasa yaji ranshi yabaci da shigarta ba,Saboda kishin yadda maza zasu ganta ahaka.

Kwabe Fuska tayi zata fara kukan Shagwabanta ya karkace kai yacemata”Don”t Start Ohhh.Don kina min kuka wlh zan canza Shawara..”jin haka yasa ta gintse baki tana gyada  kai Hanyar waje yayi yana Fadin”Ki sakomana Ruwa kizo mana dashi..”Jin haka yasa ta ruga kichen ta dauki wani karamin gwando ta saka musu Ruwa da lemuka ta zage gwandon ta dauko koda ta fito har Aliyu ya Fita da hanzari itama ta fito wulka idon ina zata ganshi A compound din gidan ta ganshi yana Tsaye ya juyamata baya bayan ya zuba duka hannuwansa cikin aljihu,Ganin haka sai tayi mirmishi bata sakama gidan key ba, sai ta barshi haka,Tunda ta lura yau mai gidan yana kan gaba ne,a natse ta cinmai Tana fadin”Oya let go Zauji…”

Jin Abunda tace ne yasa yadan kalleta kafin ya kada kai yafara gudu gudu kadan kadan itakuma tana binshi abaya,ganin yafara gudu da sauri yasa itama tafara gudun kadan kadan,bai waigo ba taji yace”Stop in bahaka ba zaki koma gida Juz wach me.”Yafada muryansa A cushe,Cak ta tsaya tana kallonsa yacigaba da gudunsa,ya mike wani shatataletalen Titin dake gaban gidajen nasu har yabacema ganinta.

Ajiyar Zuciya ta sauke kafin tafara Tafiya anatse dauke da kwandon ahannunta tana waige waige domin Sojojine keta wayo ammh ba sosai ba dayake ranar Hutune, yawancinsu basu Riga Sun Fito,tayi nesa hartabar layin gidajen bata saka Aliyu a idonta ba,Tana tafiya tana ta waige waige koda taci karo da wasu sojoji suna nasu Gudun rage Nauyi basama kallonta balle tasaka ran zasu yimata mgana,Tana waigen ne takusa yin Tuntube ta fadi,sai ta dawo daidai kana ta maida hankalinta agabanta gabanta ne ya fadi tayi baya zata juya sai kafarta ta hardeta tayi baya zata Fadi,da duka bakinta tasaki zata saka ihu  bayan Kwandon dake hannunta ya kufcemata,sai taji tafada kan wani Abu mai Taushi da kamshin dadi,lokaci daya yasaka tattausan hannunsa ya Rufemata baki yakuma jata jikinsa ya Rumgume yana sakin ajiyar Zuciya.

Kamshin Turarensa Shi yasa tagane ko waye dago kanta tayi tana kallonsa kafin tace wani Abu ya rigata da cewa”Sarkin Tsoro…”Yafada yana lakucemata hanci Shagwabe Fuska tayi kafin ta waiga tana kallon Hoton Sojan da”aka Zanashi da Dustse yana tsaye da kakin Soja Fuskarnan ba Fara”a ga bindiga ahannunsa irin Jigidarnan ya Saita ta dashi,lokacin data ganshi wlh ta zata mutum ne harbinta zaiyi Shiyasa ta tsorata.,kara kallon yaya captain tayi tana fadin”Wlh na tsorata ne yaya captain na zata mutum ne fa,ya saitani da bindiga zai harbeni..”Yar dariya yayi kafin ya duka ya dauko kwandon datayi wachakali dashi riko hannunta yayi yana fadin”oya mu koma gida,Tunkafin kijima kanki Rauni saboda Tsoro,don akwai irin wadanan dayawa acikin bariki nan..”Matse hannunshi tayi suka juya suna tafiya dora kanta tayi bisa kafadanshi tana fadin”Nifa Tun Asali dama ina da tsoron Soja don yana bani Tsoro..”kumatunta yaja yana fadin”Toh yanzu fa? bake ta mele tana fadin”laba’asa…”bata Rufe baki ya ciccibeta yana fadin”Muje sai ki tantace,yarinya kin mori soja ga karfi ga kuzari kina wani Basarwa ko.”Dariya take tana riko wuyansa take fadin”Na Shiga uku,wlh ina son soja yanzu,koni na yada da karfinka..”Take fada tana dariya shima Dariyan yake,Duk sojan dayazo wucewa tunda yawancinsu suna karkashinsa ne,sai dai kaga yakame yasara kafin ya wuce,shiko ko kallo basu isheshi ba,Wo soja mazan Fama kenan.

   Suna kawowa kofar Apartment din Jabir,sai gashi sun cikaro dashi ya fito yana daure igiyar takalminshi Aliyu na ganinshi sai ya barsa ta gabanshi suka wuce Azeema na kyalkyala dariya dagowa Jabir yayi jin muryan Aliyu na fadin”yau zaki sani ne yarinya haha…”Yake Fada yana kara riketa Da ido da baki yake binsu da kallo Hannunsa a kugunsa har suka isa kofar gidan Aliyu saboda mamaki Jabir harda leke yaga Aliyun kodai kama ne,aiko sai da Aliyu ya shiga kana ya waigo yama Jabir gwalo ya maida kofa ya rufe,baya Jabir yaja yana Sakin Huci kawai ya wuce yana ayyana Abubuwa dadama dazai rama Abunda Aliyu kemai in yayi Aure.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button