ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 21 to 30

  

  *SALON KWANCIYA..* Zaro ido Azeema tayi Da Sauri tana Rufe baki da hannu hararan wasa Madina ta mata Tana Fadin”Stop joking Azeema Abu ne mai muhimmaci infact ma Shine ginshikin Aure,so u better listening very carefully don zai miki amfani ki cire kunya domin dama rayuwar aure sai ka cire dukkan wata kunya kake iya mace  mai aji da Kima a idon mijinta..”Saurin gyada kai Azeema tayi,kafin Anty madina ta dora da cewa

  “In Akace Salon kwanciya ba Ana nufin komai bane illah yadda zaki iya Salo salo tare da hikimar Sarrafa mai gida A Shimfida,Na farko bawai ki zama wata dussa ba,kina kwnce duk inda miji ya juyaki ki juya kamar wata bichan No ki zama kece kike jan Ragamar Abu kezaki dinga sarrafashi Ta salo kala,kala wanda zai gane yes yana tare da cikakkiyar mace wacce ta san Kanta,ki sance wacce zaki jiyar da mijinki dadi takowani Fanni,ki sanyashi yayi miki kuka harda koke koke,ki sakarmai jiki,shima ya sakar miki kada kiji kunya ki saki jikinki ki Tsotse mijinki daga sama har kasa,shima haka kuskuren da mata yakeyi Shine sai ga mace wai sunyi Fada da miji sai kiga ya nemeta Shimfida,wai Saboda yabata miki rai sai kiga mace tayima namiji sharaf yayi yadda yagama dama dake,bawani Taimako,toh hakan kuskure ne,wlh yana kawo tsana koda bata miki rai yayi,in kika tsage kika farantamai wlh tallahi da kanshi zai gane yayi Kuskure har yabaki hakuri,Azeema sai kin dage sai kuma kin zage damtse,domin Duk cikarki mace matukar baki gyara chan headquater ba duk abanza,kinga magungunar dana baki kina amfan dashi,duk dakaina na hada kayan Ni”imar mata ne,Kayan Gona ne,sai su aya dasu dabino,sai su kanunfari da Sauran itatacenmu,kada ki bari Fruit yadinga Wuceki duk Rana,ki lazimci Shansu akoda yaushe,domin Babu Abunda yakaisu kawoma mace Ni”ima kamar Shi,ga madara ga zuma koda baki dashi siya madararki ta sajet kullum na Hamsin ki dinga kalata da zuma duk safiya ki dinga sha kigani wlh sai kin bani labari,ammh yanzu mata sun Haukace da mganin mata kamar ibada,Abun haushi ma sai wani lalacewa Daya Fito yanzu sai kaji ance wai kashin tantabarama mganin mata ne kasiddan,ke kuma don kina wawiya Tantabara ta Fitar da cuta ke kuma ki siya,ki dinga Turawa kamar wata zararriya wlh mata mu Farka da wannan Siya siya dakikeyi da sana”a kikama da kudin daya fiye miki wlh domin yanzu kishinki Abun hannunki dakuma yadda kika dauki Aurenki,matukar Baki da sauran Abubuwan nan,koda mganin dubu dari zaki sha wlh kullum Asauna zai dinga kallonki,babu wani cigaba sai ci baya daga Karshe sai kifara Tunanin kila an samiki hannu ne,toh in zaku Farka tuni ku Farka kikama Allah da manzansa ko kya rabauta Ranar gobe kiyama…”Jinjina kai Azeema tayi tana Fadin”Tabbas mganarki haka take Anty madina kuma nayi miki alqawarin insha Allahu bazan baki kunya ba..”Damke hannunta madina tayi tana fadin”Yauwa matar yaya Naji dadin jin haka,yanzu mike muje Falo na koyamiki salon tafiya masu jan Hankalin maigida So nake ki rikitamin  yayan Nawa fa..”Tafada tana Dariya da Hanzari suka mike atare suka rankaya zuwa babban Falon Gidan,wanda Tuni mai aikin ta tsaftaceshi,takoma kichen tana wanke wanke kwanuka.

Anty madina ta dage sai koyama Azeema salon Tafiya take,da yadda zata dinga mgana cikin jan aji da shagwaba,bata barta ba sai da ta tabbatar da ta iya kuma ta kwatanta kana ta kyaleta,daganan taje ta kwanta itama tace taje ta kwanta sai zuwa anjuma su Dora daga inda suka tsaya.

    ********************

“”Kokafin Sati daya tacika Tuni Azeema Tazama yar gari,in ka ganta bazaka iya ganeta farat daya ba,tayi haske tayi kiba fatarta ta goge sosai,ga iya daukan dressing ga Tafiyar Daukan Hankali salo salo Natafiya da Da Namiji ba wanda Azeema bata sani ba,salon kwanciya kuwa ta haddace kaloli sunfi kala ashirin wanda Anty madina ta zage Ta nuna mata su pratical Tagani kuma ta kwatanta  mata,Hakika Azeema ta karu da Anty madina ta bangarori dama,ta bangaren iya girkin zamani,snaks,ne da Abincimu na gargajiya ba wanda Azeema bata iya ba,ga Shi ta koyi iya zama da kowa yanzu ga iya karya harshe kamar wata uwar mata,domin yanzu Tuni mganarta yakoma shagawaba shagwaba saboda yadda ta haddatu,bangaren gyaran jiki kuwa har dilka Anty madina tayi, mata,magungunarta kuwa tun kafin satin su cika Azeema tasan ta zama mace domin kowani gaba na jiknta yanzu yana bukatar motsawar da Namiji ne,ga Ni”ima da Allah ya zuba mata wuni take chanza pants????saboda  yoyo,ita kanta Madina tayi mamakin Saurin daukewar da Azeema tayi komai cikin lokaci kadan,Shiyasa Aranar data cika sati Anty madina takaita wani shagon kwalliyan mata aka yi mata gyaran kai da kunshi mai kyau da daukan Hankali,zanen Fulawa hannu da kafa,ja da baki,nan da nan Azeema ta dawo taraurauwa, Satin na cika Ummah ta kira Madina tace  tadawo da ita yau goggo tace su mikata dakin Mijinta,madina bata Haufi kan Azeema ba domin tasan bazata ta bata kunya ba,tuni ta hadamata kayanta cikin manyan akwatuna guda uku wanda Ta siyamata,Tuni bose ta kawo Dinkunan data dinkamata,tare da kananun kayan data siyamata hade da kayan kwalliyanta da duk Abunda zata bukata,Ita kuma Azeemar Ta Shirya cikin wata Atamfa milk da zanen ja ajikinta dinkin Riga da Sikat,wadanda suka kamata sukayi mata cas dasu hip dinta da boobs dinta duka sun bayyana ta cikin kayan,ta Daure gashinta da band dinta bayan ta kafe kanta da Daurin zara buhari,fuskarta da make ammh simple one ne,kafarta sanye da takalmi half cover ja,haka jakarta sai mayafinta ma ja ne,tayafoshi bisa kanta wanda kallo daya zakamata kasancewa eh lalle wannan Azeemar ba itace Azeemar nan ta gombe ba,wannan Azeemar Kaduna ce,domin wayewa tare da wani kissa da kisisina na mata Tuni Azeema tayi haddanshi,ko yadda take takunta kadai ya isa masu karatu ku gane cewa Azeema fa tayi Shiri sosai kan zama da yaya captain,Karfe Hudu direba ya kwashe su,ita da Anty madina da yara Harda mai aikinta gidan gabadaya suka  tafi,kusan tare suka Isa gidan su da Anty mardiya wacce tazo itama amika Azeemar gidan yaya captain da ita.

  Ita kanta Anty mardiyan bata iya gane Azeema ba ,sai da Anty madina Ta sanar da ita,rike baki tayi tana mamakin wannan al”amari lokaci daya ta Tahau jinjinama Madinar saboda Namijin Kokarin datayi akan Azeemar,atare suka shiga babban Falon gidan inda suka tarar da Ummah da Baba ade sai goggo suna zaune suna hira,Suka Shigo madina da mardiya sune kan gaba,sai Azeema dake bayansu tana rike dasu hidaya dakuma ya”yan Anty mardiya,Ummah tatashi tana faman Tarban ya”yanta cikin Farinciki,har Azeema Tashigo ta gaishesu ba wanda ya Shaidata Itako ganin haka sai ta koma gefe tana Wasa dasu hidaya Ummah ce ta kalli Azeema tana fadin”Madina hala wannan Kanwar megidanki ne..”kallon juna sukayi su duga ukun kafin Madina da mardiya su kwashe da dariya goggo ce ta katsesu da fadin”Wai ni ina diyatace banganta ba..? Dariya madina ta saka tabama Mardiya hannu suka kashe,kafin mardiya tace”gaskiya na jinjinama madina,yanzu ko dukkanku ba wanda ya gane Azeema? galala suke kallonta kafin Goggo tace”ina Azeemar..? Azeema dake gefe ta daga hannu tace”Gani fa anan goggo Tundazu nake kallonki ammh sai naga kamar baki gane ni ba..”Tafada tana yar dariya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button