BABU SO HAUSA NOVEL

ANEESA YAR PRESIDENT HAUSA NOVEL

Ummanshi tayita ba Abbanshi hakuri akan ya yarda a daura a haka tunda yaji ya gani ita batason tarasa danta tilo

Abba ya yarda koda ya sanarma dad cemashi yayi toh shikenan koda yadawo ya sanarma Ashraf murna agun Ashraf ba a misaltashi nan yadau al washin da zaran an daura aurensu shima barin garin zaiyi zai fita nemo matarshi tunda a kullum ana sadaka ana rokon Allah amma kamar ba ayi

wata bangare ta zuciyarshi kuma take cemasa kai ka manta ne da abinda mallam yace cewafa yayi Aneesa tana nan lafiyarta lau saidai bazata iya dawowa da kanta gida ba dan haka adage da addu’a

Ganin dai ba sarki sai Allah kuma ga Ashraf yace a daura auren a hakane yasa hajja rahma shiga kuncin rayuwa dariyar mugunta tayi kafin tace yaro baisan wuta ba saiya taka tabbas zan dawo da Aneesa amma bayan an dara auren zan maidata wani garin in yaso sai ka hadiye zuciya kamutu dan ubanka wata dariyar takuma ……….

Hajja rahma kiran Aneesa tayi da madubin sihirinta da bokanta yabata nan tace da Aneesar tadawo gida

Taron jama’a nagani a kofar gidan Alhaji Abbas kota ina mutane ne makil sunsha fararen shadda kowa sai murna yakeyi

Cikin gida na kutsa kai nashiga da kyar dan taron mata ne acikin makeken gidan babu wurin koda aje kafa ne duk girman gidan acike yake tam da jama’a

Acen na hango su Ummu Safwan itada yan group dinta sunci ado abin sai wanda yagani

Dayan bangaren kuwa yan Muneera Hausa Novels group nagani su mommy luv sai kwasan gara aketayi itada Sweet Muneera harda su sis Sajida niko nace da ita kidaici a hankali in kin gama sai kije kimana typin yar Mahaukaciay da Sis Zainab ma nace sis in kin gama kwasan gara kije kimana typin Zan rayu dake dariya tamin nima na maida mata da dariyar

Cen na hango su Sis Hauwa Sarki da mukarrabanta na bude baki zanyi magana kenan sai naji su Ummu Arfat na cewa ah ahh su Leemat har an iso
Zan amsa kenan sai naji Umman Amir itama tana fadin sis gamunan fa nida yan group dina koda najuya sai naga ashe harda su Sis FEEDOHM itada yan group dinta ta baje sai loma taketa yi kamar wacce ta……..????
Yan Hausa novels,Rayuwar leemat fans,
Rayuwar leemat group,khairat hausa novels, Yobe State world wide da Duniyar Hausa novels washhhhhhh Allah hannuna har rawa yayitayi dana hango Yan group din ANEESA YAR PRESIDENT 1&2 sai safa da marwa suketa faman yi abu nasu maganin a kwabesu niko nama rasa wane bangaren zani palo nashige abina cen na hango hajja rahma ina ruwan amara kirjin biki itada kawayensu da mom

Wucesu nayi nashige dakin Aneesa ban ganta ba ina tsaye nafara sake2 anya kodai bata dawon bane lallai kam idan bata dawo ba hajja rahma tacika …….

Aisha ce tazo tajamin hannu ganin na fada kogin tunani dakin mom takaini hango Aneesa nayi tana smile tasha kunshi lafiyayye jikinta ya kara kyau dukda kwananta 3 da dawowa

A ranarda hajja rahma takira Aneesa ta mirronta na tsafi a ranar Aneesa ta dawo saidai koda aka tambayeta inda taje bata iya bada amsa ba hakan yasa dad umurtan kar kowa yakuma tambayarta a barta ta huta sannan ayi godiya ga Allah daya dawo da ita cikin koshin lfy haka kuwa akayi

Ranar kuwa aisha tasha kuka sosai tana kuma tausayama kawar tata sosai ita a tunaninta cewar bai kamata ayima Aneesa haka ba domin kuwa Aneesarta bata da fada kuma ga son jama’a

Hajja rahma itama harda kukan munafurci

Mama kuwa da tariga tafita hayyacinta a zaria tunda aka kira aka sanar da ita bataci bata sha shima baba haka sai azumi da rokon Allah suketa famanyi ranarda aka kirasu cewar tadawo ai mama cewa tayi bazata kwana a zaria ba Adama da ta kasa zaune ta kasa tsaye itama biyo mama tayi ranar wannan kenan

Cigaban lbr

Ashraf da yake ya kasa zaune ya kasa tsate tsabar farin ciki yanajin an shafa fatiha yayi wata ajiyar zuciya yana mai daga hannuwarsa sama yana godiya ga Allah daya bashi Aneesa

Bayan an daura aure ne abisa sadaki naira na gugar naira har naira dubu dari biyar jama’a sun shaida both turawa da bakaken fata larabawa da dai sauransu duk sunzo daurin auren ANEESA ABBAS DA ASHRAF SUDAIS

Bayan daurin aure ne ana shewa ana busa sarewa kasancewar mom jinin sarauta ce ita sai kirari ake

Duk yanda hajja rahma taso barin gidan mom ta hanata saboda itace aminiyarta hakan ba karamin ba hajja rahma haushi yayi ba saidai babu yanda ta iya dole ta hakura 4pm Ashraf yakira wayar Aneesa yake rokonta akan tafito tasameshi a dakin Abdul basit toh kawai tace mashi

Amma batada niyyar zuwa jin shiru yasashi rokon Abdul basit akan yanaso yasata a ido ne kawai da kanshi yafita yaje ya kirawota har part dinshi ya kawota suna shiga sai yace mata mijinki ne keson ganinki kunya ne ya rufeta tace yanzu yaya Ashraf ne yasaka kirawoni

Abdul basit yace eh mana ko kinason Allah yayi fushi dake ne aa tace yacigaba da fadin toh kar ki kuma duk lokacinda mijinki yakiraki toh kiyi maza ki amsa mashi domin kuwa a yanzu al jannarki na tafin kafarshi ganin yanayinta ya canza ne yasashi yin maza yafita tareda ce mata Allah sa albarka ni na fita yajawo musu kofa

Shiko Ashraf kamar yana jiran fitarshi daukarta yayi chak bai direta a ko inaba sai saman gadon dakinda Abdul basit yabashi

Nan yashiga share mata kwalla yana bata hakuri da kalamai masu dadi bai dadeba ya saye zuciyarta

A hankali ya fara kissing hannayenta dasuka sha lalle yana kanyi har yakaiga wuyanta bakinta kam wani irin salo yaketa mata wanda ya rikitar da ita ganin yana neman wuce gona da iri ne yasata saki kuka saidai ina Ashraf yayi nisa acikin wannan yanayin domin kuwa romancing dinta yakeyi a haka har ya rabata da rigar jikinta kuka takeyi sosai jikinta na kyarma shima jikinsa kyarma ya hau yi ganin dukiyar fulaninta yanda suke shining farare kuma tsayayyu kamar bakinshi yakai samansu rumtse ido Aneesa tayi domin kuwa wani irin bakuwar lamari takeji numfashinta ne yakusa daukewa lokacinda yafara wasa da kan dukiyar fulaninta yana masu wani irin tsotsa na musamman mika aneesa keyi wani dadi takeji da dan zafi zafi yana tsotsa yana wasa dasu da harshe sannan hannunshi ya zura a……………………….

✍????by Leemat

Love U all????????????
????????????????‍⚖ABEESA YAR PRESIDENT????????‍⚖????????
Na Hannatu Dada Kuta
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Wannan page din nakune yan BIEBEE NOVELS group Allah bar kauna nidaku mutu karaba inshaa Allah ????

UMMU SAFWAN HAUSA NOVELS????

                    30

Ashraf wasa yaketayi da dukiyar fulaninta da harshe hannunshi ya fara zurawa ta mararta wanda yasa ta kuma wani irin kuka tana bashi hakuri shima hakurin yake bata yana numfashi sama sama yana fadin dan girman Allah ki taimakeni karki hanani abinda nakeyi wallahi nayi maki alkawari bazan yimaki komai ba bazan shigeki ta karfi ba har sai in kin aminta dani

Ki yarda dani my queen wallahi idan kika hanani zan iya rasa raina ashshshshsh……….

Shiru tayi ta daina kukan jin yanda yaketa fidda numfashi kamar wanda yake shirin dauke wuta

Jin shirunta yasa yaci gaba ai kuwa rike mashi hannu tayi ganin yana neman saka mata a pant dinta

Tace dan Allah Ashraf……. katseta yayi ta hanyar kissing dinta cen ta janye bakinta Ashraf yace dear wasa zanyi dake kawai bazan shigeki ba karki manta bamuyi nafila ba sunnar manzon rahma Sallallahu Alaihi wasallam

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button