BUDURWAR MIJINA COMPLETE NOVEL

BUDURWAR MIJINA COMPLETE NOVEL

Mg’s skincare

WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 ZUWA 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaida biya zuwa ga lambar 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min sharing idan bansanki ba bana ganinki Allah Yana kallonki na barki dashi

Bm

   *Na Sadnaf*

Page 15

             Bugu daya ya d'auka Yana "Kasan kuwa yanzu nake Shirin kiranka inata Kiran Lubna dan na hadata da Aisha su gaisa bata d'auka ba halan bata kusane"?

“Hmmm Abdul Ina cikin matsala”

“Subhanallahi wani abune ya faru”?

“Abdul idan na fada ma nasan zaka ji haushina amma.kasa kanka a matsayina ko kaina zaka iya kwafsawa”

Mahfuz kasa ma bashi labarin yayi ya cigaba da kame kame sai daya ga Abdul zai kashe wayar ya bashi labarin abinda ya faru ya Kara da “Bansan Mai ya hau kaina ba banyi tunani ba Sam,wlh Hadeeza kanainayeni tayi,na kasa yakice mata gashi yanzu lubna tayi fushi tunda nake da ita wlh ban taba ganin ta yi irin Wanan fushin ba”

“Allah ya Isa tsakanina da Kai Mahfuz baka kyauta min ba yanzu dama yarinya nan budurwa ka ce Taya zaka aikata irin wanan danyen aikin,daka tashi abinka hada dani, wlh Azeem da nasan budurwarka ce ko kallonka bazanyi ba yanzu wane kallo kake San lubna ta ringa min kasa kanka.a matsayin ta yanzu ta kawo maka Saurayi gida ka ringa.kuma hidima da saurayin zaka ji Dadi,ka cutar da ita,wlh ka zalinceta”

“Wai dan Allah Abdul ka barni naji da daya Mana yanzu na kiraka dan.na samu kwanciya hankali da mafita Kai Kuma sai Kara maganganu kake”

“Toh Mai kakeso nace maka a lokacin da zaka yi abinka kayi shawara dani, wlh Ina Jin labarai naka ya banbanta idan ma holewar zakayi da ita ka kaita hotel mana why zaka kaita gidanka tsakani da Allah kace bazan maka.magana ba yanzu ka jawomin bakin jini a gurinta kenan,yanzu zata dauka da hadin bakina aka kaita gidanka a gaskiya banji dadin abinda kamin ba

Yace cikin tsananin b’acin rai kafin mahfuz yayi magana ya kashe wayarsa

Mahfuz yabi wayar da kallo,shi kansa Abdul din bai tab’a jinsa cikin bacin rai kamar haka ba,sake kiransa yayi,bai d’auka ba.

Haka yayi ta Kira a karshe yaji ya kashe wayar.

Mahfuz haka ya rike wayarsa Yana tunanin mafita Abdul kadai yake tunanin zai iya rokon lubna ta sauko sai gashi yak’i sauraransa.

Ammi Kuma yasan ko zai mutu ya dawo bazata saurare shi ba,karshe dai sai yayyensa sun Shiga maganar nan dole su zasu shige Masa gaba wajen shawo Kan lubna.

Zurfin da yayi a tunani yasa Sam bai san dare yayi ba sai muryar Ammi yaji a kansa tana “Wai uban me kake a daki tundazu baka koma asibitin ba”?

“Bana Jin dadi Ammi nima ban wuce a kwantar dani ba bazan iya komawa asibiti ba”

“Sabida ka rabu da Yar dabba Yar gwal ko”? shine zaka kwanta rashin lafiya,Kaine ka dauki yarinya Nan ka Kai gidanka matarka ta kusa kasheta badan Allah yasa tana da tsawon rayuwa ba,shine dan wulakanci zaka barta da shemau kawai a asibiti,idan ma dan ita lubna kake duk abinan toh kayi a banza dan ka gama Zama da ita dan yarinya nan Sam ba matuniyar arziki bace,Sam bansan tana da boyayyen Hali ba sai da abinan ya faru,har ni ta kalla ta zaga a gaban idonka ta ringa yiwa mutane hauka a gida,taya zaka dawo da ita ma Haram lubna ba matar da zaa zauna da ita bane”

“Ammi dan Allah dan annabi ya kike haka nifa na cutar da ita tsakani da Allah kema kinsani tunda Hadeeza ta dawo rayuwata ta kanainayeni ta hanani sukuni,bansan da manufa a ranta ba ashe so take ta tarwatsa min gida,Ammi Kamata yayi ki shige min gaba muje har gidansu mu basu hakuri bawai ki ringa ganin laifinta ba”

“Bakada hankali bazan tab’a taka kafata naje gidansu wata lubna ba Kai da kaga zaka iya da ita sai kaje tunda ka nace amma ka sa a ranka wlh tallahi sai ka Kara aure kurkusa ma kuwa bari yarinya nan ta warke”

“Wacce yarinya Ammi”?

“Wacce ka Kai gidanka Mana ko ka dauka ka samu abinda kakeso bazaka aureta ba,ai ka gama aurenta ka gama tunda har ka iya Kai ta gidan ka ta zauna kaga kuwa aurenta dole badani zaa cuci Yar mutane ba,wanan zalincin da lubna ta Mata ba abinda zaa saka Mata dashi sama da aurenta,dalla tashi kaje asibiti ka dubata.”

“Bakin ciki ne ma ya hana shi ce Mata komai yaso ya kwana a gidan nasu,dan ji yayi Sam bazai iya kwanan gidansa ba lubna ba.

Amma da takurar Ammi gwara yaje gidan nasa ya kwana.

Koda ya bar gidansu gidansa ya nufa da isarsa d’akin lubna ya wuce,da wayarta ya fara cin Karo a side bed kafin ya bi koina da kallo Yana Jin inama mafarki yake ace duk abinda ya faru ba gaske bane yaso da wayarta ta tafi da yau bazai bacci ba text zai kwana Yana tura mata na ban hakuri,sai a yanzu ma yake dana sanin biyewa Hadeeza dan tunda ga lokacin daya Santa yaji kamar ba budurwa bace yaji zuciyarsa na Masa rawa akanta,ta Masa Abubuwan da dama daya sa yake zarginta dan ko a ranar ma dayaje d’akin nata bada zumar wani abu ya Shiga tsakanin su ba yaje,yaje ne suyi hira su dan yi romance Kamar yanda ta fara sabar mai,sai dai Yana shiga yaga taci mahaukacin sleeping dress da babu marabarsa da tsirara a matsayinsa na namiji lafiyayye tuni yaji zuciyarsa ta harba ga wani irin fitinannen kamshin da take, gashi ya kwana biyu rabonsa da lubna hakane yasa Koda suka fara romance ya zarce Romance din ta Kuma bashi hadin kai dan kafin ma yayi wani abu da ita sai da ta kusa haukata shi dan da kanta ta zame wandonsa ta hau tandarsa Kamar ta samu alewa,Yana balain so ita Kuma lubna nada kyankyami ko zata Masa sai yaga tunda ranta bayaso shima ba wani Dadi zaiji ba,da hannu biyu ya damke bakinsa sabida Kar yayi ihu kasan zuciyarsa Kuma balain mamakinta yake taya.akayi ta iya ita da ba Aure ta tabayi ba ko aure kayi indai ba koya ma akayi ba taya ta kware haka,tuna wayayya ce kila bf ta kalla da wanan tunanin ya cire zargin ta a ransa har sai daya kusanceta Kuma yaji Kamar ba budurwa.bace dan lubna ya fara sani a rayuwarsa daga shi har ita ba karamar wahala Suka Sha ba,sai da lubna ta tafi wata uku ma kafin ta fara sabo dashi,Amma Hadeeza Kam Kamar kwararriya dan ta bashi hadin kai kwarai,dan gamsuwa Kuma ya gamsu dan kawai bayaso lubna ta tashi tazo ta Kama su.

Ya koma d’akin kamar bai komai ba.

Sai jiya da ya Kara komawa kafin su wayi gari yau da wanan tashin hankalin,Sam Hadeeza batazo masa da alheri ba,ba abinda yasa Hadeeza ta Kara fice Masa a rai sama da asirinsu duk da ta tona musu,har da alherin da tayiwa Ammi,yanzu lubna zatayi tunanin shi ya dauketa ya kaita gidansu Hadeeza ta Kara dagula Masa komai.

Juyi kawai ya ringayi ya rasa mai ke Masa dadi addua kawai yake Allah yasa Lubna ta sako da wuri.

Kowane gida ana shirye shiryen sallah gobe Banda shi da yake cikin tashin hankali da yanzu.

Bacci rabi da rabi yayi washegari Koda ya fita.massallaci Suka hadu da Hamisu mijin mmn Iman bai wani sakar Masa fuska ba suna gaisawa ya wuce Kamar ba mutumin dake jansa da hira ba kila haka mutuncinsa ya zube a idon duk Wanda yasan ya kawo budurwar sa har gidansa.

Koda ya koma gida daga massallaci Kaya ya canza ya dauki wayar lubna yasa a aljihunsa Yana so anjima kad’an yaje gidan yaga ko zai dace da ganinta.

Gidansu ya wuce acan ya hadu da yayyensa dan haka suke haduwa a gida su tafi sallah idi,daga nan su dawo suci tuwon sallah su Kuma bawa Ammi barka da Sallah dan idan har ka hanata haka zatayi ta mita tana bawa mutane labari wane bai bata barka da Sallah ba.

Yana k’ok’arin gaishe da Ya Ali da ya kasance shine baba sai Usman mai binsa sai Kuma Mahfuz.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Leave a Reply

Back to top button