Labarai
-
AdminDecember 9, 2022Dan Shekara 45 Ya Yi Wa ‘Yarsa Mai Shekara 14 Fyade A Kwara
Wata kotun majistare da ke Ilorin a Jihar Kwara ta tisa keyar wani magidanci mai suna Jimoh Lukman mai shekaru…
Read More » -
AdminDecember 9, 2022Yanzu-yanzu: DSS ta baiwa NNPC da dillalan mai wa’adin sa’o’i 48 su kawo karshen karancin mai
Yanzu-yanzu: DSS ta baiwa NNPC da dillalan mai wa’adin sa’o’i 48 su kawo karshen karancin mai Da…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022Miji Ya Hallaka Matarsa A Kan Ruwan Sha A Legas
Yansanda a Jihar Legas sun cafke wani magidanci mai shekara 49, mai suna Lawrence Itape, da ke zaune a yankin…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022An cafke wasu maza su 10 da laifin yiwa yarinya fyade a Nijar
Labarin na cewa anga Abin ban mamaki a wurin wani sha’ani haka a garin tawa Dake jamhuriyar ƙasar Nijar, inda…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022A Karon Farko Sadiq Sani Sadiq Ya aikawa da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Martanin Kan Kiransu Jahilai da yayi.
A Karon Farko Sadiq Sani Sadiq Ya aikawa da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Martanin Kan Kiransu Jahilai da yayi. Jaruman…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022Duk da Martanin da Akayiwa Rahama Sadau AKan Nuna Surar Jikinta ta Kara Sakin wasu Sabbin Hotunan birthday dinta
Duk da Martanin da Akayiwa Rahama Sadau AKan Nuna Surar Jikinta ta Kara Sakin wasu Sabbin Hotunan birthday dinta Jaruma…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022Bidiyo: Ana zaton jaruma Mommy Gombe ta fara daukar fim a kasar Dubai
Fitacciyar jarumar Kannywood Maimuna wadda akafi sani da Mommy Gombe ta wallafa wani fefen bidiyo a shafinta na Tiktok,a cikin…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022Mutanen da suka cike fam na tallafin 30,000 da aka ce na Tinubu sun fuskanci matsala.
Mutanen da suka cike fam na tallafin 30,000 da aka ce na Tinubu sun fuskanci matsala. Daga Barista Nuraddeen…
Read More » -
AdminDecember 8, 2022Jerin Yaran Jaruman Kannywood da suka gaji Iyayen su
A cikin masana’antar Kannywood akwai jarumai da dama wadanda suka ke da manyan yara wasu kuma harda jikoki. A shirin…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Yadda ‘yan sanda suka kama malama Zarah da ta rika saka wa dalibarta ‘yar shekara 4 yatsa a gaba
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama malamar makaranta mai shekara 32 da ke saka wa dalibarta ‘yar shekara 4…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Fim ba harkar kirki bace shiyasa “yan fim suke hatsarin Mota suke mutuwa – Dr Abdulaziz Idris
Malamin Addinin Musulunci a Najeriya Dr Abdulaziz Idris Bauchi ya fadi wata magana akan “yan fim wadda tayi matukar tada…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Tirkashi Rigima tayi Zafi, Bazai Yiwu ba Kana Matsayin dan Fim Kuma a Kiraka da Mumini Sheikh Idris Abdulazeez Yasa Yan Fim a gaba.
Tirkashi Rigima tayi Zafi, Bazai Yiwu ba Kana Matsayin dan Fim Kuma a Kiraka da Mumini Sheikh Idris Abdulazeez Yasa…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Jerin Tambayoyi 10 da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yayiwa Yan Fim Wanda Dole su Amsa
Jerin Tambayoyi 10 da Sheikh Idris Abdulazeez bauchi Yayiwa Yan Fim Wanda Dole su Amsa Kamar dai yadda aka sani…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Aringa rufe gashi kai kodan Mala’iku Martanin da wani Mabiyin Jaruma rahama sadau Yayiwa mata bayan bayyanar hotunan ranar Zagayowar Haihuwar ta.
Aringa rufe gashi kai kodan Mala’iku Martanin da wani Mabiyin Jaruma rahama sadau Yayiwa mata bayan bayyanar hotunan ranar Zagayowar…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Kabiru Gombe Bashi Da Maraba Da Mai Wasa Da Maciji Makaryaci ne, Kuma Kwangila Yake Da Kungiyar Izala Yana Azurta Kansa Cewar Honorable Anas Abba Dala
Kabiru Gombe Bashi Da Maraba Da Mai Wasa Da Maciji Makaryaci ne, Kuma Kwangila Yake Da Kungiyar Izala Yana Azurta…
Read More » -
AdminDecember 7, 2022Ku Karanta Sabbin Dokokin Hada-hadar Kuɗi Da Aka Samar A Nijeriya Da Za Su Fara Aiki A Farkon Shekarar 2023
Ku Karanta Sabbin Dokokin Hada-hadar Kuɗi Da Aka Samar A Nijeriya Da Za Su Fara Aiki A Farkon Shekarar 2023…
Read More »