DUBAI PART 2

UMMUH HAIRAN
[8/9, 4:09 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: HABEEYTAH
DUBAI PART 2
14
Da sauri ya miqe ya Isa inda take ya durqushe ya kama hannunta cikin matsanancin mamaki da murna yace “Habeeytah! Kece kin tashi? Da gaske kece kika tashi wayyohh Allah na Habeey alhmdllh ya Allah”
Duk wannan surutun da yakeyi bata bude idonta ba sai yanzu taketa qoqarin bude idon tare da son tuno wani abu game da ita, muryar data janyo mata faduwar itace ta rinqa dawo mata.
Ta yunqura da azama zata miqe sai taji gabobinta kamar baa jikinta suke ba ta bude idonta a hankali ta zubasu akan Taheer da yake tsugunne gabanta yanata kallonta hawayen farin ciki suna zubo masa.
Ganin tanata kokawar tashine yasashi miqewa da nufin taimaka mata ta tashin amma ga mamakinsa sai yaga ta girgiza masa kai, ya saki baki yana kallonta har ta samu ta motsa daqyar ta dan muskuta daga inda take.
Zama yayi a kusa da ita yace yace “ki bari in tasheki inkira likita ya dubaki idan babu matsala saina nema miki abinda zakici” sake Kai hannu yayi zai tabata tayi saurin rintse idonta tare da girgiza masa kai, tsayawa yayi sororo yana kallonta daidai lkcn da Mom ta gama siddabarunta ta fice.
Safnah ce ta farka ta fara mitar neman abinci ya miqe da sauri ya daukota ya kwantar da ita a gefen Habeey yace “yi hqr daughter bari na hada miki abincinki kinji” kallon Safnan ne ya rinqa mayar Mata da tunaninta baya kalamansa na batanci da tozarci gareta suna dawo Mata kazalika mgnr da taji wannan mutumin daya rungumeta dazu yana fasa cewa an daura auren Taheer da Saudat Kuma Saudat qanwarta ce.
Cikin wata murya tace “ina Addah waye ya kawoni nan kai me kakeyi anan qarfe nawa yanzu?”
Cikin mamakin tambayoyin nata yace “kiyi hqr gobe zan baki amsa yanzu darene Kuma kina buqatar hutu kin kallah 2:33am fah” bata qarayi masa mgn ba har ya gama hadawa safnah madarar yazo ya dauketa ya rinqa bata tanasha tana bangale masa baki shima yanata yimata waqoqinsa itadai Habeey kallonsu kawai takeyi tana hawaye tunaninta saceta Taheer yayi ya sakeyi camping dinta a wani gurin.
A hankali tace “Taheer Ina ne nan meye ya kawoni nan Ina matarka da kazo gurina a wannen daren yaushe? Yaushene zaka gane Annabi ya faku ka qyaleni ka fita daga rayuwata ne, meye yasa kullum burinka ka quntatawa rayuwata ne Taheer kai kace na barka bakaso na bazaka iya rayuwa da karuwa ba na hqr na barka to Kai meye ya dawo dakai cikin tawa rayuwa…”
Maimakon yabata amsa kawai sai taga yayi wani dogon murmushi ya daga yarsa sama ya cillata ya cafe yace “beautiful daughter ta qoshi sai bacci ki qyale Dad da Mom Suma suyi bacci ko?” Yayi mgnr yana sauke idonsa akan Habeey ya kwantar da yarinyar yace “aini mayene akanki banida zuciya Kuma bana fushi bazan taba barinki ba ke idanma tunanin na saceki kikeyi naji na amince ni barawonki ne amma wannan karon ban saceki nayi camping dinki don na aikata fasadi dake ba aa kawomin ke akayi matssyin matata ta sunnah”
Yana fadin haka ya dagota gaba dayanta ya miqar da ita tsaye qafafunta na rawa saboda rashin qarfi yaja numfashi lkcn daya sauke idanunsa a saman boobs dinta komai ya ragu a jikinta amma banda nononta da mazaunanta.
Numfashi ya fuzgo da qarfi yanajin wani yanayi na ratsashi amma komai rashin imaninsa dole dai ya dagawa Habibatullah qafa a wannan taqin, jinginata yayi a jikinsa ya kaita bathroom ya sake mata wanka bataso amma batada ikon hanawa saboda babu kowacce gaba da take aiki yanda ya kamata a jikinta tanajin yanda yamai da hankalinsa wajen wasa da nononta yana wani shaqar numfashi yana kallon qwayar idonta.
Shassheqar kukanta yasashi saurin dakatar da abinda yakeyi ya dagata suka fito ya dauki wata rigar baccin ya sanya mata ya dauko turare zai fesa mata tayi saurin girgiza kai yayi murmushi yace “saboda kina baqin cikin kada naji qamshi naji shauqi a raina? To ai Habibatullah ko gawarki indai zaa barni naganta sai naji Ina sha’awarta saboda badagani bane abin a jininmu ne dani dake babu Wanda zai iya rayuwa babu daya”
Keda baki gurin idan kin tanka masa ta tanka tunaninta yafi karkata akan mutumin dayazo mata da baqin lbrn an daura auren Taheer da Saudat to shidin waye da yake iqirarin shi mahaifinta ne Kuma meye alaqarsa da Saudat dama iyalan Maje Bauchi baki daya?”
Da wannan tunanin taji Taheer ya shige jikinta yana sunsunarta jikinta ya dauka rawa ya dago idanunsa da suke qara qanqancewa idan jaraba na cinsa ya saukesu a saman fuskarta da taketa malalar da hawaye.
Batayi aune ba sai kawai jin harshensa tayi saman kuncinta yana lashe hawayen nata yana qara shigewa jikinta cikin rawar muryarsa da take firgitata a baya yace “wata uku My life mijinki bai samu komai daga gareki ba don Allah kiyi playing dina na samu relief” idanunta ne suka qara kawo ruwa murya a tsittsinke tace “ba…bazan iyaba Taheer kada mu mayar da haram abincinmu don girman Allah nayiwa Addahta alqawarin bazan qara zina ba meye yasa kullum kakeson sani kaffara waccen ma daka doramin banyi ba har yanzu pls don Allah”
Hade bakinsu yayi yana “tsotsar bakinta yana goga dick dinsa a cinyarta gabadaya ya susuce yana wani nishi itakam tsoro jarabar Taheer takeyi idan abinsa ya tashi bayaji baya gani.
Daqyar da taimakon kukan da yaji tanayi har tana shidewa yasashi qyaleta amma Saida ya fitar da sperm dinsa sannan ya samu nutsuwa ya kwantar da kansa luf a jikinta yana mayar da numfashi da ko wanka bai iyayi ba bacci ya daukeshi itakam batayi bacci ba tunani yaqi barin ranta hakanan maganganunsa sukeyi Mata yawo a ranta takasa manta kalamansa mafiya muni cikin rayuwarta “banzar ballagazar karuwar yarinyar nan” rintse idonta tayi tanason hade qarfinta ta tureshi amma babu hali batada qarfi ko na kwabo itadai ta dade da sallamashi ta hqr da rayuwa dashi koda shi kadai yayi saura namiji cikin wannan duniyar.
Kwana tayi idanunta a bude tarr Kiran asuba ne ya farkar dashi ya janye jikinsa daga nata 9 shiga bathroom yayi wanka ya dawo ya dagata cak itama yayi Mata tanajinsa harda wani sanya hannunsa yana zagare gabanta dashi tayi saurin hade qafarta tana ajiyar zuciyar takaici yace.
“Ina roqon Allah ya nunamin ranar da zan sake ratsa gonata a matsayin manominta na halak malak nayi shuka nayi ban ruwa sosai ta yanda yabanya me kyau zata fito Mamana ta samu qanne ba tare da bata lkc ba, Habeeytah inasonki”
Lumshe idonta tayi ya dagota yayi Mata alwala sannan shima yayi suka fito yasa Mata doguwar rigar sallah ya jinginata jikin gadon ya rinqa taimaka Mata tayi sallah saida tayi sallama sannan shima yayi tashi yayi mata addu’a sosai sannan ya juyo ya dauki wayarsa ya kira Abba shidai Abba a tsorace ya daga wayar yace “gabana faduwa yakeyi Lele meye yake faruwa?” Murmushi yayi ya kalli Habeey yace “Abba Allah shine me tsara komai a duk lkcn da yaso jiya misalin 2:15am Habbatullah ta farka daga doguwar sumar da tayi yanzu haka kaganta a gefena mun idar da sallar asuba amma batada qarfi ko kadan a jikinta bata iya motsa kowacce gaba ta jikinta Kuma taqi yarda dani sai tambayoyi takemin kamar wacce ta fara sanina yau, don Allah Abba kazo ka fada Mata ni mijinta ne ba mijin wataba kamar yanda take kallona ns lura kallon zargi da tuhuma takeyimin har cewa tayi nayi camping dinta ne don naci gaba da fasiqanci da ita”……..