DUBAI PART 2

DUBAI PART 2

UMMUH HAIRAN

[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: HABEEYTAH
DUBAI PART 2

Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi’u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka 09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi evidence of payment kawai zaa tura.

A mafi yawan lokuta gaɓɓai kan yi aiki tamkar wasu makamai, sai dai basu da ƙumajin faɗa da alƙalamin ƙaddara. Ba duka sauyi ne yake zama me daɗi ba , sai dai kuma yakan iya zama maƙasudin samar da wani giɓi da cikuwar ramukansa ke da matuƙar wahala wajen jinyatuwa, idan sauyin ya kasance matsayin gyara to ku daukeshi alkhairin da yake tunkarar rayuwar abinda kuka rajaa akansa

24 Kamota yayi ya mannata da qirjinsa yana shafa kanta saida yaji ta nutsu sosai sannan yayi kissing nata yace “zanje na dawo ki kulamin da kanki da babyna idan na dawo zamuje asibiti wanna ramar taki tana damuna.
Jinjina masa kai tayi ya fice ita Kuma ta miqe a gajiye ta gyara musu dakin ta koma ta kwanta baccin da batayi ba jiya shi tayi bata farka ba saida ya dawo taji yana shafa fuskarta, bude idonta tayi cikin kasala tace “My life Ina baccina me dadi ka tasheni”
Zama yayi kusa da ita ya dafa cikinta yace “kina jin abinda nakeji kuwa Life?” Kallonsa tayi da sauri tare da miqewa tace “me kakeji?” Lumshe idonsa yayi ya kamota ya kwantar da ita a jikinta ya dora habarsa a bayanta kawai saijin saukar hawayensa tayi a tsakiyar bayanta.
Dagowa tayi da sauri tasa hannunta ta tallafo fuskarsa ta sanya harshenta tana lashe hawayen nasa tace “kada matsalata ta dameka My life komai yayi farko yana da qarshe nafi buqatar farin cikinka fiye da nawa”

Rungumeta yayi ya fashe da kuka yana cewa “banida zargi a baya Habeeytah amma yanzu zuciyata tana neman jefani a hallaka wlh idan na fita daga gda hankalina baya kwanciya kawai sai na zuciyata take saqamin gakican kina mu’amala da wani….
A gigice ta rufe masa bakinsa tare da fadin “ a’uzubillahi minasshaidanur rajim! Please kada ka qara don Allah wlh bantaba jin haka araina ba bantaba zarginka ba mijina na yarda dakai fiye da yanda na yarda da kaina nasan bazaka taba cutar dani ba”
Sake shigar da ita jikinsa yayi yace “naji hakan a jikina nima qasan zuciyata yana fadamin hakan nasan bazaki taba cin amanata ba Amma na rasa meye yasa da zarar nasa qafa na fita nakejin hakan wlh Ina fita daga corner din line dinnan abin yake saukomin”
Murmushi tayi domin ta kwantar masa da hankali taci gaba da shafa qirjinsa tace “da zarar kaji hakan ka rinqa a’uziyyah shaidan ne yakeson wasa da imaninka akaina My life Habibatullah takace har abada”

Da wannan kalaman ta samu ta rinqa rarrashinsa har ya saki ransa sukaci gaba da harkokinsu tare sukayi girki suka gyara gidan ya dauketa sukaje asibiti aka dauki hoton qirjinta babu wata matsala aka bata magunguna suka fito.
Ba gida sukayi ba wani wajen shaqatawa sukaje suka zauna suna kallon yanda turawan suketa kaiwa da komowa sunata wasanninsu na soyayya, Basu sukabar gurin ba sai dare suka tafi gdansu suna zuwa yace Mata.
“Nifa yau marata ciwo takeyi tun safe” sannu tayi masa ta wucce daki tayi wanka tana shiryawa ya biyota ya tsaya a bayanta yana wasa da gashinta yace “shine kikayi wankan kika qyale mijinki ko?” Girgiza masa kai tayi tace “ka wahalar dani yau babynka yanason hutu shiyasa”

Bathroom din ya nufa yace “ok amma ai yasan babansa jarumi ne” itadai batace masa komai ba taci gaba da shirinta, bayan ta gama ta fito parlourn ta zauna shima daya gama yazo yayi matashin kai da cinyarta yana wasa da boobs dinta dake cikin riga har yakai ga fito dasu ya rinqa wasa da nipples dinta tasan idan ta hanashi ma tsokanowa kanta zatayi shiyasa ta shareshi.
Wasa yake sosai da ita tun tana jurewa har ta fara gajiya ta soma tayashi nan suka shagala wajen wasanninsu sunfi awa daya sunayi abinda ya bawa Habeey dashi kansa Taheer din mamaki shine yanda taketa wasa da dick dinsa amma bata tashi ba mamakin ne yasasu kowa ya tashi zaune.
Kallonta yakeyi itama tana kallonsa ta sake kamawa ganin yanda take a kwance hankalinta kwance tace “My life meye hakan?” Gumin daya karyo masa ya share yace “nima abinda nake tambayar kaina kenan meye hakan?”

Iska Habeey ta furzar ta kwantar da kanta a saman qirjinsa gabanta yanaci gaba da faduwa tsoronta na qaruwa tana fadin “Ya Allah” lumshe idonta tayi tana tuno mafarkinta watanni uku da suka wucce a irin wannan yanayin da suke yanzu.
A hankali tace “Allah kasa bacci nakeyi irin mafarkin dana sabayi ne…” Dagota yayi yace “wanne mafarki?” Batasan a fili tayi mgnr ba ganin yanda idonsa ya kada yayi jawur yasata tsorata tasan komai zai iya faruwa indai ya shiga irin wannan yanayin.
Miqewa tayi da sauri ta juya ta shige dakinsu ta fada gado ta rushe da kuka tana toshe bakinta to shima cikin tashin hankali yake saboda haka ya kasa miqewa yabi bayanta yaja pillow din Soorper din kawai ya kishingide zuciyarsa nakai kawo so yake ya tuna wani Abu da yayi Wanda zai iya sashi cikin wannan matsalar amma ya kasa.

Wannan rana cikinsu babu Wanda ya rintsa itadai kalaman Abbanta lkcn da zai miqata hannun mijinta ne suka sanyata miqewa ta dauro alwala tayi salla raka’a hudu tana kuka tana fadawa Allah ya kawo musu qarshen wannan lamari da suka kasa gane ta Ina yake tunkarosu,
A mafarkinta na shekaran jiya taga an shafi al’aurar mijinta to amma waye? Ko giyar wake tasha bazata taba kawowa uwa zata nakasa dantaba saboda mace girgiza kanta tayi tare da fadin “astagfurullah” saboda batason ta dora rayuwarta akan zato kasancewarsa shima zunubi ne me girma maganar Abbanta tana mata yawo a kwanyarta “kada ki dorawa kowa laifin gindayowar wata kawalwainiyar qaddara cikin rayuwar aurenku babu wanda ya Isa ya cutar da wani bawa saida sahalewar ubangiji kuma koda zakiji ance wane yayiwa wane abu kaza yayi tasiri tofa bashine yayi ba shidai sanadi ne Amma asalin abun daga Allah ne”

Rungume qur’anin dake hannunta tayi tana kuka me ban tausayi tana furta “Mijina ya Allah mijina! Hmmm Uhmmm!! Allah kabarni da mijina Allah kada kabawa wani bawanka abin halitta ikon cutarmin dashi Allah kasa kowacce jarabawa ta tsaya iyakar ni inada tabbacin tunda baiqini a baya ba babu tsananin da zaisa yaqini a gaba….”
Ji tayi ya dagota cak ya hade bakinsa da nata cikin wani irin yanayi na tsananin qaunarta da tausayinta ya janye bakinsa daga nata yace “ki daina kuka Habeeytah komai yayi farko zaiyi qarshe insha Allahu zamu samu mafita gobe zanje asibiti ina tunanin ciwon marar dana yini dashi shine yaja mana wannan matsalar”
Dago idonta tayi dayake cike da hawaye tace “badon ni ba saidon don ita lfyr kowacce gaba alfahari ce wa dan adam Ya Taheer koda ace haka zamuci gaba da zama na yarda Kuma na amince zan rayu dakai rayuwa me tsafta rayuwar farin ciki rayuwar da tafi wacce mukayi a baya ingancin”

UMMUH HAIRAN

[8/12, 9:52 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: HABEEYTAH
DUBAI PART 2

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Leave a Reply

Back to top button