KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

 Na'im sai lokacin ya shiga Bedroom din Ya zauna gefen Bed yace ga abinci Fa yana nuna mata bakar Leda dake Hannunsa,Salma ta shimfida Sallaya tace to ai ance ana Nafeela kazo kaja muyi sai muci abincin.
Na'im ba musu yajasu Sallar Nafeela Raka'a biyu sukayi adduar da Malam ya koya musu ta aure,dama sun saba basa Zama ba Alwala,Ledar ya jawo gaban Salma kaza gashashiya guda katuwa da yan shila guda biyar,sai Maltina guda Uku,yogourt Babba guda biyu da lemon kwalin biyu,harda su Fanta,Ga cake da sauran Snacks na Oasis da yawansu,Salma tace wannan mene?a ina ka samo? Na'im yace Abubakar ne yace na dauko Motar Malam na tuka muje Birni a siyowa Amarya me kyau shine mukaje har cikin garin Katsina,Salma ta kallashi da tausayi Allahhhhh Sarki da ka sani ma dan tsire  na na wajen Audu ka siyo min ya isa amma tunda ka siyo wannan ma na gode zanci dadina,Dariya yayi tare da bude mata komai yace Bismillah tare da ballo mata cinyar kaza ya bata a baki tayi Bismillah tana ci,Yace naci nima? Tace ae mana na baka ci,wai ita Salma dan ance nata ne shine wai sai ta yarda ma zai ci,Yana ci yana bata suka ci,tace to a kyale kazar nan sai gobe da safe mu karashe ta,muci yan Shila Uku biyu sai gobe shima kar dadi ya kare da wuri,Dariya ya dinga yi yace sai a siyo wani,tace a'a banda Barna bafa aiki mukeyi ba,Malam ne ke bamu da Umma kaga baza muyi ta karbe musu kudi ba ko? Na'im yace ae hakane,Haka suka ci yan shila,Suka Sha yogourt da ruwan roba suka wanke baki da Hannu,Salma harda daukan ragowar Naman ta kai kitchen tasa kwandon tace taliya ta rufe kamar yanda Umma take yi.

Snacks da sauran lemuka basu ci ba kawai ta tattara su ta kai dan kitchen dinta ta kulle ta dawo dakin tare da hawa saman bed sabo da Na'im har ya kwanta yana jiranta.

Za a kwana ana hira yau za kuma muji wanne irin Love za a Sha a daren yau zamu ga karshen dai iskancin nan da ake taso ayi.

Ban samu Damar posting ba fans jiya da kuma wanda nace da dare,magani nake Sha sabo da dan Zazzabin dana yi bacci ke daukeni Bana Samun damar Typing yanda nake so.ayi Hakuri yanzu Alhmdllh komai ya dai daita,zanci gaba dayi yanda na saba insha’allah. Tnx alot fans.

AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: ????KAMARSU CE DAYA????

 91-95 96-100

Official

By
AsmaBaffa

Munary,Maman Ummee,Maman Abidah,Nafeesat Umar,Choice,and Alhamdulillah
Wannan page nakune tnx.

Mummy jiki yayi kyau Alhmdllh har an Sallamesu ammafa har yau tana nan kullum cikin damuwa da tunanin Na'im,kullum cikin kallon hotunansa take tana Hawaye,Irfan kamar wasa Yace Momma kinga pics din Na'im da Salmansa,Mummy ta kalla tagansu zaune a Sofa lokacin yana yankewa Salma farce suna gida tare ana nishadi,Mummy ta shafa fuskar Salma tace wayyo dana yana sonki Amma kash babu ke ba shi yanzu,banyi tunani me kyau ba dana ki yarda a daura muku aure da wuri ba,Hakika Na'im yana Sonki Salma sai Mummy ta fashe da kuka sakamakon tuna sanda tace dole yayi aure yace shi in ba Salma ba wlh bazai auri kowa ba,Dada ce ta shigo tare da balbale Mummy da Masifa tace wai ke wacce iri ce?sau nawa zan zauna na fada miki ki yarda da kaddara,Allah ne ya kaddara kuma ya fiki sonshi,ina ga mutanen da suke rasa yaransu gaba daya su mutu,wasu ma basu da kowa sai shi kadai ya rage,wasu ba iyaye ba yan Uwa,kuma suna rayuwa sun hakura,duk nan ba wanda zai zauna a duniya muma jiran lokaci mukeyi,addua ita zamu ci gaba,h aka tayi ta fada har Mummy tayi shuru,Irfan baya son Kukan da takeyi basa jin dadi gaba daya in sunga tana kuka karya musu zuciya takeyi suma sai su kasa hakuri,ga tausayin Mummy suna ji Amma ba yanda zasuyi.idan Mummy na Kuka sai kaga Aisha ta Rabe a Bango itama tana ta yin nata Kukan ta buya,su Hunaif su mazane sai yar kwalla.

Aisha an nutsu an daina halayen banza taga dai Duniya ba kanwar kakarta Dada bace bare ta daga mata kafa,haka Irfan ya shiryu sosai har ya fara soyayya da kanwar abokinsa yana so ya aureta Rayyanat, Hunaif ma ya nutsu daga schl sai aiki duk clubbing an daina.

Affa ne yayi tagumi a tsakar gida shi kadai yana tunanin asarar daya tafka jiya da shekaran jiya,Saniyarsa daya cikin guda 60 ta mutu ba tare da an yankata ba,amma Sabo da jarabar Affa haka ya yanka mushe ya tafi kasuwa ya kaita yace cuta takeyi yayi Sauri ya yanka ya kaita kasuwa birni aka siyeta,dama da yawa masu dabbobi suna aikata haka,abu ya mutu sai su kafta masa wuka sukai su siyar da Akuya,saniya,ko Rago etc suce cuta yake suka yanka kuma su sun san mushene dan kawai kar suyi asara.
Washe gari kuma an lantaba ruwan Sama yayi gaba da kajin Affa guda biyar sun mutu,yanzu yau dan Akuyansa yana ta zawo ba lfy shine Sabo da son abun duniya na dan fulani da rashin godiyar Allah yake ta bacin rai.

Ummitu kuwa babu abinda yake damunta face mafarkin Tall Man Baban Salma da takeyi kullum,zai zo ya tsaya a kanta yana zubar da Hawaye sannan yace kunyi abun kirki Amma karshe Kinci Amanar Allah,kunci Amana.
Kamar Inda Ummitu take wannan mafarki haka Shehu ma yakeyi Kanin Tall Man Sabo da ya cinyewa Salma gadonta na Uba,na Uwa ma dangin Uwarta suka cinye kaf.
Malam Musa ma yayi mafarkin Tall Man sau daya yana fada masa sun yanke Zumuncin Allah.

Ango da Amarya

Kusa da Na’im Salma ta zauna ita bata kwanta ba,ganin hakan yasa Na’im ya mike zaune shima yana murmushi sosai,lips dinsa yasa a kunnenta kasa kasa yace ya akayi My Heart?Salma ta danyi murmushi ganin yanda Na’im yake mata jarababban kallo na masifa,
Jawota yayi tare da sata tsakanin cinyoyinsa ya kwanto bayanta a kirjinsa,a hankali ya sumbaci gashinta,sannan ya shafa gashin yana wasa dashi,wuyanta yake shafawa da daya hannun,Salma kamar ruwa ya cinyeta ta kasa motsi Sabo da yanda taji Hajiya babbar Na’im ta boxers tana sukanta a baya,Salma ta dan yi mutsu mutsu,Na’im bai san sanda ya lumshe ido ba tare da shidewa,Salma bata san komai ba,sai taji tsoron abar Na’im din bananarsa, ta fara kame kame tace uhmm in baka labarin Kamu baka ji yanda muka sha shagali ba dasu Jamila,Na’im yace ke wace Jamila? Kawata mana cewar Salma,yace Jamilo mato ban so,sabo da me akayi auren nan?Salma tace Sabo da Iskanci Na’im yace wrong answer Sabo da Ina Sonki ne,da iskancine zan iya biyan kudi naje wajen ko wacce naga dama Amma Iskancinki nake so ba Iskancin Mata ba,Salma tayi murmushi yace zaki kawo min wasu Jamila,Wai Jamila ma ji nake sunan shinkafa Rice ne naji Malam yana fada to nan On bed muke Jamila ta zauna a gonarta,Salma bata san Sanda ta dinga dariya ba,shima saida yayi dariya,tace wa ya koya ma magana haka?yace oho ji nayi kawai nima na iya,kwantar da Salma Na’im yayi saman Bed yace Sweet heart?tace na’am,yace sai kice min Darling ko Honey,Salma tace Na’am Honey, yace zamu fara Iskancinmu,idan kika ki yi min biyayya gobe da Safe da wuri zan fadawa Umma da Malam har Me gari nace bakya yin Ladabi da biyayya,Salma tace to ai dama zan yarda mana,to shike nan duk abinda na miki idan da akwai dadi kice akwai dadi,idan ba dadi kice babu dadi Honey,Salma tace to ba wani tsoro,karki ji haushina Baby akan nace Bazan ji zancen frnds naki ba ki bari sai bani da aikinyi sai ki bani labari zanji,Salma tace kai dai kawai baka son frnds dina,ina sonsu mana gobe zaki bani labarin ai.

Na’im fara kissing din Salma yayi tun daga yatsun kafa yake mata kiss,Salma ta kyalkaye da dariya tare da cewa wlh tafiyar tsutsa nakeji a jikina banji dadin ba,Na’im bai ce komai ba sai am listening ki dinga fada ko wanne step nazo ki fadi me kika ji tace to,Yaci gaba har yazo cinya yana shafa mata cinyoyi yana lashesu Salma tace kai kai nan na fara dan jin dadi kadan,Na’im ya kalleta yana murmushi,ya dage yar rigarta Sama a hankali sai Dan pant pink shima,kallon wajen yayi kurrrr ya tsallakeshi ya tafi cibiyarta Salma ta fara mimmikewa tace ni fa ba a bakina nake jin dadin ba,yace a ina ta nuna kasanta tace ni a nan ne,yace zakiyi bayani dama rashin kunyarki na gama gani,Yanzu zaki ga tawa ko?,Salma tace ae zan ganta tana ina ba memory to hhhhh?Bai kulata ba yaci gaba ya gangara Kirjinta,ya danyi jimmmm kadan ya cire yar rigar ya jefota kasa,hannaye biyu ya daura saman Boobs dinta,Salma ta já yaji me dogon Zango tare da lumshe ido,tace nan ne wajen tsiyar wlh du yafi ko ina jin sweet,Na’im yanda yake wasa dasu abun ya wuce tunani domin baza ka taba cewa yayi loosing memory ba sam,sosai yake murje mata su tana ta cewa da dadi,bakinsu ya hade waje daya kamar ya samu Alawa ita kanta Salma bata san ma ta fara taimakawa Na’im ba,yana mata tana masa sai nishi sukeyi da Kukan Dadi,Karo na farko Na’im ya daura bakinsa saman Boobs din Salma,Salma tace wlh Allah ni ban yarda ba jarirai ne suke sha,gashi nan na gani a gidan su Jamila yayarta da wasu mata suna ta bawa jariri,sai na haihu Zan bawa dana,Na’im da kyar yace ai dani da Dana ne mu biyu aka Yiwa shi,Salma tace wlh Bazan yarda ba a tambayi Umma gobe idan tace harda kai na baka Amma ni dai yanzu Allah Bazan baka ba,Na’im ya kalleta tare da cewa da dadi fa,ae komai dadi na hakura cewar Salma,ki tsaya muyi abin nan mu san me akeyi mu gane muma mu dinga yi,nima fa ba iyawa nayi ba kawai yi nake wlh kuma gashi kince ma da dadi,Salma tace ni dai Bazan yarda ba ka shanyewa dan da zan haifa ba, bai takura mata ba yace to ina da ina kike so na miki,ta nuna masa yaci gaba,du ta haukace tana masa shima,ya dawo saman Pant dinta yana cire mata pant da hakoransa Salma tace ni dai ina jin period nakeyi Allah naji yana fitowa yace to duba ki gani,Salma harda shigewa cikin bargonsu ta haska da torchlight ta fito da iya kanta tare da cewa wlh kaga ba shi bane wani fitsari ne,yace mu gani tace duba ka gani ta fada zatayi kuka, ya duba yace oh Feeling fa kikayi shine ya fito,kuma ba fitsari bane,Salma tace to nidai Allah Bazan dinga ganinsa ba bana sonsa na hakura da dadin,Na’im yace Kutmar ba shiri wlh baki Isa ba,gobe da safe kuwa Malam zan fadawa,Salma ta Tsorata ta saka masa kuka,domin ita tunaninta ma fa ba a komai da ya wuce wannan,haka Na’im din ma Shi gwara shi yasan anayi Amma abin ne bai san ma ya zaiyishi ba,sabo da Hausawanmu da kunya ko bayani za ayi wa mutum sama sama za ayi Sabo da kunya gwara a kyale mutum a duhu idan ya sani shike nan idan ma shirme zaiyi shike nan,musamman su Na’im da ba memory.

Na'im yace kiyi min naji Dadi ke kiyi ta zama haka,Salma tace na yarda,ta zage duk abinda Na'im yace sai tayi masa sosai,idan baiyi ba zai ce ta sake,sai da ya ji dadinsa sosai da sosai ya samu nutsuwa yayi relsng sannan Ya huta ya tafasa ruwan zafi a resho dinsu yayi wankan Tsarki ya dawo ya shirya tsab cikin jin dadin da bai taba ji ba,tissue din da yayi amfani da ita dan kar ya bata Bed dinsu ya kwashe ya zuba bakar leda ya fitar da ida waje,ya kulle musu dakinsu,ya hau saman Bed Salma lokacin da ake mata taki yarda saida ya gama komai ita kuma sha'awarta ta motsa dama an rigada an tasheta Amma taki yarda,Na'im ya kwanta nan ta dawo saman kirjinsa ta kwanta,tana ta mika tana mutsu mutsu,taki yin bacci,yana shafa mata gashinta a hankali tana lumshe ido tare da fara shafa masa kirji tace Honey! Yace Na'am me kike so tace uhm...Ni yanzu ina so,Bazan miki ba kizo kina min kuka,Allah Bazan yi ba kayi min nima naji irin yanda kaji,Ba musu yace ai ni da zakice a kwana ma wlh kwana zanyi ina miki Dear, ya fara mata tana ta jin dadinta,yana zuwa kasan cibiyarta tace kai ba a zo nan ba kamar wani Bus motar Haya,ya kara murjeta,Na'im ya kwanta ya jawo Salma ya zaunar da ita a wajen wuyansa  ya fara mata Sucking down yana mirza boobs dinta,Salma ta rude bata ma San me takeyi ba,maganganunta takeyi iri iri,Saida Salma taji dai dai sannan tana maida numfashi tayi lamo a jikinsa,sai sosa kai takeyi,yace to ai kin kara Kunna ni Baby sai ki taso ki kashe ni da second sai muyi wanka,Salma ta daura ruwan Zafi,ta dawo ta kara cakar da Na'im tayi masa har yafi na dazu ma,sannan sukayi wanka tare dana tsarki dana sabulu suka tsane jikinsu da gashinsu,ya shafa mata mai tare da shiryata fes ya sa mata new pant da rigar daya cire mata 

Tunda kasa ya wullota,shi kuwa Salma ta bata masa nasa da Woman discharge dole ya canja wasu irinsu diff color,ta kara gyara musu bed dinsu domin komai a nutse sukayi basu bata komai nasu ba,kwanciya sukayi ya shigarta cikin jikinsa sosai bacci ya tafi dasu me karfi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button