KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Irfan ina ya tafi garin dadi baya jinta,idan yana murzarta tana Jin dadi ba Ruwan Zainura sai tace ni dai ba laifi na bane kaine ka jawo da baka min ba bazan ji komai ba,Yanzu kuwa naji daban dole na fada,don haka Kukan dadinta takeyi yanda taga dama tace kuma ba laifinta bane ita.
a hankali yake bi da ita sai da ya gama kasheta da dadi ba zato taji yana neman hanyar

Sa ita bata sani ba taji azaba marar misali,ta fara ihu da ace da mutane a gidan kowa sai yaji ihun Zainura tana kira azo a ceceta a taimaka mata, kukan nata ma harda me jiniyar yan Sanda take,tayi tayi ta kwace kanta amma ko motsi baza ta iya ba ya garkameta a jikinsa kawai aikinsa yake,dama shi ya taba Sanin mata ba wannan ne farkonsa ba,Zainura taci kuka iya karfinta har muryarta ta dashe,Yana yi tana zanci ubanki Salma,Zanci Ubanki Salma,Salma ubanki,ubanki Salma,Allah ya tsine miki Aisha bazan yafe muku ba,Irfan ya rufe mata baki da nasa yana tsotsa ta kwace bakinta da kyar tace ga sama ga kasa ni wlh bazan iya ba ka kyaleni macuci,da kyar ya rada mata My life ba zagi zakiyi ba kiyi min kukan dadi,Zainura ta fashe da kuka tace ni Wallahi Allah banji dadi ba bazanyi Kukansa ba sai dai a kasheni kuma Allah gobe a gidan Salma zan kwana na daina Sonka,Irfan ma gwarzo ne dukkansu babu me sauki kamar Na’im da Hunaif haka yake shima ba wasa,sai da yayiwa Zainura daga daga ya mata warka warka,ai kuwa ya kwashi dadin da bai taba Jin makamancinsa ba a duniya,haka da zai mata wanka ma da ruwan Zafi ta dinga Kuka,bayan ya nutsu sun kwanta Irfan yace pls Babyna ki min kukan dadi kice am sweet ?Zainura tace Allah kiyaye wlh baka da sweet sai daci,daci kakeyi ba sweet ba,Kuma Allah ya kaimu gobe duk wacce tazo gidan nan wajena sai na ballata,Salma kuwa ni nasan abinda zanyi mata bakar yar Iska,akan wannan ake wani damuwa ana Mannewa miji ba dadi sai wahala.
Irfan yana ta dariya cikin nishadi yace yanzu duk a abinda na miki ba dadi? Zainura ta masa banza sai daga baya tace me naji dadinsa in banda romancing shi kadai ne me dadi shi zan dangwalawa guri’a ta ya cinye Zabe.

Amma Xxx bazan taba zabarsa ba har abada,Irfan ya rungumeta yana dariya,to kwanta muyi baccin Amarci me dadi da sanyi,baki ta tabe tayi shuru bata ce komai ba har tayi bacci.

Aisha da Angonta Aliyu Mummy wani magani Na'im ya bata ta bawa Aisha dole ta Sha,ai kuwa ana kaita tasha bayan an kaita,sha'awa ta taso mata ko da Aliyu yazo ya nemeta ba musu ba gardama ta bada hadin kai duk da ta dan Sha wahala amma bata ji wani Zafi ba sabo da tuni yan mata sun rage mata hanya da shirmensu,Aliyu kamar ya shiga Aljanna haka yake jinsa ranar.

Washe gari kuwa Na'im yana tashi da Salma yayi breakfast ba yanda ta iya haka ta yarda,da rana ma tace wlh duk ita ta jawo ba ruwansa shi dama ya fada mata nan ma bai kyaleta ba,Irfan dama ba hakuri sabo da Allah ne kawai yasa ya shiryu amma baya iya daurewa sha'awa,Yace da Zainura Zaiyi breakfast ta fara kunjin Kuka tun bai taba ta,daga cewa pls Baby I need u shike nan ta bude baki,gani take kukan ne zai sa ya fasa,amma yaki hakura suka dinga kokawa da an jangwaleta tace an fama mata ciwo,yace to gwara ta bari yayi a hankali,Zainura hawaye na Zirara ta fara lallashinsa wl...Wlh ..kasan wajen nan a gwajibe yake Allah kana karayi zai dugurguje ko zuwa gobe ne ka barni ya salala, Irfan yace Bai San zance ba Sam,shine tayi fushi tace gani nan ka cinyeni gaba daya,Irfan yace Allah miki albarka,ta fara bada hakuri kuma again amma ina sai da dole ta hakura ta yarda ya kara yi a hankali,Hubaif kuwa a lokacin ya kai round 3 shi ba matsala Afra akwai dauriya dama mayya ce ita wajen Iskanci bata jira.

Salma yau ubanta take ci a hannun Na'im baya daga mata kafa ko kadan sabo da ita ta janyo,Zainura bata magana a halin da ake ciki ta Zama kurma sai dai ta daga kai kawai ko uhm ko a'a.daga yayi mata sannu ko yana lallashi sai dai tace na kusa mutuwa wlh a kira min su Salma na tsine musu ko yaya ne kafin rai yayi halinsa,wannan wannan aure ni da na sani ko kwalliya bazanyi ba wlh da nasan haka zanji ko lalle bazanyi ba,aka dinga dura min magani gashi nan mijin Zai hallakani. 

Kuyi min Afwa fans wayana ya samu matsalar network ne ina so amma posting yazo yana delay.

Afwa fans kunji.

AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: ????KAMARSU CE DAYA????

201-205 206-210

Official

By
AsmaBaffa

MEENAL SIDI ga page naki ina godiya da kulawa.

AUNTY SUMY jinjina gareki.

My Sweet FLOWER dubun gaisuwa gareki.

Affa Allah sarki ciwon kafa me tsanani ya kamashi ko fita baya yi,yayi maganin amma har yanzu abin yaci tura,   duk abinda ya mallaka sun kare kaf a neman magani,dole ba yanda zaiyi sai gidan dan Uwansa ya koma da Zama ana ciyar dashi,Ummitu kuwa tana wajen yayarta nan take Zama a cikin rugar abun ba dadi,kullum cikin kunci suke,kafar tasa Sam bata takuwa ko bayi sai dai a kaishi,ganin suna ta wahala dashi sai kawai dan uwan Affa yace Ummitu ta dawo gidan itama da Zama sabo da ta dinga Kula da Affa su sun gaji da wahala,Matar dan Uwan Affa Harira ko abincin kirki bata basu sai taga dama,suna cikin kunci da wahala,ga masifa komai tace kar su taba mata za a sa mata kazanta da cuta,Harira bata da imani ko kadan ko tausayin Affa bata yi yanda kafarsa daya take nema ta rube amma ko a jikinta,yau ma Ummitu ta fito da safe da niyyar tafasa ruwan Zafi ta yiwa Affa wanka ta gasa masa ciwon nasa,ta daura kenan wuta na ci sai ga Harira ta fito buguzu buguzu ba tare da bata lokaci ba ta bangaje Ummitu Saura kadan ta fada kan tukunyar Allah yasa ta rike wani itace da aka ke jikin rumfa,Harira ta sa Hannu tare da Zare itacen Wutar dake ci ta kashe da ruwa sannan tace ba a nan gidan ba,bazai yuwu Ku dinga yi min abinda kuka ga dama ba ni da gidan mijina wlh baza ta sabu ba bindiga a ruwa,sai dai ki Bari idan na gama abinda zanyi Wala Allah na taimaka na barki amma idan ba haka ba to sai dai kuyi dana sanyi,na taba Jin kwarzababbiyar mata ace miji bashi da lfy sai kin masa wanka dan masifa,me yake tsinana miki,Dan Uwan Affa Masa'udu yana ji ko tari baiyi ba,bai ce komai ba.

Ummitu Hawaye ya zubo mata amma bata ce komai ba ta share kukanta ta koma daki tare da sanarwa Affa,Affa yana numfarfashi kamar zai sheka lahira yace ba komai kya….kya….le…su.
Still da ta gama komai Ummitu tace to yanzu zan iya dorawa? Harira ta dinga zuba masifa wai Ummitu ta takura mata kuma tace Sam baza ta dafa ruwan ba ta fasa ma barta ta dafa,Sai Makwafta Ummitu ta shiga ta dafa ruwan ta kawo tayiwa Affa wankan tare da gasa masa kafar, Ummitu da Affa suna zaune sunyi tsumu a daki,Affa yace anya ba hakkin yarinyar nan bane Salma yake bibiyarmu?munci Amana fa,Ummitu tace nima haka nayi tunani bari mu nemo Addreshinsu da ta bamu tace idan mun huce mu nemeta,Ummitu takanas ta koma can gidan su ta shiga Duba takardar da Salma ta basu amma bata gani ba sai tunowa ma da tayi cewar ta jefa takardar a wuta ta koneta sabo da haushin Salma da take ji a lokacin,haka ta dawo ta sanarwa Affa labari ba dadi yanzu sai dai suyi addua Allah ya kawo musu Salma su bata hakuri abinda sukayi mata.

 Yau Na'im bai bar Salma tayi abinci ba,Mummy ce ta aiko musu kowanne part dinsa abinci iri iri Driver ya kawo musu,Salma ta dan farfado taci wanka iya wanka abin ba a cewa komai,Na'im wanda yake gaban mirror yana fesa turare yasha milk yard me kyau shara shara ba karamin kyau yayi ba na gaske cike da farin ciki da nishadi, shigowa Salma tayi tare da rungume Na'im ta baya tana murmushi tace morning Honey,hannu yasa tare da dawo da ita gabansa yana kashe ta da mayen kallonsa Babyna kinyi kyau muahhh ya manna mata Kiss a wuyanta tare da matseta jikinsa yana missed u Sweet heart,cike da shagwaba tana turo baki tace pls Honey ka daina zancen missing din nan kai baka gajiya,murmushi ya saki yace hmmm taya zan gaji da kamarki My soul kin San yanda kike kuwa?kin San kuwa me nake ji idan ina tare dake?kin San yanda zuciyata take Sonki kuwa?da ace ina da yanda zanyi na nuna miki da na bude miki kin ga yanda kike a cikin zuciyata,jinina da dukkan sassan jikina,kece rayuwata Salma,dan Allah ki rikeni Amana kar ki gujeni,karki canja min halayenki,ki kasance tare dani har karshen numfashinki kinji Babyna pls ya kara marairaicewa yana rokar Salma da ta kula dashi,Salma wani son Na'im da kaunarsa ya kara ratsata,katseshi tayi ta hanyar daura yatsanta saman lips  tare da cewa Honey kai zan roka sabo da kaine kake da ikon son wata ko kara auren wata kai zan roka wannan ba kai ba I do love u my Husband don't even bother ur self, u r all over my body, kara matseta yayi a jikinsa wani dadi yana ratsashi,a hankali yace ga Mummy na can ta kawo mana abinci,Allah sarki Mummy sai da ta dorawa kanta aiki,da ta bari ma sai muyi ai,missed u Momma cewar Salma,Na'im dariya ya saki tare da cewa kina bacci zaki ce wani zaki iya girki,Salma Kugu ta rike to wa yace ma bazan iya ba? Ni ai Bana gajiya lfy ce dani,murmushi yayi kyawawan hakoransa suka bayyana yace abinda jiya Kuka kika dinga min,baki ta turo cike da sangarta to ai kaine kayi min mugunta jiya kuma kana sani amma ko za a buga game din nan sau goma kasan bana cewa komai sabo da nima nima ina enjoying ta rufe fuska sabo da kunya,u know why?, Coz i love u more thts why,Na'im kamar an masa albishir da Aljana haka yake ji sabo da kalaman Salma, daukanta yayi kamar yarinya har Dining saman cinyarsa take zaune haka suka ciyar da junansu cike da so da kauna.

 Zainura anci sa'a ta tashi da kanta Irfan yana bacci taje tayi wanka ta gasa jikinta sosai sannan ta fito kamar ba ita ba haka ta lallaba ta cakare da kwalliya cikin Atamfa super Holland riga da skert sun kamata dam,ba karamin kyau tayi ba,gashinta yasha gyara,lips yasha maroon jambaki dama Zainura mayyar sa jambaki ce ko batayi kwalliya ba sai ta sa jambaki,Kamshinta ne ya farkar da Irfan daga baccin da yake Shaka,baiyi tunanin Zai ga Zainura haka ba,sai gata ta dau wanka,cike da jin dadi ya tashi yana murmushi,bata San ya tashi ba sai kumatu da taji ya ja mata kadan,tana ganin shine ta rufe Idonta tana dariya kasa kasa,toilet ya shiga ya barta nan tana dariya,yana fitowa ya sameta gefen Bed a zaune tana danna waya,towel din ya jefar ba komai a jikinsa,haka ya shafa mai,Zainura ko dauke ido batayi ba,yace mene kike kallo na haka,sai lokacin Zainura taja Numfashi tana dariya tace wlh dole mace ta kusa mutuwa Danni tunani na Karfe ka Sa min jiya Allah,dan Allah wannan abin ne ko kuma wani karfe ne? Dariya yayi tare da cewa shine kika cika unguwa da kuka? Ba dole ba shi yasa yanzu na mata kallon tsab,Baki da kunya baby,ka fini rashin kunya ni nace kazo ka tube a gabana tunaninka zan kasa kalla wlh gani zanyi ba ruwana ni tunda kai ka tube, zo ki min massage,na gaji yau Bazan iya komai ba,ta mike tare da lallaba tafiyarta kamar yar koyo ta dauko masa kaya tace wannan zaka Sa min ni,Zauna to karki fama ciwonki kizo ki fara kuka jiya da kyar kikayi shuru nasha wahala,kaine ai zaka yi kisan kai ai Ka bani wahala kasan fa ban saba ba Amma ka kara yi da asuba,na rasa me yasa na yarda da karyar su Salma tunda mu muna zuwa gidan Amare muna gani amma sabo da bani da kwakwalwa na yarda da Salma, Irfan yana dariya yace Allah ne ya ci dani shi yasa kika yarda ba zafi,am so sorry My love na kasa Control ne u are too sweet shi yasa,kina sabawa shike nan zaki daina jin Zafi Amma am serious jiya kin jiyar dani dadin da ban taba ji ba a duniya,Zainura tace Ahab ni tunda banji ba me zaka ce ka birgeni?ai kawai ka nemi wata hanyar ka wanke kanka amma in banda ina sonka wlh yau Hijira zanyi na bar Abuja,Yana ta dariya har ya gama shiri yasha kyau cikin wata shadda Silver color, yana Malala uban kamshi ,Zainura tana kallonsa sai tace a haka radau da kai amma sai zafin tsiya wlh kallon kitse ake ma rogo zafi ne da kai ba dadi, amma kuma a ranta dadi takeji ta samu miji na gaske wanda samun irinsa jihadi ne bata san sanda ta fara jera Alhmdllh... Alhmdllh a zuciyarta ba,hannunta ya jawo tare da rungumeta muje na cika miki cikinki kiyi Sauri ki warke ki kwashi dadi,Zainura tace hmm wanne dadi sai daí wahala da Azaba Allah wannan zai iya sa mace tayi Hijira,kamar ana sawa mutum karfen Rodi,ni kam wannan abu ban hango dadi cikinsa ba,Irfan yayi dariya tare da tsokanarta kiji tsoron Allah Zeena jiya Kukan dadi kika dinga yi kina a kara,dukan wasa ta masa tana dariya Allah ya kiyaye wannan masifar dana ji ko mayyace ni ai Bazan ce da dadi ba,amma Salma yanzu nasan cewar ba karamar dakikiya bace da take Mannewa mijinta haka uban me take ji oho,Irfan yace Dadi kema nan gaba Abar da kike cewa tayi girma har kadan zata yi miki,Zainura tace haka nake fata naji ai amma ina kanta ni da wahala kullum wani na kwashe dadi,karfinka yayi yawa Allah daga yau ka daina exercise a gidan nan,zaka balla min hips,Irfan yau yana Shan mita da masifa yana lallabata suka ci suka koshi.

Hunaif kuwa abin nasu ba a magana sun cakare tuni sunci sun koshi speakers suka kunna kida na tashi sama sama,suna zuba soyayya Amarci ba a magana suna kwasarshi.
Aisha kuwa basu tashi da wuri ba,Doctor Aliyu ne yake mata komai,ita dai bata cewa komai kamar rakumi da akala haka take,domin tayi tunanin Yiwa Doctor Rashin mutunci idan ta shigo gidansa,amma sai taga yanda yake nuna mata kulawa gashi namiji ne akwai kwarjini babu yanda zata iya fada masa ko bakar magana face to face ma bare wani abu,tana ji tana gani sai yanda yayi da ita,duk abinda yace shike nan an gama,idan kyau take ji dashi kusan ma ya fita kawai shi chocolate ne amma ya hadu karshe ba abinda ta Isa ta gwada masa,kudi yana dashi,ga wayewa,ga Ilmin addini dana zamani bashi da makusa ko ta wanne bangare shi yasa tayi mukus,lokacin da yake making love da ita tasan wannan lallai ya wuce tunaninta ba sa’anta bane ya girmeta a iya Iskancin nan.

Zainura tana kwance jikin Irfan Zainab ta kirata a waya tazo ta bude musu part dinta gasu sunzo,Habibty Bazan iya tashi ba na gaji su Zainab suna jikin kofa ka bude musu pls,kasan ina tashi zasu Sa min ido suna kallon tafiyata,Irfan ma só yake ya kalli tafiyar Zainura dariya take bashi,sai yace kafata ciwo take kinfini lfy Baby jiya na fiki shan wahala Bazan iya tashi ba,dan Allah ki lallaba ki bude musu,Zainura ta harareshi sosai ta mike ta fara tafiyarta kamar yar koyo Irfan dariya kamar cikin Sa zaiyi ciwo Amma Haka ya danne yasan Zainura,tana bude musu da murna ta tarbesu,ango da Amarya sunci wanka,Dama sun saba da Irfan sun dade suna hira ana wasa da dariya  sannan yace kawarku wai tun jiya take Zazzabi gata nan ta kasa komai,Zainab tace Zazzabi manya mufa ba yara bane Irfan kaje da wani zancenka,ya tashi yace bari zaije gidan Na'im yanzu zai dawo,yana fita Jamila tace Zainura ansha dadi jiya,Zahrau tace ai da gani taji dadi wannan tafiya haka harda salo,Barira tana dariya tace ai Zainura kuma an zama manyan mata yanzu an san makamar dadi,an san dadin Oga,Zainura bata ce komai ba sai kwalla da ta cika mata ido,ba dai kuka zakiyi ba Zainura ke da kike da dauriya bakya kuka sai dole Amma akan dadi harda hawaye,ko Irfan din kije jira ya dawo yayi kari,Allah Sarki munzo mun shiga hakkinku,Zainura Hawaye sai Sintiri sukeyi a kumatunta da kyar tace wlh auren ba dadi ni gida nake so Kauyenmu wajen Ummanmu,suka dinga dariya ina karshen love da kauna,Zainura kema fa kin sani mantawa kikayi só ya rufe miki ido Amma tun yaushe muka san wannan ke kika shafawa idonki toka ai gashi nan,Zainura  tace kune kuka cuceni ai sai Ku tuna min,akan me zamu tuna miki?cewar Rahmatu,Zainura tace ba komai duniya ce wlh zai zo kanku ne shegu yan Iska suka dinga dariya,ta Mike zata kawo musu abin ci Zainab ta fara waka tatata tafiyar ta nuna suna tafi,Zainura ta dawo ta zauna tace wlh na fasa kawo muku komai tunda abin naku tsokana ce, sun Dade suna hira sannan suka gyara mata ko ina na part dinta sukace zasu je wajen Salma da Hunaif suma anjima zasu tafi kauye Sallma suka zo yi,Zainura duk kayanta da zata bayar na kafin aurenta duk su ta tattarawa,haka suna zuwa wajen Salma Na'im yana manne a jikinta ko da Irfan yaje ma Na'im cewa yayi ya tafi sun gode kamar ba Ango ba zaizo da safe ya dameshi,Zainab basu dade ba wajen Salma sun samu Kudi wajen su Na'im,Mummy da Umma sun hada musu abin arziki,Driver ya kwashesu har gida kauyen ya maida su Alhmdllh sunje lfy babu wasu baki kuma an sallami kowa.

Ummitu ce zaune gefen tabarma ta rame tayi baki ta karmashe,ga bakin cikin miji ba lfy,ga talauci,sannan ga masifar Harira abin yayi yawa abinda Harira ke musu yafi da ma,Affa yanzu ciwon nasa yayi tsanani kullum sai dai kaji yana wayyo Allah....muryarsa da kyar take fita,ba kudin zuwa asibiti,Harira ce ta fito da masifa cewar Ummitu baza su fito mata tsakar gida Shan iska ba,wari yana damunta na gyambon kafar Affa,masifa take kamar zata yaga bakinta,ba shiri Ummitu ta kinkimi Affa da kyar ta maidashi daki suka zauna gashi ana zabga Zafi a garin,Affa yau har hawaye na bakin ciki saida yayi shi,abin haushi dan uwan nasa ko magana bai yiwa Harira kan ta daina ba,Ummitu ta fita taje gidan yayarta ta karbo musu abinci sabo da Affa yaci ko zai kara samun sauki da karfin jikinsa,Harira tana ganin haka ta daura hannu a saman kanta tana kurma ihu ,Ummitu ta tona mana asiri ta koma bara da roko wayyo me gida ka fito ka gani ana zubar ma da mutunci,Masa'udu kuwa haushin Ummitu yaji nan take yace nifa baza a dinga jawo min zagi a gari ba,tunda kuke abin nan Bana kulaku to kun fara kaini karshe watarana gidana za a bar min bazan dauki wannan tozarci da kuke min ba,haka kawai daga taimako kun hana matata sakat,me kuke tsinana min ni nake taimakonku da badan ni ba wa kuke gani duk garin nan zasu taimakeku sai dai Ku mutu wlh.

Ummitu tace ayi hakuri hakan baza ta kara faruwa ba,Masa’udu yace ato idan kunne yaji jiki ya tsira domin ni baza kuzo Ku jawo min zagi ba wlh domin na gaji ni dama sai ku tattara a bar min gidana,Harira ta kara da to kunji wlh duk ranar da kuka kara neman tozartamu barin gidan ban za kuyi ki kwashi rubabben mijinki Ku tafi
Ummitu hakuri kawai take basu,Affa kuwa yana ta fama da kansa.

Maimuna ta haifi danta namiji Allah ya sauketa lfy ansha suna da shagali yaro sunansa Omar,Shehu yaga duniya bata dagawa kowa kafa,ya duba yaga duk zalincin da yayiwa Salma bai karu da komai ba,babu abinda kudin suka yi masa,nan take cikin dare shi kadai yana tunani yasan Lallai bai kyauta ba,bashi da Hali me kyau,Nadama da dana sani suka riskeshi,da safe da wuri ya tattara kan yan uwansu kaf na bangaren Uban Salma dana mahaifiyar Salma ya ja hankalinsu kan zumunci da karfafa zumunta,lokacin yayi nadama ya Sanarwa dangi yanda ya cinyewa Salma gado ya shiga ya fita cikin yan Uwa ya bata zumunci gashi bai tsinana masa komai ba sai masifa .
 Nan suka taru akayi Nasiha,tare da Wa'azi suka yanke shawarar zabar manyan shakikai na dangin Salma bangaren Uwa da uban zasu je su bata hakuri sannan aci gaba da zumunci,ko Allah ya taimaki lamarinsu,
Shehu,Malam Musa,Hashim,Iklima,da Maimuna dangin uba sune zasu je wajen Salma,dangin Uwa ma mutum biyu maza,mace daya dattijuwa zasu tafi har Abuja su sada zumunci ba tare da kwadayin komai ba,Allah ne ya sa musu shiriya haka kawai.

Gidan su Na'im ana gurzar Amarci ba ji ba gani,yayin da Dada tace Sai Mummy tayi aure tunda da kuruciyarta ai ba wuce aure tayi ba,Mummy taki yarda su Na'im ma haushin Dada suka ji,kanin Mahaifin su Na'im wato sarki yana jin labari sabo da son dan Uwansa da yake yace shi zai auri Mummy matar Yayansa,Mummy taki yarda,Dada kuma dasu Umma sukace suna goyon baya,Malam Magaji shi ya tarasu kaf manya da yara yayi nasiha,wa'azi akan muhimmanci aure a wajen ya mace komai girmanta,Ba yanda Mummy ta iya haka ta amince ba bata lokaci aka Daura Auren Mummy da kanin mijinta Sarkin yanzu na Lebanon tare da amincewar dangin Baban Su Na'im kaf,Mummy tace sai dai ya dinga zuwa wajenta Nigeria baza ta bishi can ba,yace ba matsala,Malam da Umma suna part dinsu Amarya Mummy ma tana part dinta a gidan ana zaman mutunci,Na'im sai fushi yakeyi Mummy ta auri wani haka Irfan ma,Hunaif ne ba ruwansa shi da Aisha.

 Na'im yana kwance saman bed sai bakin ciki yake yi Mummy tayi aure, Salma ta sameshi a zaune tana lallashinsa akan Mummy tayi aure zaka dinga Fushi Honey mene laifinta? Allah ne fa yace ayi,kana da Ilmi kasan haka,Yanzu dan Allah wifey me Mummy zatayi da aure amma Dada tasa dole tayi,ni wlh banji dadi ba,Da kyar Salma ta lallashi Na'im ya hakura,Irfan ma sai kunci yakeyi Zainura ga hangen nesa da hankali nan danan ta tsara Irfan ya hakura shima.
Irfan ya makale tare da cewa my Zeena kin Hanani abina tun rannan sau biyu kika bari nayi,Zainura taji na biyu bata ji wani Zafi can ba,tace to yau zan baka amma sai ka daina fushi Mummy tayi aure,Ai na daina fushin ni yanzu nake so,biye masa tayi Zainura ita ke Sarrafashi ma yanzu duk dan ya huce,yau Zainura taji dadi fiye da tunani,yana zare jikinsa a nata tace toooo yanzu naji Dai dai amma da kuwa ai cutata akayi amma yau sai Masha'allah,Irfan yace zakiyi bayani ne nan gaba sai yafi haka ma da kanki zaki nema nine zanyi yanga,Zainura tace wlh Allah ina jin ina so sai kamin ko cuta kakeyi ko a gadon asibiti kake indai kana motsi,Irfan dariya kullum gajiya yake da ita da halin Zainura shi wannan abin dariyar nata shi yafi komai birgeshi kara shiga ransa take,kun San maza kowa da abinda ke birgeshi,duk yanda mace take sai ta samu me sonta haka shi kuma wannan ne yake birgeshi da ita.
Irfan yace to yau kin gamsu ko a kara? Zainura tace a'a dan Allah karka rame ka bari sai dare kar dadi ya kare da wuri,gwara a ajiye na dare,Hhh to ba karewa zaiyi ba ai baby,Zainura tace uhm uhm abinci zanje nayi na San halinka da kaga dama zaka ce min yunwa a bari sai dare,da kyar ya yarda sai dare shi yace sai anyi kari.

Salma kwance jikin Na’im kwance yace a bani Lunch Salma tace Bana son samun ciki da wuri Allah nazo ina ta laulayi shike nan baza mu dinga yin eh…yane ba,ai da cikin anfi yi ma,Salma tace ana cutar?yace yeah ai baza kiyi cutar ba on Bed,Salma tayi murmushi tace to a kara yi,Salma sabo da maitar ta ko Zainura bata tunowa tunda ta samu mijinta shike nan kamar zasu cinye juna,Ko fita Na’im yayi idan taga dama da waya zata kira shi ta tayar masa da hankali ya dawo gida su jiyar da juna dadi,Salma tafi kowa son Iskanci watarana har ta Sha kan Na’im,badan Na’im gwarzo bane da Salma tafi karfin shi,amma sai dukkansu suke haka.

 Hunaif kuwa Jaraba kenan ko ba xxx to fa yana manne da ita komai tare sukeyi,tace ya kaita gidan Zainura tasha dariya amma yaki yarda Sam shi za a takura masa,Doctor Aliyu kuwa da Aisha tun bata sakin jiki dashi har ta fara,yanzu sai kace dama can Masoya ne na gaske,sabo da Doctor shi ko baccin rana baya yi sai da Aisha kome take yi sai bari sun kwanta ko bata Jin bacci to fa sai ta kwanta a jikinsa boobs dinta yana bakinsa yake bacci,kullum shi kwanciya baza ayi komai ba sai yace shi dai a kwanta,duk kallo da waye bata lokaci ne kawai a kwanta ko bazai komai ba yayi dan tabe tabensa,haka tun bata saba ta saba,ba sai yace ba ma yanzu sabo da itama a jininsu Na'im gadon jaraba suka yo na sarakai da babansu,sabi da Abbansu yaci uwarsu a kwarzaba????????????shi yasa gaba daya haka suke,Doctor Aliyu ba haka yake ba amma Aisha ta sa ya koma haka sabo da shi Yafi ganewa Romancing duk da cewa yana so amma yana son Romancing,to yanzu Aisha ta sa ya wuce tunaninta ma,sabo da watarana idan ta siyo maganin mata masu Inganci ta hada to harda shi take bashi,ko ta siyo harda na maza,Mummy duk tafi hado musu tana aiko musu dashi har na mazan,har hadin su kankana take aikowa dasu etc.

Yau dai Hunaif yace Afrah ta shirya zasu je part din Zainura,Na'im mayen mata ne baza suje yanzu ba,Zainura an cakare cikin wani shegen lace fari tana kwance a jikin Irfan suna kallo ga fruits a gefe suna Sha,Hunaif ya danna doorbell Irfan ya bude suka tafa kamar wasu abokai,Afrah tana rike da hannun Hunaif daya suka shigo da Sallama,Zainura ta amsa tana murmushi,wai sannunku manyan baki,Ya kamata a daina yiwa Afrah turanci da larabci sabo da ta koyi hausa,Hunaif yace ai na fara koya mata Zeena,Irfan ne ya kawo musu kayan ci da Sha,Hunaif yace lalle kina hutawa Zeena,Zainura tace ya ranka komai yi min yake,Irfan yazo yana mata rada a kunne,Hunaif basu San me suke cewa ba,Zainura tace Afrah ya Amarci ni baza ki sani yin turanci ba sai dai mijinki ya fassara miki,Hunaif ya fassara Afrah tana dariya tace Alhmdllh so Sweet Zainura tace Ku fa turai ba kunya mene so sweet nima ai na sani wa ta isa ta gaya min,Irfan sukayi dariya Hunaif ya radawa Afrah me Zainura tace,tana ta dariya,Afrah da turanci take ta yiwa Zainura magana tun bata biye mata suyi turanci har suka koma turancin,Idan Zainura ta kakare sai tace Irfan Yama ake cewa mutum kaza?sai ya fada mata,Zainura tace ke Afrah muje ciki kiji wata magana,Afrah tace what? Bata gane ba tace kai Hunaif na gaji da turanci ni,Hunaif ya fada mata ta bi Zainura Bedroom,Zainura tace me take Sha na Larabawa me kyau na harkar mata,aiko Afrah ta dinga fada mata tace to ta aiko me aikinta ta kawo mata kalar su ta dan dana,ita Afrah har an kai mata ma'aikata sabo da bata aiki sai girki,su ma su Zainura sune suka ce sai nan gaba,amma akwai ma'aikata masu gyara gidan kaf da komai,ta bata wasu a leda katuwa tare da fada mata yanda zatayi amfani dasu itama Ummanta ce ta hado mata.

Afrah an San kan gari har murna ta dingayi tana godiya,Suna fitowa Hunaif yace karfa ki koya mata gulma Zeena,dariya sukayi kawai,Irfan ya tashi yana Bedroom Zainura tana kitchen,suna tashi Hunaif ya koma jikin Afrah ya fara iya shegensa,Zainura ta fito ta gani amma ta nuna kamar bata ga komai ba har dare yayi Hunaif ya damu su tafi Gida dole,suna tafiya Zainura ita kadai tace oh Ashe yan Iskan suna da yawa,Irfan yana dawowa daga Masallaci Zainura tace yanzu Salma ma haka sukeyi? Ga su Hunaif?gamu muma ai wlh da bamu da aure sai kifar da gidan nan,ma’aikatan suna da yawa,Irfan yace ai Lada ake kwasa kullum shi yasa gidan nan Albarka zaiyi,Zainura tayi dariya tare da cewa wannan dan Hunaif dinma yafi ka naci Habibty kasa fitowa nakeyi,Irfan yace baki je gidan Salma bane kiri kiri Na’im zai ce ki tafi gida zasu kwanta,Zainura tace sai naje kuwa gobe,Irfan yace ai yanzu zamu tafi kinga 9pm to Na’im sai ya kusa Kuka mun damesu ni tsokanarsa ma nakeyi shi yasa nake zuwa.

Zainura tace muje to idan zasu Raina mana hankali sai mu shige bedroom muma,Shiri tayi sunci kyau sai gidan Salma,Na’im har anyi shirin shiga bedroom ya Mike kenan yaji doorbell,Salma kananan kaya ne na masifa a jikinta hijab har kasa tasa sannan yace nasan bazai wuce uban naci ba ya bude,Zainura da Irfan suka shigo,Salma ta daka tsalle tare da rungume Zainura sai murna take ta rasa inda zata sa ta,Na’im yace kune da dare haka baza ku bari sai da safe ba ko da rana sannu da zuwa Amarya,Zainura tace ai yau nan zamu raba dare muna hira da kawata,Na’im cikinsa ya Duri ruwa yasan surutun Zainura,Irfan dariya yake a boye Na’im yasan yana sani ya kawo Zainura yanzu ya harari Irfan sannan yace sai ka zauna ai Munafuki,Salma da Zainura sun Dade a bedroom suna hira da karawa juna sani sannan suka dawo Palo,Na’im ya kalli Irfan ya kifta masa ido wai su tafi,Irfan yace yaki da Ido,Salma kuwa da Zainura sabuwar hira suka dasa a palon,Na’im sai cewa yake bacci nake ji,amma Zainura tayi banza dashi kamar bata ji,ku shiga bedroom din can idan kwana zakuyi cewar Na’im nan ma ba wanda ya kulashi Sai Zainura tace mufa yau hira nazo rana tace,Na’im ko ya shiga Bedroom sai ya fito ya gani ko sun gama amma sai yaga ina,Haushi ya kamashi har 11pm sunki tafiya,ya fito yace Salma muje mu kwanta na gaji,Irfan yace mene haka wai ana hira mu bamu gaji ba,Na’im yace Irfan kai yaro ne?baka da hankali Shi yasa nafi son Hunaif kai baka da tunani ko kadan haka ake hira ni wlh bazan jira ba,Irfan ya dinga dariya yace to bari mu tafi sai gobe zamu dawo,Na’im yace wlh bazan bude ma kofa ba karma kazo na fada ma.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button