KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Salma yanzu Aljanu take tayarwa sosai watarana sai tayi 3days tana daki tana ta bige bige,addua akeyi amma ba kanta,duk akan tace tana so ta taimakawa Affa da kudi Raheel yake jefa ta cikin wani hali,duk da haka ba karamin so takewa Raheel ba tana Jin idan ba shi mutuwa zatayi, kullum cikin tunani da shaukinsa take ta kasa ganewa ba mutum bane ya hanata ganewa.

 Kamar cirar kaya yau wata Uku kenan Salma ta koma normal bata wani Aljanu,kuma bata kara ganin Raheel dinta ba,abinda ke daga mata hankali kenan,kullum a tunaninsa take sai kukan rashinsa,Ummitu tun tana lallashinta har ta gaji,Salma ta rame ta karmashe sabo da son Raheel da takeyi abin ya wuce hankali,da gaske sonsa takeyi tsakaninta da Allah,ko baya jikinta yayi tafiya tofa sonsa yana jininta sun riga da sun shaku da juna,dashi ta saba tun tana karama,baza ta iya auren wani ba sai shi.

Kamar kullum suna zaune Ummitu ta tura mata abinci tace dole sai taci,loma daya takai bakinta ta barke da kukan tuno da Raheel dinta,kullum abincin yan gayu yake bata tana ci na alfarma,
Bata cin garau garau,da karfi tace Raheel sabo da me zaka gujeni dan Allah ka dawo ka taimaka min,

Tausayinta Ummi taji tasan Aljani ya riga da ya auri Salmanta kamar yanda Malam ya gaya musu.

Lallashinta Ummitu ta fara tace kiyi shuru Salma zai dawo ne ai kinji, dan ci abincin kin rame sosai ko so kike idan yazo ya ganki kin lalace ya daina Sonki?cike da farinciki Salma ta karbe abinci taci ta koshi kar Raheel ya ganta ta lalace tun basuyi aure ba.

 Ranar kuwa da dare Raheel yazo zance sunsha love kamar zasu cinye junansu sabo da murnar ganin juna,ya bata hakuri tafiya yayi me tsawo,kuma komawa zaiyi karta damu nan da 6mnths zai sake dawowa.
Ranar kamar kar su rabu ta rungumeshi tana shakar kamshinsa me sanyi haka ya bata kudi zasu kai Dubu dari,da kayan sawa taji dadi ta boye abinta ko Ummitu bata San dasu ba in da sabo sun Saba da ganin Salma da kayayyaki da kudi sun San aljaninta suke bata,
 Addua ce kawai tasu.

Bayan wata daya da sake tafiyar Raheel Salma ta fara laulayin ciki sosai,Ummitu kuka takeyi da Affa duk tunaninsu da gaske ne Salma karuwancin takeyi ba Aljanu bane,Affa yana kuka a gefe Salma na sheka Amai dawowarsu daga asibiti kenan,Affa yace Salma kin cucemu ki fada min dan ubanki wa yayi miki ciki Ashe abinda ake fada a gari gaskiya ne?

 Salma ta fashe da kuka tana rantsuwa wlh ita bata taba kwanciya da namiji ba,Ummitu tace sake magana Salma a ruwa zaki sha gashi dai har a asibiti an tabbatar mana ciki kikayi,Wlh Ummi ban san wani namiji ba,muje a dubani Ku gani am virgin ba wanda ya taba sanina,yo ke ai Allah daya zakice na yarda abinda ko sallah bayi kike ba sai ansha fama,
Amma Allah ya kaimu gobe zamu koma a duba.

Washe gari sunje asibiti again an tabbatar musu Salma virgin ce bata taba muamula da maza ba,
Ummitu tace to Salma ko dai Aljanin naki ne?me yake miki?Salma tace wlh ba ruwansa kuma ba Aljani bane ba,salihine gaskiya karku daura masa hakki abinda ko hannu baya rikemin sai ta kama,ni dai wlh kuna zaginsa sai na bar gidan nan,ku dinga daukan hakkin bawan Allah haka kawai,kuma ina son cikin nan dole ni zan raineshi,
Affa bakin ciki ya rufe shi ga talauci ya ishesu ga masifar mutan gari,ya zasuyi idan aka gane Salma Nada ciki.

Wajen Malaminsa yaje Malam yayi istihara yace Aljanun da suke tare da itane suka sa mata cikin kuma zasu dauke abinsu nan gaba dama suna yin haka amma zamu taimaka da addua,ga rubutu lallai a bata ta Sha ko ta yaya ne,Koda Affa ya bawa Salma rubutu tasha kamar gaske tana karba sai ta watsar dashi ta jefar da kwanon.

Affa da Ummitu shawara sukayi su kai Salma wajen danginta ace tayi aure nan gaba idan ba cikin sai ta dawo wajensu sabo da gulmar mutan kauye tabbas idan aka gano sai an koresu daga kauyen koma a jefesu gaba daya.

  Haka suka tattara Salma da kayanta suka tafi Borno suka zankada karya cewar auren Salma akayi mijin ya saketa tana da ciki taki sakin ranta shine suka kawota nan gaba idan ta huta ta dawo wajensu.
Dangin uwar Salma da ubanta sukayi tsalle suka dire sukace sai dai in cikin shege tayi za a raina musu hankali abinda Salma na zuwa musu akai akai tayi kwana daya biyu da za ayi bikinta ai da sun sani,bayan last 3wks ma tazo musu,basu San Raheel ke kawo musu Salma ba ita bata San ma tazo musu ba Sam.


3wks ta cika yaune kuma Mummy ta Raheel da Irfan zasu sauka a kasa Nigeria sai murna Na'im yakeyi,wajen kakarsu zasu sauka Dada kenan,Na'im da kansa tare da securities suka tafi har airport dauko Mummy da Irfan,
Dattijuwa kyakyawa fara da Irfan kyakyawan gaske shima suna sakkowa daga steps din jirgi,da sauri Na'im ya fada jikin Mummy ya dade yana mata shagwaba wanda ya jawo hankalin mutane Kansu yanda yake abin ya zarta tunani kamar yaron goye,
Irfan ne ya gasa masa hararar wasa Allah bro baka da kunya jibi yanda kakeyi kato da kai,Naushin wasa Na'im ya kai masa yana dariya yace ya ankayi ni kun fini shiyya hausa?( Ya akayi kuka fini iya hausa)
U r nt serious bro pls let's go mana cewar Irfan. Suna mota yace Na'im akwai hadaddun mata kuwa a kasar nan?
Mummy ce ta make masa kai Shut up baka da hankali Irfan kai komai mata kuyi aure kunki kuyi,Na'im yace da hausarsa marar kyau Shi wannan yana so Iskanci ne Mummy,kyaleshi sweet son baya ganewa,Irfan yace Oh!Mummy nifa ba Sweet son bane? Yeah of course.kwanciya yayi ajikinta yace Mummy kici gaba da mana addua zamu daina wannan yaron naki bakya ganin shi Beer yake Sha ma.
Duk kun San ba kyau dai ko wlh Ku kiyayeni kafin raina ya baci nayi maganinku ai nasan me kuke aikatawa,sabo da kun maidani mace ban isa daku ba da ubanku yana raye zakuyi haka?ko Danni mace ce ba kunya ba komai a gaba kuke fadan ma laifin da kukeyi ko?baki suka hada a tare suka ce we r sorry Mummy, sorry for ur self cewar Mummy.

 Gidan Dada suka sauka Dada sai murna tsohuwar takeyi tana jin dadi yarta ta dawo cikin danginta,Na'im yana zuwa Direct ya kwanta a cinyar Dada yana sauke gajiya.

Da kyar su Affa suka lallabesu suka yarda Salma ta  zauna wajensu shima hakan sai da suka fada musu gaskiyar Aljanun da ke tare da Salma sannan suka amince badan Ransu yaso ba.
 Bayan su Affa sun koma Hanyar Abuja Rigarsu da kwana 3 Salma ta fara fuskantar tsangwama kyama da cin mutunci wajen danginta domin sunce ba wani Aljanu,
 Salma kullum sai aikin laulayin itace kwadayi,amai,da tara yawu ita kanta abin ya isheta kuma Raheel Bai kara zuwa ba ko a mafarki,yan kudin hannunta duk ta cinyesu a cikinta,wani tsoho dan Uwansu Malamin makarantar allo shi kadai yake tausayawa Salma,malam musa yana da dansa Babba Hashim wanda akayi bikinsa a satin nan.
 Hashim dai irin Gabon nan ne wanda Bai waye ba sam,Makarantar Allo ta ratsashi gaba da baya, Salma tayi ta tsokanarsa suna fada basa shiri da Salma,yau aka kawo masa Amaryarsa Maimuna

   Maimuna itama bata wayeba bata San komai ba gata yarinya karama,Dan haka Hashim ana rakashi dakin Amarya bayan ya Raka abokai sai gashi ya shigowa Amarya da Lemo Viju kawai guda daya tal sabo da tsumulmula wajensa ba a magana,
 Amarya taga iya Viju tace kai Hashim Viju kawai duk kudin da ka nuna a bikin nan har karuwai ka ebo a wajen biki aka Sha party dasu amma Viju,Hashim ya rike haba yace Ke ko kunyar Amare babu Muna,dalla in baza ki Sha ba bani abina nan take ya fisge Viju ya kafa baki ya kwankwade abinsa tare da cewa gobe zan siyo miki kifi karfasa,ko sallah babu bare a sake wanka yace kwance Zanin mana   Maimuna,

kafada ta makale wai taki,washe baki yayi yace haba Muna ta,Maimuna taki yarda abin ya bashi haushi kawai ya kwance tazuge tare da Zaro zarmakekiyar Hajiya Babbarsa ya bata rai ba mutunci ya mikawa Maimuna yace ungo ni,tayi banza dashi,yace kina bata min lokaci karbi mana,Maimuna a tsorace ta karba kamar ta damko tsumma ta kalli Hashim zatayi kuka ya bata rai sosai yace karki mun kuka maza Sa a taki ,
Kuka wiwi Maimuna ta fara taki yin komai haushi da takaici ya kama Hashim ya fisge abarsa da karfi yace bani kayata,Maimuna budar bakinta tace kayi a hankali kar dai ka yagata
Harara Hashim ya gasa mata,sannan ya kara Cuna mata ita kamar dodo yace muna taba mana,Maimuna tace Bazan taba ba wlh Allah ta furta tare da dauke kanta,
Dan kafadarta ya buga ta juyo kuwa ya kara cewa Muna taba,ta make kafada Bazan taba ba,Muna taba,bazan taba ba haka suke ta faman yi,sai da ya gaji ya faki idon Muna ya taba mata Boobs ya fice da gudu ya koma palo,nan Maimuna ta fashe da kuka tana ta Allah ya isanta dan Iska shege kuma sai na kaiwa Malam Babanka kara,Yana daga palo yace ki kai karata wlh na daka ki a gidan nan,Muna tace humm uhm kama Isa wlh baka Isa ba,yana dai a palo ya kwallo da karfi yace wullu na dai taba ai komai wayon Amarya sai an kwashi romonta,Muna tace sai dai kasha romon Kaza wlh Danni ba yar iska bace,da nasan hakane wlh Bazan aure yanzu ba,Wlh Baffa ya cuceni dama haka akeyi sukayi mini aure sai kuwa ta rushe da kuka,Hashim ya kyalkyale da dariya yace au….au….au…kuji banza tun ba ayi komai ba to me akayi,wlh ki jirani duk ranar da na kamaki sai na karyaki yanda zan shillaki sama da hannu daya sai na nunawa Allah ke sannan na nanaki saman gado na wargajeki zakiyi me dalili ne,Muna na kuka tace Allah zai saka min.

Salma ce a tsakar gida take bakin pampo tana ta faman kyara Amai kamar zata mutu ga mutane a gidan kowa na harkokinsa ba wanda yace mata ci kanki,haka ta gama ta lallaba ta koma saman tabarma ta sharbe a Cikin rana tana tofar da yawu.
 Still Salma bata iya Sallah sai taga dama ta jefi jefi duk yanda taso yi baza ta iya ba,tana jin haushin Raheel ta wannan fanni.Yanzu kam tasan tana da Aljanu Amma kamar karya take gani Raheel bafa Aljani bane.

AsmaBaffa
[1/14, 5:10 PM] Sis Asma: ????KAMARSU CE DAYA????

  16-20  21-25

Official

By
AsmaBaffa

     Na'im ne zaune shida frnd dinsa wata Zahiyya tana palonsu kusa dashi,Zahiyya dai yar gidan wani Gomna ce tana ji da kanta sabo da me kyau ce ga Naira,sabo da sai abinda taga dama takeyi a duniya Iyayenta sun yarje mata itace yawo kasa kasa gidan Frnds mata da maza,a wani Seminar suka hadu da Na'im ta nace masa dole suka kulla kawance duk kuwa da yanda yake wulakanta ta,

 Yanzu ma tana gefensa ko kallo bata ishesa, Irfan ne ya shigo cikin shiga ta Alfarma yasha Suit kamar a jikinsa aka dinka, ko Sallama baiyi ba sai Hi guys kawai yace,Na'im cikin wata dakakkiyar Farar shadda fitted dinki na maza, da  gwarancinsa yace kana so ka koma ayi mini Sallama kana iya mantu'a(ka koma kayi mana Sallama ka manta)

Harara Irfan Ya watsa masa tare da cewa dan giya kawai kai wani na Allah ne?zaka dinga raina mana hankali,
Wata Beer Irfan Ya mikawa Na'im yace ga favourite naka a wani shopping mall na gani nasan kana son irinta,murmushin Jin dadi Na'im yayi ya karba tare da cewa thanks Bro kamar kasa shi zan fita nema,(kamar kasan shi zan fita nema)

 Zahiyya tayi murmushi tare da tsoma baki tace nima ina Shanta a sanmin wai dan su gane itama shegiya ce ta waye a duniya,
Wani kallon Banza Irfan Ya zuba mata yace amma kinji kunya kina mace me daraja Allah shirya,

Na’im ne yayi magana cike da takama shut up Irfan let’s her be,tayi abinda tana sho rayuwa nata ne (tayi abinda takeso rayuwarta ne).

  Zahiyya tayi shuru shi kanshi Na'im din baya Saurarar inda take sam,game ma suka kunna suka farayi ba ji ba gani sabo da Mummy tana can gidan Dada mahaifiyarta sai dare zata dawo.
 Zahiyya taga yanda take wulakanta maza anan wajen su Na'im ko kallo bata ishesu ba,Irfan Juice yake korawa suna game while Na'im yana kora Beer nasa,Zahiyya bata daddara ba ta wani dafa kafadar Na'im tana murzawa a hankali wai tana supporting nasa a game ai kuwa nan take taji an mata wani mahaukacin iba an watsata saman kujera saida Na'im da Irfan suka kalleta amma basu kawo komai ba tunanunsu ita tayi hakan da kanta.
  Ita kuwa a ranta tace wulakancin har ya kai Na'im ya kwasheta ya watsar haka nan take ta Mike cikin fushi ko Sallama bata musu ba ta wuce gida Driver dinta yaja ta.

 Salma fa ana Jin jiki an karmashe ta kara wani fari kwal,sai tsantsan wahala da take Sha wanda danginta kaf babu wanda ke bi ta kanta sai ma zagi,da kyar ake bata abinci ma,Matar kanin Babanta ce Umma Hani ta fito fuuu tare da fisge kwanon da Salma ke cin shinkafa ta zubar da ragowar shinkafar ta dungurewa Salma kai tare da dukanta a kai tana annamimiya karuwa r banza ni nace kiyi cikin shege matsiyaciya, ubanki ne ya siya min kwanon?jaka kawai,Salma ta saka kuka ita takaicinta shinkafa da manjan take so shi take sha'awa matar Hashim Amarya ita ta zuba mata gashi ko rabi bata ci ba Umma Hani ta zubar mata,
 Umma Hani sai zagin iyayen Salma da suka rasu takeyi,Salma tana kuka Lfy normal  kawai sai hawayen ya koma jini,Hawayen jini kawai ke tsiyaya idonta jajir ta Mike ta shaki wuyan Umma Hani tayi jifa da ita kamar ta jefar da tsinke,haka kafin mutane suzo Salma ta tayi kasa kasa da Umma Hani ta Sume a kasa sannan Hawayenta ya koma Normal na ruwa,
 Kanin Babanta Shehu na shigowa ya kama Salma da duka ba ji ba gani sai da ya farfasa mata jiki da bulala wai tana sani ta daki matarsa,Umma Hani murna kamar me,mutanen gidan da makwafta da kyar suka bashi hakuri,amma cewa yayi sai ta bar musu gida, Malam musa baban Hashim ne yasa baki sannan suka kyale Salma taci gaba da Zama.
Salma ta rasa abinda ke mata dadi a duniya,Raheel da yake fito mata a suffer mutum ya sa mata sonsa da gaske sonsa takeyi bata ganin sa shine damuwarta,

 Da tsakar dare Shehu da matarsa Umma Hani suka ji ana ta dukansu baji ba gani mahaukacin duka ake musu basa ganin me dukan nasu,ji sukeyi kamar da bulalar wuta ake Zane su,ihu sukeyi da kururuwa mutane da yan Uwa aka cika a gidan da dare   ana ganinsu suna ta faman rawar banjo da ihu,
Sai da suma aka farfasa musu jiki sannan suka ji dukan ya tafi an daina dukansu.

   Salma abin mamakin yanzu kuma kullum sai ta tayar da Aljanu kwana takeyi ihu da burburwa,watarana kuma sai dai a tsinto ta cikin bola tana tsince tsince ga cikinta ya fito ya girma.
Akwai wani Matashi a unguwar dake matukar son Salma da aure,shi yace ko a gidan karuwai ya ganta indai ta yarda sai ya aureta,ba ruwansa da wani cikin dake jikinta zai ma fara zuwa zance.
 Kamar wasa ranar Salma na zaune ita kadai a wani akurkin dakinta kawai aka turo wai tazo inji Salahu, dama tasanshi yana da shago duk abinda taje siya kyauta yake bata,fita tayi kofar gida ta hangosu shi da abokinsa,

Da fara'a ta karasa suka gaisa,Salahu ya gabatar da kansa a matsayin yana son Salma,suna ta hira yana ta Surutu Bai San kafar Salma ta koma ta Doki Horse ba,Sai abokinsa ne ya kalli kafarta ya ganta ta Doki ce,tsoro ya kamashi ya firgita ya fara ja da baya,yana tafiya sadaf sadaf a hankali,Salahu yana Umaru wai me kakeyi haka ne?kafiyarka kuwa Umaru?
Ka tsaya mana haba Umaru,Umaru dai ko tari baiyi ba jikinsa ne yake rawa yana tafiya da baya baya a hankali sai da yayi nisa dasu Salma sannan ya kwalawa Salahu magana da karfi yace Kalliiiii ......kafarta......da....kofat...sai ya fadi ya Sume a wajen.(kalli kafarta da Kofato zai ce sai ya makale yace kofat ya Sume).

Salahu da gudu ya tafi wajensa Salma ta koma gida da zazzabi nan take ta fara aljanunta ba ji ba gani,Shi kuwa Umaru da kyar ya farfado ya Sanarwa Salahu suka fece da gudu.

 Hashim da Amaryarsa Maimuna Muna suna ta wasan buya ranar Maimuna tunaninta ya tafi Sallar Isha zata gudu ta kara kulle kofa,ashe yana labe a bayan labule,sai da ta gama kulle kofarta da windows tayi sallar Isha ta kwanta saman bed,shima ya fito dama da alwalarsa yayi Sallah a Palo,sannan ya fito sai Jin maganarsa Muna tayi yace wa na kama?
Mikewa tayi zumbur ta fara kuka ya hade rai ya figaleta da hannu daya ya daga sama ya dokata a saman Bed saida kashin hannunta dana hips sukayi kara,ya danneta tare da cire mata kaya,Nonon da ta fara yana mata Zafi haka Hashim ya mutsitsikesu tana sheka kuka,ya daure mata  baki da dankwalinta tana wutsil wutsil tana uhmmmmm ba baki ya samu ya 

Dalleta da mari a tsawace yace ki tsaya nace.
Gagagaga ya afkawa yarinya tana ihu gaba daya gidan da surukai da kowa har makwafta ana jinta ba wanda yazo ceto,Malam Musa Baban Hashim shine ya taho ya tabbatar da lafiya kuwa,ai ko yana zuwa yajiyo gurnanin Hashim,sai kawai ya girgiza kai yace ashsha Ashsha wannan fadan yafi karfinmu na sunna ne ya koma wajen matarsa kawai.

 Tun daga wannan rana Hashim ya daina dagawa Maimuna kafa,ba ruwansa kullum sai ya kwashi gara,a rana sai yayi sau biyar ko ma fi,Maimuna ta rame ta fita daga hayaccinta kullum kuka takeyi,yau kuwa tayi aniyar sanarwa Baban Hashim Malam Musa,ta sameshi a zaurensa yana cin abincin dare,a ladafce ta gaishe da shi sannan ta fara magana ba kunya ba tsoro, Malam kaga kaga sai ko ta fashe da kuka,Malam yace subhanallah lfy Maimuna mene ne,Hashim ne? Tace eh wlh ni bazan iya auren ba ya sakeni,Malam ya bude baki akan me Maimuna? Kullum kullum Malam wlh sai ya sadu dani ba ji ba gani dare rana safe magriba ko yaushe kasheni zaiyi,
 Malam yayi salati ransa ya baci yace ayi sauri a kira masa Hashim,Hashim yana zuwa Malam ya lullubeshi da fada dan Ubanka Hashimu ance maka tuwo ne?ko tuwo ne ai sai an wanke hannu ake tsomawa,a wanke goma a tsoma biyar,shashan banza kar na kara ji,abu ka maidashi tuwonka,saida Maimuna taji kunya amma ta maze haka Malam yayi wa Hashim tatas Sannan yace suje kar ya kara ji, ayi saisa Saisa kuma banda Afkawa domin ko tuwo ne sai an wanke hannu ba kawai a tsoma haka ba.

  Salma tana ji ta dinga yiwa Hashim dariya,ya kalleta yace banza me cikin shege ai gwara mu da aurenmu.
 Watan cikin Salma bakwai yayi uban girma,ta kwanta bacci tana tashi da safe aka ga wayam ba ciki ba alamarsa ma'ana Raheel ya dauke dansa daya sa mata a cikinta,murna wajen Salma ba a magana,haka mutan gidan ma sun tabbatar Aljanune da Salma mutan gari kowa ya shaida Salma Aljani ya aureta har haifar masa yara takeyi labarin da ya karade kasar nan da yawa,abin al'ajabi abin tausayi ga Salma,kowa yaji dole ya tausayawa Salma musamman rashin addini da takeyi,
 Ciki na tafiya da Kwana Uku Salma ta shirya tsaf ta koma can kauyensu wajen Su Affa tayi missing nasu,Ummitu tana tsakar gida tayi tagumi tana tunanin yarta Salma ko wanne Hali take oho,Affa yana ta lallashinta katsam sai ga Salma ta shugo da Sallama tana uban gudu ta fada jikinsu tare da hawayen murna.
 Kaf ta basu labarin wahalar da tasha da kuma bacewar cikinta sunyi murna da godiya ga Allah.
 Ranar kusan kwana sukayi suna hira.

 Bayan kwana Uku tsakani Sai ga Raheel ya bayyana cikin dalleliyar motarsa ta Alfarma kamar gaske,cikin wata shadda ta Alfarma milk color, Ummitu sai ganin Salma tayi tayi jifa da tabaryar dake hannunta ta fasa wawan ihu ta rungumi iska,bata San a zahiri Raheel ta daka tsalle ta rungume,kamshin juna suke shaka,nan suka koma yaren turanci Salma harda kukan dadi,Raheel kuwa sai da ya daga Salma ya shillata sama ya cafe ta,Ummitu kuwa gani sukayi Salma ta tashi sama kamar iska,
 Gashinta Raheel ya shiga shafawa missed u Dear,me too my love ka tafi ka barni nasha wahala,murmushi ya saki me shegen kyau da birgewa yace na sani my

Heart,yau unguwa zamuje fa shirya Korea zamu je,sadaf Salma tace Ummitu bari naje Makwafta mu gaisa yau ta fice,tana fita Raheel yayi gaba da ita sai Korea, waje waje na bil adama ya kaita suka wuce Dubai tasha tsarabar kaya taci dadi ta more,daga Karshe ya kaita har Saudiyya amma ya hanata tayi ibada,sababbin kaya kamar lefe ya sake mata abin sha’awa.can gidansa na Paris ya kaita sai da sukayi sati biyu tana hutawa tana cin me kyau,abin mamaki kome zata dauka sai taga ya taso yazo wajenta da kansa,za ta dauki cokali ma sai gashi suuuuu yazo mata da kansa.
Sai da Salma ta murje ta murmure tayi kyau sosai tayi kiba kamar wata yar sarki,Su Ummitu sun nemeta sun rasa,ranar da cika sati 2 sai ga Salma bugul a cikin gidan akwatuna reras sababbi a dakinta na kayanta sababbi

 Affa ya kara dagewa da Addua amma ina saima kara talaucewa da yakeyi,

Salma yanzu tunda Raheel ya dawo ya hanata Zama kullum suna yawo a duniya ba addini,kuma yanzu ya daina dawo da ita gida yawanci idan ya kaita waje sai ya jefar da ita a cikin Bola sai dai a tsintota a kan bola ta fadi gidansu a dawo da ita,ko ta dawo da kanta gida,kasar wajene kawai idan ya kaita yake dawo da ita.

Yau Raheel da kansa ya kai Salma cikin garin Abuja ya jefata cikin Dust bin dake gefen gidan su Na'im,Abin haushin kuma ya kara sa mata wani cikin a jikinta ya tafi ya barta,tana zaune shuru cikin Dustbin kato,sai tofar da yawu takeyi,Na'im ne ya fito cikin shirgegiyar motarsa Driver na janshi zaije Embassy,
Lemon gwangwani ya gama shanyewa ya sauke glass ya jefi shi cikin Dustbin din sai kwas a kan Salma,zumbur ta Mike ta kalli motar,Ido hudu sukayi da Na'im da sauri ta bangale masa da dariya ta kwalla ihun murna tare da daka tsalle ta fito daga cikin shara,taje har gaban window nasa Tana washe baki cikin harshen turanci tace Raheel dan Allah ka cire min cikin nan wahala yake bani pls my love,tsoro ne ya kama Na'im nan take yayiwa driver Umarni yaja su tafi mahaukaciya ce.

  Driver ya figi mota,Salma tabi motar da gudu tana kuka tana kiran Raheel haka ta fadi tim saman titi ta Mike taje jikin gate din gidan tace Allah sai na jirashi Ashe nan ne gidansu na gaskiya ai kuwa dole ya cire min cikin nan.

Na'im 5pm ya dawo dai dai gate yaga Salma zaune gefe tana sheka Amai tana tofar da yawu,a wahalce ta Mike ta tafi wajen motar da gudu,Na'im ya fasa ihu yace driver ya maza ya shige gida dasu,suna shiga itama ta shiga gidan da gudun tsiya,securities sukayo kanta ganin ko dankwali babu a kanta daga ita Sai ready made na doguwar Riga fitted rubber Fari da baki ta dameta,surarta gwanin sha'awa kamar wata india.

Kowa yaga Salma yasan ta hadu ga shiga me kyau,
Na’im yaki fitowa har tsawon 15mnt securities sai tsere suke a tsakar gida da Salma sun kasa kamata,Na’im ya gaji da hayaniya ya fito a fusace Salma na ganinsa ta tafi da gudu ta makalkaleshi ta daneshi tana ta tura kanta cikin rigarsa tana Raheel wai mene haka kana wahalar dani,kamshinka yau yafi na kullum dadi,dan Allah ka dinga zuwa ina Shaka,jiba har na daina Jin Amai da tashin zuciya,
Ina Sonka Raheel me yasa kake min haka idan ka sa min ciki sai ka gujeni? Talk to me mana,ta koma yaren Spanish taji duf,ta koma faransanci nan ma shuru tayi turanci duf,abinda bata sani ba tuni Na’im ya Sume sabo da tsoro gashi ta tozartashi gaban yaransa zasu ce da gaske ne wlh,karya ya mata kawai yaje wajenta yace sunansa Raheel.

  Irfan Da Mummy duk sun fito sun gani a idonsu harda Dada yau tana gida,ga Aisha da Hunaif ma sunzo Hutu daga turai duk suna wajen,
Irfan ne yaje yace to dan sakeshi Madam kinga ya suma bari ya farfado sai ku daidaita, dariya Salma ta kyalkyale da ita tace na gode amma kai kaninsa ne ko kuna kama,ni na San Raheel mutum ne amma ake ce masa Aljani ko dan yana da kyau,

 Ruwa Irfan Ya fesawa Na'im yaja ajiyar zuciya ya farfado nan kwance a kasa,Salma ta masa murmushin da ya jawo hankalin kowa kanta sabo da tsananin kyawu irin na Salma,
Irfan kasa motsi yayi,Na'im kuwa fuska ya tamke tare da cewa ke ina dankwalinki?ni fa ba Raheel bane,Salma ta cukule itama tace kaine mana Raheel dina ne kaine Allah kuma anan gidan zan zauna wajenka,ka sa min ciki kace ba kaine ba,ka manta soyayyar mu,Na'im mamakinsa da mace ta taba shi za ayi jifa da ita amma banda wannan yarinyar,ita lafiya lau ,Mummy ce tace a ina kika sanshi?Salma tace tun ina yar 3yrs yake zuwa zance kauyenmu,kuma yana kaini kasashe da dama shi ya koya min komai har gidansa yana kaini mu dade,ya kaini Paris ai acan yan uwansa suke,harsu Dubai,makkah,Usa,China etc tun daga bayanin Salma kowa dake wajen ya gane ba Na'im bane.

Irfan yace ba shi bane Kamarsu ce daya da Na'im kinga wannan sunansa Na'im,
 Salma cike da masifa tace Malam kayi min shuru karan kada miya ina ruwanka dani ai dai ba kai bane Raheel wannan ne kuma Wlh ko sama da kasa zata hade shine,dan kawai Ku raba mu zaku ce ba shi bane ta fashe da kuka,ta tafi da gudu ta fada Jikin Na'im dake tsaye  ta rungumeshi tsam dan Allah karka bari a raba mu kaji pls my Love ka tuna soyayyarmu,
Sai sheshekar kuka takeyi,Na'im a ransa yace ko bata da hankali ne?

 Dada ce tayi magana tace to muje ciki maybe zuwa anjima ta gane ba Masoyin nata bane,da Sauri Salma tace shine ma iya wlh shine.

  Hunaif da Aisha dariya sukeyi kawai yanda Na'im yake zare Ido gashi Salma kamar jela ta cukwikwiyeshi,
Palo suka shiga gaba dayansu Family din,Na'im cike da izza ya zube saman kujera Salma ma batayi kasa a gwiwa ba ta fada kansa tayi Flat tace My Love muje dakinka zanyi bacci,Salma ta saba da Raheel bata tsoron hada jiki dashi dama sun saba ba kunya,    Mamaki ya kashe Na'im ba shiri ya hankadota kasa ta fado ta fasa goshinta sai jini,amma Salma ko a jikinta saima cewa tayi yau mugunta kake ji My Heart.a fusace Na'im ya kwasheta da Mari har sau biyu fuskarta take ta kumbura sumtum,
Mummy ce ta masa fada sannan ya Mike a fusace yayi sama part dinsa,Salma zumbur ta Mike tana kuka da shagwaba ta rufa masa baya,yaje zai shiga Dakinsa yaganta a bayansa yace ke wacece jakara ce (ke wacce Jaka ce),Shuru ta masa tana tsoronsa jikinta na Rawa tace Wai me nayi maka? Ur Father stupid cewar Na'im, kuka ta saka masa tana shagwaba da burburwa,ya salam cewar Na'im, ba imani ya sa kafarsa ya harbota Saura kadan ta gangaro daga steps Allah yasa ta bige da karfen benen nan take Hannunta ya karye Baras,Kuka ta kwalla tana wayyo hannuna wayyo Raheel dina, wayyo Affa wayyo Ummitu ,a fusace Na'im yayi shigewarsa bedroom ya barta nan tana ta kuka,abinka ga sun Saba Rayuwar turai ba wanda ya kulata sai Dada da Mummy ne suka je kanta.

 Mummy ta sata a mota tare da Raheel suka kaita asibitin Na'im Mummy ta masa waya lallai kazo kasa a duba yarinyar mutane kuma wlh kai zakayi jinyarta harta warke marar Imani kayi gaggawar zuwa kaji na fada maka,Aisha zata baka abinci ka taho dashi da sauran duk abinda patient zai bukata na kwanciya a asibiti.
Na'im kamar yayi kuka haka yayi wanka ya shirya cikin kana nan kaya hadaddun gaske,jean black da Riga dark Green tasha Rubutu da baki,
 Yana zuba uban kamshi Dada ta shirya masa komai aka zuba a mota saida yaci abinci ya gama yangarsa sannan ya tafi Hospital cike da Mulki.

AsmaBaffa

A dinga Sharhi Fans
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: ???? KAMARSU CE DAYA????

    26-30 31-35

Official

By
AsmaBaffa

  AsmaBaffa Fans club Wannan page naku ne sabo da jin dadin sharhinku.







   Driver da  guards nasa ne suka kwashi komai suka shigar dasu room din da aka kwantar da Salma, Na'im saida ya gama yangarsa sannan ya sallami guards nasa ya shiga hospital din nasa,ma'aikata sai kwasar gaisuwa sukeyi suna masa ya me jiki yau an kawo Kanwar Ogan nasu Hospital sai faman kai kawo likitoci keyi a kan Salma.
 Mummy tana gefe da Irfan likitan kashi yazo zaiyi gyara Allurai aka zo za ayiwa Salma,ita a duniya ba a taba mata Allura ba Raheel ke mata magani idan bata da lfy,
 Kallon Na'im tayi wanda shigowarsa kenan kamshinsa ya cika wajen,Salma ta zabura tare da cewa zaka ce ba kaine Raheel ba ga kayan jikinka wanda kazo min dasu last wk baki ta cuno tare da aika masa harara tace hummm kuji ni zaka Yiwa zara?

Mummy tace yi hakuri yarinya a doraki tukun idan kin warke ayi maganar,Salma ta fashe da kuka wlh shine za a ce ba shi bane,sai da ta bawa Na'im dariya yanda takeyi kamar yarinyar goye,Salma tace gashi nan ma yana dariya Allah shine ka fada musu gaskiya Raheel kaji pls,

  Doctor yace kawo ayi miki Allura zanyi aikina,Salma nan ma tace Ni Raheel ne zai mun magani ai shi yake min ni ba a min Allura idan kun bar hannun ma da kansa zai dorani,so kuke Ku zubar min da ciki na,ina da ciki fa Raheel ya bani ajiyar Babynsa, basu gane ajiyar ba har ga Allah tunaninsu ciki wani yayi mata da gaske amma ko kunya babu take fada musu haka,
Wata uwar Tsawa Na'im ya buga mata ba shiri tayi shuru jikinta ya fara rawa tsoron Wannan Raheel din take ji,wancan kuwa bata tsoransa gaskiya wannan mugu ne ba irin Raheel dina bane.

 Kuka ta fara tana ta shagwaba da kyar Na'im ya karbi Allurar da kansa da mugunta ya tsira mata a duwawu tana kuka ya gama mata du yace a fara dori duk su Mummy su fita,suna fita Na'im ya kama Salma ya matseta ya riketa kam ko motsi bata iyawa haka aka gyarata zam zam,ba wani kuka ba komai sabo da dadi take ji tana jikin Raheel dinta sabo da kauna bata San ma an gama gyaran ba,ta lafe a jikinsa tana shakar kamshinsa cike da tsananin so da kauna sai bacci ya kwasheta nan take.

Zameta yayi daga jikinsa ya fita yana niyyar barin hospital din Mummy tace dawo wlh kai zakayi jinyarta kayi wa yarinya  mugunta ka barmu da wahala,ga abinci nan in ta tashi ka bata muje Irfan gida,gobe ma ka karawa gwadawa wata mugunta haka indai ba wani abu kazo dauka gida ba karka sake na ganka a gida sai ta warke a nemi gidansu a maidata can,cikin fushi Mummy ta masa magana shi yasa ya kasa musawa har suka bar Hospital din.

Office dinsa yayi tafiyarsa ya dade ciki har 8pm yaje yayi Sallah yaci abinci a wani eatery ya dawo room din Salma.

Tun daga waje yaji tana ta bige bige tana gurnani,da sauri ya shiga ciki a saman Bed ya hangota tana ta dukan katifar bed din hawaye na shararo mata daga Ido,Dankwalinta ta zame ta fara barbaza gashinta tana tsigoshi,
 Na'im yace no wonder nasan yarinyar nan bata da lfy Aljanu gareta,karfin Hali yayi ya shiga tare da rike mata kai ya dinga tofa mata ayatul kursiyyu,Amanarrasul,Falaq,Nas,Iklas etc sai ga Salma ta fadi sharab tana ta baccinta tayi bacci ya kai na One hr lokacin Na'im yana ta danna wayarsa a kujera gefen bed nata ta farka da Kuka tana kiran Raheel,Na'im yace wannan kwai dan iskan Raheel ya cuceni,
Kallonsa Salma tayi ta Mike ta koma kusa dashi tace Dan Allah idan kasan kaine Raheel dina ka fada min,
Zan mareki fa ni sa'anki ne sau nawa kike so na fada miki ba shi bane Na'im thats My Name.

Je kiyi wanka da Brush kizo maza kiyi salloli,Kafada ta make tace Allah ni bazanyi sallah ba,Na'im yace sai kana cewa  Period kike yi me wani baja kiyi sallah ba na iskar banja(sai kice period kikeyi mene wani baza kiyi Sallah ba? yar iskar banza)

Hausar tasa tana bawa Salma dariya tace Raheel muyi yaren da muke magana dashi tunda baka iya hausa ba,yanzu zan iya yin sallah kenan ka amince? Zaro Ido Na’im yayi yana mamaki,yace kai dan Uba naki we bakina da hankali? Wlh sai kinayi sallah yau je kayi wanka da Alwala harda Brush ma( ke dan Ubanki baki da hankali wlh yau sai kinyi sallah je kiyi wanka da Alwala da Brush)

Kunkuni Salma ta fara tace ai sai kace nayi Sallah ka yarda ba kawai ka dinga zagina ba Ubana ya mutu amma kana zaginsa,kai idan an zagi naka zaka ji dadi,mikewa Na’im yayi a fusace yayi kanta zai daketa ta fada toilet da gudu tana lallaba hannunta marar lfy, sabo da mugun tsoron Na’im takeji,Murmushi me lafiya ya saki,haka tayi duk abinda yace da hannu daya sai kuma ta kasa daura Towel ta dinga kwala masa kira Raheel…. Raheel, tsaki yaja ya je jikin kofar cikin lion Voice yace what? Cike da shagwaba tace na kasa daura Towel fa Ok na rufe idona just come out ki bani towel naki sai na daura miki,
Abinka da yarda kuma da Sabo Salma ta saba Da Raheel dinta ganin Na’im takeyi kamar shi,haka ta fito zigidir idonsa a rufe ba cin Amana ta Dora masa towel a hannu tare da rike hannunsa ta Dora saman kafadarta nan take ya gane ido rufe ya daura mata sama sama.

Baki ta cuno tana sangarta taje saman Bed ta zauna shi kuma ya bude idonsa,. tace
a bani Body cream dina ya Raheel,idan kinka kanra ce mini Raheel zakina ganin me zana miki,ita hausarsa ce ke bata mamaki Raheel dinta komai ya iya amma wannan turanci kawai ya iya hausar ma sai kadan duk da cewa itama hausar bata isheta ba amma tafi shi iyawa.

 Gashinta ta turo masa  ko kallonsa ba tayi ba yana gefe yana satar kallonta yanda tayi wani Fresh gashinta me tsayi baki ga santsi,jikinta luwai luwai gwanin sha'awa tana zamanta da Towel ko a jikinta sabo da ta saba da Raheel bata damu ba gani take da gaske Na'im ma shine,vaseline ta murza a hannu da kafarta komai da hannu daya take yinsa,hannu dayan baya komai,Towel din ma nema yake ya zame,Kallon Na'im tayi tace Raheel zo ka sa min riga ta bazan iya ba wankan ma da kyar nayi,pant dina ma a dustbin na jefashi har bra din tunda bazan iya wankewa ba,
Na'im komai sabo ya dauko a katuwar leda yace mata oya Mika tsaye(Mike) pant sabo ya dakko size kamar nata ya tsuguna a kasa ta dafa kafadarsa da hannu me lfy sannan yace Daga kafar naka kasa,ta daga tasa ya gyara mata tsab,Sai kallonsa takeyi tana murmushin jin dadi, ba tare da ya kulata ba ya dakko doguwar Riga marar nauyi Maroon sabuwa da siririn dankwalinta,yace sunkuyo na sa maka vest bazan iya sa maka Bra ba,haka ya shirya ta komai ya mata tana lallaba hannunta shima hakan dan yaga irin Aljanun da tayi ne da wlh sai dai ta shekara da dirty.

Abinci zaka fara ci ko sallah zaka fara yi ne?dan kar tayi sallah tace cin  abinci ne gaba da sallah, Na'im ya ganeta tsab sai ya hada mata Tea me kauri da Farfesun naman rago sai Friedrice a gefe,da yaya zanci? bayan ka karya min hannun damana,Harara ya balla mata yana tsaki ya matsa da kujerarsa gefe yace ha bakin,ta bude Hakoranta ne suka tafi da imaninsa,sharewa yayi ya shiga bata tana kallonsa tana ta faman murmushi,shi kuwa ya hade rai sai harara da take Sha,har ya gama bata,tace Amai take ji taje toilet ta Kwara Amai sosai ta dawo ta fada saman bed,yace tashi kana yin Sallah mana(tashi kiyi Sallah mana)
 Sai da taja tsaki ta Mike ya sa mata hijab maimakon tayi sallah sai ta wani kwanta a jikinsa suna a tsaye kamar zatayi kuka idonta jajir, saman Sallaya ya hankadata rai a bace yana mata warning ta daina taba masa jiki,
Tayar da sallah tayi harda fashewa da kukan bakin ciki ance sai tayi sallah kuma tsoron Na'im takeyi baza ta iya cewa a'a ba.

Barin Room din Na'im yayi kamar gaske Ashe kuwa kamar ya sani ya labe a jikin kofar room din sai yaga Salma ta waiga tana ganin baya nan ta fasa sallar tayi zamanta a sallaya kawai,baram taji an bude kofa,ta tashi zumbur ta kara tayar da Iqama,ya sake fita ya labe,tana ganin haka ta koma tayi zamanta,ya kara fadowa dakin sai kawai tayi masa kamar tana zaman Tahiya,fita ya kara yi again sai ma ya ganta ta koma saman Bed tayi kwanciyarta,ya bude kofa ya shugo cike bacin rai yace sakko to kiyi sallar a gabana ina gani,shi yasa Aljanu suke shiga naku suji dadin Zama bakwa sallah bare ayi sauran Azkhar dole su samu wajen Zama,ba wani Aljanu dama can bakwa son yin addini,gaskiyar Na'im domin zamanin nan zaka ga yan mata labta labta basa son yin sallah da sauran addini,sallah bata damesu ba,da Aljanu sun shiga sai su kara abin yafi Nada dama can halin mutum ne ya kara karuwa,yan mata da matan aure basa sallah da yawa,ko baza ayi kan lokaci ba sai an gama duk wani girki da ayyuka anyi wanka sai azo ayi ta jero salloli,ba dole ayi ta aikata muna nan sabo ba,ba sallah bare karatun Qurani da su azkhar etc,damuwa tayiwa mutum yawa baiyi ibada na farilla ba ina ga nafeela har ya roki Allah bukata,

Dole masu bin maza suyi yawa ba a sallah da addua bare Allah ya kareka,lesbian,Romancing da maza barkatai,shaye shaye gasu nan dai da yawa,A koma abi Allah ayi addua da tsayar da Sallah,azkhar etc zaku ga yanda Allah zai na kare mutum amma kullum sai Jin kida da kallon films,chating,karatun Novels etc duniya kawai aka sa a gaba dole mu aikata laifuka ba adadi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button