KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Aisha tace kufa baku san abin arziki ba komai akayi a Iskanci ake mene wannan?har abada baza ku waye ba villagers,karaf a kunnen Na’im da dawowarsa kenan yana Sauri yaga masoyiyarsa direct dakin ya taho,bai shigo ba ya tsaya a kofa,sabo da zargin Aisha yake dama har yau bai yarda da tubanta ba,yana kallo Aisha zata shafa masa Salma,Wani kishi ya taso masa da bakin ciki kanwarsa ta rasa wacce zata bi sai matarsa,Salma tasan ya shigo tace wayyo Honey zata taba ma abinka Sabo da kisisina, basu san da zuwansa ba sai Mari da Aisha taji me azaba,duka ya rufeta dashi ta ko ina,nan ya fisgo wayar Tv ya fara jibgar Aisha ba ji ba gani,ba ruwansa da inda yake duka,Salma tazo tana rikeshi wai ya kyaleta sai ga Zainura jin ihu ta shigo tare da janye Salma ta karfi tayi waje da ita tare da Sa kafa ta banke kofar tace a fara mata dana duniya kafin na walakiri yazo,Salma tace so kike yayi Kisan kai gashi ba kowa a gidan bare a ceci Aisha, Zainura tace ke kinfi so tazo ta dinga tabaki kenan yayanta yazo itama tazo ko? Salma suna jin ihun Aisha a ciki tana neman agaji Amma Zainura dan kar yan aiki ma suji ta kure Volume na kida har waje kida ke tashi,Salma ta dinga dariya yanda Zainura take cashewa wai rawar Dukan Aisha take,Na’im kuwa yana can yana casa Aisha tun tana kuka da neman agaji har ta kasa,ko me ya dauka dukanta yake fuskarta ta kumbura kamanninta sun sauya gaba daya,
Zainura lokacin ta kashe kida ta nutsu,Salma tana ta tunani karfa ayi kisa a kanta ga Zainura ta riketa da ta mike da niyyar taimako sai Zainura ta jawota ta riketa kam.
Na’im ya fito ya hada uban Zufa,Zainura je ki kwara mata ruwa kar wanda ya bata ko paracetamol,Zainura tace an..an..angama tayi ciki kamar yar Sanda ta kwaso ruwa cikin wata roba tunda wai Na’im cewa yayi ta kwara ba ta yayyafa ba ta kwarawa Aisha ta farfado tana kuka,tana dan Allah kayi hakuri wlh Bazan kara ba,addua zakuyi min pls Bro,Zainura ta kyalkyale da dariya tare da cewa A’ilo yau Maita ta koma? Haka kawai in banda kankanba irin taki ai gwara ki tsaya a kaina nice zan iya rufa miki asiri in ci ubanki da kaina,amma yo ke da kin san yanda Salma da yayanki suke ai bakya fara ba wlh akanta zai iya kasheki,Salma idan kwakwalwarta ta buga billahillazi ko sirri kikayi da ita kinyi da banza soyayya tana kado mata Zata kwashe ta fadawa mijinta,ba a munafunci da Salma ko da bai kamaki ba tana zuwa wajensa taji tsotsa wlh sai ta fada masa kin taba mata ko hannu gwara ki rufawa kanki asiri tunda ke tuba babu ko?to ki koma wajen irinki,Aisha tace wlh ni fa kawai hannu da wuya na taba mata,Zainura ta sheke da dariya tace tab lallai yau abinda kika gani yafi girgizar kasa Alquran ai sai ace Traler ce ta makeki,yo haka kawai kema yayanki da abunsa kema kizo kice akwai rabonki ciki kice kema da ke a ciki,Aisha ta fashe da kuka,Zainura tace yi min shuru ko na murje miki hanci yanzu me zaki ce da su Irfan,Mummy,da sauran yan gida? Aisha tace uwarki zance yar Iska,Zainura ta kwandala mata robar ruwan a ka Aisha ta kwalla kara,tace yi shuru ko na karasaki,Zainura tace zan gasa miki jiki Amma wlh in kin san zan tabaki kiji dadi Bazan yi ba,
Da kyar Zainura ta hada mata ruwan zafi taje ta gasa jikinta,ta fito ta bata magani tasha tace to tafi dakinki kiyi bacci can,idan Mummy ta dawo kya san abinda zaki ce,haka Aisha ta rarrafa ta tafi dakinta,Zainura ta gyarawa Salma dakinta ta rufe ta dawo palo tana kallon Indian film,Salma kuwa tana can Na’im yana ta sauke mata masifa akan tayi sakaki Aisha zata bari ta rike ta,Salma tace kayi hakuri Amma Dukan da ka mata yayi yawa,Kema zan miki kalar naki ai Dukan soon tunda baki da wayo har yau.
Salma tayi dariya tare da rungumeshi ta baya wani lumshe ido yayi tare da janta Toilet ta masa wanka Amma taki yarda wai kunya,bashi kike daukarwa kanki Baby ina tarawa,Salma tace naji kayi Sauri bari na zabo ma kayan dai,koda ya fito ta tayashi ya shirya,ya zauna zai shigar da wasu Record system,yana gefen Bed a zaune Salma ta zagayo ta bayansa tare da sakalo hannayenta ta wuyansa ya daura nasa saman nata tare da jawo Hannayen tana a bayansa ya rike yatsunta yana danna keyboard dasu a haka yake shigarwarwa tana ta dariya,yana dannawa da yatsunta,Lips dinta saman kunnensa tana ta masa Salo iri iri yana jin dadi kida na tashi kadan a system din.
Haka suka gama aikin tare da zubewa saman Bed,Salma tasa Hijab dinta tare da cewa bari na kawo ma Abinci ka Sa na manta wlh,riketa yayi tare da jawota ta fado samansa ba yanzu ba sai anjima nayi Sallar Isha,Kwanciya tayi a jikinsa tana wasa da kirjinsa tana kara narkewa sai shagwaba take abinta haka kawai,shi kuma yana lallashi tare da Rada mata ya akayi uhm? Me kike so Baby,my Heart ya akayi?Salma ta kara wani Uhum…uhum….ni…dai…ka maidani schl naci gaba nima,dole idan da rai da lfy zaki koma,Irfan zai kaiku ke da Zainura ko? Salma taji dadi ta kara makale Na’im tare da cewa tnx Dear saura…uhm…massage zaka min yanzu na gaji,ba musu yace Ok Darlin Sabo da yasan me take so,Shi yasan in yana so ya kunna Salma yaji dadinsa hankali kwance, in daya san yana tabawa zata sandare nan ya fara mata salonsa sai ga Salma tana mika idonta ya canja,zafafan Salo takewa Na’im wanda badan ya kai zuciyarsa nesa ba to yau bazai kyale Salma ta kwana lfy ba,bai son yayi abu ne ba son daya a ciki,yafi so sai ta yarda tana so yana so shine ba cutuwa,shi Sex abinda yake bukata kenan dole sai ko wanne bangare yana so da yarda zai Bada ma’ana baya ga haka ma Salma tafi sabawa dashi sanda suna kauye kuma basu tuna lokacin ba,shi yasa ya bari yanzu ma ta saba da wannan sai suji dadinsu.
Salma idan suna Romancing din nan nasu bata sanin inda take tabbacin ta saba dama,wani abun ma bata san sanda take cewa yayi mata ba,itama haka ta gama da Na’im gaba daya da salonta,yanda take tsayawa tana tsatseshi tas,Susuta shi take sosai burinsa ya tsokano Salma yasan baida matsala wajen yanda take Bada hadin kai ya gamsu ba tare da sunyi Sex ba,amma yanzu kam ya gama kaiwa kaeshe,yanzu ya dawo yace ba sai sun koma gidansu ba,bazai jira ba har 14days ya fasa wlh.
Mummy ta dawo ita da Dada suka Iske Aisha cikin rauni,Mummy ta firgita tayi kan Aisha Aysha me ya sameki?Tana kuka a kwance tace Na’im ne ya dakeni saura kadan ya kasheni,Mummy tana ji tace Na’im tace af wlh Babban laifi kikayi Amma Haka kawai Na’im bazai saurareki ba bare ya dakeki dama Hunaif kika ce nasan yafi saurin fushi,Mummy tace ina Na’im nan ta nemo shi yana can suna bacci da Salma,Sannan ta kira Zainura ma tace me ya faru haka Aisha ta karbi wannan hukuncin?
Na’im yace gata nan ki tambayeta me tayi?Aisha tace Mummy Allah Salma ce ta fada masa wai ina taba mata jikinta,Na’im yace da idona na gani wlh tun kafin ta fada min dalilin da yasa Irfan ma ya canjawa Zainura room kenan ya fada min tana neman ta shi yasa rannan ta daina magana a gidan nan tace gida zata tafi.
Mummy ta fashe da kuka tare da kara rufe Aisha da duka Dada tace mene Amfaninki Aisha kinyi asara wlh,Aisha a zuciyarta bata hakura ba tana nan kan bakanta Amma wajen Zainura,a fili kuwa sai hakuri take bayarwa ta daina,sosai akayi mata nasiha tace taji wlh baza ta sake ba shaidan ne,sannan Mummy ta kaita asibiti aka dubata suka dawo.