KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

Aisha tana cikin kawayenta kwance harda Hanifa da Nusaiba yan birnin Abuja schl dinsu daya sunzo suma sai an gama biki zasu yafi,Nusaiba batayi niyyar kwana ba amma yanda su Jamila suke bata dariya da kauyancinsu ga iya shege da abin dariya yasa suka zauna ayi dasu suma,Salma kuwa kawarta daya ce ta schl dinsu tazo Ameera yar gayu itama ta tare dakin Zainura tana Shan dariya.

Aisha kuwa yan city wise frnds dinta sunfi ashirin shegun wayayyu yayan masu Naira da ji da kai,ga iyayi,basa kula kowa su a dole masu kudi da aji,part guda ta ware musu sun kunna kida sun ware vol a manyan speakers sai taka rawa suke,ciki harda yan shaye shayen kwayoyi da tsofaffin kawayenta yan Lez duk sunzo bikin nan sun tare a gidan,wasu suna shaye shaye wasu kuwa suna lez a boye ba tare da an gane ba cikin wasu bedroom din,Amarya bata wani sha’awa sosai bare ta dawo ruwa yanzu,Na’im ya kashe wannan matsalar,frnds din sunyi sunyi tazo suyi final tunda zatayi aure amma taki,wasu kuma suka ce ba matsala idan ta gama Amarcin zasu je su jone suci gaba da lez dinsu sun San Aisha baza ta daina ba kawai,dole ta dawo layinsu.

Zainura taje wajen Aisha zata kai mata wasu kaya da Mummy ta aikata taga abinda sukeyi,kolaben syrup kamar me,harda masu wiwi,ga kwayoyi,wasu daga su sai pant da bra suna taka rawa kamar arna.

Suka kalli Zainura tasha kyau gaskiya gyaran Amarya yasa ta kara komawa wata kamar yar Balarabiya,fata na sheki da kyalli,kamshi na tashi a jikinta,Aisha tace itace matar ya Irfan ta gobe tare za a daura da nawa,Wasu daga ciki hassada da kishi suka sasu Jan tsaki tare da hararar Zainura ana mata kallon Banza sunji ta samu hadadde me kudi su basu samu ba ina ma sune,Zainura takaici ya kamata ta mikawa Aisha har ta bude kofa zata fita wata tace au dama yar kauyece ya kwasota lallai anyi clean,Zainura ta dawo baya ta rufe kofar tayi murmushi tace wlh fa kuma duk gaku a birni gari har Abuja capital guda,kun cika gari anyi wankan,anyi kwalliyar,anyi iyayin,amma Bai ga wacce ta masa ba har sai da ya taka kauye ya zankado Zainura nan yaga me tarbiya,yar masu tarbiya,jikar tarbiya gaba da baya,tayi dariya again cikin fara’a ta kalli kanta tace Zainura kenan ko Larabawa aka jera masa na duniya wanda suka fi kowa kyau Zainura ta kauye zai Zaba,zaiga duk duniya babu kamar Zainura,yana ganin kamata ina zai ganku Ku birgeshi bayan Zainura tana kusa dashi,hmmm kufa nan gani kuke kunfi kowa wayewa ko?Ku a dole nan gani kuke kamar daga Europe kuka zo karshen iskanci,wannan ce wayewar taku? Shaye shaye? Lesbian? Kida da rawa ko sex da maza Ku gani fa kuke ita ce kun gama kurewa Iskanci maleji kun kai karshe? Tayi murmushi tace Allah sarki wlh tausayinku nake kun rako mata duniya,anzo a sabulu za a koma a kumfa wayyo,ba duniya ba lahira,Iskanci dadine dashi wlh da bana tsoron Allah da nayi amma ni da maza zanyi me tsabta zanyi,ba Mace da mace ba Dabba ta fi dan Adam daraja,ko a dabbobi Akuya bata neman Akuya,to me take dashi da zata bata sai dai dan Akuya me Banana me carrot,Wata cikin kawayen tace iyyee ta duro ashar,Zainura kamar bata ji ba taci gaba tana kallon wacce tayi ashar din tace Allah yan mata me zanyi da mace me take dashi,gwara nayi aure idan na samu wani ya rufa min asiri,ga maza nan iri iri a duniya duk wata kalar Banana da kike nema yan mata Allah ya halicci maza da ita,babu wacce baza ki samu ba,kinga akwai me kan torchlight,akwai me bindinga gun,akwai Banana lafiyayya tayi doro ta dan rankwafa,ke akwai me kusumbi,harda me kalar ta Doki ma akwai iya jarabarki da kwadayinki akwai dai dai ke wanda zai kashe miki kishirwarki,amma dan kinzo kinyi da mace me kenan,sai azabar Allah Hajiya,kiyi aure ki kwashi romon damakoradiya kawata.

Yan matan nan na Aisha kaf sunyi shuru suna Jin Zainura iskanci da wulakancin da take gasa musu cikin nishadi,su duk Iskancinsu tunda suke ma basu taba Jin irin na Zainura ba wai a Banana harda me kusumbi,,wasu Kansu abin dariya ya basu sosai duk da cewa sunji ciwon kalamanta amma su suka jawo,kuma ta shayar dasu mamaki da ta iya tsayawa a gabansu manya manya masu ji da Kansu sunkai su 20 amma ba tsoro ba tunanin komai ta goge su tas haka,Aisha tace Allah ya kara muku kune da laifi ai,Wata ciki tace lallai kunyi yar Iskar suruka anan bata da mutunci,Aisha tace tana da kirki Ku kuka tsokaneta dama kuma bata bari baki ne da ita,wata itama tace amma wannan miji ya shiga uku,dama haka yan kauye suke idan suka goge,Aisha tace wannan dama a goge tazo wlh.

Salma ce ita kuma tazo karbar abu wajen Aisha ita kuma Umma ce ta aikota, nan ma Aisha tace ga matar babban yayanmu itace Salma,sukace Na’im?tace ae sun San yanda Na’im yake kamar Aljani wajen kyau da haduwa dukkansu ma amma Na’im na daban ne,ga Salma kamar yar India itama,haushi nan ma da Hassada bakin ciki irin Namu na mata da muke fama dashi suka dinga yatsina suna jefarwa da Salma magana,Salma ba baki banzar tana ji tayi mukus sai da tazo zata fita ta rike kugu ta murguda musu baki ta hararesu ta fita da gudu,Aisha taci dariya dai,su kuwa yan hassada haushin Salma kamar ya kasheshi,wata tace Allah da a gidan nan nake ta harareni sai na ballata,kunji amma Zainura ita masifarta ta kwaceta tsoronta sukaji,amma Salma sunce ballata zasuyi,basu sani ba Salma tana fita ta hango Na’im da frnds dinsa ta tafi kuwa kafin ta karasa ta fashe da kukan tsiya,ya hangota da sauri yazo wajenta,ta fada jikinsa ta saki sabon Kuka,ya rude yana ta faman lallabata ta fada masa me akayi mata,ta nuna part din su Aisha tace frnds din Aisha ne suka zagi uwata da take lahira,yace yaushe,ta kara fashewa da kuka tace yanzu kuma harda Babana da ya mutu suka zaga,shine Aisha tayi musu fada tace ai sun rasu sai suka ce ai to harda wanda suka rikeni na girma a hannunsu su Affa,da dangina Allah ya tsine musu,wai harda cewa wuta zasu shiga,kuma nima suka dinga zagina akan ka aureni,wai sai sun rabamu da asiri,kuma wai sai sun Ballani gobe,suna ta zagina bance musu komai ba,nace sai na fada ma sukace kai din banza kai din wofi ko kaine ma sai sun take ma wuya,Aisha tana ta basu hakuri suka dainawa,Na’im shi dariya ce ma ta kamashi harda za a take masa wuya,yace sorry to ki daina zuwa wajensu jeki kiyi bacci,Salma ta saka kuka tace ni..Wlh sai ka bimin hakkina wlh bazan yarda ba bazan yafe ba,dama baka so na a zagi Uwata kace na tafi nayi bacci ni dama nasan baka so na,Na’im yace muje to dan Ubansu ya sa Salma a gaba har part din tasa kafa ita me miji ta harbo kofar baram,saida matan suka firgita,ta rike kugu,tace Honey gasu nan kuma shaye shaye sukeyi kalli kwalabe da kwayoyi wasu suna bedroom suna lez,anan ran Na’im ya baci sosai,suna zaune lfy ana so aure yayi albarka Ashe ana nan ana aikata masha’a salon auren ya lalace da wuri,

Aisha ta fara rantse rantse ba ita a ciki,yace wlh duk kuzo Ku tafi gidan ubanku,ke Aisha nasan na gama dake baki isa ki nemi wata ba yanzu sai dai ko nan gaba wuce muje ciki kuma saina hukuntaki,Nan take mata jikinsu ya dau rawa suka fara suturta jikinsu,Na’im ya kira security yace a fitar masa da wannan matan da suke part din nan kar a bar ko daya ta zauna,duk wace ta kawo musu raini suyi mata dukan tsiya su watsata waje,Nan kuwa Securities suka musu fata fata suka kori ko wacce a kofar gidan ma ba abar ko daya ta tsaya ba,Na’im yasa aka gyara part din tas ya kada kan Aisha har part dinsa saida tasha mari yafi Uku ranar sannan yace ta koma cikin su Zainura ayi komai da ita,part guda Mummy ta basu su zauna ciki kowacce ta sakata ta Wala,Aisha bata da kawa ranar ko daya,

Zainura ta dinga dariya tace Aisha me na fada miki wlh nafi Salma hankali nafi Salma rufin asiri,kinga ni da kuka min da kaina na dauki mataki kuma ban fadawa kowa ba,amma Salma ita gashi nan Mijinta ta fadawa na fada miki ki kiyayi Salma yar fari ce mijinta komai tayi ko akayi mata sai ta fada masa,baza ta fadawa kowa ba amma shi sai ya sani,Salma ta kece da dariya tace to ya iya bani dadi ne kun San gwarzo ne,na matsu wlh a kaini sabon gida sabon Bed mu hole,Zainura tayi dariya tace Wai da farko da Zafi ne?Aisha tace ke wlh ance da zafi bare ke da kike yarinya kuma Ya Irfan tab,Zainura tace ke manya na magana kina sa mana baki,kanwar mijina ai kanwata ce,me kika sani da zaki fada min bayan ke macece ta kwakwuleki da hannu,Aisha tace wlh Zainura zan fadawa Irfan Allah idan kina min haka,Zainura tace kinyi a banza mijin tace ne to ni zai bi bayana,Salma tace ai ta tuba ko?Aisha tace ae mana,Zainura tace to tunda kin tuba na daina tsokanarki amma ana kara kamaki ba ruwana Allah,Salma tace Zainura ba Zafi duk Wanda yace miki da zafi yayi karya,Dadi ake ji sosai Allah,da kanki zaki ce a kara miki,Zainura harda tafi da tsalle ta fada saman katifa ta dinga burburwa wai zata ji dadi,Aisha tace kinga Zainura wlh ba haka bane,Salma ta dan bigi Aisha,Aisha ma tace Salma ai ban so kika fada mata akwai dadi ba,so nake ta dauka akwai zafi taki yarda,mu kuwa muji dadinmu,Zainura tace muguwa yar bakin ciki Allah ya toni asirinki kuma watarana sai na fadawa Irfan gadar zaren da kika shirya min.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button