KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

KAMAR SU CE DAYA COMPLETE HAUSA NOVEL

 Hunaif Yaja hannun Afrah sai da suka cashe Irfan da Na'im dama basa rawa su dariya kawai sukeyi yanda Hunaif ke cashewa,Zainura tace sai tayi,Irfan yace kadan zata yi ta shiga ta dan taka ta zauna ana dariya,Aisha ma ta cashe ta zauna,Salma ta Mike Na'im ya rike ta tare da jawota jikinta yace a'a kannen mijine fa ba muharramanki bane,kwanciya tayi a jikinsa tana masa magana a kunne yana dariya,Doctor Aliyu yazo daukan Aisha yayi mamakin ganin yanda aka ci aka Sha ake ta faman shagali abu karami sun mai dashi Babba Ashe da gaske suke abin shima sai da ya zauna akayi dashi sannan yace bacci yake ji Aisha ta tashi su tafi,
Hunaif ya dauke Afrah daga cewa zata gyara fuskarta suka shiga bedroom na kasa dake palon basu fito ba suna can sun sa key ma suna making love.

 Irfan yace Zainura tazo ta canja masa kaya shima tunda suka shiga ko labarinsu ba a kara ji ba,Na'im  yace Salma ta tashi su tafi gidansu suka tafi tare da ajiyewa Zainura gift dinta,Suna zuwa suka fada shagalinsu suma.
Hunaif dai a gidan Irfan Suka kwana sai washe gari suka tafi part dinsu.

Da safe da wuri Mummy tasa aka dawo musu da yaransu sun dameta da surutun tsiya sai ga Doctor Aliyu mijin Aisha yazo daukansu zasu yi Hutu a gidansa da tsalle da ihu suka bishi zasu je wajen twins.
 Salma tana kallon Yanda King Yake uban iyayi kamar Babba sai kace King din gaske,Queen kuma kamar wata Budurwarsa sai wani basarwa take irin Bai dameta ba abin dariya yake bawa Na'im da Salma har so suke King yazo gidansu su kwashi kallon Yanda yake nuna Sarauta da gadara ga iyayin tsiya.

Salma tana saman bedroom jikin Window ta dage labile tana leken yaran har suka bar gidan,ta baya taji Na'im ya rungumo hips dinta zuwa jikinsa yana rada mata maganganu cikin kunne wani lafewa tayi a jikinsa tare da juyowa ta kara kankameshi kana ta dago tare da hade bakinsu wuri daya tana tsotsa dan danan ta rikita Na'im.

Bayan wata 8 Allah yasa Salma ta haifo danta Namiji sak Na'im kato lafiyayye,yaci sunan Baban Salma wanda ya rasu,Salma tace shi Prince za a dinga ce masa idan an haifi wata mace ko Zainura ko Afrah sai a sa mata Princess.

Wannan Family ba karamar rayuwa me dadi suke ba,sai dai abinda ba a rasa ba na rayuwa,amma Alhmdllh suna zaune lfy gwanin sha’awa.

Salma tayi arba'in  Na'im yau Ango yake sai zumudi da murna ya rasa inda zai sa kansa,Salma tasha gyara da kyau wata arniyar rigar bacci tasa Da ita gwara babu fara Kal,gashinta yasha gyara,Na'im yana zuwa sunkutarta yayi sai bisa Bed blanket ya rufa musu baka iya jin komai sai nishinsu da Gurnani tare da kukan dadi,Baka ganin komai sai blanket dake motsi kawai alamar ana ehhhhhhh.







      ALHAMDULILLAH




  Anan na kawo karshen wannan Novel KAMARSU CE DAYA..da fatan an amfana anyi nishadi a ciki,ayi min Afwa idan an samu Kuskure ko wani abu da baiyi ba,dole dama sai da kuskure Dan Adam ajizine ne.

Ina matukar Godiya gareku fans readers na kowanne group,ina gaisheku da jinjina,Musamman masu Sharhi kune a gaba kune nawa kuma naji dadi na gode.

Ayi min Afwa fans na rashin page na yan kwanaki ban baku ba na shiga Busy ne ayi hakuri kunji hakan baza ta kara faruwa ba insha’allah.
Masu kirana ta waya da masu turo text na gode da kulawarku Allah ya bar kauna,wanda ban samu na daga ba ko kun kira kuyi hakuri Bana kusa ne na gode.

DIYAR KATIBI ina gaisheki,ban miki page ba sai Next novel Insha’allah.

 Sai mun hadu a sabon Novel dina ba da dadewa ba,bazan fada muku sunansa ba sai na fara zaku gani, yanzu duk me Sharhi tayi ina Online ayi Sharhi mu kwashi nishadi Fans.

AsmaBaffa loves u all.
Zanyi missing dinku masu Sharhi,musamman AsmaBaffa fans club,Hause of Hausa novel,taskar fiddausi sodangi etc .????????????????????????????????????????????????????????????.

AsmaBaffa
COPY BY ZAINAB BUTALAWA

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39

Leave a Reply

Back to top button