KAUNARMU COMPLETE HAUSA NOVELS

KAUNARMU COMPLETE HAUSA NOVELS

  “Wancan ɗakin fah mai kallon wanna”?ta tmby sa sai ya amsa mata kai tsaye

  “Ɗakin Muhibba ne wannan ne nawa dan haka a nan zaki zauna”!shiru ta mai tana tuno da matar nasada bata taɓa ganin ta ba..

  Gajiya tayi da tsayuwar ta zo a hnkl wai kar ya gane ta ta hau gadon ta kwanta shiru gaban ta na faɗi,sai ji tayi ya ce
  “Kin sha maganin ki na daren nan”?tsananta faɗi gaban ta yayi jin ashe bai yi bacci ba sai ta gyaɗa mai kai tana faɗin
  “Eh”daga haka basu kuma mgn ba a hakan bacci ya ɗauke su shi hnkl kwance ita kuma da fargaba..


  Kusan kwanaki biyar kenan da dawowar su wannan gida da fifi bata san sunan unguwar ba ma bare ta san layin da gidan yake..

  A fannin zamantakewar cikin gidan daidai gwargwado tana ƙoƙarin yin abinda ya dace dan duk ayyukan da mace ya rataya a wuyar ta tayi a gidan mijin ta Mufida na yin su babu shayi bare wani damuwa..

  Irin zaman da suke yi mutum in ya kalle sa ba zai ce da zaman nasu zaman soyayya bace amma ana iya kiran sa da zaman kulawa,dan suna kaf kaf da junan su akwai kula ta musamman da suke nunawa junan su da in wani baƙo ne ya zo ya kalle su zai yi ƙiyastin soyayya ce mai ƙarfi suke yiwa kan su..

  Su kan su zaman na masu daɗi a haka shaƙuwa mai ƙarfi ya rinƙa shigar su a hnkl amma abin haushin daga shi har ita basu san so ya rusa katangar shaƙuwar tasu ya ratsa zuciyoyin su ba musamman Mufida da take ɗaukar kulawar sa a gare ta ne yayi ƙarfi amma bata kawo tunanin soyayya ko kusa a zuciyar ta ba hasalima hnkl da tunanin ta bai kai nan ba..

  Haka ya danganta shaƙuwar su da kusancin da suka yi da juna ne amma batun soyayya sam bai zo kan sa ba shi gani yake ma rainon ta da yake yi ne ya sa yake iya daukar duk yarintar da take tafka masa a nasa tunanin tsantsenen ta yarinta ne..

  Yau kamar kullum ta gama gyara kan ta ta zo ta kwanta yayin da shi kuma yake aikin sa a wani table mai kujera..

  Har bacci ya ɗauke ta sannan ya biyo ta ya kwanta suka Juyawa juna baya kamar kullum sai dai yau abin ya gagare sa.

  Rasa dalili yayi dan baccin bai zo mai ba ko kaɗan sai jin wani iri ya rinƙa yi a jikin sa,ya juya ya juya baccin bai zo ba,haka ya juya ya rinƙa kallon Mufida a natse..

  Gaban sa ne ya rinƙa faɗi dan bai san ma’anar wannan abin kunyar dake shirin faruwa da shi ba,ta yaya hakan zai faru da shi..

  Ɗauke kan sa yayi daga kallon ta lura da yayi da kallon nata ma daɗa tunzira sa kan yin wani abu yake yi..
 
  Miƙewa yayi ya ɗau pillow ya nufi parlor ya kwanta yana ta juye juye kamar marar lfy mai nemar agaji..

  Ƙaurace mai baccin yayi haka yana ji yana gani bacci ya ɗaukewa idanun sa,how?da girman sa da ƙimar sa a idanun yarinyar nan wannan abin ke shirin faruwa da shi,shi kan sa rabon da ya tsinci kan sa cikin wannan yanayi tun bayan haɗuwar sa da matar sa Muhibba a ƙasar Cairo da ya kai mata ziyara dan ta tafi closing wani deal a can ƙasar shi kuma yana off duty sakamakon ɗan rashin lfyr da yayi sai ya tmby ta inda take dan ya kai mata ziyar,daga lkcn zuwa yanzu kimanin watanni takwas kenan almost 9 sai kuma kwatsam wannan abin ya fara bijiro masa a inda bai dace ba.

  Juye juye ya rinƙa yi yana jin abin na damin sa soaai fiye da da,tsaki yayi ta jera sa a kai a kai kuma baccin ya ƙi zuwar mai,ɗaga kai yayi ya dubi agogon parlorn sai ya ga 2pm,..

  Tsaki ya ja ya miƙe da ƙyar ya dawo ɗakin ya ƙure fifi da ido kamar ya koma parlorn amma zuciyar sa ta hane sa da yin hakan..

  Dole ya hau gadon ya kwanta ya juya mata baya amma abin bai mai ba dan har shivering ya fara yi tsabar yadda yake ji.
  Yana karkarwar har ya zo kusa da ita ya manne da ita..
  Tana bacci ta ji kamar ana jijjiga ta sai ta farka a tsorace tana dube dube a hnkl har ta juyo bayan ta ta ga mutum na rawar sanyi..
  A tsorace ta juyo baki ɗaya tana zazzaro idanun ta waje..
  “Me…m..me ya faru..me ke damin ka”?ta tmby sa a tsorace ganin abin na yawa sakamakon raba jikin ta da nasa da tayi dan dama haɗuwar jikin nasu ne ya rage mai rawar jikin..

  Yayi nadamar zuwar wannan rana a rayuwar sa abin kunyar har ina wannan ƙaramar yarinya ta ina zata iya da shi kawai sai ya fara kawar da kan sa dan kar ta gane halin da yake ciki ita kuma a tsorace ganin tsananin abin ta saka hannuwar ta biyu ta juyo da fuskar sa tana kallon sa kamar zata yi kuka ta ce
  “Dan Allah me ke damin ka kalli yadda jikin ka ke yi baka da lfy ne ina wayar ka a kirawo likata”duk ta ruɗe  sai ta fara yunƙurin nemo waya dan kiran dr..

  Dakatar da ita yayi ta hanyar riƙo hannayen ta biyu da wanda ta ɗora a fuskar sa da wanda take laluɓo wayar ya haɗa ya riƙo cikin nasa yana girgiza mata kai..
  Kallon sa ta tsaya yi ganin mutum na ciwo amma yana hana a nema masa lfy.. .

  Murya a sanyaye mai nuna alamar halin da yake ciki ya ce
  “Ki bar shi i just need ur help”!!da sauri ta matso gab da shi tana tmbyr sa
  “Me zan maka ka”?nauyin faɗin abin yayi sai ya rumtse idanun sa kawai ya jawo ta ya haɗe bakin su..

  Dumm!!gaban ta ya bada sai ta fara son raba kan ta da shi amma ya kuma damƙe ta yana rawar sanyi..

  Mufida na tsaka mai wuya ta rasa me zata yi dan ta san irin hakan bai taɓa faruwa da ita ba sai yanzu,shin abinda ke shirin faruwa da ita daidai ne ko kuskure zata tafka,hawaye ne ya sauko mata jin wasu kalamai dake bin iska ke shigar mata kunnuwa daga bakin saheeb.

  “Ki yi haƙuri
I’m sorry..

hawaye ne ya kuma sauko mata tana jin shigar rawar jikin sa jikin ta itama take ɓarin fargaba ya shige ta..

  Kuma tmbyr ta yayi a karo na biyu sai da ta ja fasali tana wasi wasi sannan ta rumtse idanun ta ta kaɗa mai kai dan ta gama fahimtar manufar sa tunda ita ɗin ba jahila bace daidai gwargwado tana da ilimin addinin ta da na zamani kuma baya ga haka ta san duk inda mutani biyu suka kasance na bambancin jinsi toh dole hakan ya faru da su ko da soyayya ko babu..
  Tana gama amsa mai ya birkita ta ya juya ta ƙasa ya zama yana sama..

  Wasu irin abubuwa ya rinƙa yi mata dake gigita ta,gabaɗaya ya caza mata tunani tun Mufida na hawaye tana mammatsewa har ta sadauƙar ya kai tana fasa kuka.

  Hawaye mai zafi ne ya zubo mata daidai lkcn da Marshall din ya shigarda ita jikinsa sosai Yana zura lallausan hannayensa cikin zallar fatarta daya gama zarewa tufa ahankali cikin wani irin salon nutsuwa.

  Lumshe idanuwanta tayi tana qanqamesa tareda Jan nunfashinda ‘duminsa ya sauka cikin wuyansa yasashi bude jajayen idanuwansa ya Dora akan fuskarta zuwa wuyanta dasuke farare qal.

Dawo da kansa yayi ahankali Yana furta sunanta cikin wani irin yanayi ya mayar da bakinsa cikin nata tareda matsota cikin jikinsa sosai suna Jan wani irin numfashi atare..

few minutes later

  Yana kwance tana jikin sa yana sauke ajiyar zuciya tana hawaye ya lumshe idon sa yana shafa bayan ta har bacci ya ɗauke sa ita kuma ta ɗago da idanun ta da suka sha kuka suka gaji ta rinƙa kallon sa tana tuno abinda ya faru a tsakanin su,duk numfashin sa da yake fita tana ji a jikin ta dan a ƙirjin sa take..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Leave a Reply

Back to top button