KAUNARMU COMPLETE HAUSA NOVELS

KAUNARMU COMPLETE HAUSA NOVELS

Yasan dai da can sunyi cewa baxasu haihu a gantalallen rayuwar da sukeyi ba Kuma yasan a tare sukayi shawaran yin planning amma Bai taba kawowa aransa cewa zai mata wani illa ba

Dake ma cewa tayi tana ganin mahaifan ya lalace Sai ya sa aransa cewa ai bata tabbatar ba Dan haka yaki ya kula Abun sosai duk dama Abun ya taba sa sosai

Musun wazai dauki laifin yaki ci yaki karewa a tsakanin su ayayin da muhibba take nuna Masa cewa ya nuna mata rashin adalci butulci da warayya ne karara.

Kada kansa kawai yayi ya ja tsaki ya wuce ya dawo dakin se sai can around 12 ya nufi waje domin duba dakin fifin take dake baccin wuri tayi se ta farka Fitowar ta kenan daga bathrum daure da towel Tana shirin tsame jikin ta da Shike baiyi sallaman da karfi taji ba a tsorace Ta sake towel din Yayi kasa Baki daya… Ayayin da yayi sauri ya karaso gaban ta
Kafin tayi wani kyakwan motsi Ganin sa tayi agaban ta shima a durkufe.

,..wani kunya ne taji ya lullabe ta,sai tayi saurin kare kirjin ta tana mai rusunawa da kyau itama zata daga towel din Sanyin Dayan Hannun shi taji akan nata tukun ta lura ashe Hannun nashi ya riga nata isa kai.
.
Dik da haka sai tarike towel din itama,Ji tayi ta kasa dago kanta bare su hade
ido”kyawawan White hazel eyes dinsa ya dago ya kalle ta alaman ta sakar masa..

bata yi musu ba ta sake ta mike tsaye,jikin ta har rawa yake dakan sa Duk sai taji ta rasa yadda zata yi, gaba ne ko baya zata juya masa ta inda bazai ganta ba,..

Wani nauyin shi take ji Ahakan hannu ta sa ta rufe idanun ta kawai tayi shiru Shikuwa mikewa tsaye yayi da towel din a hannun sa

Wani miskilin murmushi yake yana yabin surar jikin ta da ido
,.kusa daf ya matso ya warware shi tsaf kamar wanda zai daura mata,sai ya zago dashi tun daga kan waist din ta da duka hannun sa dake rike da towel
din,…wani lumshe ido tayi tana shakar qamshin sa…

Lumsashun idanun nata ya kare ma kallo tukun,ya tallafo ta kusa da shi”A hankali ya dora palms dinsa agadon bayan ta ya shiga shafowa daga kasa xuwa sama wani lalatacen nishi ta sake mishi ‘a dan rude tace Pls ka bari”..

..dumin hannunsa akan sassaynr jikin nata ke isar mata salon sakon shi har cikin jinin ta

A hankali yake round da fingers dinsa A bayan ta har ya dawo kan kugun ta bata hankara ba taji hannun shin dake yawo anan din ya sake mata dan karamin tickles mai dadi wanda ya sa ta dan zabura ta sake hannun ta dake kare kirjinta

Shima cikin wani nau’in kallo mai kashe jiki ya Dada matso ta fuskan sa sai suka hade ido cikin ido “sun kai 5mints a haka Suna kallon Idanun juna…
hannun ta dafe kan kirjin sa girar sa ya daga mata fuskan sa dauke da wani salon murmushi kanta ya kau gefe tayi Tsiririn ajiyan zuciya bata san lokacin da ta mayar masa ba..

Shall we dress Up,ko yau Ranar ganina ne?

Dan zumburo mai bakin tayi ta sake runtse idanun ta Tace ‘ohh,.. ni dai katafi. ..Bai ma ji ba cos can kasan makoshi ta fada

hannun sa ya dora duka biyu biyu ya tallafo fuskan ta yana kallon ta
,..’dada runtse idon tayi din Bata so ta cigaba da hade ido da shi..

“Open… Ya fada yana mai hura mata iska a fuskan nata baki daya…

Wani irin yarrr take ji na bin jikin ta…,bai daina ba har saida long eye lashes din ta suka fara shaking
Idanun ta suna struggling zasu budu dan kansu

Dan karamin kiss ya dora ma gallant lips din ta, Hade da towel din gaba daya
Sungumo ta yayi suka koma gefen dresing mirror

tana hannun san,bai sauke ta ba ya zauna da ita akan cinyar sa A Saman vanity table stool dake gaban mirror.

Da hannun sa guda ya tallafo ta kan kirjin sa..,Lafewa tayi tana jiyo shaukin dake tafiya da yanayin su..”Yanayin ta yana nuna Masa tsoron sa Dake Cin ta arai mammatse Kafa take Tana nokewa..

Murmushi yayi ya tabe baki cikin ransa yana cewa zaki ma Gaji ki dena
Kallo yabi tender hands din na ta daya damke masa rigar sa,Dada matso ta yayi jikin sa sosai sai da taji gaban ta ya fadi ,goga fiskan sa ya shiga yi daga gefen wuyan ta zuwa kan kafadun ta yana shunshuno daddan natural scent din ta idanun sa a lumshe,riko sa tayi dam cikin fargaba Wani kwalalan
Sauke ajiyan zuciya ta shiga yi Tana jin numfashin ta na shirin daukewa

Daga gefen kunnen ta ya maida lips dinsa
..karan hancin sa ya shiga goga mata a neckline din ta,rawa jikin ta ya soma Yi,a firkice ta Shiga kokawar zamewa daga jikin sa
bai sake ta ba Sai ya kama fatar kunnen Ta da lips dinsa gently yana zagawa da tongue dinsa..

‘Tare suke dauke numfashi sai ta kamkame sa sosai..Tuni jikin ta ya Dada Shiga Vibratiion,hannun ta rawa Yake dakan sa,..jin zata sakar masa kuka Sai ya Dago ta,Tare da aje ajiyan zuciya ya Rungumo ta yana mai dora kansa akan kirjin ta
,.wani irin shiru yayi kamar neman nitsuwa makan sa….

bugu kirjin ta yake kamar zai fito,..sai chan ya janyo ta tare da sauke ta akan kafar sa tsaye ya mike hannun ta cikiN nashi

….Sit,..ya fada mata a kunne yana nuna mata stool din daya tashi..ba musu ta zauna a gaban mirror Shi yana bayan ta,nan itama take noke kai tana satan kallon fuskan sa ta cikin Mirror
…har cikin ranta nauyin sa take ji amma Taga shi ko ajikin sa yadda yake bin ta da ido ko ita ma kanta tasan bata taba kare ma halittan ta kallo kamar na yau ba

Zagowa yayi ya maida hankalin sa gaban mirror..

Mayukan shafawan ta masu sanyin qamshi ya fara dagowa,aduk sanda suka hade ido sai ya dage mata gira ko ya sakar mata wasu miskilan murmushi,nan ya taho gaban ta ya Rusuna, mulmula face cream a palms dinsa yayi ya shiga shafa mata shi a fuskan ta
…kallon shi kawai take yi Jikin ta ne
yake sacewa da kansa yana mutuwa..haka ya sake mulmulawa ya shafe mata gadon bayan ta

Lumshe ido tayi tana jiyo salon yawon hannun sa Anan mai tafiya da duk wani kasala anan wasu asirtatun nishi kawai take sakar mashi.

Dada rusunawa gaban ta yayi ya durkufa gwiwan sa,…zai dago legs din ta,ta sake kara Ta danke Hannun shi..murya na rawa tace pls stop…
dan hararar ta yayi ya dago kafar Sama, sai da taji sanyin dakin yadan doke ta.

cike Da Fargaba da tsoro ta rintse ido tana jin sa har ya gama shafe ta tsaf sannan ya dawo sama ya warware towel din data rufe suman kan ta..

Bayan sauke ajiyan zuciya,A hankali ta bude sauyayyaun idanun ta ta cikin mirror Ta kalle sa

Wani irin radadin dadi da ajijiyan sakonnin Da hannun san Ya aika ma jikin tan ne yake mata yawo A kwaKwalwa…..

Shima kallon ta yake hannun shi na yawo akan flat tummyn ta da babu wani alaman da zai sanar maka cewa akwai wani hallita aciki

Warware ribbon din nata yayi ya aje shi agefe “With much seriounes tana kallon sa cikin ranta tayi murmushi”

Tunani take Tace “ai Gwara ma shafa mai,amma har yaushe ya iya gyaran gashi!sai kawai tayi shiru
sake masa jiki Tayi dan yau so take Ta ga yadda zai iya gyara mata gashin,l

To her surprise bayan ya warware Suman combing ya fara yi slowly and carefully kamar wanda baison taji zafi,dan kadan yayi wet oiling Ya yi massaging sannan ya kunna hair dryer ya busar Ya dada mikarwa yaymata parking Dinshi tsaf.

Sosai ya bata mamaki,a ‘duk dama tana kallon abunda yake yi amma so take ta taba taji da hannun ta,dan haka ta kai hannun ta zata Shafa Tana kuwa kaiwa yadan buge .

Yace daga min

‘uchhhhh..tace kasan makoshi ta yarfa hannun tana dan bubuga kafar ta akasa A shagwabe

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Leave a Reply

Back to top button