KAUNARMU COMPLETE HAUSA NOVELS

Tsoron sa ta fara ji yana shigar ta sai ta ɗago kan ta ta kuma kallon sa da kyau nan take ya mata ƙwarjini sai ta kasa cigaba da kallon sa dole ta sunkuyar da kai ƙasa..
Tana ta wasi wasi a zuciyar ta sai ta ji numfashin mutum kusa da fuskar ta,ɗagowar da zata yi kuwa ta gan sa kamar zai shige fuskar ta.. .
Kallon ƙwayar idanun sa tayi a tsorace sai ya sakar mata da wani lafiyayyen murmushi da ya ratsa ta sannan ya riƙo kafaɗun ta a sanyi ya ce
“Eh…,na iya girki,are u satisfied”?saurin gyaɗa mai kai tayi tana kawar da fuskar ta gefe..
Murmushi yayi yana riƙo hannun ta cikin nashi haɗe da da jan ta zuwa kan kujerar kitchen ɗin yana mata tayin abincin.. .
Bata mai yanga ko jan aji ba ta amsa tayin nasa ta hanyar farawa da tea ɗin da ya haɗa masu sannan ta ɗau spoons ta fara cin abincin wanda frayed plantain ne da aka yi sa da ƙwai kamar balls aka yi scrambling aka soye sa..
Matuƙa ta ji daɗin wannan breakfast ɗin dan har cinyewa tayi bata sani ba sai da ta saka spoon ɗin ta ji babu komai sannan ta ɗago ta kalle sa shi da kwata kwata bai fi spoons huɗu da yayi ba yana da kallon yadda take cin nata.. .
Turo mata plate ɗin sa yayi ya mata alamar ta ci da ido sai kuwa ta ja gaban ta ta fara ci tana murmushi..
Tagumi yayi yana kallon ta tana bashi dariya sai dai ba girman sa bane yin dariya anyhow ba sai kawai ya murmusa yana cigaba da kallon ta har ta gama sannan ta dube sa ta tmby sa..
“Kai fah?me zaka ci”?ɗage kafaɗu yayi yana mata alamar bai sani ba,ɗan buɗe baki tayi da mamaki ta ce
“Da fatar ba ni na hana ka cin naka ba”?girgiza mata kai yayi ya ce
“Kin ƙoshi”?kallon sa tayi da murmushi shimfiɗe a fuskar ta ta amsa mai da eh..
Tashi yayi yana riƙo hannun ta suka bar kitchen ɗin zuwa bedroom ɗin su sai ya bar ta a nan ya shige toilet yana mai ce mata yana zuwa..
Zama tayi a wurin har ya fito da bathrobe a jikin sa ya nufi wardrobe ya nemo kayan sa as usual kaftan da hula..
Tana kallon sa yana dressing har ya gama wani sabon ƙaunar sa na fizgar ta a ran ta da hankalin ta..
Ƙamshin turaren sa ne ya ankarar da ita ya zo kusa da ita sai ta ƙare mai kallo sama sama sannan ta sunkuyar da kai ƙasa tana jin ƙamshin nasa na shigar ta..
“Zan ɗan fita i have a meeting to attaind misalin 4 zan dawo InshaAllah and don’t bother to stress ur self akwai lunch ɗin ki a warmer ɗin nan a kitchen and about dinner,i will make a takeaway for us ok”!!gyaɗa mai kai kawai tayi tana yaba manly attitude ɗin sa,bata yi zaton hakan ba daga gare sa,tunanin ta na ta bashi ba zai wani bata muhimmanci ba amma yanzu ta ƙaryata tunanin nata dan ta ga zahiri…
Juyawa yayi zai tafi sai ya ga bata biyo sa ba sai ya ja ya tsaya yana kallon ta,bata san dalilin sa na tsayuwar ba sai dai ta ƙura mai ido har ya ce wani abin
“Babu rakiya”!?a ɗan kunyace ta tashi ta biyo bayan sa ta raka sa har bakin motar sa tana ɗan takawan a sannu dan tana jin zafin na bijiro mata..
Bayan tafiyar sa ta dawo ciki ta kwanta a parlor saman kujera,tuni kewar sa ya fara mamaye ta da sabon feelings ɗin da take ji game da shi..
A haka nan ta ɓannata ranar cikin kewa da begen sa har sai da ya dawo sannan ta ji daɗin gidan..
Tun wannan rana kusanci mai ƙarfi ya shiga tsakanin Marshall da matar sa kuma ƙanwar sa Mufida,babu dai wata abin da ta sake shiga tsakanin su na dangane da rayuwar aure irin ta ma’aurata,hasalima kula ta musamman da ban mamaki yake ta bata a ganin sa shi ta fi buƙata a yanzu fiye da komai…
Kimanin sati ɗaya kenan da faruwar wannan ɗin haka sati ɗaya cif kenan da fara special care da Marshall ke ba Mufida abin sai wanda ya gani,Ita kan ta da ta zauna tayi doguwar nazari da tunanin kulawar sa gare ta sai ta rasa irin mizanin da zata saka sa akai sai dai a ƙarshe,ta danganta shi da so ne mai ƙarfi burin ta bai wuce kar ya bar ta tayi ta iyo cikin son nasa ba tare da shi ya biyo ta sun yi tare ba dan da son maso wani da ake mai inkiya da ƙoshin wahala gwara son bayyane ko rashin saka kai a soyayyar wanda bai san kana mai so ba..
Tana zaune tana danna remote tana nemar tasha ɗaya da zata kalla duk bata sami wanda hankalin ta ke so ba,sai ta ja ƙaramar tsaki gashi tun rana da ya fita bai dawo ba.. .
Kwanciyar ta tayi a kan kujerar ta lumshe idanun ta har bacci ya fara zuwar mata..
Cikim baccin da bai fi 15 minutes da ɗaukar ta ba ta ji an manna mata kiss a kumatu sai ta buɗe idon ta a sannu har ta gama buɗe su tayi tozali da nasa..
Da sauri ta tashi zaune tana gyara zama haɗe da yi mai barka da dawowa sai ya zauna next to her yana tmbyr ta ya zaman kaɗaici..
Buɗar bakin ta cikin shagwaɓa kawai sai ta ce mai
“I missed u”!murmushi ya mata ya kuma maida hankalin sa gare ta ya ce
“Really?did u missed me”?gyaɗa mai kai tayi kawai da niyyar zata bar wajen sai ta ji ya janyo ta ya rungume ƙam ƙam yana faɗa mata cikin kunne
“I missed u more”!a ran ta ta maimaita “!!sai dai tayi shiru bata ce komai ba..
Sun jima a haka kafin daga bisani ya raba jiki da ita yana kallon ta cikin ido babu ɗar ya ce da ita
“I want to spoil u tonight”ya kanne mata ido ɗaya abin sai ya mata wani iri ta kalle sa da ayar tmby sai ya gyaɗa mata kai kawai ya ɗago ta suka wuce zuwa bedroom ɗin su,ko me yake faɗa mata,sai dai murmushi da take ta yi tana ƙasa da kan ta abin mamaki abin sha’awa…
bayan wasu awowi
Kwance suke kan ta a saman ƙirjin sa babu kaya a jikin sa sai blanket da rufe su su biyun,wasa yake yi da hannun sa a jikin ta daga sumar kan ta mai daɗin taɓawa zuwa gadon bayan ta..
Daga ita har shi babu mai mgn sai shi ne ma mai sauke ajiyar zuciya idanun sa na kallon sama.. ..
“Was it painful”?tmbyr da ya mata kenan ta ƙyale sa tana mai ƙara shige masa jiki,all her life bata san wannan mijin nata zai zame mata abin farinciki da jin daɗi ba dan tun impression ɗin fari da ta bashi akan tsoho ne sai ta ji bata marmarin ganin sa amma yanzu kam ta tabbatar shi ne mahaɗin sinadarin rayuwar ta babu yadda za a yi ta cigaba da rayuwa a doron ƙasar nan ba tare da shi ba
A fannin Marshall ma kusan hakan ne,ɓoyayyen soyayyar matar nasa ne ke ratsa sa sai dai yana fargabar bayyana mata kar ya rasa ta dan bai gama yarda da tana son sa ba maybe shi kaɗai ke hidima da soyayyar nata ita bata yi..
Addu’ar sa Allah ya sa kar ya zama one sided love dan in hakan ya faru,tabbas zai yi wa zuciyar sa hukuncin yi mai abinda ya mai na barin sa ya kamu da soyayyar wacce bata san yana yi ba..
Jin numfashin ta ya ƙaru sai ya leƙo fuskar ta nan ya ga bacci take yi mai nauyi sai ya murnusa ya manna mata good nyt kiss a lips ɗin ta da goshin ta sannan ya ƙara manna ta da jikin sa ya rumtse nasa idanun ko bacci zai yi nasarar ɗaukar sa..
Mamuh[8/6, 10:58 PM] Miss Xoxo: 30
bayan sati biyu da kasancewar su anan yau fifi kwance take a jikinshi tana karanta mai wani English novel hankalin ta kwance sai data kawo kan tsakiyan labarin sannan ya dakatar da ita ta hanyar cemata, “we are going back home tomorrow” ajiye book din tayi a gefenta sannan ta kalle sa a nitse tace “ok Allah yakaimu lafia”ba yabo ba fallasa yace ameen saidai bataji dadin hakan ba ko kadan sabida tafara sabawa da sabuwar kwanciyar hankali da kalar soyayyar dayake nuna mata anan din duk dama tasan sababin sa tausayi ne,shikuwa saheeb yana kula da mood dinta daya canza sai yakai hannunshi kan tummy dinta yace,meye ne?yunwa?Tayi murmushi ta mike xaune a kunyace ta girgixa kanta…