NAMIJIN DUNIYA COMPLETE NOVELTHE WORLD MAN COMPLETE NOVEL

THE WORLD MAN (NAMIJIN DUNIYA) COMPLETE NOVEL

A hankali ta buɗe ƙofa cikin siririyar muryata me daɗin sauraro tace”salamu alaikum”.
lumshe idanunsa yayi sakamakon wani irin baƙon yanayin dabe taɓa jiba a jikinsa ya ziyarcesa saurin kauda kansa yayi daka kanta tare da taɓe baki cikin son sanin wa take washewa baki yace”wa’alaiki salam yakamata kisan Comphanyna ba gurin nanaye bane da zaki riƙa shigomun da ƙartin banza ki kiyaye sannan kuma irin wannan lokacin yakamata cleaner yariƙa zuwa gurin aiki dama to zan cire kuɗin wannan ranar itama da kuma fashin da kikayi with out permission kuɗinki saura dubu goma ruwankine ki riƙa zuwa da wuri ruwankine karki zo da wuri “.
fuska a haɗe taƙarasa shiga ƙarasawa tayi har inda yike zaune kujerar office na juyashi bazato yaji ta watsamishi abu a jikinsa dubawarnan dazeyi yaga kayan daya batane hattana pant ɗin da yabata seda ta wankomasa kayansa da pad sabuwa guda ɗaya cikin kakkausar murya tace”ga tsinannun kayanka nan dan haka karka ƙara kirana da ƙasƙantacciyar cleaner saboda ba haka mahaifina ya raɗamunba ko cemaka akai talauci haukane dazan tsaya kana faɗamun duk abinda yazo bakinka yakamata kasan niba lusarar mace bace ai wannan jahilcine mara tarbiyya kawai”.
taƙarasa zancenta tare da bugamasa wani uban tsaki ta wuce ta fara shararta lokaci ɗaya ranshi yayi mugun ɓaci jijiyoyin kansa sukayi ruɗu-ruɗu sexy eyes ɗinsa ya canza kala zuwa ja a hankali ya miƙe ya nufi inda take Inteesar dake shara ce taji ƙamshin turarensa yaƙaru saurin miƙewa tayi mezata gani Namijin duniya yayo Allah yayo kanta lokaci ɗaya wani tsoronsa ya dirarmata tashiga yin baya yana binta bazato ta faɗa kan wata haɗaɗiyar kujera binta yayi tare da rungumota jikinsa yasaki wani shu’umin murmushin gefan baki ganin yadda lokaci ɗaya ta jiƙe da gumi da hawaye yace”yau zan tabbatarmiki da rashin tarbiyyata”.
murya na rawa tace”dan Allah kayi haƙuri nadena yanzuma tsautsayine na tuba nabi Allah nabika bazan sakeba”.
wani shu’umin murmushi dabe shirya yinsa bane ya suɓucemasa ganin yadda ta tsure yace!!!!!!!

Votes and Comments
Plz share to others

Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo._ar Mutanen Gwarzo.*✍️???? *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)

MALLAKIN
REAL EESHOW

HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…

BOOK 1

PAGES 1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣

     "Kee ƙaramar mara kunya yau zan nuna miki ni cikakken mara tarbiyya ne kamar yadda kike kirana sekin faɗamun ya sunana".

Murya na rawa kamar zata yi kuka ta ce” Yayah Abdallah dan Allah kayi haƙuri bazan sakemaka rashin kunya ba na tuba nabi Allah nabika dan Allah karka ruguzamun rayuwata dana daɗe ina tanadawa mijin dazan aura na roƙeka dan Allah karka cutar dani”.
taƙarasa zancenta tana mai fashewa da wani matsanancin kuka ganin yadda take kuka taƙara cure jikinta waje ɗaya ne yaƙarasa Namijin duniya jin wani irin farin ciki ganin duk rashin kunyarta tanata roƙonsa murmushin gefan baki ya yi wan da har seda beauty point ɗinsa suka lotsa ya yi tare da saurin haɗe bakinsa da nata cike da mugunta yake sauke mata hot kiss tako ina ba tare daya zare bakinsa a nataba ba zato taji hannunsa na ƙoƙarin zuge zip ɗin doguwar rigar jikinta girgizamasa kai tashigayi tana zubda wasu irin zafafan hawaye Namijin duniya ko bemasan tanayi ba yayi wurgi da dogon hijabin dake jikinta hakan yabashi damar zuge zip ɗin gabaki ɗaya saka hannunsa ɗaya yayi ya zame rigar dake jikinta ya rage daga ita se skirt ɗan ciki da pant da bra.

A hankali ya zame bakinsa a nata ya shiga bin ko ina na jikinta da kallo lokaci ɗaya ya sauke wasu tagwayen ajiyar zuciya sakamakon tozali da ya yi da manya-manyan boobs ɗinta dake cikin bra kamar su faso su fito sabo da yadda ya gansu a tsaitsaye a zafafe yasa hannu ya ɓalle bottle ɗin bra ya wurgar da ita ajiyar zuciya ya shiga saukewa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka domin hankalinta ya yi mugun tashi ba abin da jikinta keyi se aikin rawa tana faman yiwa Namijin duniya magiya amma ina kamar da dutse take magana bema san tana yi ba bazato taji ya fisgeta ta faɗa faffaɗan ƙirjinsa ya matseta gamm a tare suka sauke ajiyar zuciya nan ya shiga bata hort kisses tako ina daga nan ya zura harshensa cikin kunnenta ya shiga lasa kamar wani tsohon maye yana sauke ajiyar zuciya lallausan hannunsa ya kai kan manyan nonuwanta da suke kamar auduga jin laushinsu da santsinsu yasa ya shiga aikin murzasu a haukace daga bisani ya kafa baki kamar yaron goye ya shiga sha ya ɗora ɗaya hannunsa akan nipple ɗinta ya shiga zagaye gurin lokaci ɗaya Namijin duniya ya birkice ba abin da yake se aikin murza nonuwanta kamar Allah ya aikosa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka suna cikin wannan halin telphone ɗin dake office ɗin tashiga ƙara tsayawa ya yi cak ya ɗaga jajayen idanunsa da suka rine suka koma jawur ya yunƙura kamar wani ɗan maye ya miƙe hannuwansa riƙe da mararsa da yake jinta kamar zata ɓalle.

Wata ajiyar zuciya ta sauke me ƙarfi tana hawaye ta miƙe a hankali sakamakon jin ko ina na jikinta da tayi yana mata ciwo ga nipples ɗinta daba abin da suke se aikin zugi sabo da sun sha matsa bana wasaba ta ɗauƙi doguwar rigarta tamai da domin a yanayin zugin da nonuwanta sukemata bazata iya saka bra ba rigarma a hankali tasata ta ɗauki dogon hijabinta ta saka tare da gyara ɗan kwalinta ta ɗauki bra ɗinta tasa a cikin ƴar jakarta ta share hawayenta ta nufi gurin da take shara kamar wadda kazar da kwai ya fashewa a ciki ta ciga da shararta wata tsanar sa na ƙara nunkuwa a zuciyarta.

Kamar wani ɗan giya haka yake tafiya yana mammatse ƙafafu sakamakon Hajiyarsa data miƙe tayi sambal a haka harya isa gurin da telephone ɗin take cikin muryarsa data ƙara yin ƙasa sabo da tsananin sha’awa ya kai wayar kunnensa tare da yin shiru daga ɗaya ɓangaren Ahmad ya ce”sir dama su oga Ahmad ne suka zo”.
Aɗan daƙile ya ce”ok”.
Ya kashe wayar tare da zubawa Inteesar rinannun idanunsa da suka ƙanƙance sabo da tsananin sha’awar dake damunsa zama ya yi yashiga tunani a zuciyarsa ya ce”niko meke damuna haka nike abu kamar wan da yasamu taɓin hankali? Me nike aikatawa haka ni kuwa kan wannan kwailar yarinyar da harna kasa control ɗin kaina na aikata irin wannan abun ai wannan sema taƙara rainani”.
Tsaki ya yi tare da jin wani irin mugun haushin kansa daya kasa control ɗin kansa a hankali natsuwarsa tafara dawowa ya jawo system ɗinsa gabansa ya shiga operating amma rabin hankalinsa nakanta harta kammala shararta tashiga morping tana gamawa ta nufi toilet ɗinsa ta tsaftace masa tana shiga ta fashe da wani matsanancin kuka jin yadda ko riga ta shafi boobs ɗinta ji take kamar tayi hauka seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta ce”Allah ya isa mugu bazan taɓa yafemaka ba ɗan iska kawai maye ji yadda ya kumburamun baki sabo da mugunta ya samun wannan ƙazamun bakin nasa wan da yagama ɗobanashi a bakin ko wacce tom and jerry Allah ya isana an yako wannan ba aljanu gareshi ba kuwa ko kulani ya yi bazan sake kulashi ba duk masifarshi in yaga ba’ah kulashi ba ai dole ya haƙura domin ni bazanje garin neman gira in rasa idoba haka kurum ya cuceni in rasa me aurena gwara in kyaleshi kome zeyi mun insha Allahu bazan sake ɗaga ido in kalleshi ba ma bare har na kulashi “.
Tana gama maganarta ta wanke fuskarta da tayi jawur sabo da kuka tashiga wanke masa toilet.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button