NAMIJIN DUNIYA COMPLETE NOVELTHE WORLD MAN COMPLETE NOVEL

THE WORLD MAN (NAMIJIN DUNIYA) COMPLETE NOVEL

“Feenerh wai wannan wacce tsinanniyar yarinyarce dahar ta haɗa jiki da Namijin duniya kina zaune Feenerh”.
” hmm Zuby kenan to itace sabuwar cleaner ɗinnan danake baki labari kike ganin kamar bata da abinda zata siyi zuciyar Namijin duniya to gadaishi kingani da idanunki har rawa yayi abinda nike burin inyi da Namijin duniya shi wannan kwailar tayi to kindai gani da idanunki keda dabiki ɗauki zancennan serious ba ni dama tunda tazo gurinnan naji na tsaneta wallahi”.
sosai ran Zuby yaɓaci a zuciyarta tace”dole inyi maganin duk wanda ze kawomun cikas a rayuwata dakai Abdallah domin kai nawane ni kaɗai ba wata ɗiya mace data isa inyi sharing ɗinka da ita ban kauda itaba”.
a filiko sosai ta nuna ɓacin ranta ta dafa kafaɗar Feenerh cikin nuna alhini tace”aiko ƙawata dole muɗauki babban mataki akanta bata isa tazo da rana tsaka ta rabaki da abu mafi soyuwa a garekiba ko itaɗin banza kinkoyi amfani da maganin dana kawomiki kuwa”.
“sosaima kuwa amma kinga shiru anyako maganin bokannan kuwa yanayi Zuby domin ni banganin wani canji ko ɗaya”.
damm ƙirjin Zuby yabayar amma dake ƴar duniya ce seta make tace”yikai domin bokannan kaf inda su Ummanmu suke zuwa ba wanda yakaishi aikinsan irin wannan aikin ba’ah yimasa garaje kibari mugani nanda sati uku”.
“toh mujira amma yanzuma semunje munyiwa wannan kwailar kashedi”.
“toh kibari a tashi”.
nan sukaita tsinewa Inteesar.

Ɓangaren Mimah ko sosai rawar dayayi da Inteesar ta ƙonamata rai hakan yasa takira Mum a waya kamar zatayi kuka ta zayyanemata abinda yike faruwa daga ɗaya ɓangaren Mum tace”ki kwantar da hankalinki duk duniya Abdallah bashi da wata mata data wuceki ko ubansa be isaba bareshi me akai akayisa dazaki tsaya kina zubarmun da tsadaddun hawayenki ki kwantar da hankalinki karki nunamasa kinji haushin abinda yafaru kinjini ninasan yadda zanyi dashi”.
“to Mum”.
nanta kashe ta goge hawayenta tayi kamar ba abinda ke damunta.

Sosai aka shiga gabatar da program yayinda gawurtattun masu kuɗi sukaita ɓarin naira kamar basaso har akazo yanka cake ango ya gutsura yabawa amaryarsa a baki itama amarya ta gutsura tabawa ango matsawa Inteesar tayi ta yanko cake ɗin da niyyar bawa Asma’uh yazuba akan tsadadden takalmin Namijin duniya jikinta ne yashiga rawa sakamakon ganin kan takalmin wanda cake ɗin ya zuba lokaci ɗaya oily eyes ɗinta suka tara ruwa murya na rawa tace”sorry Sir”.
ɓangaren Namijin duniya ko sosai ranshi yakai ƙololuwar ɓaci a tinaninsa dagangan tayimasa haka saboda ta tozartashi ne gaban abokansa hakan yasa zuciyarsa ta hassala ba abinda yike se huci hakan yasashi zama kan wata resting chair ya ɗaga idanunsa da suka rine saboda tsananin ɓacin rai yazubawa Inteesar da zuwa wannan lokacin hawaye yagama wankemata fuska saboda tsabar tsoron hukuncin dazemata murya na rawa taƙara cewa”sorry sir wallahi bansan yazubarmaka akan takalmiba”.

Saurin ɗagamata hannu yayi cikin ɓacin rai gamida isa da izza a gadarance yace”kima bar ɓata bakinki gurin bani haƙuri domin bazan taɓa haƙuri ba sena hukuntaki daidai da abinda kikayimun saboda bakisan darajar kuɗiba shiyasa kika samun wannan ƙazamun hannun naki mara tsarki kika lalatamun takalmi kee wacece”.
wasu zafafan hawayene suka shiga sinturi akan kumatunta jin irin rashin mutuncin da yikemata dakyar ta yaƙi zuciyarta dan batason ta biyemasa su raba hali cikin muryar kuka tace”kayi haƙuri sir wallahi bansaniba”.
taɓe baki Namijin duniya yayi a gadarance yace”kisa harshenki ki lasheshi na jikin takalmina inkinaso in haƙuri kafin na irga uku ki lashe”.
yaƙarasa zancensa tare da ƙara haɗe fuska jin abinda yace baƙaramun girgiza mutanen hall ɗin yayiba a hankali ta duƙa da niyyar lashe cake ɗin kowa yabada attention ɗin lashewa zatayi wasu daka cikin mutanen hall ɗin sun rirrife idanunsu saboda tausayin data basu se buɗe ido sukayi sukaga bata tabar hall ɗin gabaki ɗaya sosai ran Namijin duniya yakai ƙololuwar ɓaci ɗaga idannan dazeyi yaga wata me kama da Inteesar tasa hanky tana sharemasa cake ɗin cikin sanyin murya tace”kayi haƙuri sir”.
tana gama faɗin haka tabi bayan ƴar uwarta hakan yasa Namijin duniya ya fice a hall ɗin rai ɓace.

Zaune suke a gaban boka Tsula Uwar gwarama na zayyanemasa labarin Zaid wata uwar dariya Boka Tsula yayi tare da gintseta lokaci ɗaya yace”base kin ƙarasa ba ki kwantar da hankalinki indai kan wannan ƙaramun alhakine indai zaku cika sharaɗan dazan gindaya muku auren Jamilah da Zaidu kamar an ɗaura ne ammafa sede muci galaba akan Zaidu amma wannan sheɗaniyar yarinyar kullum setayi addu’ah shiko yanada sake da ita”.
tsaki Uwar Gwarama tayi haɗe da cewa”ai wannan munafukar uwartata kullum seta sasu a ɗaki inajinsu sunyi ai so nike boka duk yadda za’ayi ayi banaso yaronnan ya auri yarinyar nan saboda naci alwashin indai ina numfashi kozan rasa zanin ɗaurawa bazan taɓa barin jinin Aminah yaji daɗin duniya ba seda su gani a wajen wani badai su ba boka kayi koma menene zan aikata nidai buƙata tabiya”.
wata uwar dariya boka Tsula yaƙara fashewa da ita lokaci ɗaya ya ɗaure fuska cikin muryasa mara daɗin sauraro yace”sharaɗi na farko shine yau dole in sadu da Jamilah domin akwai wani magani dazan zubamata a jikinta se abu na biyu kuma zan baku wani turare da zatayi hayaƙi dashi zakusha mamaki domin Zaidu zezama tamkar raƙumi da akala tsakaninsa da Jamila se yanda ta juyashi abinda nikeso daku dole inkunyi turaren ya shaƙa inba hakaba akwai gagarumar matsala matsawar be shaƙaba”.
wani daɗine ya mamaye zuciyar Uwar gwarama tace”ai boka indai wa’innan ne sharuɗan ba wata matsala bara nabaku guri kaji daɗin zubamata maganin dakyau sannan zamuyi turare dolensa ma ya shaƙeshi dan ubanshi be isa ya lalstamun shiriba Jamilah ki saki jikinki da boka Tsula sosai saboda ya zubamiki maganin sosai yadda lokaci ɗaya mejan kunne ze manta da wannan sakaran yarinyar”.
“Toh Ummah kinsandai zan iya bada komai nawa matsawar burina zecika na auren mejan kunne”.
“yauwa tawan”.
nanta miƙe ta fita baki bukkar boka Tsula ta barsu acan suna sheƙe ayarsu bayan 1hr sega Jamilah ta fito daka bukkar tana gyara zani taƙarasa gurin Uwar gwarama tace”ga na turarenma yabani da kuma wannan wai a barbaɗa a ƙofar ɗakinsu Inteesar ta tsallaks Ummah “.
“yauwa ƴar albarka ki kwantar da hankalinki zakisha mamaki yanda lamari ze canza lokaci ɗaya”.
“yauwa Ummah na ina alfahari dake”.
“nima haka muyi mutafi dare nayi “.
“toh”.
nansuka tafi kowannensu zuciyarsa cike da farincikin samun nasara da suke fata.

10:30pm
Tunda yakoma guest house ɗinsa ba abinda yike ss faman safa da marwa yike yana tinanin irin mummunan matakin daya kamata ya ɗauka kan Inteesar katse shirun da sukayi Ahmad yayi ta hanyar cewa!!!!!!

Votes and Comments
Plz share to others

Soyayya ɗaya da zaki nunamun sister idan kin gama karantawa kiyi sharing zuwa group goma da kike dashi shine kawai zansan kinayi na over kamar yadda nike yinku over.

_*Daga Alƙalamun???? *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)

MALLAKIN
REAL EESHOW

HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…

BOOK 1

PAGES 2️⃣1️⃣➡️2️⃣2️⃣

       "Wai yanzu meye abunyi ne yarinyar nan takai maƙura gurin rainaka fa ace tana ƙasanka saboda rainin hankali kasata tayi abu taƙiyi a gaban bainar jama'ah saboda ta nunawa duniya irin rainin data yimaka dole wannan karon mu ɗauki mumman mataki  akanta seta yi danasanin saninka a rayuwa ko ya kace Adam".

“maganarka gaskiya ce Ahmad dole musan abinyi gaskiya”.
” ni ina ganin meze hana musa a yaran Namijin duniya suyi raping ɗinta ina ganin shine best solution”.
tunkafin yaƙarasa maganarsa Namijin duniya ya juya garesa a fusace cikin yanayin da tun tasowarsu basu taɓa ganinsa a cikiba sukaji yace”what anya Ahmad ko kanada hankali kuwa raping ɗinta fa kace aiko wani naga yana niyyar lalatamata rayuwa se inda ƙarfina yaƙare bare nida kaina insa Allah yakyauta in ƙanwarka ce zakace ayimata hakane “.
jin yadda yaketa huci ne yasasu kafesa da ido dafashi Adam yayi yace”calm down my man irin wannan harzuƙa haka sekace wata ƙanwarka ko matarka kabari ayimata abinda harta mutu bazata manta dashi ba a ganina bekamata ace da class ɗinmu da komai ba mu tsaya ƴar wannan ƙaramar alhakin tana rainamana hankali ba duka nawa take da har zamu dinga westing time akanta kaga malam ko kanaso ko bakaso dole haka za’ai gwara ayi a wuce gurinta ni ina tinaninma ni zansa a ɗakkowa ita na mori wannan shegen jikinnata me mugun tayarwa da mutane hankali dama na daɗe ina sha’awarta”.
“haba Adam kayi kaɗan kamar ba amarya za’ah kawomaka ba jibi kabarni inshana kawai sede inmu duka zamu mora domin nima na daɗe ina kwaɗaituwa da wannan karuwan jikin nata baza’ah barni a bayaba bara na kira Damisa su ɗakkomana ita yau da ita zamuyi kodumo koya kace Adam”.
” hakan yayi amma kuma wani hanzari ba guduba inyana ganin wannan shawarar bata yimasa ba meze hana yabi tawa shawarar ta baya “.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button