NAMIJIN DUNIYA COMPLETE NOVELTHE WORLD MAN COMPLETE NOVEL

THE WORLD MAN (NAMIJIN DUNIYA) COMPLETE NOVEL

Zau ne suka samesa yana danna system ɗinsa kamar wan da yike wani aiki me mahimmanci a zahiri kuwa ba abin da zuciyarsa ke tuno masa da moment ɗinsu na ɗazu lokaci ɗaya yaji wani irin farin ciki ya baibaye masa zuciya ya saki wani ƙayataccen murmushi har suka yi sallama bema san sun yiba ganin haka yasasu ƙarasowa in da yake zau ne Adam ya tafa hannunsa dai-dai fuskarsa wata ajiyar zuciya ya sauke tare da saurin kallonsu yawani haɗe girar sama data ƙasa dankarsu kawomasa wargi zama suka yi Ahmad gyaran murya Ahmad ya yi tare da ce wa”munzo ne dama akan maganar bikin Adam anjima za’ah fara dinner”.
“Ok Allah ya kaimu”.
“Ameen au na manta munyi requesting akan wannan aikin amma sun nuna se me aure lokacin da zamu tafi Adam ma yana da aure kai kaɗaine baka da shi”.
” What? Seme aure kuma?”.
“Eh wai haka dokar aikin take”.
“Toh yan zu meye abun yi kenan? Ina son nayi aikin kuma”.
“Toh kayi aure”.
“What? Kasanko mekake faɗa kuwa?”.
“Ehyi ina nufin a cikin ƴammatan dake sonka ka ware ɗaya a ciki ka aura ina ganin zefi domin nima kaina bazan so ka rasa gaskiya banaso mu rabu”.
“Kasanko me kake faɗa kuwa? Har yau ban haɗu da wadda ta kwantamun ba kama dena wannan zancen”.
Suna wannan zancen Inteesar ta fito hannunta riƙe da morper da abin shara cike da nutsuwa take tafiya kamar wadda kwai ya fashewa a ciki harta ƙarasa in da suke ganin yadda take tafiya ko ina jikinta na shaking baƙaramun ɓaci ransa ya yiba ganin yadda hankalin su Ahmad yakoma kanta.

Duƙawa tayi har ƙasa cikin siririyar muryarta me daɗin sauraro ta ce”Ina kwananku”.
“lafiya ƙlau ya aiki”.
“Alhamdulillah”.
“masha Allah”.
miƙewa tayi ba tare data kalli in da ya keba ta fara tafiya ta murɗa handle kenan zata fita taji husky voice ɗinsa cikin tsare gida shi ala dole baya son raini ya ce” a gidanku ba’ah koya miki yadda ake tarbar baƙi bane?”.
Ya ƙarasa zancensa a hassale cikin sanyin murya ta ce”kayi haƙuri sir kai wa’innan kayan zanyi dama na dawo”.
taɓe baki ya yi ta wuce abinta ta fita bata jimaba ta shigo hannunta ɗauke da tray da glass cup guda uku ta nufi gurin tanƙamemen deep freezer da ke office ɗin ta buɗe ta ɗakko champion ta nufi in da tabarsu ta ajiye akan wani table ɗin dake gabansu sannan ta buɗe ta zuzzuba musu ta ɗauka taba Ahmad da Adam sannan ta ɗauki na Namijin duniya ta miƙa masa damƙa ya yi har da hannunta saurin ɗaga kai tayi ta kallesa da jajayen oily eyes ɗinta da suka fara tara hawaye lokaci ɗaya jikinta ya hau rawa hakan yasa jus ɗin ya ɗan zuba akan haɗaɗɗen takalmin Namijin duniya.

Wani banzan kallo ya watsamata jiki na ɓari ta ce”sorry sir”.
Bata rufe bakiba taji ya watsamata jus ɗin dake hannunsa a jikinta ya jefar da glass ɗin dake hannunsa ji kake tass ƙarar faɗuwar cup ɗin ya ce”kee wacce irin mahaukaciyace da har zaki zubamun jus a jikin takalmi sabo da bakisan darajar ɗan Adam ba”.
Be ƙarasa maganaba yaga tayi saurin duƙawa tasa doguwar rigar jikinta tana goge masa takalmi ba tare data kulasa ba ta fita waje se gata ta dawo da kayan shara tasa handglop tashiga tsintsince kwalbar sannan tashiga shara tana yi tana hawaye ta fice fuuuu tana kuka da kallo gabaki ɗaya suka bita sauke numfashi Adam ya yi tare da ce wa”gaskiya yarinyar nan ta rainaka over”.
“Ashe bani kaɗai bane na lura da iskancin yarinyar nanba dole ne mu nemo solution ɗin rainin nan su goge raini yakamata tasan ruwa ba sa’an kwando bane ace duk irin kwar jinin da Namijin duniya keyiwa mutane ita batako ganinsa da gashi ko ɗaya dole da sake Wallahi”.
“Gwara da kuka gani idanunku wannan shawarar taka Ahmad ba abin da taƙara jawomun face raini ni ban san wacce irin yarinya bace wannan me kunnen ƙashi akanta nafara tinani a rayuwata ba’ah taɓa wulaƙantani kamar yadda yarinyar nan takeba ita tafara sani doguwar magana a rayuwata tun bayan mutuwar Ammi dole na koyamata hankali Wallahi”.
ya ƙarasa zancensa zuciyarsa na tafarfasa wani shu’umin murmushi Adam ya yi tare da dafa kafaɗar Namijin duniya ya ce”calm down my man ina da wata shawara ina tinanin komai ya zo ƙarshe zata gane kurenta”.
Furzar da iska me zafi ya yi ya kalli Adam alamar yana jinsa sauke numfashi Ahmad ya yi ya ce”muna jinka kayi shiru kuma”.
dawowa ya yi daga dogon tinanin daya tafi ya ce”ina ganin abu ɗaya kawai zamu yi ba yan zu muke neman yadda za’ayi Abdallah ya samu aikin nan ba to nesa tazo kusa semu jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya”.
“Bamu gane ba?”.
Ce war Ahmad “hmm ina nufin Namijin duniya ya yi contract marriage da wannan yarinyar na one week kaga seya samu aikin nan Allahumma sauƙi sannan ita kuma yaci ubanta da sex ya cita san ransa ta yadda seta gane shayi ruwa ne sannan ya saketa ya maida ita ƙaramar bazawarar ƙarfi da yaji ina ganin wannan shine besty solution”.
Saurin ɗago sexy eyes ɗinsa ya yi da suka yi mugun canza sabo da tsananin ɓacin rai ya ce!!!!!!!!

Votes and Comments
Plz share????

_*Daga Alƙalamun ƴa???? *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)

MALLAKIN
REAL EESHOW

HOME OF QUALITIES WRITER’S ASSO.

BOOK 1

PAGES 1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣

   "Ban taɓa tunanin Adam dama baka ƙaunata ba se yau me zanyi da wannan kucakar yarinyar da bata ganin girman nagaba da ita? karfa ka manta irin classy ɗin babe ɗin dake bibiyata ina ya basu da kake ce wa inɓarjeta me zan ji a jikin wannan ƴar shilar yarinyar dako ƙirjin kirki bata da shi? Mubar wannan zancen bana so gaskiya Allah ya kyauta in zubar da girmana da ajina in haɗa gado da wannan kwailar yarinyar da Allah mubar wannan zancen bana so wannan wacce irin banza shawarace wannan ai gwara ma ta Ahmad ban da raini ina magana memakon tabani haƙuri sema ƙara gogamun dirty cloth ɗinta da tayi taƙara ɓata mun takalmi dole sena saita mata zama zata dawo dai-dai".

Sorry abokina ban san zaka ji haushi haka ba amma ni a tunanina hakan shine mafita amma tun da hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri inda wan da yi ke sonka be wuceni ba shi yasa ma na baka wannan shawarar kayi tinani akai zaka gane in da na dosa”.
“nariga na gama tinani Malam mubar wannan zancen bana son shawarar taka”.
dafa kafaɗar Namijin duniya Ahmad ya yi ya ce”calm down dear kawo kunnenka kaji”.
Matsar da kunnensa ya raɗa masa abu a kunne murmushi gabaki ɗaya suka yi suka cigaba da tsare-tsaren yadda bikin ze kasance.

Ɓangaren Inteesar ko tana fita ta nufi ɓangaren da Hauwa’uh ke aiki samunta tayi zau ne cikin farin ciki tana danna wayarta ƙarasa tayi gurinta ta zau na ƙamshin turarenta na emergency ne yasa Hauwa’uh saurin ɗagowa ta kalleta tare da kallonta fashewa Inteesar tayi da kuka saurin rugumota Hauwa’uh tayi cikin tashin hankali ta ce”ƙawata lafiya meya faru?”.
Cije lip ɗinta tayi tare da yin ƴar ƙara ta ce”shiii”.
saurin kallonta Hauwa’uh tayi jin tayi ƴar ƙara sosai hankalin Hauwa’uh yaƙara tashi ta ce”meya faru kinyi shiru dani se aikin kuka da kike tayi kin san yadda hankalina ko ya tashi dan Allah ki faɗa mun ko wanine ya mutu ne?”.
Girgiza mata kai Inteesar tayi cikin kuka ta labartawa Hauwa’uh abin da Namijin duniya ya yi mata sauke ajiyar zuciya Hauwa’uh tayi ta ce”ina fata dai be shigekiba dai ko?”.
“Eh bema yi hanyar ba amma bakiji yadda nonuwana suke mun zafiba Allah ya isa bazan taɓa yafe masa ba niko mena tsarewa wannan mutumi da yike ƙoƙarin lallai se yaga bayana ya ruguzamun rayuwata”.
Taƙarasa zancenta zuciyarta na mata wani irin zafi yayin da wata irin muguwar tsanarsa na ƙara nunkuwa a zuciyarta numfashi me zafi Hauwa’uh ta furzar cike da kulawa ta ce”kinga irin abin da nike gaya miki ko a lokacin nan kika shafawa idanunki toka kikayita yi masa rashin kunya gwara da Allah yasa kika gane kome ze miki kiyi banza da shi karki kulashi kome zeyi shi adone a gurinsa tun da shi namijine ban da Allah ya kareki tsaf zeyi miki fyaɗe ya tsallakeki ya barki nan kuma abin da za’ayi masa sabo da yan zu duniya ba gaskiya in kana da shi koka yi laifi ba’ah hukuntaka yan zu abin da nikeso dake dan Allah kidena biye masa inyaga bakya kulashi dole ya kyaleki ki sarara in ba hakaba kaiki zeyi ya baroki yanzu ribar biye masa da kika yi yanata lallatseki a banza ba tare da ko sisinsa ba ke kuma da baki gane ba kinata biye masa yanata kwasar ganima ya mai dake sakarai yana rage zafi dake”.
saurin ɗaga jajayen lulu eyes ɗinta tayi ta ce”kina nufin wayau yikemun danya rage zafi dani kenan”.
Sosai ma kuwa abu mafi sauƙi kidena shiga harkarshi gabaki ɗaya koya tagaleki karki kulashi kinji ƙawata”.
“insha Allahu besty nadena biye masa”.
“Yauwa ko kefa besty yau nefa dinner mu ko ƙunshi bamu yi ba ɗazu Asma’uh ta kirani ta ce mun mu samesu a gidan lallen dama yan zu nike shirin zuwa insanar dake se kuma gaki”.
Toh yan zu ya za’ayi kenan? Tun da kinga baki tashi daga aiki ba”.
Muje na tambayi Oga Ahmad semu wuce tun da ke kin gama “.
Toh nima bara na kira Zaid seya kaimu”.
“yauwa”.
Nan suka jera suna hirarsu har suka isa inda Sakatariya feenerh ke zau ne zasu shiga kenan cikin yauƙi ta taso ta kallesu sama da ƙasa kamar wadda taga kashi tana taunar shewing gum ta ce”ina zaku shiga haka ba neman izini kamar anzu turakar tsoho?”.
Taƙarasa zancenta tana me bankamusu uwar harara tintsirewa suka yi da dariya suka tafa Inteesar ta ce”kee a wa da zamu nemi izini a gurinki da Allah bamu gurin muba sakarkarun ƴammata bane irinki marasa kamun kai da zamu riƙa tallar kan mu muna cusa kanmu gun wa’in da basu san munayiba kana abu ana hantararka amma keko a jikinki sema wani turo wannan shafumurela ɗin ƙirjinki da kike ƙara yi sabo da sakarci andayi asara mutum yariƙa abu kamar be taɓa shan inuwar silinba”.
Keema dai ƙawata kina tunanin wannan a irin abubuwan da take yi na jahilai ta miki kama da wa’in da suka sha inuwar siline ai irinsu ne masu zaman ɗumama benci a class in sun samu wata dama kuma sunyita shuka daƙiƙancinsu su wai ala dile wayis”.
Naji ɗin ai dai nafiki tun da har nakai matsayin sakatariya su wasu ko suda samun irin aikina sede a lahira in ana samu sede a ƙare a goge-goge da shara gwarama ni na ɗumama benci na zama sakatariya wasuko ko hanyar class ɗinma ba lallai sun sani ba shiyasa aka ƙare a goge-goge ana kwarkwasa sabo da bariki “.
Cike da masifa ta buɗi baki zata yi magana Hauwa’uh ta janyeta suka shige sukabar sakatariya anan tanata masifa .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button