NAMIJIN DUNIYA COMPLETE NOVELTHE WORLD MAN COMPLETE NOVEL

THE WORLD MAN (NAMIJIN DUNIYA) COMPLETE NOVEL

Cikin inda -inda tace”amm sir wani abun za’ah yimaka ne?”.
saurin janye idanunsa yayi yawani basar kamar ba kallon ta yike ba jin ta anbaci lefe yasa lokaci ɗaya yaji lokaci ɗaya ransa yayi mugun ɓaci ga wani ƙullutun abu daya zo ya tsayamasa a maƙogoro ya rasa meke damunsa a zuciyarsa yaketa faman maimata kalmar”lefe badai lefanta za’ah kawo ba duka nawa take da iyayenta zasu yarda su aurar da ita amma kuma wanne shegen take faɗawa I love you”.
wata zuciyar ce tace”mijin da zata aura take faɗawa tokai meye naka danta faɗawa masoyinta kalmar so ko sonta kakeyine”.
wata zuciyar ce tace”Allah ya kyauta na na zauna ɓata lokaci gurin yin wata soyayya da wannan kwailar yarinyar never”.
yana cikin wannan zancen zucin yaji siririyar muryarta aɗan daburce tace”amm sir kana buƙhatar wani abun ne?”.
jin yadda tayi magana ne yasa tsigar jikinsa mugun tashi yayinda yaji wani irin yarrrrr tun daga ƙafarsa har tsakiyar kansa yayinda lokaci ɗaya yaji gindinsa ya miƙe saurin saka hannunwansa yayi a aljihu saboda kallo ɗaya zaka yimasa kaga yadda shatin gindinsa yadda ya jika wandon lokaci ɗaya yaji wata muguwar sha’awah ta dabaibayesa dakyar ya iya cewa”ki tafi theater hall yanzu”.
“toh sir”.
nanta fara tafiya tana juyamasa ɗuwawuka kamar wadda ke juyasu da gayya lokaci ɗaya yaji wandonsa yayi mugun jiƙewa dakyar ya janye ƙafafunsa da suka yimasa nauyi ya nufi gurin drower ɗin da yike aje drugs ya ɓalla ya ɗauki ruwan gora ya kora zauna kan kujera yana mai maida numfashi 30mins sannan yaji yaɗanji sauƙi ya buɗe sexy eyes ɗinsa da suka ɗan ƙanƙance a zuciyarsa yace”meyike damuna ne wai kan wannan kwailar yarinyar da ko maganarta naji senaji hankalina yayi mugun tashi konama sha magani abanza”.
wata zuciyar ce tace”ƙila sabon da kukayi ne yasa kakejin haka”.
sauke ajiyar zuciya yayi tare da miƙewa ya ɗauki phones ɗinsa ya fita sakatariya Feenerh tashiga takemasa baya suka nufi hall ɗin daya kira meeting ɗin.

Yana shiga yaga ya zauna akusa da aminansa su Ahmad nan Adam ya miƙe tare da ɗaukar laudspeaker yace”salamu alakum”.
amsawa jama’ah gurin sukayi da “wa’alaka salam”.
“ba wani abu bane yasa muka taru ananba face daka yau munƙarawa duk wani ma’akaici dake ƙarƙashinmu albashi saboda yanayi da ake fama dashi na tsadar rayuwa wanda takai takawo ƙaramun ma’aikaci nauyi yayimasa yawa kuɗaɗen albashin da ake basu basu isa suyi hidimar iyalansu wannan dalilin yasa muka yanke hukuncin ƙarawa duk wani ma’aikaci albashi”.
tafi hall ɗin ya ɗauka gabaki ɗaya da hayaniyar jin daɗi ta kauraye hall ɗin hakan yasa seda aka ɗauki 3mins kafin gurin yayi tsit Adam ya cigaba da cewa”sekuma abu na biyu kuma muna me farincikin sanar daku an kammala komai na babban branch ɗin pharmacy na Namijin duniya wanda za’ah cigaba da haɗa magunguna ranar asabar za’ah buɗesa in Allah yakaimu akwai a cikinku akwai wasu tsiraren mutane da muka ɗaukesu wanda matakin karatunsu ne yakaisu ba zaɓenmu ba zasu koma can da aiki ga sunayensu kamar haka zamu fara faɗowa tundaka sabbin canje-canje da aka samu ciki kuwa harda sakatarorinmu da aka canza su zamu fara kira”.
tafi gurin yaƙara ɗauka da hayaniya.

Daɗa gyarawa Sakatariya Feenerh tayi ta kalli ƙawarta Zaby daketa ƙara shafa powder danta siye zuciyar Namijin duniya cikin kishi tace”mezan gani haka Zuby kike wani shafa powder sekace me ƙoƙarin yimun snatching”.
cikin muryar riƙaƙun ƴan bariki Zuby tayi dariyar da iya kacinta fatar baki tace”haba ƙawata inani ina yiwa babbar aminiyata snatching ai Namijin duniya ni yafi ƙarfina wane ni dashi ai seku manyanmu inadai gyarawa ne domin ba’ah ga ƙawar Mrs Namijin duniya ba kamar wata mahaukaciya ba saboda banaso a rainamun ke “.
cikin jin daɗin kalaman Zuby tace”da wasa nike miki dama ƙawata nasan bazaki taɓa cin amanata ba aiko gwara ki gyara dakyau kinyi tinani mekyau kodon waccan berar da tin ɗazu suke kallonmu inkin gama ki bani nayi na gyara domin nasan ni za’ah fara kira da alama Oga fa kamar yafara kamuwa da soyayyata domin a sati biyunnan ni yike sawa inyimasa komai na office”.
sosai ran Zuby yaɓaci da aminiyartata amma dake ƴar duniya ce seta dake kamar bataji komai ba tace”masha Allah kice aiki dai yafara kyau “.
“sosaima kuwa”.
nanta cigaba da abinda take tana gamawa ta miƙawa Feenerh powder tashiga shafawa .

Tin fara shafa powdernsu Feenerh Hauwah ta lura dariya shiga yi hakan yasa Inteesar kallonta cikin ƙasa da murya tace”lafiya kiketa dariya”.
“wani abu ne yabani dariya mutanenki nagani anata aikin wahalar da aka saba kallasu can ita da aminiyar nan tata”.
taƙarasa zancenta tare da nunawa Inteesar su Feenerh dakyar tayi control ɗin dariyar data kusa suɓucemata taita dariya ƙasa-ƙasa seda tayi me isarta ɗaga idonnan da zatayi sukayi 4 eyes da Namijin duniya yana kallonta saurin janye lulu eyes ɗinta tayi domin gabanta dataji ya buga da ƙarfi tashiga karanto duk addu’o’in da suka zo bakinta tace da Hauwah gaskiya iska na wahalar dame kayan kara mutum yayita abu a inda ba’ah san yanayiba”.
“wallahi kuwa ni yanzu dariyama suke bani”.
“nima haka dukkansu fa yadda na fahimta sonsa sukeyi amma da alamu ɗaya ke ha’intar ɗaya inda zasu dena saka wa’innan kayan da suke fitomusu da shegen ƙirjinnan nasu me kama da lawashin albasa daya fimusu alheri ƙila ya kulasu ni banga abun so a wannan mutumi ba da mata suke zubar da ajinsu da darajarsu ta ɗiya mace suke cemasa suna sonsa yana ɗisgasu amma dukda haka suyita liƙemasa yana yabasu ba”.
“hmm wallahi kina bani dariya da ƙirjinnan nasu me kama da silifas da kike cewa mutuniyas ƙila fa harda ke a cikin wa’inda zasu koma pharmacy ɗin Namijin duniya “.
“hmm kema kinsan yadda mutuminnan ya tsaneni baze taɓa sakawa dani ba wallahi kima dena wannan tinanin ƙila dai kiga masu goga powder a gaba-gaba”.
Hauwah zatayi magana kenan sukaji muryar Adam a laudspeaker yana cewa”zamu fara da sakatariyar Namijin duniya mesuna Aisha Muhammad Ahmad “.
dammm gaban Inreesar yabayar sakamakon jin full name ɗinta dataji Adam ya anbata basu ƙara tabbatar da abinda sukaji taji muryar Adam a laudspeaker yace”Malama Inteesar idan tana kusa zamu so ganinta a step tazo ta gabatar da kanta”.
ƙululu taji cikinta yabayar cikin yanayin damuwa tace”Hauwah anyako ba wata kitumurmurar suka shiryamunba kuwa saboda mutanen nan basu da mutunci”.
“ki kwantar da hankalinki Besty insha Allahh bakomai kedai kiyi addu’ar duk data zo bakinki kinji insha Allahu ba abinda zefaru se alkhairi basu isa suyimiki abinda Allah bemiki ba”.
jiki a sanyaye tace “toh”.
jiki a sanyaye ta miƙe tafara tafiya yayinda zuciyarta tashiga bugawa da sauri-sauri!!!!!!!!!

Votes and comments
Plz share to others

Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo. ƴar Mutanen Gwarzo.*_???? *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)

MALLAKIN
REAL EESHOW

Wannan shafin kyauta ne ga masoyan MAN OF THE WORLD a duk inda kuke Real eeshow na alfahari daku.

BOOK 1

PAGES 2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣

    Kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki haka take tafiya domin idanun mutanen gurin gabaki ɗaya na kanta jiki a sanyaye taƙarasa step ɗin kanta a ƙasa ɓangaren Namijin duniya ko tunda ta fito ya kafeta da mayun idanunsa dake mugun bata tsoro harta tsaya a step ganin yadda tayi ƙasa da kanta ne yasa Namijin duniya taɓe baki a zuciyarsa yace"wai ita ala dole ace tanada kunya da tarbiyya".

a hankali ta ɗaga golden eyes ɗinta dake masifar tafiya da zukatan mutane taɗan saci kallon inda yike caraf suka haɗa ido gani tayi ya taɓe baki saurin janye idanunta tayi daga garesa zungurarsa Ahmad yayi yace”bakaga yadda mutuniyarka tayi bane dubeta a haka kamar mutuniyar kirki se rashin tarbiyya kala-kala a cikinta kamar kuɗin cizo batasan munkusa zuwa ƙarshen game ɗinba”.
wani killer smile ya saki nan Adam ya cigaba da kiran sauran mutane ba sunan Feenerh ko ɗaya sede canzamata muƙami da akayi takoma sakatariyar Adam .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button