NAMIJIN DUNIYA COMPLETE NOVELTHE WORLD MAN COMPLETE NOVEL

THE WORLD MAN (NAMIJIN DUNIYA) COMPLETE NOVEL

Da fara’arta tace”nayi fishi sis shine kinsan da zuwana kikayi tafiyarki aikinki”.
saurin kama kunne Inteesar tayi alamun bada haƙuri tace”tuba nike babbar yaya nina isa inyi tafiyata inbarki zuwa dai nayi saboda daka yau bazan sake zuwa ba aikuma na dawo da wuri”.
“da wasa ma nike sis ɗina kinsan bazan taɓa fishi dake ba tawan naga lefe Allah yasanya Alkhairi yabaku zaman lafiya”.
a zuciyarta ta amsa a fili kuma ta rife fuskarta alamun kunya dariya Badi’ah tayi tare da kama hannunta suka nufi ɗakin Ummi wani ɓangare na zuciyar Inteesar ko ba abinda take son ji se dalilin daya hana Man of the world ƙin zuwa gurin aiki ta rasa me bata amsa tambayarta hakan yasata saurin kautar da tinaninshi suka cigaba da hira da ƴar uwarta.

Cikin sauri-sauri yake sakkowa daga step!!!!!!!!

1-Meyasa Inteesar take yawan faɗuwar gaba?
2-Waye ke sakkowa daga step yana sauri?
3- Jameelah zata auri Zaid kuwa?
4-Man of the world ze tafi da Inteesar UK kuwa zata yadda tabishi kuwa?
5-Aikin boka zeci Zaid kuwa ?
6-Meye asalin maman Inteesar da ake ganin kamar bata da asali?
Domin jin amsoshin waɗannan tambayoyin kibiya ki karanta cikin salama kuma inkinsan zaki siyane danki fitarmun dan Allah karki siya.

End of book one meson jin yadda zata kaya tsakanin Man of the world da Inteesar ya biya #300 Normal grp, vip # 800 , pc 1k ɗinsa ta wannan account number 2411022356 Aisha Umar Ibrahin Zenith Bank aiko da shedar biyanka ta wannan number 08108362334

Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo._rzo.*

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25

Leave a Reply

Back to top button