BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

Simi-simi ya wuce da baby dakin sa domin dauko magani duk jikinsa yayi sanyi zazzab’in nan ya mugun bashi haushi shifa so yake yi ya ‘kara wani sex d’in ko gurin ya washe sosai, shiyasa duk jikin sa yayi sanyi zuwan zazzab’in ya ‘bata masa rai sosai, babu kuzari ya shiga dakin a hannunsa rike da maganin

Granny na tsaye hannunta rik’e da jibgegen zanin gadon da ya cukurkude yayi kaca-kaca da jini kamar an yanka lafiyayyar kaza ma jini a jika! Sai fad’a take yi kamar ta ari baki tace” in banda rashin imani irin na ‘kato fisabillahi sai ya kamaki ya kwana a kanki yana Abu d’aya duba don Allah jini kamar an yanka kaza ai komai a sannu ake binsa.”

Ya tsinci kadan daga cikin surutan da take yi don haka ko da ya shigo ‘bata fuskar sa yayo don ma kar ta kawo wargi. Ya bude firji hade da dauko goran ruwa Mara sanyi ya nufi gurin Asma’u. Granny ta kalleshi cike da takaici tace”Ka dawo cikin dare kamar wani munafiki ka haikewa yarinyar mutane don rashin imani ba dole tayi zazzab’i Haba! Sai ka yi mu’amula da ita a hankali cikin laluma tunda bata saba ba ni wallahi wannan jinin ya bani tsoro ! Yo ko mu da muke mutan da ai bamu zubar da Wannan jinin ba daran farkon mu.”!!

Bai kulata ba, ya d’ago Asma’u da kunya ta kusa kashe ta a gurin yana kokarin bata magani Granny ta kwa’be hannunsa maganin ya zube kasa.!

Hararasa tayi tace”Baza ta sha d’aci ba da safiyar nan ka gama wajigata zaka dauko kayan d’aci ka bata to da sake.”!!!

Dariya ya ‘kunshe wa yace.” Wai ke granny meye ruwan ki ne ? Wannan fa sa’ido ne tsakanin mata da miji ki daina shiga ki k’yale mu, kome ma nayi aike ce kika bani maganin ‘karfi.”

A hasale! Tace”Dana baka maganin ‘karfi sai nace kayi wulakanci son ranka tou Shikkenan tunda ka samu lafiya bazan kuma baka ba balle ka cutar musu da yarinya.”

Dariya yasa sosai yana mamakin granny da ‘k’arfin halinta… Ganin ya mai da ita shashasha yasa ta futa daga dakin hannunta rike da bedshirt din tana ta faman fad’a kamar ta ari baki.!

Kallonshi nayi a fakaice naga sai dariya yake yi da annushuwa ni ya barni da wahala da cizon leb’e a hankali nace”Kaje ka ‘karbo bedshirt din can don Allah.”

Ido ya tsira min hade da d’age gidansa guda Yace.” Saboda me.”? Kauda kaina nayi nace”Bamu kad’ai bane a gidan nasan halin granny zata nunawa mutane.”

“Mu da suwaye a gidan.”? Yafad’a yana me tsurawa k’irjinta ido kamar wani tsohon maye sai cizar lips d’insa yake. Lokacin shi kadai yasan halin da yake ciki.

A hankali nace” ‘Baki muka yi jiya da yamma, Innah da yarinyar ta.” Shiru yayi yana tunanin wace Innah take nufi.” Yace.” Wai Innah Suwaiba ce.” ? D’aga masa kai nayi kurrum.
Shiru na minti biyu yana kallona yace.” Yanzu wane irin yanayi kike ji a jikin ki.”?

“Zazzab’i” na fada ina lumshe idona…. Koka rin shigowa bargon yake yi yana fad’in”Bari kiga abunda zanyi miki yanzu zaki daina jin sanyi…. Rigar ta yake kokarin cirewa na buge hannusa da sauri nace” Don Allah k’yaleni ni kam ka k’yaleni da rigata.!!! Tsaf na fahimci wayon sa tunda naga ya tsira min idona yana cije lips nasan abunda zaiyi….. Da siriryar murya yace.” Ni kika bugewa hannu.” ? Baki na zumb’ura nace”Yi hakuri ba da gayya nayi ba.”

A sake yace.” Ok bari in miki fiffita nasan kina jin zafi har yanzu. ” kafata guda ya d’aga sama! Na rintse idona cikin jin a zaba nace”Please Abban baby don girmar Allah ka k’yaleni wallahi ni kadai nasan abunda nake ji.””” Amjad da ya fara hawa network yace.” Ki bari min ki fiffita a gurin zaki ji sauki ko kuma ki bari in ‘kara wani shikkenan kin wuce komai kin dawo babbar mace, yanzu ma don farko ne.”

Cikin zuciya ta nace”Wallahi komai nacin ka dole ka rabu dani a zahiri kuwa kuka nasa masa ina bashi hakuri domin na lura da gaske yake…… Da kyar na samu ya bar d’akin.. Yana futa ya tadda granny Innah Suwaiba A tsaye a parlor granny hannunta rike da bedshirt tana wassafawa Innah Suwaiba abunda ya faru kamar wacce aka yi a gabanta take fad’in”Ni yarinyar ta burge ni wallahi na Dade banga budurwar da ta kawo ‘yan cinta gidan miji ba.

Fad’ar wannan magana da Granny tayi sai Innah Suwaiba ta tsargu tace.” Insha Allah zaki ga budurcin wacce tafi Asma’u daraja a gidanan.” Karaf a kunnan sa, sai ya fara mamakin wace macece ce wacce zata fi Asma’u shi daraja a gidansa

10/12/2019
[12/11, 1:09 PM] .: BABBAN YARO
83

Cikin tafiyar sa ta jarumin namiji ya ‘karaso tsakiyar parlor inda su granny suke tsaye suna mai da magana. Ina Suwaiba tace.” Ka futo yaron kirki.”? Zama yayi cikin kujera yana fad’in”E Innah yaushe kika zo gidan.” ? Washe Baki tayi tace.” Jiya muka zo da yamma ai bani Kad’ai bace tare muke da ‘k’anwar ka Hafsa.” Yace.” Duk ya mutan gida da sauran ‘yan uwa.”? Tace”Kowa lafiya Lou kuma suna taya ka murna da farin ciki Ubangiji Allah ya taya ka rik’o .” yace.” Ameen Innah nagode k’warai. ” mik’ewa yayi zai wuce ta dakatar dashi ta hanyar fad’in”Nace dama ai mun dawo kusa dakai da zama duk inda zaka shiga muna ‘kungun ka ko da ko gidan gwamnatin ne, arzikin mu ne.”

Dariya Ta bashi don haka sai da ya dara tukkuna sannan yace.” K’warai kuwa innah amma fa ni wannan mulkin ba son shi nake ba, don dai jama’ar gari sun matsa ne.” Tace” A’a mu kam muna so zamu yi ta taya ka da addu’a. ” yace.” Nagode Innah.”

Yana ‘kokarin shiga d’akinsa tace” baka tambayi ‘yar Uwar taka ba.” Ajiyar zuciya ya sauke al’amarin Innah ya soma bashi haushi yace.” Tana ina.”?

Tsaki ta buga tace”Tana cikin d’aki kwance jiya daga zuwan mu matar ka ta ‘kona ta da soyayya man ‘kuli.”

Juyowa yayi cike da mamaki yana kallon Innahr tasa. Granny tace”Haba Suwaiba a dinga Sara ana duban bakin gatari mana, ki bar shi yaje ya kwanta ya huta tukkuna kome sai a ayi ki duba da kyau ki gani yana tare da gajiya ga bacci jiya ya kwana yana ibadar aure.”!

Ya’ke Innah tayi tace”K’warai zance ki haka yake ka shiga ka kwanta ka huta Idan yaso in ka tashi sai muyi maganar dole ka jawa matar kunne ta ga mutumcin mu domin mune kai baza ka tab’a janza mu ba.”

Amjad ya ‘bude dakinsa ya shiga yana mamakin maganganun Innah Suwaiba idan ya fahimci maganar ta tana nufin sun dawo gidan shi da zama kuma tana so ta cusa masa ‘yar ta bayan haka kuma yanda ya fahimta tana so ta tayar masa da hankali a cikin gida, sai babban abunda ya d’aga masa hankali shine wai Asma’u ta ‘kona Hafsa da mai a gaban granny Tayi maganar yaga bata musa ba tabbas zancan haka yake yi, dole ya sanya ido kuma ya tsawatar matsayin matar shi daban matsayin dangin sa daban amma Sam bazai lamunci zaman Innah Suwaiba cikin gidan shi ba yasan halin matar muguwar ‘yar rigima ce.
[12/11, 10:30 AM] BintuUm@rAbb@le: Wayoyin shi dake kan drwoar ciki ya d’auki guda ya kunna tun jiya suke a kashe saboda yasan mutukar ya barshu a kunne babu shakka jama’a zasu dame shi shiyasa ya kashe su, yana kunnawa messages suka dinga shigowa ya aje ta kan bed d’in bathroom ya shiga ya had’a ruwa sosai yayi wanka ya futo daure da towel a kungun shi, ya zauna yana duba sa’konni mutane wasu ma Sam bai San su ba, suna yi masa fatan alkairi, sa’ko har daga Garin mahaifin sa Chadi ya duba iya Wanda zai iya ya aje wayar kwanciya yayi rigingine yana tunanin ta yaya za’ayi ya sallami Innah domin gaskiyar magana sun ta kura masa da sa ido mussaman granny yanzu da babu kowa cikin gidan yasan suna tare da matar shi amma parlor d’aya duk abunda zai yi idonsu na kai. Tsaki kawai yake ja….. Kira ne ya shigo wayar sa, yana dubawa ya numbar Ali ‘Dan jaridar nan Ali ya wuce komai a gurin sa ya d’auki wayar had’e da sallama.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button