BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

3/12/2019
[12/4, 10:26 AM] .: Babban Yaro
08089965176_07084653262

73

Yana futa na mike da mataccan jiki na shiga toilet ruwa na hada mai zafi nayi wanka sosai sannan yayi wankan tsarki na futo jikina daure da towel mai d’an fad’i kofa na nufa na kulle da key na barshi a jiki gudun kar ya kara fad’o min daki kamar yanda ya saba, zama nayi kujerar mirror ina goge fuskata tunani nake yi wace irin kwalliya zanyi ma gashi ni ba gwanar kwalliya bace domin ban iya ba, mai na shafa a jikina shafa farar hoda kwalliya na xizara na gyara girata kana sanya man lebe Mik’ewa nayi na zazzage kayan dake cikin ledar. Wani irin material ne roba-roba Kalar shi Orange yana da wayan stones a jikinsa birjiki dinki petad gwon ne sai site din takalmi da jaka iri d’aya wani k’aramin akwati na bude naga wani irin sarkar gwal hade da a warwaron ta guda shida manya manya sai zubuna hudu sai shek’i suke yi sunyi bala’in burge ni da sauri na sanya rigar jikina kamar a jikina a dinka min sai da bayan a bude yake sosai kuma tudun nonowana duk sun fito, gashin kaina da yayi tozo na gyara sosai na dauki wane irin net golden da nagani na Dora a kaina take na fara wani irin shek’i da walwali na gwal dama ga fatata tayi luwai-luwai tsayuwa nayi gaban mudubi INA kara duba kaina ni da kaina nasan mayi masifar kyau na kadan ba, duk da babu wani kwalliya na fuska amma zahirin kyawuna ya futo, takalman na dauro a k’afafuna na rike pose din.. Ina tunanin futa a haka domin ni kaina nasan kayan sun matse ni dama haka nake kome nasa sai ya fito min da kira kuma material din Roba ne shiyasa abun yayi tsanani. Motsin bude kofa naji gabana ya fad’i sai na tuna na kulle kofar a jiyar zuciya na sauke, babu kuzari na karasa jikin kofar na Mirza key din kana na matsa gefe shigowa yayi idonsa tsaye a kanta… Sai da yayi ta maza tukkuna domin ji yayi kamar zai fad’i yayi gyaran murya yana bin ta da kallo cikin nazari…. Bata fuska yayi yana wani ya mutse ta yace.” Kinyi kyau sosai amma wannan kayan sai kin cire su Wallahi.” Kallo na bishi dashi cikin mamaki nace”A kan me.”? Hararata yayi yace.” Ni ba lusarin Namiji bane da zaki burtsu nono waje ki nunawa wasu dole inyi kishin aurena.”” A hankali nace “Ba laifina bane dinkin ne haka.” Cikin dakin ya shige yana fad’in “Zancan kike so shiyasa Mimi take burge ni ita duk rintsi bata nuna tsaraicin ta.” Shuru nayi masa saboda ba naso inyi magana me zafi yayi min wani abun nasan halinsa. Ina tsaye jikin kofa ya karaso gurin hannunsa rike da wata atampfa ruwan ganye cikin wata farar Leda ya warware sosai ya mik’o min tare da fadin sanya wannan yafi mutumci.” Cike da mamaki nace “Ina ka tab’a ganin anyi party da atampa.” A kaurare yace
” wannan na party bane Walima ne Wanda Annabi ya koyar… Karbar nayi nace”Jeka waje in I shirya.” Hannunsa ya zuba Cikin aljuhu yace.” Baki isa ba ina tsaye a gaban ki ki shirya mu futa me kike nufi ne.”?Yanzu nana kaunar yi masa musu saboda ina jin tsoron abunda yayi min d’azu, sai na fara kokarin kwabe doguwar rigar dake jikina na dawo daga ni sai brz da k’aramin shiket iya gwiwa bayan pant dina na ciki.. Rigar atampar nake kokarin sanyawa ganin yana ya k’urawa k’irjina ido… Fuzge rigar naji anyi na tsorata matse ta yayi jikin kofar ya zura hannunshi ta bayan ta ya rike kugunta sosai! Kanshi ya cusa tsakanin breast dinta yana murzawa cikin futar hayyaci k’amshin turaran ta ya dagula masa lissafi wani irin nishi yake saki yana gogo fuskarsa a gurin. Asma’u ta dinga jin ta kamar tana yawo a gajimare tsigar jikinta ta dinga mekewa wannan salon da yake mata zai zautata gashin shi na fuska sai tsikarin ta yake a k’irjinta sai taji kamar anayi mata susa take nipple dinta suka kumbura suka fara k’yakyayi.. Ajiyar ,zuciya take sauke wa ba tare da tasan me take yi ba ta rungume kanshi dake k’irjinta tana lumshe ido. Daukarta yayi kacokan ya nufi bed da ita plate tayi ta kasa motsa Dan yatsan ta guda… Shi kuma yayi tsaye a kanta hannunsa cikin aljuhu kallon kurrula yake mata sosai itama shi take kallo da lumssasun idonta lokacin ji tayi kawai tana bukatar taji shi a jikinta yana mata wasa da Brest domin sun dame ta da kyaik’ayi….. Idonshi ya Dan sauya kala amma ba sosai ba yace.” Tashi ki sanya kayan ki.””” Tsabar bakin ciki da takaici ya sata fashewa da kuka!! Murmushi yayi yace.” Me nayi miki kuma.” !? Da sauri ta mike ta dauki pillows ta fara jifan sa dashi tana kukan takaici.

 Komai ya hallara kowa yazo hatta da 'yan gidan su Asma'u an dauko su kwansu da kwarkwatar su, Malami mai jawabi yazo Amarya da Ango kawai ake jira har yanzu nasu fito ba, Jahid ya kira wayar Amjadu din yafi sau biyar bai dauka ba a zahiri kuma yaga lokacin da ya shiga dakin Asma'u domin zuwa da ita kamar yanda ango da amarya suke futowa tare.....Cikin gidan ya koma yana tambayar Granny ko Amjad ya futa ne bai sani ba, tace." Yana cikin dakin matar shi k'ato da Neman fitina maza buga musu kofa mutane na jiran su......... Jahid yaji wani Abu aran sa, amma take ya fara addu'a hade da danne zuciyar sa, ya karasa jikin kofar yana bugawa.

Lokacin da Amjad yayi nasarar kwace pillows da Asma’u take jifan sa dashi ya rike ta a jikinsa har sai Da dawo nutsuwar ta sannan suka ji bugun kofa sakin ta yayi da sauri! Jin muryar Jahid din yana fad’in “Ka futo don Allah Ku aje jira.” Itama Asma’u jin muryar Jahid din tayi saurin saka rigar ta d’aura zanin atamfar, net din ya mik’o mata bayan ta d’aura d’ankwalin ta Dora a kanta.. Takalmin ta ya gyara mata sosai ta sanya ya nuna mata hanya da hannunsa, itace a gaba shi a bayan ta suka futo.

Babu kowa a parlor domin granny da Iyami ma duk suna waje daf da zasu futa ya rike hannuna cikin NASA.. Kwata-kwata baya son kusancin sa da ita saboda k’amshin ta yana gigitashi daurewa kawai yake yi, tun daga futowar su har zaman su jama’a suke musu htona da wayoyin su kai harda masu vedio ma masu camera man suna ta aikunsu mutane da dama suka dinga mamakin Wannan hadin Fari da bak’a wasu hadin yayi musu wasu kuwa gani suke Amjadu yayi wauta da ya karb’i auran Asma’u wadanda kuma suka San meye kyau suna yaba wa gami da ganin nagartar Asma’u.. Zama sukayi cikin kujerar su Anutse sannan guri ya nutsu Malamai kusan hudu ne dukaninsu sai Da suka yi tambihi kan zaman aure da rayuwar yau da kullum sannan akayi addu’a aka fara ciye_ciye da rabon kaya abun gwanin sha’awa dama su Jahid sun shirya tsaf…….. Alina na zaune kujerar baya tana jin kamar ta cakawa kanta wuka ta mutu da ganin Wannan bakin cikin wai me yasa ta ko wane fanni Asma’u take nasara a kanta gashi dai dalilinta har suka San Amjad din,, Mimi ta aure shi tana zaune yanzu kuma Asma’u lokacin da suka ji labarin faruwar hakan ta girgiza ta shiga halin damuwa da tashin hankali daurewa kawai take yi don kar ta nunawa kawayen su halin Da take ciki har suka zo gurin Walimar a lokacin aljanun ta ma sun so su buge ta Allah ya takaita.

Hafsa kuwa kyashi da bakin ciki ya hanata cewa komai mutumin da ta kwallafa rai a kansa shine ya auri Asma’u tasan yayi mata nisa dole tayi kokarin cire shi cikin zuciyar ta ko da kuwa hakan zai zama shine silar mutuwar ta… Hafsa da Alina daurewa kurrum suke yi har aka tashi daga gurin walimar Su Jahid suka fara sanya mutane jikin mota…… Alina ta karasa kujerar amarya da ango cikin daure wa tace”Sugar boy inayi maka fatan alkairi. “”” da murmushi a fuskarsa yace.” Nagode Alina.” Amjad duk Cikin ‘yan matan shi yafi sakin jiki da Alina saboda ta iya mu’amula da kisisina shine dalilin da yasa ma yaje birth day dinta… Wayar ta futo da ita ta tsaya kusa dashi tana d’aukar su hoto shi kuwa sai murmushi yake yi…. Ta matso gurina zata daukeni hoto wata banzar harara na maka mata nace”Matsa daga kaina.”! Alina tasan jarabar Asma’u murmushi tayi me ciwo ta kauce daga gurin… Asma’u yake kallo a fakaice yaga tasha kunu girgiza kansa yayi kawai yana mamakin kishinta a kansa… Su Maryam ne suka karaso gurimu ko wacce rike da k’atuwar waya suna ta d’aukar mu hoto, yak’e kurrum nake yi zuciya ta duk babu dadi……. Ganin sun cika gurin ya sanya ya mike ba tare da ya kalli inda nake ba ya bar gurin shima Cikin abokan shi ya shiga.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button