BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

3/12/2018
[12/3, 9:57 PM] .: BABBAN YARO

MALLAKAR_ BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA SAI TA CI SHI

72

Wani irin mamaki ne ya lullub’e ni jin abunda yake futowa daga bakin matar wai tana da iko da Amjadu zata sanya shi ya k’ara aure Ikon Allah idan Amjadu zai hada mata uku ni na zama ta hudu a halin yanzu bai dame ni ba, saboda Sam ba shine a gabana ba, abincin nake ci babu dad’i ina tunanin lamarin mutane.
Tare suka shigo da Jahid da Khalid Jahid yana rike da wata k’atuwar leda mai tambarin Muddansir&Broths kai tsaye inda nake ya k’araso ya dauki baby yana mata wasa. B’acin rai da bakin ci bai sa na kalli inda yake tsaye ba…. Amjadu da Khalid kuwa gaisawa suke da su Inna Suwaiba dake zaune suna jiran shigowar sa… A hankali Jahid yace.” Amarya kin sha kamshi nasan nayi miki laifi a ganin ki, amma na tabbata nan gaba zaki zo kina alfahari dani a rayuwar ki, Asma’u Allah ya tabbatar da alkairi a rayuwar ki.” Wata irin k’walla me zafi ce ta cika min kwarmin idona Hak’ika Nayi rashin mosoyi na hak’ika Momy Jahid ta cuce ni a rayuwa ta Tabbas duk macan da tasamu Mujahid a matsayin miji ta more wa rayuwar ta… Ledar dake hannunsa ya aje a cinya ta yace.” Ni yanzu a matsayin yaya nake a guri. Ki Asma’u ba don ni ba don Allah ki tashi ki kimtsa jikin ki zamu futa walima Wanda muka shirya muku ke da angon ki..” Yana gama fadin maganar shi ya bar gurin dauke da baby a kafadar sa. Mik’ewa nayi jiki babu kwari na dauki ledar na nufi bedroom din da na fito yanzu. Daf da zan shiga naji Inna Suwaiba na fad’in”Ni dai na fada maka magana ta ta k’arshe har in dai ka dauke ni a matsayin uwa to kabi umarnina kamar yanda nace din. Saboda bamu da muhimacin a rayuwar ka ranar auran ka sai dai muji a gari bare ma yafi mu daraja a gurin ka, iyi ga yarinya ‘yar Asali zakaje ka daukowa kan ka kara da kiyashi! Ai duk mun San komai mu baza a rufe mu ba… Itama mahaifiyar Abokin naka ta guji hada zuria da mugun iri ne shiyasa ta ruguza auran, kai kuma saboda baka da wayo ka karba to baza mu lamunta ba..”!!! Maganganun Inna Suwaiba sunyi tsauri da yawa shi kanshi Amjad din yaji rashin dad’i ga Asma’u a tsaye taji komai ga abokan shi Innarsa take wannan surutun tabbas Jahid zai ji babu dad’i cikin zuciyar sa. Aikuwa Hakane ta faruwa granny ji take kamar ta gaggaurawa Suwaiba mari ganin yanda take kokarin bata al’amari wannan ai cin fuskane take a matsayin ta na mace mai hankali dattijuwa bai cancanta tayi irin wannan maganganun ba.

Da gudu na fad’a dakin nayi kwance kan bed rumutse idona nayi da k’arfi hawaye suka fara gudana a fuskata Shikkenan Amjad ya gama zubar mun da mutumcin na, a duniya ni kuwa me nayi wa mutumin nan me zafi a duniya ya b’ata min suna gurin jama’a a takaice ma yanzu na rasa wane irin kallo jama’ar gari suke yi min. Innalillahi wa’ina ilahi raji’un. “!!!! Bude kofar dakin aka yi, nayi saurin goge hawayena domin na dauka granny ce…. A hankali ya k’araso har bakin bed din hannunsa cikin aljuhu ya tsaya a kanta k’ikam!!! Yafi minti biyar yana kallonta kana ya sauke ajiyar zuciya hade da Jan siririn tsaki yace.” Kukan me kike yi.”!!!? Shiru babu amsa.. K’afar shi guda ya Dora kan bed din ya d’ago fuskata da hannun shi, da sauri na kwace ina kauda kaina… Murmushi ya saki ya shafa sajanshi As’usuel yace.” Saboda kawai Inna ta tace min in kara aure shine kika rugu daki da gudu kina kuka kome.? Shiru nayi masa ina jin wani irin tafasa da zuciya ta take, a halin yanzu idan nace zanyi magana ba mai dad’i bace domin zai iya zaginsa wallahi saboda yanda nake jin wata irin muguwar tsanar sa cikin zuciya ta bayan haka kuma nasan yana a matsayin mijina yanzu kome nayi masa za’a rubuta min lada da zunubi ne, shiru yafi amfani a gare ni….. Kasa yayi da muryar shi yace.” Ki koyi mu’amula dani idan kuma kin kasa zaki sha wahala a gurina zanyi aure idan Allah ya hukunta hakan a tare dani saboda haka kar kisawa zuciyar ki cewa dake kadai zan zauna.” Hannu na daga masa da sauri bakina na rawa na ma rasa me zan ce masa.!! Kafarsa ya dire a kasa har yanzu hannunshi yana cikin aljuhun sa yana mata wani irin kallo Wanda shi kadai ne yasan ma’anar sa.
Kasa cewa komai nayi kawai na sauke hannuna kasa ina kokarin mayar da hawaye na domin na tsani yaga kuka na gudun raini daga gare shi. Cikin wata dakilalliyar murya yace.” Kin bude baki kina so kiyi magana kuma kin kasa kawai ki fada kar ta kashe ki.””””” Ni kuma ina sauraron ki…. Kaina na a kasa nace”Kome kayi min na barka da Allah ka b’ata min suna a duniya kowa na ganina kamar wata mai yawon ta zubar a Shikkenan. “!! Yanda ta fadin maganar hakan ya Sosa masa rai sosai amma sai ya basar duk da ya kara cusguna mata ya zauna kusa da ita yana k’wakumar ta sosai.. Asma’u a karshen gado take tsoro ya kamata yunk’urin tashi take ya hana faruwa hakan k’irjinta yake kallo da lumssasun idonsa yace.” Yanzu zan gwada miki wani Abu in yaso sai ki barni da Allah kamar yanda kika ce duk abunda nayi miki kin barni dashi.”” Kafin ya Ankara ya haye jikinta ta inda tayi plate kam bed dama jiki duk babu kwari gajiyar buki fa fargaba. Sosai ya sake mats nauyin shi yana wani irin Abu da idonsa. Asma’u ta shiga wani hali na Neman dauki domin ta San halin rashin mutumcin guy babu abunda bazai iya yi mata ba…. Hannunta ta sanya tana dukan kirjinshi hade da ture shi. Ko gezau yak’i yi sai ma rike hannunta guda da yayi ya kaishi kasan wandon sa, yana cusawa sa, still idonsa tsaye a kanta. A wannan lokacin Asma’u ji tayi kamar ta nutse saboda kunya domin zahiri tana jin joystick dinshi a hannunta. Sai tayi saurin dunkule hannun nata, amma duk da haka bai fasa wasa da hannunta a gurin ba…. Dan kanshi ya curee hannun NASA hade da d’aga ta yans watsa mata wani irin kallo yace.” Yanzu ma sai ki barni da Allah kinji ko.”! Rigar shiri ya sakko da ita ya gyara sosai ya kama hanyar futa.
Asma’u suman kwance tayi a gurin domin ta kasa motsa ko k’aramin Dan yatsan ta saboda yanda gab’obinta suka shika tsigar jikinta duk ta mike Wani irin sanyi sanyi take ji a fatar jikinta, wandon ta kuwa tuni ya jike da ruwa Yo dama haka kurrum take zubah to balle wannan Majnun (Sunan littafi na me zuwa) Ya kusan ce dole taji abunda ya fi haka ma, rintse idonta tayi tana cije lips dinta cike da wata irin sha’awa take matse cinyoyin ta, tafi minti ashirin cikin wannan halin kafin ta fara jin sassauci ta mike zaune idonta duk fad’a kokarin Mik’ewa take ta shiga toilet ta tsarkake jikinta. Ya shigo dakin a karo na biyu wannan karon bakin kofar ya tsaye yana sanye da Shadda galila ‘yar gaske dark blue wannan ma dinkin Muhammad Abacha me har kasa tasha wani irin aiki na maza Wanda suka amsa Sunan su. Hular kanshi zanna buka ‘yar gasken yau Amjad ya futo bahaushe sosai kuma ango. Kauda fuskar ta tayi cikin fad’uwar gaba tana tunanin me ya dawo dashi dakin kuma….. Babu yabo babu fallasa yace.” Kowa ya hallara ke muke jira OK.” Yana gama maganar shi ya fuce daga dakin babu abunda ya dame shi…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button