BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 3 COMPLETE NOVEL

Sarai na fahimci inda maganar sa ta dosa share sa nayi na zauna kujerar mirror a takure aje wayar yayi ya karaso gurin, k’amshin turarasa ya dabaibayeni rumfa yayi min hade da tsare ni da idonsa yace.” Ina tambayar ki. “? Shiru nayi masa ina jin fad’uwar gaba…. Sunkuyowa yayi ya talfamo fuskata cikin tafin hannuwan sa ya kura min ido, ni kuma sai kauda kaina nake cike da fargaba. Bakinsa yake kusantowa dashi fuskata na rintse idona da k’arfi na mike, shima Mik’ewar yayi da sauri ya rike hannuna yana ya mutse fuska yace.” Meye haka? Kike wani furgita da abunda kin San shi.” Nace”Wai ba futa zakayi bane don Allah kayi tafiyar ka idan zakaje ni Wallahi na kan rasa inda ka sanya gaba ka k’yaleni mana. “

Miskilin murmushi yayi yace.” Futa zanyi amma na fasa kuma kece kika hanani futa.” Da gefan ido na kalleshi ina kokarin kwace hannuna a hannunsa, fuskarsa ya kara kusantowa da tawa nace “Wai meye hakane.”? Cikin shakakkiyar murya yace.” Sha zanyi.!!!!!! Yanda ya fad’i maganar zaka tabbatar bashi da kunya.. Nace” me zaka sha.”? Bakina yana nuna da idonshi! Ban San sanda naja tsaki ba ina kokarin fuzge hannuna cike da takaicin sa kamar ba d’azu yaga yimin rashin mutumci ba.

Bude idonsa yayi sosai ya zuba su a kaina! Nayi kasa da nawa ganin yanda NASA suka yi ja gasu sunyi kananu dasu yace." Nu kike wa tsaki kan nace zan sha bakin ki."!! Shiru nayi kaina a kasa zuciyar na wani irin bugawa.!


Gyad'a kansa yayi yace." Kinyi dai-dai Zan sha karshen ki yanzu kin jawowa kanki."!!! Kafin in Ankara ya dauke ni cas bed din ya cilla ni na mike da sauri ina nuna masa baby dake bacci da hannuna... Ko a jikinsa yayo kaina zai danne Allah ya bani sa'a na mike da sauri na dira kasa kofar futa na nufa kafin in bude ya kama ni ya matse jikin kofar rigar jikina ya sabule daga tsaye yayi min rik'on tsauri!! Shanyayyun idonsa ya zuba min  tsoro ya shige ni domin nasan kaina bana so ya  gano a matse nake dashi yasa na dinga kauce wa shi kuma yana kara kusan to ni har ya samu nasarar kama bakina ya fara tsotsa kamar Wanda ya samu sweet

Jikina nane yayi bala’in mutuwa jin yanda yake tsotsar harshe na hade da leb’una na ban San sanda na bude masa bakin gaba daya ba na cigaba da hadiyar yawun shi da ba tare da nasan a wace duniyar nake ciki ba. Gaba ki daya ya gigita min lissafin domin tuni ya cire min brziya inda yake wasa da hannunsa a guda a k’irjina yana fidda wani irin nishi!!!! K’afafuna suka tsami sun gagara daukata sai na fara kokarin fad’uwa k’asa tare muka zube dashi, nayi plate kasa shi Kokarin cire rigar jikinsa yake da ta fara ya mutse wa dake shadda ce ya jefar gurin k’afafun sa ya raba a kaina ya rankafo sosai Brest dina guda ya kama da bakinsa yana tsotsa d’ayan hannun kuma yana Mirza d’ayan…. Wani irin hali na shiga mai mutukar wahala rintse idona nayi tam! Domin bana so na bude na kalleshi saboda kunya na lura bashi da kunya ko guda ganin yanda ya wani k’aramin shu’uman idonsa yana kallona ga beast dina a bakinsa yana Mirza guda na kasa hanashi….. Hannuna guda ya rike a nashi yana sakin wani irin nishi kafin in an kara naji tsinin a barshi a jikina da k’arfin ta tsorata nayi sosai na bude idona sai na ganshi daga shi sai gajeran wando duk ya cire kayan jikinsa, kamar in kurma Ihu naji ganin baya cikin hayyacin sa yasa na tattaro k’arfin da yayi min saura na kwace kaina, fad’uwa yayi gefe na mike da sauri…. Hannunsa ya sanya ya jawo kafata na fado kanshi…. Idonsa ya rufe tsam!! Yak’i kallona matse ni yayi a jikinsa yana sakin ajiyar zuciya… Mintuna goma muna haka sannan ya sake ni Mik’ewa yayi yana hararata ya shige toilet cikin wata irin tafiya. Ni kuwa da sauri na kauda kaina ganin yanda wani Abu ya mike cikin wando sa duk na tsorata. Yana shiga toilet din nayi saurin Mik’ewa kayana na sanya da sauri na futa daga d’akin.

6/12/2019
[12/7, 7:46 PM] .: BABBAN YARO
76

Ido muka had’a da granny dake zaune a parlor tana gyara carbin ta, kallo ta bini dashi cikin zargi.. Take naji kunya ta kamani saboda nasan dole ta fahimci wani Abu aikuwa tace”Lafiya kika futo a gigice.”! Karasa nayi kusa da ita jikina babu kwari Sam naki yadda na kalleta nace”Lafiya Granny .” kallona dai takeyi tana gyara carbi ni kuma kunya duk ta ishe ni, tace” Ina Abban baby.” Yana ciki.” Abunsmda nace kenan nayi shiru.

Minti biyar tsakani na dai-dai ta hankalina tace”Nasan abunda ya koro ki a guje daga daki.” Kasa kallonta nayi ina mamakin tsohuwa da sa’ido, ta cigaba da cewa”Har ‘yar Uwar ki ta kare rayuwar ta ban tab’a gani ta guji mijinta ba ke meye dalilin ki.”? Nace”Granny ban fahimci abunda kike nufi ba.”!

Hararata tayi tace”Ni ba yarinyar bace Asma’u kin futo daga d’aki kina haki! Da zare ido kice min babu komai. Me kike nufi.”? Kallonta nayi ganin yanda ta fututtuke fuska ! Bude baki nayi zanyi magana ta d’aga min hannu babu wasa a fuskarta tace”Tashi ki koma gurin shi.””! Baki na rawa nace”Ina…in ai futa zaiyi.”

Tace”Idan baki tashi kinje ba Allah yana fushi dake wallahi mala’iku na tsine miki Ko mu da muke mutan da ba muyi gudun miji ba sai Ku ‘yan zamani ni d’in nan da kika ganni kullum sai na bawa mijina hakkinsa har sai ture ina so kiyi koyi dani ko mijin ki bai neme ni ki ki mik’a masa kanki.”

Dariya tsohuwar ta bani ni kam ina ganin duk irin tsananin sha’awar dake damuna bazan iya Neman shi ba, tace”Ki tashi ki koma dakin wannan guje-gujen da kikayi ya nuna min har yanzu wani abun bai afku ba. Ke dashi, Saboda haka maza so nake ki samu cikin ‘yan tagwaye.” Sosai naji kunyar ta jin abunda take fad’a narasa me yasa tsoffafi basa jin kunyar fad’ar magana.

Kafin nayi wani yunk’uri ya fito daga d’akina fuskar shi a had’e! Kai tsaye bedroom dinshi ya nufa granny tace”K’ato zo nan.” Tsayawa yayi daga bakin kofar yana kallonta, tace”Kazo nace” babu fara’a ya karaso gurin tace”Meye ya faru naga ta futo tana nishi
“! Tambayar granny ta bashi mamaki k’warai murmushi yayi cikin zuciyar sa, kana ya kalli agogon hannunsa yace.” Neman ta nayi a shimfid’a taki.”! Kai tsaye ya fad’i maganar kunya da takaici kamar su kashe ni…. Granny tace”koda naji dama nasan hakane to koma ciki gatanan.” Dariya yasa yace.” Ni na fasa dama futa zanyi sai na dawo.” Kokarin tafiya yake granny tace”Kayiwa Allah ka koma ciki yanzu zanturo ta.” Yana dariya yace.” Nafasa fa domin wannan maganin da kika bani ya daina mun aiki.” Granny tace”Zan nemo maka wani insha Allah ai duk laifin ita Asma’u ne da ta hanaka.””” Tab’e baki yayi yace.” Rabu da ita granny ina ganin zan bi sha’awar Inna Suwaiba ne.” Granny ta kalleni tace”Kinji ko.”? Tsabar bakin ciki da takaici yasa na mike na bar musu gurin da ita dashi duk na lura basu da kunya hummm.

Amjad kaya ya sanja domin dai shaddar dake jikinsa duk ta ya mutse ya futo cikin suit granny na zaune a gurin tana sakawa da kwance wa yayi mata sallama daf da zai futa tace”K’ato don Allah kar ki bi matan banza ka rike sha’awar ka har ka dawo gida ga iyalinka insha Allahu zan yi mata fad’a.” Sosai tsohuwar ta bashi tausayi Sam bata son ta ganshi cikin damuwa yace.” Kar ki damu granny insha Allah zan kiyaye sai na dawo.” Tace”Ubangji Allah ya tsare min kai duk inda kake ya kare ka daga sharrin mahassada da magauta.”

Rambo ne ya bude masa mota ya shiga ya zauna ya zauna kusa dashi doh-doh yaja motar suka futa daga gidan.....Gabakid'aya ma'aikatan shi sun hallara  a gaban shi mutum guda ake jiran zuwan shi wato Bashir Manager har yanzu bai zo ba zargin da ake masa ya tabbata kenan Amjad duk wani bunkice ya gama shi kan abunda ya faru a company sa wattanin baya da suka wuce,al'amarin ya faru ne da saka hannun Manager wato Bashir da hadin bakin k'ananun ma'aukats Wanda sune suka ji tsananin azabah da horo suka fad'a.... Amjadu yayi mamaki wannan al'amari Babu abunda baiyi wa Bashir ba na rayuwa Da abunda zai saka masa kenan take police din dake tsaye a bayan shi da 'yan jarida suka nufi gidan Bashir din cikin motar su, sunyi alk'awarin duk inda yake zasu nemo shi dole yazo ya fad'i wad'anda suka sanya shi aikata wannan mummunan aiki.

Ko da suka isa gidan Manager sun taddashi cikin tsananin damuwa da tashin hankali ga ciwo yana fama dashi a kwance yake magashiyan ga iyali ga rashin abinyi babu abunci hakkin Allah da Amjad ya kwantar dashi da ciwon zuciya… Babu imani police din nan suka tasa k’eyar sa gaba ‘yan jarida na ta faman daukar shi a hoto, tun a mota yake kukan takaici da nadama da yasani bai aikata ba gashi kud’in da ya karba gurin aikata abun ‘yan fashi sun shigo sun kwashe domin shi yana ganin kamar da hadin bakin Mai citta gurin zuwan ‘yan fashin gidan sa yayi biyu babu uku ba ko daya bashi ga tsuntsu bare tarko hausawa suka ce idan kace tukunyar wani bazata tafasa ba tom kaima taka baza tayi ba….. Kafin kace komai har jama’ar gari sun fara taruwa a kofar rujajan company da ya Riga ya mutu babu mamora du suna dauke da abubuwan duka suna jiran Manager su sambade shi… Labari ya watsu a gari dalili wasu kafafen yad’a labarai da suka fara maganar… Haka a ka shigo da manager a rirrike ‘yan sanda na kare shi saboda dukan da jama’a suke kai masa da gorori duk da haka sai da suka fasa masa kai jini ya dinga d’iga a goshin sa duk yayi wiki-wiki suka isa dashi gurin mai gayya mai aiki wato Amjadu Mainasara.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button