BUDURWAR MIJINA COMPLETE NOVEL

BUDURWAR MIJINA COMPLETE NOVEL

“Toh mmn Iman ke mijinki Yana Sanki baya iya Miki boye boye,mahfuz bazai tab’a bani wayarsa na zagi Hadeeza ba wlh nasani,wane irin kyautata wa ne banyiwa mahfuz ba mmn Iman a karshe dai sai da yaci amanata har gida ya kawomin budurwarsa wlh ko yanzu na tuna sai naji zuciyata namin zafi, fushin mummy ne banaso shiyasa na bar shi ya samu nutsuwa dani,amma wlh na kasa manta abinda yamin”

“Idan har kina tunawa dole kiyita Jin zafi amma Ina shawartarki da ki manta da komai wlh mijinki na kaunarki shuumar yarinya ya hadu da ita”

Shawarari mmn Iman tayi ta bani ta bud’e Jakarta ta fito da lodin magunguna mata akan na ringa amfani dasu,na jawo mijina jikina na yafe Masa abinda yamin tariga da tasan bazan iya mantawa ba amma na daure.

Muna taren mahfuz ya kirani, ita ta ringa min rada har na biyewa mahfuz muka tab’a hira har na tambayeshi abinda zan dafa yace na dafa koma mene zaici.

Ina jin farinciki a muryarsa har ya kashe wayar sai ga text dinsa nan a wayata

Zuwan mmn Iman da shawawarinta ya faranta min sosai hakane yasa na cire komai a raina na Kuma dauki shawararta akan na sake karkato da hankalin mahfuz kaina.

Magungunan da ta kawomin wayanda zan iya sha na Sha na matsewa na matse nayi abincin da yake so karfe shidda ya dawo da kwalliya ta yazo ya Sameni.

Sakin fuskar daya samu da tarbar da na mishi yasa sai da ya samu nutsuwa dani har mamakinsa nake dan kamar karo jarraba yayi.

A ranar guduwa ne banyi ba dan sai daya kusa fanshe watani da baiyi ba.

A wanan gabar na Kara jawo mijina jikina duk wani abu na kyautatawa Ina masa,lokaci zuwa lokaci shaidan kaso bijiromin da cin amanar da yamin sai nayi saurin yakicewa balle idan naga bai dawo da wuri ba.

Wayarsa kuwa Yana ajiyewa zan d’auka na hau Masa bincike duk binciikena dai ba abinda nake gani hakane yasa na saki jikina Ina tunanin dagaske ya rabu da Hadeeza.

Mahfuz……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37

Leave a Reply

Back to top button