Labaran Kannywood
-
AdminDecember 3, 2022Allah Karbi ibada Teemah Yola ta Kwashe Yan uwanta tare da Mahaifiyar ta izuwa Kasa Mai Tsarki Domin Aiwatar da ibada
Allah Karbi ibada Teemah Yola ta Kwashe Yan uwanta tare da Mahaifiyar ta izuwa Kasa Mai Tsarki Domin Aiwatar da…
Read More » -
AdminDecember 2, 2022Allah Sarki kalli yadda Hadiza Gabon take kewar Dan Uwanta abun tausayi
Fitacciyar jarumar Kannywood ta wallafa a shafinta na Tiktok na yadda ta tari dan uwanta daya zo tun daga kasar…
Read More » -
AdminDecember 1, 2022SANARWA AKAN SHIRIN LABARINA SEASON 6 – Aminu Saira
SANARWA AKAN SHIRIN #LABARINA SEASON 6. Assalamu alaikum Masoya wannan Shiri, Kamar yadda muka sanar a karshen Episode din da…
Read More » -
AdminDecember 1, 2022Bayan Shekaru 3 tana Wahalar Son ta Hadu da Adam Zango, a Karshe Ya Kirata a waya da Kanshi, Farin ciki Kamar Zai Kasheta
A Karshe dai burin Giwarmata Ya Cika bayan Shekaru 3 tana Wahalar Son ta Hadu da Adam Zango, Ya Kirata…
Read More » -
AdminNovember 29, 2022Ƙarancin kwaroron roba ya damu al’umma a Kenya
Ƙarancin kwaroron roba ya damu al’umma a Kenya Ƙungiyoyin fararen hula a Kenya na kokawa kan matsanancin ƙarancin kwarororn…
Read More » -
AdminNovember 29, 2022Wani Ya Shawarci Maryam Yahaya ta nemi Malamin da Zai ringa Koya Mata turanci Saboda gaba
Wani Ya Shawarci Maryam Yahaya ta nemi Malamin da Zai ringa Koya Mata turanci Saboda gaba. An bawa jaruma maryam…
Read More » -
AdminNovember 29, 2022Zee Pretty ta Fashe da Kuka bayan ganin irin Kyautar da aka bata a birthday dinta
Zee Pretty ta Fashe da Kuka bayan ganin irin Kyautar da aka bata a birthday dinta Fitacciyar Jaruma Masana’antar Kannywood…
Read More » -
AdminNovember 28, 2022Bikin Halima Atete ya nuna tasirin jarumar a Kannywood
BIKIN auren Halima Yusuf shaida ce ta irin tasirin da jarumar ta ke da shi a Kannywood, a lurar da…
Read More » -
AdminNovember 28, 2022Alhamdulillah Yanzu Yanzu Amarya Halima atete ta Isa dakin Mijinta, Allah ya bada Zaman lafiya na Har Abada.
Alhamdulillah Yanzu Yanzu Amarya Halima atete ta Isa dakin Mijinta, Allah ya bada Zaman lafiya na Har Abada. Fitacciyar Jaruma…
Read More » -
AdminNovember 28, 2022Tofah Wasu Hotuna da Sadiya Kabala ta dauka a wajen bikin Halima Atete yabar baya da kura
Tofah Wasu Hotuna da Sadiya Kabala ta dauka a wajen bikin Halima Atete yabar baya da kura Sadiya Kabala ta…
Read More » -
AdminNovember 28, 2022Tofah Wani Matashi Yaci Mutuncin Adam Zango Harma Ya kirashi da gara Marar Wayau Saboda Ya rina gashin Kansa dana gemun sa.
Anci mutuncin Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood watau Adam Zango Sanadiyyar rina kansa da yayi da gemunsa…. Wani matashi me…
Read More » -
AdminNovember 27, 2022Daga karshe Angon Halima Atete ya bayyana a gurin Dinner Day 4 da Daurin Aure
Fitacciyar Jaruma a masana’antar kannywood Halima Atete wadda ake zaton a kaf matan dake masana’antar ta fisu Kudi, jarumar an…
Read More » -
AdminNovember 27, 2022An bayyana Bikin Halima Atete a daya daga Cikin Manyan Bukukuwan da Jaruman Kannywood Sukafi Halartarsa Kuma Suka Nuna Kara
A jiya asabar ne aka daura auren Fitacciyar jarumar Kannywood Halima Yusuf wacce akafi sani da halima atete tare da…
Read More » -
AdminNovember 27, 2022Fitaccen jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi murnar cika shekara 9 da Aure matarsa Murja inda allah ya albarkace su da yaya har guda uku.
Fitaccen jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi murnar cika shekara 9 da Aure matarsa Murja inda allah ya albarkace su…
Read More » -
AdminNovember 27, 2022Gwanin Sha’awa Mutane Sun Yaba da Irin Shigar Mutunci da Matan Kannywood Sukayi a Wurin Shagalin Bikin Halima Atete
Gwanin Sha’awa Mutane Sun Yaba da Irin Shigar Mutunci da Matan Kannywood Sukayi a Wurin Shagalin Bikin Halima Atete Bikin…
Read More » -
AdminNovember 27, 2022Shagalin Bikin Halima Atete Day 3 Arabian Night
A jiya ne cikin yardar mai kowa me komai,akayi salon bikin Arabian Night a bikin fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Halima…
Read More »