NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 11-20

   INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

????11&12

Yaseer yace gsky mama bakida imani in antaboki!”
Hmmmm ai yaseer duk Wanda yaci tuwo dani miya yasha wlh….burina shine zubaida ta auri Suleiman kai ka auri iftihal sbd bansan me Suleiman zai zamaba nan gaba ba?” Tunda soja yakeso yazama,kaga y’ata na aurensa  dole zamu ci dukiya …ita kuma iftihal kasan duk agidan nan ubanta yafi kud’i to kaga inka aureta komai nata yadawo hannunka ko?”

Yaseer yace wlh gsky ne mama kin kawo shawara,amma ni gani nike kamar yah Suleiman son iftihal yake dukda yarinyace ko?”

Zama tayi tace eh Naganno hakan acikin kwayar idonsa ,amma dole cikin biyu ayi d’aya dan burimmu yacika …yaseer yace gsky mama,nan dai sukayi ta fadin  mugayen kalamai aka su yah Suleiman d iftihal…ana cikin hakan zubaida tashigo kamar anjefota tadawo dg skul sbd zazzabi ne kedamunta sbd dukan datasha gun yah ele, mama zulai tace ke lfy naganki kamar marar lfy?awahalce ta kwanta kan 2seeter tace eh zazzabi mama gashi wancan mugun yace naje indawo dg skul ,kuma yah Yusuf yace nagyara masa dakinsa….murmushi mama zulai tayi tace anjima kadan kije kice gaki shikuma Yusuf kije kice masa baki lfy kinjini?”tace eh..

Mama zulai ta dubesu tace bara naje part din su nanuna na hakura har nayi musu ALLAH yasa alkhairi, kafin suce wani abu ladidi mai aikin zulai ta yi sallama…mama tace taje ta shiryawa yara abinci a dining area yanxun suketa shigowa antashi dg skul ,nan tace to cikin ladabi dan tasanta batada mutunci…ita kuma tafice…

      Bangaren yah Suleiman kuwa kwance yake a bed room dinsa yana duba agogo dan yakagara angel d’insa tadawo dg skul ,tashi yyi yatafi masjid ganin lokacin sallah yyi..

“Bayan yadawo yakwanta kan 3seeter ko 10 minit beyiba yajiyo muryar angel insa tana kwala masa kira” zumbur yamike adede nan tashigo tafada jikinsa ….cikin murna tace wai yah ile kasiyi mota?”murmushi yyi yace eh my angel daddy ne yasiyamun”amma waye yafad’amiki?”
     Tace mommy ce ina dawowa yanxun ,murmushi yyi yasabeta akafada had’e da cewa muje kiganta ,insha ALLAH kece farkon shigarta!ihun murna tayi had’e da mak’alkalesa …suna zuwa parking space ya ajiyeta agaban motar,kuri tayi da ido tana kallon motar…by surprise yaji tace masha ALLAH yaya ALLAH yatsare ameen, cikin jin dad’in addu ar ta yace ameen tawan mujeko muyi lunch ko?”hamma tayi tace eh yaya dama yunwa nikeji ,hancinta yaja murya qasa qasa  yace oh my angel ragguwa!,kukan shagwaba ta saka masa wai ita ba ragguwa bace!kallonta yyi yace to naji inke ba ragguwa bace  ai zangane yanxun kibiyoni inkika kamani toke ba ragguwa bace kin yarda?”y’ar dariya tayi tace eh…. Murmushin gefen baki yyi kamar yaro yyi mata gwalo had’e da yin Dan gudu…ita kuwa iya karfinta take binsa d gudu ,sai dariya take tana binsa yaki bari ta kamasa har suka kusa isowa part din mommy… Adedenan mama zulai ta karyo, kwana kallo d’aya tayi musu ta juya kai afili tace hmmmm gara kuyi na ban kwana ta fada had’e da shigewa cikin parlourn mommy….

Shikuwa yah Suleiman yaganta ,hakan yasa yatsaya har iftihal ta fada jikinsa tana maida numfashi tana cewa yeeeeee!yaya Kaine raggo baniba ,murmushi yyi yace hmm ainataimaka mikine nabari kika kamani ,amma muje ciki ,anjima masake yi  wani..

Nan yajata suka nufi  cikin parlourn mommy sukayi sallama ,mommy dasuke fira d mama zulai ta amsa sallamar ,cikin mamakin makircin mama zulai yah Suleiman yakalleta yajuya kai dan yasan badan ALLAH tazoba ,hannun iftihal Yakama da niyar su wuce dining area…..muryarta yaji tana cewa Ashe Suleiman kayi abun hawa?”to ALLAH yatsare yataimaka”
      Atakaice yace ameen ko kallonta beyiba..bayan sun zauna yabude Warmer’s din abincin ,wani k’amshi yadaki hancinsa ya lumshe ido ,nan yyi serving nasu sukayi bismillah sannan suka faraci shida yar lelen tasa.”””

Mama zulai dke satar kallonsu ta ta shi sukayi sallama d mommy ta fita.

        Bayan ta fita mommy matsa gunsu ,ta kai musu sob’o mai sanyi acikin jug ,murmushi yah Suleiman yyi yace oh mommy kinaji damu….kafin tayi mgn daddy yyi sallama nan sukayi masa sannu d zuwa ,sannan aka ajiye masa nasa akan carpet .
“sukuwa suna idarwa iftihal tasaka rigima zatabi yah ile dinta ,cikin rarrashi yace kibari amiki wanka ko ?” Turo baki tayi tace um um ni kai zakamun…mommy ce ta karbe e maganar d cewa eh gsky kibari amiki wankan zaifi”ahankali yace yauwa mommy ki tsefe mata Malabar kanta amata gyaran gashi gobe insha ALLAH zata rakani anguwa…mommy tace to my son,sannan yafice dg part din yayinda mommy ta ja iftihal dan yimata wanka…

           *******

Yah Yusuf ne yashigo gidan yanxun dawowarsa dg skul kenan (yana100lavel) yanufi part din su ,Aida sauri zubaida dke kallonsa ta window ta fito ta biyosa abaya ,”ahankali tace yah Yusuf!juyowa yyi yabankomata harara hade da cewa menene ?”
     dama bni lfy ban gyara dakin ba ,afusace ya juyo …saikuma yaga shatin duka ajikinta,fuska d’aure yace ke waye yadakeki ?”ahankali tace yah Suleiman ne!tsaki yyi yace jeki aishine maganinku sum sum ta wuce abinta..

Da misalin karfe 5:0pm yah Suleiman ne zaune a parlourn mommy yana kallo iftihal nasaman cinyarsa kasancewar yau bbu islamiya  sai surutu take masa shikuwa hankalinsa nacgun kallon …gajiya tayi sai tayi fushi tana kokarin barin jikinsa…tana turo baki gaba…murmushi yyi dan intana hakan tafi masa kyau..ahankali yace wai my angel meye haka?”zamu bats dke gsky kibarni nayi kallonsa yafada  hade da riketa sosai….kuka tasaka ita yacika ta  murmushi yi yakai fuskarsa saitin tata yyi mata rada murmushi tayi tace to yaya bara naje atsefemun kai na,saketa yyi ta fice d gudu..

Tana fitowa taga zubaida ,zaune gun flowers nagidan ,saitaga yayi mata murmushi tace zo kiji kanwata ,bbu musu iftihal taje nan takama hannunta tasaka mata loli pop d bis cuit tace kije kici kinji yanxun mundena fada ko?”murmushi iftihal ta yi tace eh ngd ,nan ta nufi part dinsu..

*****  *****  ******

Washe gari Yakama Friday.. Yah Suleiman ne tsaye gaban mirror yana fesa turakuka masu kamshi ajikinsa ,yana sanye da suit bakake y’ar ciki dark blue kansa yasha gyara sai wani salki yake sajen nan yyi luf yafito masa da tsantsar kyawunsa ga wani kamshin dke fits ajikinsa ,agogan dke daure atsintsiyar hannunsa yakalla yaga 4:40pm ,afili yace oh my angel zata saka muyi lattifa!be rufe bakiba yaji kwas kwassssss d’inta …kafeta yyi d sexy eyes nasa ganin irin masifar kyawun datayi ,axuciyarsa yace lallai mommy ta gyaramun my angel dina ,doguwar rigace jikinta yar kanti dark blue da ratsin bak’i sai kwaba shoes d’inta baki shima ,kanta anraba matashi biyu ansaka mata bant yyi kyau gashinta kamar anmata saloon…

Matsawa tayi dab tashi had’e da rike masa hannu tace yaya ile mutafi naga kayi shiru kuma bakace nayi kyauba,kuma su mommy da yah Osman sunce nayi kyau amma kai bakace bako?”ta fada cikin shagwaba.

“Ahankali yace sorry my angel ai kinsan kinyi kyau ko”

Cikin shagwaba tace nibawani nan.

Murmushi yyi yace muje kinji kona nad’aukeki?”

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button