FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 21-30

Yau da sassafe taheer zai fara schorlaship exams dinsa yau kusan kwana yy yana karatu bai samu yay bacci isashe ba,da safe tun karfe biyar da rabi bayan sallahn asubahi yake ziriya acikin gari wajen nemanwa wasime abunda zataci wanda zai kaita har yamma kafin ya dawo amma haka yaci yawonsa baiga wani restaurant ko shago da suka fito a lokacin ba.

Dan dolenshi ya hakura ya dawo gida,wanka ya fada ya fito ya shirya kansa,6am dot ya sauko bayan ya shirya kansan tsaf acikin wata hadaddiyar grey pants couple with white long sleeve shirt da grey necktie da suka masa musulmin kyau ilahirin jikinshi yana baza qamshin turaren tobacco by gucci mai sanyin qamshi da saka kwanciyar hankli,tafiya yakeyi cikin gaggawa ya riko jacket din suit dinsa da jakar laptop dinsa a hannu, dayan hannun kuma ya dan daga yana kiyasce iya lokacin daya ragemai a agogon chain dake sakale a hannunshi.

Dan kwafa yy yace “shit..cikin kara sauri karfe 6:30 yakamata ace yana makaranta dan alokacin ne za’a soma tantance su kafin a gudanar da jarabawar tasu,duk tunanin yadda zai nemowa wasime abunda zataci da safen nan shiyake yawo a mind dinsa baibi takan dakinta ba ya fita waje cikin gaggawa,bude motar sa yy ya shiga ya zauna sann ya bude sakon dake yawo akan screen din wayar sa ya karanta

Ganin adress din da aka turomai a wayarsan yasaka shi murmushin takaici a hankli yace “Ai nasan bazan iya rayuwa babu bilti ba.danna kan rubutun yy ya bita kan link din dake jikin sakon, adress din yabi snn yay odering din abinci kala kala har guda uku snn yabiya tare da mika musu details na adress dinsa akan akawo masa oder dinsa yanzu yanzu nan har gida,kuma dama aikinsu ne shiyasa ma yanemi a hadashi da vendors masu yin tsarin
Door to door delivery wanda within 15minutes za’a iya kawo masa duk abunda ya kayyada

Ganin lokacin baida wani yawa dan haka zai daure ya jira kawai ya amsa aikan dakanshi yakai mata ciki,the remaining 15min yasan zai ishesa yay driving kansa izuwa makaranta

But for how long hakan zai cigaba?yasan wani bin bazai iya beating time din jarabawar sa ahaka ba,tunanin dayake yi kenan while he is sitting der waiting for the delivery guy to show up,he just dont trust anyone anymore Gwara dai ya jira din shiya ya amsa da akan ya kyale wasimé tafito tayi komi.

Agogonsa ya dinga kalla har kusan minti ashiri baiji duriyar delivery man ba,tsaki yaja Yana kokarin bude kofar motan cikin kasaita da isa kawai yaga wasime tafito tana dan shawagin ta a tsakar gidan.

Daga ganinta kasan she is bored to stupor,bakin jallabiya ne ajikinta sai hular da ta dan sakaya ta nannnade hannunta a kirjinta tana dan zazzagawa.

Mamaki ne ya rufeshi yaji kamar ya kirata yaji damuwarta sai kuma ya tsaya yana kallan abinda take ko komawa tai saita dawo Can dai yaga ta koma cikin gidan mai gaba daya.

Dafe kanshi yay cikin sauke ajiyan zcya tsawon lokaci yana tunanin yadda zaiyi ya magance wannan matsalar tata.

Lokacin kansa ma baidashi yanzu bare yayi nata lokacin,kuma yasan bazai taÉ“ayin gigin kawo wasu sabbin masu aikin ba,musamman ma maza…but he knws thy cant go on like this dole dai yasan nayi tunda alkwari yay da zcyarsa cewa bazai kara neman taimakon kowa ba.

haka ya karashi tsayuwar sa snn ya koma cikin mota,6:50 am sharp saiga mai kawo aikan yazo, Karba kawai yay yy signing baice mai uffan ba ya shigo gidan dashi a cikin gaggawa ya aje mata ledojin duka akan dinning table snn ya kama gabansa.

makarantar su ya nufa yana murza stirring dinsa aa kasalance Shidinma yunwa yakeji amma hakan bai dame sa sosai kamar jarabawar dake gabansa yanzu ba.

9:00 dot wasimé ta fito daga wanka batay wani kwalliya akan fuskarta ba yunwa yasa ta sauko kasa sanye da riga da zani ruwan kasa daya mata mugun kyau.

…tunani takeyi koyau zata gwada shiga kitchen ta danyi wani abu ma cikinta,tana saukowa
Sai caraf idanunta suka cikaro da ledojin daya ajiye mata akan dinning.

A kasalance ta iso wajen taja kujera ta zauna agabansu tahau bubbudewa duk qamshin abincin ya gama cikka mata ciki tana budewa ta ci karo da Fresh stater na apples da blueberries da kuma bananas an sakashi awani transparent robber
Mai kyau harda spoon dinshi aciki. Dayan ledar kuma Park park ne na abinci guda uku ta bubbude kowanne,taga fried plaintain nd chips da miyar soyayyen kwai
Dayan kuma brown spaghetti jolof ne da miyar busasshen kifi,sai wanda aka sako tuwon sakwara da miyar egushi mai dadin qamshi da katoton goran faro da kwalin five alive madaidaici

Kyabe bakinta tayi sann ta mike ta wuce kitchen taga komi neat sabida tunda bilti ta bar gidan
Bawanda yay wani aiki aciki..gaban dish drainer ta wuce ta zakalo white plate da spoon da glass cup ta kunna sink ta kara dauraye su sannan ta taho kan dinning din da su,bayan tacicci fruits dinta ta koshi,after like 10min ta jawo fried plantain and chips din tasaka agabanta tanaci snn tasha ruwa mai sanyi tanajin takoshi sosai,saura daya rage gabaki daya ta tarkatasu takaisu kitchen, drinks din kuma ta zuzzuba su a fridge ta dawo falo tayi dare dare akan kujera,remote din tv ta jawo ta daddana daidai ta kunna kallo kenan sai kyat aka dauke wutar layinsu

A zabure ta mike ta zauna tanajin takaici tsaki ta dinga ja Cikin rasa abunyi ta mike ta shiga kitchen ta dauko broom da mopper tahau yan share share tana dan mopping din tiles din cikin gidan Harsaida ko ina ya dawo yana kyalli

Bayan ta kammala tsaftace koina Still taga bata da abunyi kawai sai ta nufi hanyar dakinsa,a hnkli kamar maijin tsoron wani abu ta turo kofar ta kutsa ciki,kayan daya cire jiya ta soma cin karo dasu abarbaje akan gado,shikan sa gadon ma a wargaje yake inda ya tashi haka ya barshi ko bargonsa bai daga ba,zama tayi abakin gadon snn ta kwashe kayan duka ta nannade masa su takaisu mazauninsu ta ajiye,snb tazo ta gyara gadon yay tsaf da shi,kikkimtsa masa dakin tayi wanda hakan nema yadan ja mata lokacinta sosai domin kuwa har closet dinsa da bayinshi saida ta tsaftace yay fes

Within few hrs ko ina yay fess dashi gwanin ban sha’awa,wani vanilla room freshner data gani akan tuff board din falon ta dauko tadan feffesa akoina,nan da nan ilahirin gidan ya dauka da wani gamshi mai dadi

a gajiye ta nufi ta bakin labulen kofar fita waje domin ta gyara tsayuwar sa tana jan labulen kuwa taga kofar a bude ashe yau ya manta bai kulleta ta ciki ba.

Cikin sauri ta murda kofar taga ya budu tarwal daga inda take tana kallon tsakar gida,wani sanyi taji aranta dan bata san sanda ta soma yin murmushi ba tanajin wani dadi acikin ranta

komawa ciki tay ta aje turaren a mazauninsa snn ta fito atleast yaudai zata dan zauna a waje tasha iska mai dadi….
Na kudine domin cigaba
08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: FR25
Mr chef:i have to eat

Na kudine kanemi naka a 300# via 0152983148 GTB 08060712446

RAFIEYS LUXURY-UNDERWEAR 👙

Best sells on ladies Underwears, Kama daga Bras, panties, undies, sleepwears, indoor slippers, shorts, nursing bras da de sauransu makamantan wannan
We sell unique and beautiful designs you will not find in the market
We relieve you the stress, make you comfortable at affordable prices Dm
+2349010034669.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button