FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 21-30

Haka rayuwarsu ta kasance komi na tafiya yadda ya kamata,saidan challenges din da ya shafi rayuwan Æ´a mace wanda baza’a rasa ba,

Wasime tin tana cika shekaru 12 tafara ganin al’adanta tana kuma samun kulawa sosai awajen bilti,mahaifin taher da mahaifyarsa baifi suzo suyi sati ko wata guda tare da su ba
Kusan ma ince yanzu sukadai kawai suke rayuwarsu a gidan shiyasa haryau wasime bata saba da kowa acikinsu sosai kamar yadda ta saba da bilti da taheer ba.,halayyar taheer na jin kanshi haryau bai canza ba amma takanji dadi da sauki kasancewar sa a tare da su a kowani lokaci.

Girma baizo ma wasime da sauki ba sabida yadda
Komi nata ya soma bayyana kamar budewar kugunta da kuma kirgen dangi daya soma nunawa boro boro akan kirjinta..,bayan kyaun fuskanta dayake dada fitowa,shape din jikinta shima sosai yake kokrin bayyana kansa sosai.

A makranta haka maza da malamai zalamammu suke takura ta da zancen soyayya,wanda sam sam bata kulawa da su.itadai abinda yakaita kawai shitakeyi inya dameta ne saita gayawa bilti komi dominta ta bata shawara akan yadda zatayi

Misali kamar yadda tolu drivernsu ma ya fara saka idanunshi akanta abun yana balain bata mata ranta.

Sai ya dinga wani irin kallon kirjinta,in aka aikota ta kawo masa abinci ya dinga kawo hannunsa kusa da niyyar jawota jikinshi kenan,ita kuma sam bata son haka da abun ya isheta kawai ta gaya ma bilti,bilti ta same sa tayi warning dinsa tagaya masa wasime matar aure ne , amma tolu bai yarda ba dariyarta ma ya dingayi, bai kuma daddara ba..duk inda yaga wasime ji yake kamar yay tsalle ya capko kananan nonowarta da suka fara fitowa ya tsosa..damuwar sa ba wani abu bane face yagansa a kwance tare
Da virgin girl like her..yaji ance zakinsu nadaban ne ga matsi,kuma basa daukar cikin shege da wuri,duk yan matansa ya rabu da sune sabida cikin shegen daya dirka ma wasunsu kuma yace sam bashi ya aikata ba.

atunanin sa ga nama agida mema zai hana yay watsi da karuwai yy amfani da damarsa anan wajen wasime,…yabi ya takurawa wa rayuwar wasime,har sanda bilti takai kararsa wajen
Taheer,..taher yasha mamakin jin cewa tolu yana harassing matarsa
Sexually,sai baice musu komi akai ba, bisaga wani nazari daya danyi saiya bawa wasime laifi yace ita take kai kanta inda zai ganta yaji sha’awarta,wannan maganan ya É“ata mata rai bana wasa ba.

Daga nan tay zuciya ko bilti zata aiketa kai abinci wajensu bata zuwa,ta.a dena fita makarantar ta dena binshi saidai yaje ya dawo ya samu harta bi yan anguwansu ta dawo da kafafunta gida.

Duk ana hakan ne a boye, taheer yay kamar bai san me sukeyi ba,sanda ya kammala binciken sa tsaf akan tolu snn ya soma shirin É—ana masa tarko dan baiya son ya koresa agidan batare da ya kamasa dumu dumu acikin laifin da ake zarginsa ba..gashi yana balain jin kishin matarsa dan tinda maganan yazo kunnensa ya saka idonsa da kunnensa gaba daya akan lamuranta ita tanacan tana ta fushi dashi batare da ta san yana tare da ita ba.
Na kudine to subcribe
Call or chat 08060712446.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FR22
Cross the red_line

Bayan sati guda lokacin ana week din revision a schl akan ran monday na gaba zasu fara rubuta jarabawarsu ta shiga aji uku jss3 gaba daya abun duniya ya dame zuciyar wasime,tolu ya bala’in ta kura mata,dan yanzu har kudi yake zarowa ya nuna mata akan zai bata su ta kashe waidan kawai tana zuwa masa dakinshi,gashi Wata yay nisa taheer bai ajiye wani kudin kirki agidan ba,yanke shawara wasime tay ta dena zuwa makarantar gaba daya, sabida da akwai wani malamin su shima daya saka mata kahon zuka kullum tazo schl saiya aika tazo offis dinsa ta sameshi, gashi kuma bata son tanabin motar tolu dayake neman hanyar da zaija ra’ayinta da kudi.

Duk suka bi suka isheta harta farajin kmr makarantan ya fita mata akai,tayi karyan ciwo hartagaji,karshentabGiggila ma bilti karya tayi tace malamin su ne yace ta dena xuwa sai ranan jarabawa,da shike tana karatunta sosai a gida sai abin bai wani dame bilti ba ta kyaleta.

Ranar jumua da daddare wasime tana zaune a falo tana kallon tashar zee world ana wani series din soyayya mai balain daukar hankli mai suna “the cross roads”, duk ta maida hanklinta wajen tanata kalla,can taji sassanyar sallaman sa tun daga bakin kofa kirjinta ne ya wani buga ya bada sauti, gabanta yahau faduwa, can sai gashi ya shigo cikin falon a nitse wani mayyar qamshin turaren jikin sa mai sanyin qamshi ne ya gauraye falon yanamai wanzar da wani sabon yanayi mai sanyaya zuciya,Da idanuwa sassanya wasime takebinshi ayayin da yake shigowa cikin falon Ya rike face cap da key din motarsa a hannu kayan sojojin daya saka tamasa balain kyau bana wasa ba.

Yana shigowa wajen tv ya nufa direct ya rage sautin tvn gaba daya tukunna ya wuce gaban dinning ya debo abincin sa a plate ya dawo dashi yasamu waje ya zauna da remote din tvn a hannun sa,a hankli ta juyo ta dubeshi sann ta gaishe sa ya amsata ciki ciki batare da ya kalleta ba, idonshi nakan tvn ya cigaba da canje canje channels baidamu da abunda yazo yasameta tana kallo ba.

Duk sai taji ranta ya baci sabida ta gama saka series din nan aranta
Batayi aune ba taji ance

“Ke!! Tana juyowa suka hade ido yace Tashi ki koma wancan kujerar…ya fadi hakan yana hade girarsa datake a sama Tunda ya shigo

Dama kuma tasan batada katabus inya shigo,indai za tay kallo lpya A falon to sai in baya nan,a ranaku irinta yau idan yazo cin abinci saidai kowama ya hakura da abunda yake yi…

Cikin sake saken zuci harta mance bata bar wajen kamar yadda ya umarceta ba

Ya hade rai Yace “ke Ba magana nake maki ba.

Cike da lalaci ta miƙe tana satan kallonshi taga harya fara kai abincin cikinsa dan tabe baki tayi ta kama hanyar barin falon yace miƙo min ruwa mai sanyi.,yana furta mata hakan kara tamke fuskansa, yau kanshi ciwo yake masa، ga zuciyarshi dabatai masa dadi duk ya rasa dalilin hakan dayake damunsa.

Fridge ta nufa ta dauko bottle water Tana kawo ruwan ta aje agabansa ta juya zata bar wajen.

Kallo daya yay ma ruwan
Yace”Ke xo nan!ta juyo kanta a Æ™asa cikin sauri
Tace gani.

kallon dayay mata yasata komawa dauƙo masa kofi,cike da nitsuwa ta durkusa agabansa a hnkli ta kwance murfin gorar snn ta zuba masa ruwan dan daidai,tana shirin miƙa masa kenan ƙarar shigowar saƙo a wayarshi ya dakatar dashi,gefe tadanja ta tsaya da ruwan a hannun ta,zaro wayar yy daga aljihunsa ya ga sakon daga banki ne,..bai tsaya lissafin kudaden da suka shigo ba, idonshi yakai kan sauran kudaden da suka rage masa acikin main acct dinshi,abincin shi ya cigaba daci a nitse kamar wanda taunawar ke bashi matukar wuya yana tunanin yadda kudin zasu kaishi izuwa har wani karshen wata.

Kansa yay balain zafi,ajiyar zuciya ya dingayi a boye cos he needed money for his scholarship exams,ga karatunsa da ya sakoshi a gaba,ga biyan schl fees din wasime na shiga aji uku da sauran tarkacen respobsibilty nata da baza a arasa ba.

Duk wani bills din daya shafi gidan kama daga biyan ma’aikata da abincin da zasu ci,sutura da kudin asibiti duk iyayen sa ne sukeyi amma hidiman kansa dana wasime duka daga aljihunsa yake cirewa yayi kuma ayanzu ba wani matsayi mai yawa yake dashi awajen aikinsa ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button