FITAR RANA 21-30

Wani shirgegen belt yaji an zuga masa an kara zuga masa,atake ya birkice yafara ihu yana sose sose yana neman taimako a gigice.
Bayan taheer takoma ta kankameshi tareda lafewa ajikinshi,duk jikinta na rawa rawa tana kuka sosai.
Dan banzan duka taher yay ma tolu tana kallo snn ya kira daga barrack din sojoji sukazo sukayi awon gaba dashi.
Dama sosai yay binciken sa akansa, cikin ikon Allah kuma ya samu labarin duk wani badalar dayake aikata musu agida harda cases din yan matan daya dirka musu ciki yay denaying.
Bazato babu tsammani yau tolu yay kwanan barikin sojoji, tsabar yaji azaba saida kamannin sa suka sauya ya dawo kamar wani dan biri.
Bakaramin tsorata Malam musa yay da lamarin ba amma koda aka fito ana zancen da wurwuri ya fito ya dinga rantsuwa yana kkrin tsame kansa aciki sai ya nuna kamar shi kwata kwata baisan komi dayake faruwa game da case din tolu da kalar rayuwar dayakei agidan ba.
Wasime ta tsorata tana ta kuka yauma a wajen shi takwana yana kulawa da ita sabida ciwon ta dayake barazanar tashi, washe gari sassafe bayan ta karya ta shirya tsaf, shida kansa yakaita islamiya karfe uku nayi yazo ya dauketa ya dawo da ita gida.sosai ta cusa damuwa aranta ta dawo shiruu da kyar bilti ta samu ta kwantar mata da hankli.
Bayan sati guda lokcin wasime tafara rubuta exams dinta haka kullum taher yake takura kanshi yana kaita makarantar ya ajiyeta,iyayen sa sunyi sunyi ya sake daukar mata wani driver amma haka yaki fir yay banza da maganan.
Shima shirye shiryen jarabarsa yakeyi abubuwa sam basa masa sauƙi yanxu.
Wani bin haka wasime zatay ta jiranshi a bakin gate bazaizo akan lokaci ba harsai kowa ya watse an barta ita kadai daga baya sai yazo,ynzu gaba daya bai yadda da kowa akanta ba ya gwammaci ta jirashi din akan ta dawo dakanta worst koya sake tunanin daukar musu wani driver.
Malam musa dake shima Allah yana shirin tonan asirinsa,upon duk abunda ya faru da tolu baizame masa ishara ba
Haryau yana kan bibiyar bilti da zancen banza.
Itakam daukarsa takeyi a matsayin jahili kuma bagidajen bakauye wanda baisan ina ya dosa da rayuwarsa ba,kuma wanda bai san darajar girmama na gaba dashi ba,..a girme dai tasan zata iya bashi ratar shekaru ashirin da wani abu inda ace musa yasan meyakeyi da ko milliyoyin kudi aka basa akace masa ga bilti da bazaitaba cewa eh ba..
Kwana biyu daya kyallara ido ya lura cewa akan barta a gidan ita kadai taheer da wasime in suka fita tun safe basu dawowa gidan sai yamma wani bin ma harsai magriba yay.
Daga wannan lokacin ya fara tunanin yadda zaiyi ya farma bilti aganinsa ai a matse take,shekaran ta nawa bata tara da namiji ba halamma intaga mikakkya kuma lafiyayyen bura irinta shi zataji sha’awar sa kuma zata bashi cikakken hadin kai.
Kwana biyu haka ya dinga lissafe lissafe yana kulawa da ranakun da taheer da wasime suka fiye yin dare awaje.
Ranar monday da ranar laraba da da kuma asabar sune ranar dayaga basa fiye dawowa akan lokaci.
Zama yy ya tsara duk yadda abubuwan sa zasu kasance,ranar sunday yajeshi har kasuwa ya siya maganin karfin maza wanda zai saka dick dinshi yay katoto snn baiya bukatar ya gaji in anfara harka dan yasan bilti ta dade bata tare da wani namiji gani yake kamar akwai yunwar abun ajikinta sosai.
Gaba daya ya shagala yabudewa kofa wa shaidan Ya shige cikin zuciyarshi sosai da sosai sam bayaji baya kuma gani..ranar talata taheer yana da practical exams bazaisamu yakai wasime schl ba ya roki bilti akan ta taimaka masa ta kaita inya gama zai daukota dakansa daga nan tun da asubahin fari yabar gidan.
7:30 bilti takai wasime makaranta 8clock zasu zana exams dinsu ta karshe..yau dari biyar ta damka mata a hannu tanamai dada jaddada mata cewa intagama ta zauna ta jira taheer zaizo
Dakanshi ya dauketa su koma gida.
Tun Fitar bilti agidan malam musa yay sneaking yaje ya boye kansa acikin dakin bilti
Tundaga bakin gate gabanta ya dinga faduwa da bata gansa ba,sai ta dauƙa ko ya dan zaga bayi ne..as usual tana shiga cikin gida ta kama kofofin ta kulle sabida tunda ta fahimci manufar sa da kuma abunda tajijji gameda da tolu sai bata gigin barin kofar gidan a bude wani bin harsai su taheer sun dawo take budewa.
A karkashin gado malam musa ya boye kansa,yana jin lokacin data shigo harta tube kayanta ta daura zani a kirjinta snn tayi wucewa cikin bayan gida.
Ruwan shower mai dan dumi ta sakar majikinta
Tana goga sabulu mai qamshi tana goge jikintan da soso ta bawa kofa baya.
Jim kadan cikin sanÉ—a malam musa ya diro tumbur haihuwar uwarsa jijiyarsa duk ta harzuka tayi tsayuwar ruler tana halbawa sabida maganin dayasha.
Sigar jikinta ne ya dinga tashi tanajin wani irin faduwar gaba,tsabar yadda yaga malamalan cinyoyinta da kuma zuka zukan nonowa baisan sanda yawu ya soma zuba zirrrr a bakinshi ba.
Kamar wani tsohon maye haka ya tsaya arakube a bakin kofa da bakinshi a shanye yayi daskaran daga bakin kofar yana ta kallon tsaraicinta cikin wani irin zautaccen yanayin sha’awa yanajin yau in bai buga bilti ba hala mutuwa kawai zaiyi.
Zuciyanta ya kasa samun nitsuwa caraf kunnuwanta suka fara jin kamar motsi motsi cikin gaggawa da fargaba ta wanke kumfar dake idanunta sann ta kashe ruwan shower,tana juyowa kuwa idanunta suka ci karo da na malam musa.
A gigice ta tsuguna kasa cikin kankame kanta waje daya,”ihun da bata taba yin irinshi arayuwanta ba ta saki tana tsine masa.
Ya tsorata sosai da irin ihun datakey tana debe masa albarka amma ina jarabar tasa tayi mugun nisa ta rufemai idon sa sosai bayaji baya gani,ji yake kamr bazai iya ja da baya ba…a zabure yayo kanta da burarsa a hannu yana cewa “na san kina bukata kibari kawai na rufa miki asiri bilti naaa
Ki tsaya mutaimaki juna.
Yanata maganganu ya shiga tuna mata labarin rayuwarta da batason ta tuna,jikin bilti na rawa tanajin kamar zata kashe malam musa dan tabbas abunda zuciyarta yake ingiza ta ta aikata masa kenan…
Da kyar ta iya mikewa tsaye cikin sauri tun kafin ya cimmata ta jawo zaninta zata daura yay wani wufff ya capke zanin tanaja yana ja kokawa ne ya kaure tsakaninsu,bilti ta dinga kuka kamar zata cire ranta jin yadda tsaraicin su yake gogar juna..
Shikuwa sai wani nishi nishi yakeyi yana dada tunkudar ta da dick dinsa
Idanuwanta ta runtse saboda yanayin yadda taji zuciyarta na shirin karyewa,wani karfi ne yazo mata from no where ta cakumo wuyarsa ta shake sa tare da hadasa da jikin bango
Har saida taga yafara Shure shuren mutuwa, Haikan ta cije zata hallaka shi…
Abun kan toilet ta wawuso ta rafka masa akansa ya sulale kasa ya fado sumamme.
Agigice cikin matsanacin kuka ta waushi zaninta ta killace jikinta Da uban gudu tayo daki tanata kuka.
Akasa ta sulale tadinga kuka mai tsuma ziciya tana kiran Allah azcyarta.
Bata tabajin zata bar aikinta ba sai yau,kuma bata taba tsammanin zata hakura da neman duk wani rayuwa mai inganci tabar tsabgar mutane ba saiyau.
Ko mai bata tsaya shafawa ma fatar jikinta ba cikin sauri sauri ta shirya kanta tasaka kaya sannan ta saka hijabinta ta kwashe dukka kayayyakinta acikin jaka,kulle malam musa tayi a ban dakin sannan ta sauko kasa da kayanta tana kuka sosai
Danji take kamar ta mutu tabar duniyan tsabar bakincikin abunda ya afku da itam