Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

Ai tunda Zainab taji ya fara laluban k’asanta hankalinta fa yatashi nan ta fara kuka,amma ina shi hankalinsa yayi nisa bayajin zai iya saurara mata,

Gaskiya Zainab taci bak’ar wuya gurin yayan natan,tun tana cizonsa ya kushinsa har takasa,

Tun tanajin abinda ke faruwa har ta fara galabaita kai daga k’arshema sumewa tayi sbd azaba,

Shi kuwa ina yasani,hankalinsa yayi nisa baima san ta sumenba,

Saida hankalinsa yadawo jikinsa,ganin halin da take da sauri yashiga bathroom,ya had’a mata ruwa mai zafi snn yazo ya d’auko ruwa mesanyi yana shafa mata a fuska,wata irin ajiyar zcy taja,

A hankali ta bid’e ido,jin irin zafin da k’asanta ke mata yasa ta saki kuka,sorry kawai yake cemata d’aukarta yayi sai ckn bath,k’ara ta saki jin zafin ruwan ta k’amk’ameshi shidai hkr yake bata,har tayi shuru ruwan nashiga jikinta,

Bayan ya zubbada yasake tara wani yamata wanka,tare dana tsarki,d’aukota yai saikan sallaya don sallah ake ta kira,ya dauko kaya yasake mata,sannan ya yaye xanin gadon ya wanke shima yayo wankan snn yadawo yajasu sallah don baison fita yabarta,

Suna idarwa barci ya kwasheta anan,k’urawa fuskarta ido yayi yanajin wani maganad’isun k’aunarta na fuzgarsa,addu’a ya tufa mata,najin dad’in kawo masa mutuncinta da yayi,

Yakinkimeta ya mayar da ita gado shima ya kwanta tare da jawota jikinsa ya k’amk’ame yaja musu bargo nan take kuwa barci ya kwashe su,

A wnn page d’in nace muku zan dakata amma hakan bai samu ba,insha Allahu ku tsumayeni da yamma donjin k’arshen labarin idan hakan bata samuba kumin uzuri zuwa gobe,

Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

      *NI DA YAYA LAMEER*

             ❤❤❤❤
              🧡🧡🧡💓

GAJERAN LABARI

Story and written

By

Fateemah Sunusi Rabee’u
(Ummu Affan)


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

Diditated to ATK

Special gift to Anty Hauwa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

🅿️35↪️36

Basu suka farka ba sai wajen tara na safe,ita ta fara bud’e idanuwanta aiko suka sauka akan fuskarsa,gabanta ne ya fad’i da ta tano abinda ya faru,sai kuma tasaki murmushi ta fara shafa sajen fuskarsa,

Bud’e ido taga yayi,da sauri ta janye hannunta tare da k’amk’ame idanuwanta,

Dariya yayi,yace”to meye hakan keda fuskar mijinki,da sauri ta tashi cike da kunya zata ruga,amma ina sai taji ta kasa tafi ga jikinta da ya hau rawa,

Da sauri ta zauna,mik’ewa yai yace”sorry dear na mance ban baki mgn ba,zuwa yayi kitchin ya had’o mata tea me kauri yazo yace tasha,girgixa kai tayi”banyi fa brush ba,ajewa yayi yad’auko brush ya matsa makilin yad’auko wata roba da ruwa yace tayi,

A haka tayi snn yaje ya zubda,da kansa ya bata tea tasha kamar rabi snn ya bata maganin,k’ara kwanciya tayi yaja mata bargo,shi kuma bedroom d’insa ya wuce,ya yi wanka jinsa yake yazama wani sabo,jin ana buga k’ofa yaje bayan yagama shiryawa direban Ammi ne ya kawo musu abinci,amsa yayi yamasa godiya snn yajera kan dinning table,

Wajen sha d’aya na safe ta farka sai taji duk zazza6in jikin nata ya sauka,toilet ta fad’a tayi wanka,tazo ta shirya cikin wata doguwar riga sosai tayi kyau tafito amaryarta sakk,

A hankali ta tako zuwa farlour yana ganinta yasaki murmushi tare da bud’e hannayensa ta fad’a jikinsa,

To haka rayuwar wad’an nan masoya taji gaba da wakana cikin so da k’aunar juna,Lameer na k’aunar Zainab itama tana k’aunar mijin nata yayanta,

Watansu biyu da aure taci gaba da karatunta a Kaduna university sosai ta mayar da hankalinta 6angaran da yayan nata ya za6ar mata,

Uhmm rayuwa kenan haka taci gaba da wakana,inda yanzu shekararsu biyu da aure alokacinne kuma Zainab ta haifi kyawawan yaranta ‘yan biyu duk maza,Ibarahim da Ahmad sunan Abbu da Baba sai ake kiransu Aayan da Aryan,yara kenan ‘yan gata,bayan haihuwarsu da shekaru uku ta haifi d’iyarta mace,Aka mayar mata da Zainab sunanta sai suke kiranta Heebba,

Soyayya mai tsabta suke gabatarwa Lameer na k’aunar familynsa,

Boss kuwa tuni aka mutu a wulak’ance,Khairat kuwa bata mutuba da kyar dangin uban suka amsheta saidai gatanan dai a wulak’ance taza ma wani iri,

Zainab ta kammala karatunta cike da nasara,inda tazama cikakkiyar doctor kamar yadda Lameer yake mafarki abaya,anan asibitinsa duka suke aikinsu cike da nasarar rayuwa,

Yau gidan Kaka sukakai jiyara abin kamar had’in baki suma su Ammi duk suna cen,yaran suka ruga jikin kakanninsu,suka rik’esu cike daso da k’auna,

Lameer yace”Kaka jifa mukayi ance kin cika shine mukazo amsar gaisuwa,Zainab tace”ai kuwa amma ya mukaganniki,

Abbu yace”kunci k’aniyarku uwar tamu kukeso ta mutu,cikin muryar tsufa kaka tace”Rabu da ja’irai ai ko yanzu na mutu alhamdulillah tunda naga jikokin Lameeru da Abulle,

Harara zainab ta banka mata tace”ki dena cewa mijina Lameeru sunansa yaya Lameer ni kuma Zainab,inda so samune kicemin NIDA YAYA LAMEER,

Gaba daya gurin akasa dariya,Lameer yace”Kai amma Alhamdulillah,

Nima anan gurin nikecewa ALHAMDULILLAH,

Allah na gode maka dakasani kammala littafin nan lafiya Allah kamani ikon fara wani lafiya kuma na ida lafiya,

ABIN LURA

A duniyar nan karkace komai kakeso sai kasamesa,duba da irin tarbiyyar da iyayen Khairat suka d’aurata akan duk abinda takeso sai sun mata,iyaye yana da kyau mu d’aura yaranmu akan tarbiyyar akwai samu da rashi ba lallai bane komai kakeso kasamesa,

A gaskiya soyayyar wasu iyayen da suke nunawa yaransu tayi yawa,bance karkaso d’anka ba a’a kasoshi daidai gwargwado ba soyayyar da zai kangare har ka kasa d’aurasa bisa tarbiyya ba,don ance kaso naka duniya ta k’isa,

Sannan inaso ku fahimci wani abu cikin labarin nan,kuda fa LAMEER cikakken namiji d’an gata me kyau hnkl kwarjini ga kud’i uwa uba ilmi,amma sai Allah ya jarabcesa da soyayyar wawiyar mace mara ilmi ga sakarci,ABIN LURA A NAN,

Shi so ba ruwansa da kyau ilmi ko duk wani kyalekyalen duniya,Allah na d’aurawa mutum k’aunar mutum batare da dubi izuwa yadda d’ayan ya kasance ba,

Ina addu’a Allah ya shirya masu hali irin na Alh Kamalu da matarsa da kuma khairat da masu hali irin na boss wad’anda suka maida rayukan mutane ba abakin komai ba karfa kuce hakan bai faruwa wllh yana faruwa sosai,

Da fatan zamu amfana da abubuwa na gari muyarda marasu kyau,

Jinjina ga duk wani wanda ya tayani yad’a wannan littafin nagode sosai,

Wayyo dad’i masoyana a duk inda kuke wllh ina k’aunarku fiye da tunaninku burina akullum naci gaba da nishadantar daku da fad’akar daku harda ilmantarwa,nagode sosai da gwoyan bayan dakuke bani,da fatan zaku amshi sabon novel d’ina fiye da yadda kuka kar6i wnn,

Gaisuwa ga ‘yan kungiyata ta Arewa writer’s association,ina jinjina muku Allah ya k’ara had’a kammu,

Gaisuwar ban girma ga shugabar kungiyarmu Anty Hauwa Mmn Uswan,Allah ya k’ara girma da d’aukaka,

Domin gyara k’orafi yabo ko shawara saiki sameni a numberta ta WhatsApp 08104335144

Karku manta takunce
Fateemah Sunusi Rabee’u
UMMU AFFAN

Nagode nayi nan💃💃💃💃💃💃💃💃🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️Sai mun had’e a samun Novels d’ina😁😁😁

Ummu Affan✍️✍️✍️

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button