Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

Da gudu ya shugo d’akin da yake ta fito toilet din,yace”lfy me ya faru,rik’eta yake tana fuzgewa tana ehyyhu,ta funcike da gudu tayi part d’in Ammi ya bita,

Daidai fitowar Ammi da Abbu kenan zata rakasa zuwa wajen moto zashi mittin,jikin Ammi ta fad’a tana kuka sosai,lfy abinda Ammi da Abbu suke tambaya kenan,

Lameer yace”wllh nima ban sani ba ta fito toilet ne kawai tajiyo ihunta,wani uban ihun tasaka tace”Ammi ku yafemin mutuwa zanyi kuce Baba da Umma harda Kaka duk da ta tsaneni yanzu itama ta yafemin,

Hankalinsu fa yatashi suka rasa gane inda mgnrta ta dosa,komawa sukayi falo,Abbu yace”Ummina kiyi hkr ki sanar mana me yafaru ko Yayanki ne,

Kuka take na futar arxiki tace”uhmm uhmmm wllh ai banaji ance ana hawan jini ba ni yau fitsarin jini nayi,tasaka ihhu ta kalli,Yaya Lameer tace”shikenan zamu rabu dakai,nashigesu fitsarin jini nake,

Kallon juna Abbu da Ammi sukayi,suna mrmsh Yaya Lameer tsaki yaja, yace”wai duk akan wnn ki katasamu gaba haka amma anyi wawuyar banza,ko a islamiyya bakuzo nan bane,

Ammi ta galla masa harara tace”kaga malam tashi ka bamu waje,mrmsh kawai yayi yatashi shima Abbu mik’ewa yayi yace”sai na dawo,snn Ammi ta kama hannun Zainab suka wuce ciki,

Wllh NI DA YAYA LAMEER FANS idan ba sharhi zan bata kud’inta ni kuma na huta abuna,ko da yake saida nace tabarshi zan muku free tak’i😜😜

Hajjaju da bakison a fad’i sunanki ina godiya na ari bakin masoyana suma suna godiya😂,

Ke kuma Ummu Inteesar zamu had’e ne 😂😜😉

Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

      *NI DA YAYA LAMEER*

             ❤❤❤❤
              🧡🧡🧡💓

GAJERAN LABARI

Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee’u
(Ummu Affan)


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144

Diditated to Hajjaju😜😂

Special gift to Anty Hau
wa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Am sorry fans jiya na mance bansa muku number page ba,na jiya 15-16 ne yau samu tashi👇

🅿️17↪️18

Suna shiga ciki toilet Ammi ta wuce da ita snn ta nuna mata duk yadda zatayi,domin gyara kanta,byn sugama komai suka dawo bedroom bakin bed suka zauna Ammi ta rik’e hannayenta tc”Ummi wnn abun da kike gani shine alamar kin girma,komai yanzu ya wajaba akanki,ki natsu kidena shashanci don Allah ki tsayar da hankalinki waje guda ki mayar da hankali ga karatu don yanzu kai yawaye kowa burinsa yaga yasami abinda yasamu fagen ilmi,

Nan tayi mata bayani dalla-dalla yadda zata fahimta gami da jinin haila da yadda idan ta gama zatayi wanka,sai lokacin tace”ohhh ai kuwa na tuno Ammi da man shine malaminmu ke sanar mana,aini banyi zaton shi bane,

Ammi ta girgiza kai tc”kinji irin shiriritar taki ko,wai yaushe zaki natsune Ummi shekaru kifa 14,shuru tayi sai zuwa cen tace”zanyi hnkl mana Ammi ki bani nan da shekara biyar,

Mik’ewa Ammi tayi tc”saikiyi tayi,binta tayi da sauri tana Ammina Afuwa,mrmsh Ammi tayi tace’ai bakimin komai ba Ummina,nan sukayi girki tare Ammi na nunnuna mata,

Byn sun gama Ammi tajera musu nasu a tire tace”ki d’auka kije muku dashi part d’inku,shuru ta d’anyi tana tunani,Ammi tc”Ummi lfy me kike tunani,

Turo baki tayi gaba tc”ni wllh kunya nakeji kar Yayah Lameer ya min dariya🤦‍♀️,me Ammi zatayi ba dariya ba tace”ehye badai Ummina an fara hnkl ba tunda har anajin kunya,

Rufe idanuwanta tayi tana dariya snn ta kinkimi tiren tayi ficewarta,Ammi mrmsh tayi,kawai

Ko a k’ofar ta dad’e ta kasa bud’ewa sai zuwa cen dai tashiga tare da d’aure fuska wai donma kar yaga ta saki fuska ya mata dry,

Aiko tana shugowa ya tun tsire da dariya yana cewa’Ammi Abbu ku yafemin ni yau sai k’iyama,kaima Yayah Lameer shikenan zamu rabu,

Aje turan tayi ta yo kansa tana kunkunai,ni wllh baxan yarda ba,takecewa ckn tsantsar shagwa6a,tashi yayi zai ruga ta chukekuyeshi tana kukan shagwa6a,yace”wayyo Abuwalleta meyafaru,sake sakin kuka tayi”😭Wllh bazan yarda ba,murmushi yai yc”idan kikaji allura ai kya yarda don akwai allura biyu da zan miki snn ga magunguna,kinga bazanso Zainabuta ta tafi tabar Yaya Lameer d’inta ba,

Ai da sauri ta tashi jikinsa tc”banaso ni banaso,kamota yayi yc”baki isa ba,zatasaka ihu ya rufe mata baki yc”meye hakan ko sokike Ammi ta jiyo tace wani abun nake miki,tc”ni indai allura zakamin bazan yarda ba,yc”na fasa miki allura amma dole kisha magani,

Byn sun gama cin abinci,ya bata maganin da k’yar tasha,

*****************

Kallonsu tayi tc”Boss karkaji komai ko nawa ne zan iya baku idan har zakuyi abinda nace ni kunsan kud’i badamuwata bane fatana kawai kar inga yarinyar nan tana numfashi,

Zuk’ar sugari yayi yafesawa Khairat hayaki ckn muryarsa mara dad’i ta ‘yan daba,ya fashe dariya snn yace”karkiji komai Khairat ni rayuwar mutum ba komai bace agurina don nakashe mutum ji nake kamar kiyashi na kashe balle wnn ‘yar alhakin yrnyr yar ,tace”yauwa haka nake so Boss Mik’a masa damin kud’i tayi bandir uku na dubu d’ari-d’ari,

Yace”ok karki damu snn ya fad’a motarsa,mrmsh tayi tace”Lameer ka kusan zama nawani ni Khairat dolenka ne ka aureni hhhhhhhhhh ta saki wata dariya,

Alh Kamalu ya kalli d’iyar tasa yace”na gano ko waye Lameer d’ane gurin Alh Ibrahim Halilu,babban d’an kasuwa wanda sunansa ya shahara a k’asar nan,Mum tace”oh d’ansa ne kice d’an manya kika d’auko duk da ubanki shima babba ne amma daman irinsu nake son ganin kin aura ‘yata,

Ya mutsa fuska tayi,taci gaba da danna wayarta zuwa cen tace”ai naga baku da niyyar samomin frn ck na shiyasa ni nafara gudanar da nawa aikin,Da sauri Dad yc”haba ‘yata kullum fa abin nan na raina bakiji har nasabarsa saida na nemoba wllh yanxu tarihinsa babu wanda bansani ba jikan Malam babba ne babban malami a k’asar nan,yanzu hk na aika a k’iramin shi yaron zamu tattauna dashi akan maganarki,

Murmushine ya su6uce mata tace”yauwa dad haka nakesonji amma yaushene zaizo,yace”eh idan yauma kikeson yazo sai insa jami’an tsaro su d’akkomin shi,

Tashi tayi ta rungume uban nata tc”yesssss my dad yau akawosa gsky nayi frn ck ta manna masa kis,

Muje zuwa

Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

      *NI DA YAYA LAMEER*

             ❤❤❤❤
              🧡🧡🧡💓

GAJERAN LABARI

Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee’u
(Ummu Affan)


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144

Diditated to Ummu Inteesar,Doctor Maryamah and Nana Khadii,Inayinku over Sisters,

Special gift to Anty Hauwa

Jinjina ga Sis Asmy Jafar gaskiya inayinki over comments d’inki nasani nishad’i irin sosai d’in nan nagode da soyayyar da kike nunawa book d’in nan,kuma ‘yan group na NIDA YAYA LAMEER FANS gaskiya jiya kun bani mamaki comment d’inku ya burgeni da fatan za’aci gaba da gashi,

Masu kirana kuma fa ina godiya da masumin mgn ta pc,wanda ban amsa ba dafatan zaku ya feni,abinne yayi yawa don Allah kuyi hkr kuna raina zan biku d’aya byn d’aya xan amsa muku nagode da sosai🤝❤️💋

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

🅿️19↪️20

Dr Lameer ne zaune a Office yana duba wasu fayils,yaji ana kwankwasa k’ofa yabada izinin a shugo,

Wata ma’aikaciyar jinya ce,tace”ranka ya dad’e kayi bak’i kuma police ne,suna waje,fayil d’in dake hannunsa ya aje yace”police kuma sukace ni suke nema,tace”eh,

Numfashi yaja”ok ina zuwa,fita tayi,tabbas yaji jiniyar motar jami’an tsaro amma baiyi tunanin ckn asibitinsa suka shugo ba ya d’auka wucewa ne zasuyi,

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button