NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

NI DA YAYA LAMEER COMPLETE HAUSA NOVEL

Yace”to ni mahaifinki Alh Kamalu nayi alkawari ko ta halin k’ak’a saikin auresa baisan waye niba,

Mik’ewa yayi waje yana banbami,ita kuwa nan take barci ya kwasheta sbd shaye-shayen da tayi,

***************

6angarensu Lameer yana k’ok’ari sosai ganin Zainab ta sami karatu amma a banza,

Suna skul zazzaune akan kujerun mkrnt,wani malaminsu mai d’aukarsu darasin English ya shugo,bayansu gaishesa kowa ya koma gurin zamansa,sai kawai Zainab ta tun tsire da dariya,malamin ya tambayeta”meke damunki,

Sake sakin dariya tayi tace”chafd’ijan to ai kaine kabani dariya malam tab lallai,ta sake sakin dry,

Ran malamin ya 6aci yace”fito nan yau zaki gane kuranki wllh,ko d’ar babu taxo gabansa tace”gani,kuma bata dena dryr ba,

Yace”baki da hankali ne,tace”da hankalina wllh kawai dai hhhhhhhh,sai ta kuma nunasa tana dariya,

Sosai malamin ya k’ule yace”ko kifad’amin abinda ke baki dry ajikina ko yanzun in zaneki,harararsa tayi tace”chaf wllh da anyi ‘yar zane zane Yayana bazai barka ba,kai ni jad’ai na isheka,tasake sa dariya tana nunasa,

Hakan nan malamin yaji tsoro yakamasa aransa yace”anya kuwa yarinyar nan bata da aljanu,yace”fad’i abinda ke baki dry,cikin shashanci irin nata tc”yo naga kayi wata irin shigane kamar wani Bakano(????Lol )

Taci gaba dacewa”kai kullum baka iya gayuba sai kawani shugo kana jijidakai kamar wani had’ad’d’e nidai Yaya Lameer ba haka yake ba,

Aiji yayi kamar ya maketa sbd takaici,jan hannunta yayi har waje ya wanchakar yace”shashashar banza wllh yau sai jikinki ya fad’a miki bugun tsiya zamu had’u da sauran malamai mu muki,

Dariya tayi tare da masa gwalo????d’aga bulala zaiyi yadaketa ai tuni tawani chukukuye bulalar ta fara tsalle tsalle,nan fa ta burkice masa da sauri yayi baya cike da tsoro tace”wllh idan kasanar aka dakeni a mkrntr nan da daddare sai nazo maka a fatarwa,shuru yayi yana kallonta,murmushin mugunta tayi aranta tana cewa k’azami kawai nasan maganinka,

Dole malamin ya rabu da ita don yaga shak’i yancinta yakai intaha,

Da yamma wajen shidda ya Lameer yazo d’aukarta da yake mkrntr boko da islamiyya ce,tun a moto take dry tana rik’e ciki,mrmsh yayi yace”kai Zainab me yabaki dry hk,

Nan ta zak’e tana bashi lbr ta k’arashe dacewa”shi kullum malamin nan hk yake shugowa yayi ta wani iyayi shi ba kyauba wllh Yaya Lameer ko kwatarka bai kai ba,

D’aure fuska yayi har suuka kai gida,ganin hk duk jikinta yayi sanyi ta bisa tana cewa “yaya Lameer ya’akayi ne,

Zauna wa yayi kan kujera tare da tafe kansa,jikinsa ta fad’a tace”Yayanah kayi hkr bansan zan 6ata maka raiba,yace”haba Zainab malaminki fa kikawa hk wnn wanne irin abu ne,

Tace”don Allah to kayi hkr bazan sake ba,ja mata kumatu yayi,ya mik’e binsa tayi “Yayanah bakayi dariya bafa,d’agata sama yayi ya juya,ta k’amk’amesa gaba daya sukayi dry,

Bayan tayi wanka suka nufi part d’in Ammi cin abinci,

Jikinsa ta zauna tace “nidai Yaya Lameer a baki zaka bani,yace”baki da damuwa,nan ya zubo musu suka dawo kan carpet sunaci da chokali guda idan yabata tabasa,

Ammi ce ta fito,harara ta bankamasa shidai mrmsh yayi,haka rayuwa taci gaba da tafiya har Zainab tashiga JSS2 ikon Allah ya kaita ba k’ok’arinta ba shi Yaya Lameer cewa yayi abarta JSS1 Malaman sukace tunda dai sunanta yafito abarta taci gaba,

Wannan kenan,cigaba,

Wajen shidda na yamma Lameer ya gama aikinsa ya tattara kayansa cikin jakar office d’insa,

Fitowa yayi yana karkad’a key d’in motarsa cikin takun k’asaita irin tasa,

Zai bud’e mota kenan yaji mgn daga bayansa,bai juyo ba saida ta k’araso,Khairat ce wani mugun kallo ya mata’murmushi tayi”my Lameer an tashi kenan,

Yace”Khairat meye matsalarki da nine?nace kinada xuwa hospital d’in nan meyasa bakiji,

Uhmmm taja numfashi tare da shek’ewa dariya irin ta ‘yan duniyar nan tace”Lameer kenan bazan ta6a dena bibiyarka ba har sai ranar da kazama nawa ni d’aya,Kallon tsana ya mata yace”magana dake sai yabani ciwon kai,

Shigewa motarsa yayi ya mata key,da sauri ta shiga tata tabi bayansa,mkrntrsu Zainab ya nufa bayan ya d’auko ta suka fito,kallonsa tayi”Yaya Lameer yau kajima saida aka gama d’aukar k’awayena kazo,yace”sorry my wife inata sauri nazo,

Bakin mkrntr Khairat tayi parking tazo gurin me gadi tace”waccar motar da tafita me motar gurin wa yazo?yace”ai yazo d’aukar k’anwarsa ne,

Komawa mota tayi tare dayin mrmsh tace”tabbas Lameer matarsa yaxo d’auka,ni kuma zan baka mamaki daga gobe karasata har abada……

Shin ya abun nan zai kasance?
Lameer da gaske zai rasa Zainab ko yaya?
Batun rashin son karatu na Zainab shin haka zatayi ta zama ba ilmi koya?
Zainab zatacenza hali koya?
Idan taji Yayah Lameer d’inta mijinta ne yazata kasance?
Khairat kuwa fa?
Wai wacece ma ita suwaye iyayenta
Shin komai ne kakeso arayuwarka kake samu?
Iyayenta zasu samo mata soyayyar Lameer koya?
Meye makomar soyayyar Lameer da Zainab?akwaifa kalo gaba,

Duk wnn amsoshin sai kun biyo Ummu Affan akan 200 kachal ????

Anan na kawo k’arshen Free page,ga duk wacce ko wanda ke buk’atar saya za’iy transfer ta wnn acc,Talatu Amadu Zaria 30719716460 First bank,ko katin layin MTN ta wnn number 08104335144
snn ku turomin shaida idan kuntura duk ta wnn number dake sama????ni kuma sai insaku sabun group,sai najiku,

Inayinku irin sosai d’in nan masoyana zan k’aramuku yawan page,sai mun had’e????✍️

UMMU Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
????????????????

            *NI DA YAYA  LAMEER*

                          ❤❤❤❤
                           ????????????????

GAJERAN LABARI

Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee’u
(Ummu Affan)


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍????✍????
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now????

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144

Diditated to ATK

Special gift to Anty Hauwa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Wata hajjajuwa a gidan nan ta saye muku littafin nan kyauta????????gsky fa amma kin burgeni,irinku k’alilan ne,ina godiya da soyayyar da kika nunawa littafina dani kaina banyi zaton har nakai haka ba,amma ba komai na gode inayinki over????

Kukuma iyayen k’inyi comment karkuga ta biya muku wllh duk wanda baiyin sharhi ciresa zanyi ckn group d’in NIDA YAYA LAMEER Fans don na fad’a mata ni ba kud’inta ya dameni ba idan har ban ganin sharhi wllh duk wacce batayi zanyi waje da ita,ehye na fad’a muku,ita hak’urin da kuke ta badawa yasa ta muku wnn tallafin,amma idan bak’i comments wllh nasa masu kula a wnn group idan har aka turo bakiba zaki jiki waje aha.

Kar kumanta Gajeran labari ne yananan a gajeransa muje zuwa.

Gudu na futar hnkl Khairat take ranta a matuk’ar har zuge,wani irin hune take matsawa me gadi,ai a furgice yazo ya bud’e mata,sbd yanda ta shugo a guje yasa sauran kad’an ta take masa k’afa da sauri ya matsa yana jan salati,

Futowa tayi ko murfin motar bata rufeba,ta nufesa wani wawan mari ta sharara masa,ckn masifa tace”tsohon banza kawai na lura bakasan kan aikinka ba,tun yaushe nake hune amma da yake kai dakiki ne kana tsaye a wajen wawa kawai,

Tajuya ta nufi ckn gidan,hawaye ne suka zubowa megadin don yaji marin ko ashekaru ya girmi ubanta amma tayi,masa hk,aransa yc”duniya ce insha Allahu zaki had’u da daidaike,

Tana shiga katafaran farlourn tayi cili da jakarta da gyare da takalmi,bedroom d’inta ta nufa ta jawo wata kwaba da take ajiyar kayan shaye shayenta kwalabe syrup d’inta ta ciro saida tashanye kwalba uku,nan idanuwanta suka sauya barci ya kwasheta agurin ba batun sallah don bayi take ba,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Leave a Reply

Back to top button