
Bayan sun koma gida ne Lamyah ta qara basu labarin komai, da yanda ‘yan uwan mahaifiyar ta suka ma qi saurarar ta, da yanda Delu ta qi amsar ta, da mutuntawar Musaddiq a wajen ta, sai yanda Inno ta wahal da ita bayan ta gano yanda Musaddiq din ke son ta, aiko kamar an sawa Farha barkono a duwais haka ta miqe tana” ni da baku raba mu ba na lallasa ta itama na danna ta a dakin girkin na rufe qofar taji ya abun yake, muguwa kawai, wayace dan ta ya nace maki,” Lamyah ce ta kama ta ta zaunar da ita ta dora kanta a cinyar ta tai luf kawai, shafa kanta tai tayi ita kuma da sigar tausayawa, ” Ya wajen rawar ki, kin ci gaba da zuwa kuwa?” ” Eh ina zuwa, har Faisal ya sanar dani, Handsome yai aure a cannqasar su, nan da sati biyu zai dawo, mahaifin shi ne a nan yanzu,” wani irin faduwar gaba ne ya kama Lamyah, yayi aure? To meye nata a ciki? Kaiii amma zafin da zuciyar ta ke mata in bata matse kwalla ba ba zata ji dadin zuciyar ta ba, ta shi tai tana masa fatan alkairi tai bandaki da sauri ta danna murfin qofar, kuka ne ya kwace mata mai cin rai, a ranta tana ayyana gwanda tai wannan kukan koma na meye, ko zuciyar ta ta huta, yi take tana sakewa, saida taji ranta yai fes ta wanke fuska ta fita, kwalli ta shafa ta bi lafiyar gadon ta kwanta.
” zaki je ne? In zaki ga kaya na sayo mana, ki sa naki, dan na fada wa Faisal kin dawo,” miqewa tai ta fara saja kayan, dan gwara taje ta cashe ko ranta ya mata dadi, bayan sun kammala ne, Bala ya debe su, suka fice, yau shigar larabawa sukai wa Mubarak, kamar yanda suka saka Abaya suma, bayan sun isa sun faka motar su ne, suka wuce kamar yanda suja saba, barka da dawowa Faisal ya mata, yai leading din su wajen rawar as usual, rawa take cike da kasala, amma yanayin ta ba qaramin burgewa yake ba, tana cikin yi ne nishadi na shigar ta, nan da nan yanayin rawar ta na sauyawa, ihu ake kamar zasu tsaga wajen,
” Malam Sale dakkon jaka ta a mota ina jiran ka anan, na mance ta” ya kashe wayar, Mubarak ne da Farha ke guje2 kamar yanda suka saba, karo Mubarak yai da shi, aiko ya qanqame shi,” pls ka taimake ni, wannan qashi da ran zata daken,” dariya sosai ya ba bawan Allahn, aiko daha shi yai sama dan ya mai magana, me zai gani…….
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: ???????? ‘YAR RAWA ????????
BY HAERMEEBRAERH
Page 16:
An daura auren Ameenullah da Naufaliyya, yau ne tarewar su, a fuska da yanayin ta kowa zai budi baki abun alkairin ta yake fada, yarinya ce nutsattsiya. Ango da amarya na hango sun yi sallah ya mata addu'a kamar yanda sunna ta koyar da mu, sai nonnoqewa take, Ameenullah ne ya miqe ya je yai wanka a dakin da yake nashi, ya gyara jikin shi, futar shi ma amarya ta miqe ta dakko wasu turaruka ta saka amma ni dai ban hango ta tai wanka ba balle brush, haka ta saka kayan bacci ta miqe a gado, Ameenullah ne ya shigo dakin cikin sallama, tana ji ta qudundune tana wani noqe kai, bayan ya qarasa shigowa ne ya dage abun rufa ya shige, wasanni ya fara da ita, amarya ta fara miqa , tana gantsare jiki, tin tana jurewa taga inaaa, wannan kunyar bazata iya jure ta ba, Ameenullah ya hadu, shi kuma ta nashi bangaren wasanni yake da ita, amma zuciyar shi da idanun shi tare da ruhin shi 'YAR RAWA Lailah ce a idon shi, cikin tinanin da yake qoqarin kawarwa, ya fara addu'ar saduwa da iyali, yana shiga yaji sabanin abinda yake son tarar wa, amma wasannin da take mai, da kuma asirin da sukai mai ita da mahaifiyar ta na daya sadu da ita ba zai taba daga maganar budurcin ta ba, shine ya shige shi, qasan zuciyar shi yana jin zafin samun iyalin shi ba a matsayij budurwa ba, amma ya furta ko ya nesanta da ita ya kasa, sai ma ji yake sha'awar shi na qara rising, yi sukai tayi har wajen 4am na asuba, sannan ya miqe ya je wanka, zuciyar shi cunkushe da abubuwa, kwata2 ba farin ciki ko walwala, a tattare da shi, wanda ya kamata ya samu farin cikin ne a matsayin shi na ango biyo shi wankan tai, ba kaya a jikin ta, tana wani yanga, a wajen wankan ma sai da ta shagaltar da shi, kiran sallah yaji za a shiga masjid yana manne a HQ bai ma gama kusantar ta ba balle yai maganar wanka ko sallah, da hanzari ya zare jikin shi ya gaggauta wanka ya fita haushi duk ya kama ta, qunquni tai tayi kafin ta fito, madadin ta qarasa wankan tinda ta jiqe ta koma tai sallah in yaso tai baccin inaaa, gado ta koma a hakan, ta kwanta tana jiran ya dawo su dora daga inda suka tsaya,.ba shi ya dawo ba sai wajen 7am, dan saida ya kammala duk wata ibada da ya san yana yi da asuba, aiko ranta ya kai qololuwa wajen baci, ko da ya dawo yana mata maganar tai sallah? Banza tai da shi, ta juya ta kwanta, matsawa kusa da ita yai yana shafa bayan ta zuwa qugun ta, bakin shi akan wuyan ta, nan da nan ta juyo, ta hade bakin su, kamar mai jin tsananin yunwa, Ameenullah tsananin mamakin yarinyar da ake cewa saliha yake, zaro ido yai, yana qarewa bayan ta da take turawa baya sosai ido yai, " Anya yarinyar nan ba a hadani da wahala ba? Kar ta tsotsen jini a kwanakin da zan kan na koma Nijeria," shafashi kawai yaji tana yi ko ta ina, tin ba ya da sha'awa har sai da ya tsinci kan shi da son abun shima, da kyar ya samu ta kyale shi, sukai bacci. Ba su suka tashi ba sai wajen 1pm suna tashi yaje dakin shi yai wanka, yai brush, ya canja kaya ya tafi masjid, a sannan ne hakimar ta miqe taje tai wanka, tai brush, a saja kaya masu matuqar kyau da nuna tsiraicin ta, komai nata qarami ne, hatta gashin ta guntu ne, saidai fara ce kuma bata layin munana, sannan bata layin kyawawa, sadda sadda inji fulani????, ba zancen sallah ita a tattare da ita, kitchen ta je ta dudduba abubuwan ciki, kwai kawai ta soya masu ta hada Tea, sai bread data sa masu a gaba, nan ko ta hau ci dan maida energy???? tana kammalawa ta muqe a wajen, bacci ne ya dauke ta, Ameenullah na shigowa yaga yanda ta ke bacci dariya ce ta kama shi, " Yarinya qarama sai jaraba, ga shinan daga cin abinci ta bige da bacci, habaa, ayi mutum bai san komai ba sai dai aita abu daya kamar cin kwan makauniya?" Shima jan plate din mai kwai yai ya ci ya hada Tea ya sha ya miqe ya dauke ta ya maida ta daki, shina ya kwanta, baccin su suka koma sosai, a ranshi yace" gwanda nai baccin nima kan ta farka, dan na kula wannan komawata Nijeria shine zai cecen, kan na koma ta zuqe ni," baccin su suka sha sadidan, a haka sai da sukai sati biyu masu kyau, suna shan amarci, gaba daya halayen ta ba wanda basu fitowa Ameenullah ba ya gan su,na farko bata sallah, sannaj ga ta da son xxx, ga rashin iya magana, gata da qazanta, rashi iya girki, kwalliya kam tana gaba, yanga ma haka, kwarkwasa da fari ba a barta baya ba, amma qazantar ta da rashin sallan ta yafi komai damun shi, dan abinci dama ya saba a gida ma Momma Aisha ba ta qaunar girki, masu aiki ke masu, to ita wannan tsabar kishi ta hana a dakko mai aiki, a wannan satikan mahaifiyar ta, ta zo kusan sau biyu, ba komai take kawo mata ba illa magungunan mata, sai na mallaka, su basa asiri akan komai ma miji sai dai su malleke shi ya zama nasu su kadai, a haka suke wanda shi cikin ran shi, sam baya son Naufaliyyah, Lamyah yake so, amma a qasan zuciyar shi, ya fi son kasancewa da 'YAR RAWA Lailah, dan ko kalmar so din ya furta ba wanda yake gani sai Lailah 'YAR RAWA, ko sha'awar shi ce ta motsa ita kawai yake son yai maganin komai da ita, ya rasa yanda zai ya cire yarinyar a zuciyar shi.
*NIGERIA*
” Ai sai ki fito waje ki kama min ayyuka ko? Dan banga amfanin zaman ki a daki ba, bayan dangin naki karankaf sunqi qiba,” Lamyah ce ta fito tana share hawaye, fuskar ta tai jawurr kamar ta shafa wani abu, takalmin ta ta zira, ta isa gaban Innoo, ” Gani inno me zan yi yanzu?” ” au tambaya ta ma kk me zaki? To tashi na kai ki madafin ki ga me zaki,” kitchen din gargajiya ta kai Lamyah, aiko suna shiga ta fito da gudu tana.nemk iska, hade da tari, ” Laaaaa ji iskanci, kuga mun yarinya zata mun tijara, hayaqin ne baki taba shiga ba ko meye sabo wajen ki? Kun wuce kinje jun tuqe tuwon nan tas ko sai na yanke maki shegen gashin nan da kk taqama da shi?” Shiga ta qara yi tana kuka mai cin rai, data san haka ne da bata zo ba, gashi nan da Bala ya dawo ta umarce shi sai nan da wata daya, , gashi gaba daya kwanan ta takwas, kuka ta sake fashewa da shi, na tausayin kan ta, ” Abiii, Ammiii da kuna nan da rai da ban shiga wannan wahalar ba, da ban soma ganin kalar wannan wajen ba ma, amma ya Allah ka shaida zan yi wannan wahalhalun da suka kunno mij ne domin ka, Allah ka bani qarfin iko ka sauqaqa min komai,” ” Qunquni kk min haka dan na saki aiki, shigowar Musaddiq kenan, aiko tana juyawa da niyyar dakko ruwa ta watsa mata ta gan shi sai ta wayance da goge fuska tare da sharce majina, ita a dole Lamyah ta sata kuka, qarasawa yai ya janyo hannnun Lamyah data fara tuqa tuwon, ya fiddo ta waje, ” daga yau sai yau, na sake ganin kina irin wannan aikin sai na mugun saba maki , kinji ko baki ji ba?” Ya daka wata gigitacciyar tsawar da ta saka Inno dafe gini, dan tabbas Lamyah yake kallo yake magana, amma ta wani bangaren kuma ya tauna tsakuwa ne dab aya taji tsoro, Lamyah kuwa dan tsoro durqushewa tai a wajen tana kuka, kuka take sosai cike da tsoro shi, a hankali ya dago ta ya sa ta gaba zasu tafi , cike da kishi sai kace wani mijin ta, ” Malam ai sai ka sake mata hannun ko? Tin da naga ba sarki ko limamin daya daura maku aure ko?” A sannan ne ya kula da yanda ya riqe Lamyah da ta gama tsorata, da firgita da shi, sannan ga tsoron shigar ta kitchen din nasu da bai sake ta ba, yaga tabbas in ya sake ta tana ma iya faduwa, shiru yai ya kyale Inno tana sababi, daf zasu shiga dakin ta ne taji Inno nacewa,” kaqi sake mata hannun ko? To sai dai ka canja masu wajen kwana ita da qanij nata, amma ba dakina ba, munafukai, anya Musaddiq wannan aljanar yarinyar bata rude ka ba ka salwantar da kan ka a wajen ta?” Wannan furici ba Musaddiq ba har sauran kishiyoyin ta sai da ya daka, amma an tsoron iya inji ‘ya’yan mayya, ba wanda yai magana sai ma shigewa dakunan su da sukai, Lamyah ce ta kwace jikin ta ta fada dakin da gudu, ta dakko wayar ta ta kira Bala, tana kuka ta kasa magana, hankalin shi ya matuqar tashi, yana tare da Farha, da kyar ta labarta mai komai, tace karya bari Farha taji, bata san a kunnen ta akai komai ba, ta cika tai fammm, hawayen itama ke na jin rashin imani na wadannan mutane akan marainiyar Allah, aiko rufe qofar motar tai tace ” muje” tare da jan hancin ta, ta share hawayen ta, Baka kam kasa mata musu yai, dan shina zuciyar shi tayi Rimin Gata.
Hankalin Musaddiq ya tashi jij wayar da Lamyah tai , tabbas yasan yau zai rabh da ita, cike da tashin hankalu ya isa gare ta, ” haba Lamyah, in baki hakuri ba kin facing yanayin rayuwar da Allah ya tsara maki ba ta ina zaki fara cin jarabawar Allah a kan ki?” ” Sam wannan ba rayuwar da tazo man bace ni na kawo kaina, sakamakon son dangin mahaifiyata, da ban zo ba da ina cikin walwala da nishadi, da ban zo ba da ina tare da masu so na ko da ba jini daya muke da su ba, a qarqashina suke, amma soyayyar su ta wadata a gare ni, ka je kawai musaddiq, yau Bala zai mai dani gida, ba zan zo na zama sanadin hadaka da mahaifiyar ka ba, kai mata biyayya ka auri Saddiqa, kai za ka iya gyara ta a matsayin ta na jini na , ka taimaken kai sanadin shiryuwar ta, Allah zai baka lada mai yaw, kar kai tinanij rayuwar da tai a baya, ka aure ta domin Allah, i am sorry to say,ni dama kaga tin fari ba wai ina maka son aure bane a matsayin yayana na dauke ka,…” kafin ta ci gaba ya fuce a dakin kamar zai kife, ganin haka yasa Inno farin ciki, ta shiga dakin, ” habaa yarinya, ai wanda yace zai cituwon inno zallar muya kawai yake sha, ke a suwa, zaki zo rana tsaka ki sa dana ya fara bijireb sannan kuma na yarda ya aure ji? Ai ba zai yu bq, gwanda ki tattara ku bar gidan tin kan rai ya baci?” Cikin kuka Lamyah ta juyo ta kalle ta, ta mata wani kallo da bata san ta iya shi ba ma, ta juya ta hade kayan su tsaf, Mubarak ta dau maya fi zata leqa ta kirawo, tana leqawa soron ta…………
????????????????????????????????????????????
lols just chill guys Lamyan ku na nan lfy tana gaida ku
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: ???????? ‘YAR RAWA ????????