NOVELSYAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

.
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: ???????? ‘YAR RAWA ????????

     BY HAERMEEBRAERH

My Sophy (Mrs J Moon) this page is for u dear, missing u da yawa, Allah ya dawo mana da ke lfy, HAERMEEN HAERMMAERH NA GAIDA KI❤

Page 22:

Yau sati biyu cip da auren Lamyah da Ameenullah, duk wata hanya da zata hada Ameenullah da Lamyah Naufaliyyah ta ci nasara wajen katange ta, sai akai sa’a ta samu nasarar hakan ne da taimakom Lamyahn da kanta, ba dan komai ba sai ita Lamyah tana matuqar jin haushin yanda ace kamar Ameenullah ya kasa isa da iko a gidan shi, duk yanda ta so da ganin shi haka ta dau matakin zaman cikin dakin ta, wanda gaba daya Naufaliyya ta hana Ameenullah kusantar qofar dakin ta ma, tayi nasara da cikar asirin ta na bashi umarnin ko me Lamyah ke buqata zata iya isar mata ba sai ya je ba, a haka suke har wa yau, da Ameenullah ke zaune yake tinani, gaba daya kamannin shi ya sauya, gayun nan nashi sam ya ragu, ga wani qasumba daya tara,yai dan wuya, Naufaliyyah ta riqe wuta, ta mai da shi kamar ruwa ko da yaushe buqatar shi take, shi kuma a duk sanda ta buqace shi baya da zabin da ya wuce mata hidimar da take so, gashi gaba daya wata muguwar sha’awar Lamyah ke hana shi sakat, dan ya kasa goge image din surar ta a idon shi, wataran in ya zauna a parlo dan ta zo wucewa tana leqowa ta ganshi zata doka qofa ta wuce, yana cikin tsaka mai wuya, wasu siraran hawaye ya share, ” My one, me kk yi a zaune anan,?” Saurin goge fuskar shi yai ya daga kai ya kalle ta, ta ci uban gayu, anyi makeup na hauka an cika fuska da tarkacen kwalliya, hadiye wani yawun takaicin ta yai, shi da zata bi tashi da gaba daya ta daina kwalliya kwata kwata bata kyau, maida kan shi yai gefen da ta zo ta zauna daf da shi, kusan cinyar ta da qirjin ta a jikin shi suke, ” ba komai ke nake jira na san kina can kina min kwalliya,” aiko tai wani farrr da ido, ji yai kamar ya kwada mata mari, amma ba hali, shi he wonder what his parent were thinking da suka aura masa wannan, bayan ko da ta nuna tana son shi bai ce yana yi ba, bai gama ida tinanin shi ba yaji ta akan cinyar shi,tana mai salon ta , gashi sam baya son kome zasui suyi a inda Lamyah zata iya gani ko jiyowa, ita ko yau babban abinda take buri kenan,dan tasan wannan lokacin ne na fitowar Lamyah hada abincin ta na dare ta koma, dan kar tai karo da Yah Amee din ta a parlor wajen kallo, ai ko Naufaliyya tayi nasara, dan a yanda take jin ta a hannu shi kuma yana da niyyar sauke abunda yake ji game da Lamyah akan ta, sun yi nisa sosai basu sanin me ke faruwa a duniyar sam, Lamyah ta fito riqe da waya a kunne, ta na waya da Mubarak da yake rigimar yana son zuwa wajen ta, hakuri take bashi akan za ta ma Momma ko Baaba magana a kawo mata shi, hankalin ta gaba daya na kan wayar, sai da ta kashe a lokacin har ta iso tsakiyar parlorn daf da kujerar da suke ta fara fahimtar me ake aikatawa a wajen, wani qara ta saki, ta dafe kan ta, hawaye na matuqar zuba mata, kukan ta ne da qarar ta ya dawo da Ameenullah hayyacin shi, ganin ta durqushe a wajen ne tana kuka ya daga hankalin shi, ita ko uwar gayyar abin nema ya samu, rigar ta ta mayar ta miqe tai daki tana dariya, daburcewa yai, yana neman kayan shi, a can nesa da su ya gan su ya zura, wajen ta ya nufo dan bata baki, amma wani mugun kallon da bai taba sanin Lamyah zata iya aikata shi ba ya samu, nan ya qame, ya kasa koda daga qafa daya ne, miqewa tai tana layi kamar ta shawu tai dakin ta,ta saka key, kuka ta kwanta a gado tana zabgawa, kamar wadda akaiwa mutuwa, “I hate u Yah Amee, I so much hate u, kamin abinda har abada ba zan manta da shi ba, kaine ka ke fadan irin son da kk min a matsayin qanwar ka, amma yau kaine kk aikata abin da in ka dauke ni qanwa kasan ina under roof daya da kai ba zaka aikata ba, balle ace ni matar ka ce, wadda iyayen mu suka zaba maka, ko baka sona a qalla yau satina biyu, ko da gaisuwa zaka na leqo ni muyi, amma bakayi ka tare a wajen matar ka, abar son ka, ka barni ko me zai samen ni na sani, da zan iya da yau na bar maka gidan ka, amma nai alqawarin ba abinda kowa zaiji daga gareni na zaman aure na, ruwan ka ne ka gyara ruwan ka ne ka ci gaba da cin amanata,” kukan ta taci gaba da shi, qafafun shi da take hangowa ta ke maganganun, yanzu gani tai kamar zama yai a bakin qofar a hankali yake kuka da jin kalaman ta, tina sanda suke a tare da Ammiiin su da Abiii din su, lokacin da suke tsantsar son juna su, ko dan su Ammii bai kamata yai ma Lamyah haka ba, dukan qofar yai yana kiran sunan ta, miqewa tai tana harar qofar kamar yana ganin ta,tace,” bari na bar maka wajen naje toilete in ka gana ka bar min wajen,” ta cire yar rigar dake jikin ta ya rage daga ita sai pant dan dama ko bra bata saka ba, toilete ta shige ta hada ruwa mai zafi ta shige, kuka tai ta yi, ta sha wankan ta tai brush, ta fito, gyara gashin ta tai, ta saka wasu kayan riga da wando qarami wandon har ana hango ass din ta in ta sunkuya, kalar white da red, ta daurw kanta da red band, sai jan agogo data daura, sannan ta feshe jikin ta da tiraruka masu qamshi, ta dakko chocolate din ta na Diary milk ta bare ta dau wayar ta tana cin chocolate tana katsa waya, dan a yanzu ta gama cire Yah Amee a zuciyar ta, ta barwa matar shi, dama tare ta gansu,fita tai taci karo da mutum a qofar, tabbas ta san shine, amma ta sa qafa ta take mai yatsan hannu daya saka a qofar da takalmin ta mai tsinin gaske, ta wuce kitchen, binta yai da kallo, sannan ya miqe da sauri, yana yarfe hannun, ” Lamyah ki saurare ni, ba da son raina komai yake faruwa ba, someti…….” ” kaga malam, in dai kana son na ci gaba da zama ba tare da kowa ya san halin da muke ciki ba to kar ka sake bin inda na bi, hanyar ka daban da kai da matar ka tawa ma daban, kowa ya ci tuwon gidan su ehe, in ko ba haka ba na rantse zan kira Farha na sanar da ita komai, nai imani da Allah matar nan taka sai ta ji a jikin ta, kaima ba ka tsira ba, sai ta gana da ku kuma na fada wa Mommana komai, dan haka sai ka zaba,” bude baki zai yai magana ta mai kallon au baka ji ba kenan, sum2 ya fice a kitchen din amma ya tsaya a hanyar dakin su yaga wucewar ta, sannan yana leqen ta, tana sane da bai tafi ba tai wani murmushin mugunta, da gangan take sunkuyawa, dakko spoon din da take yarwa da kanta, sai ta baza mazaunan ta sosai ta bashi view din komai, sannan ta miqe cikin yanga , hankalin Ameenullah in yai dubu ya gama.tashi, wani hadiyar yawu yai mai qara, Naufaliyya ce ta fito cikin shiri, daidai nan Lamyah ta gama hada Tea din ta da yar Indomie dinta, tana fitowa cike da yanga, tana kada jiki,kamar ba abinda ya faru, wuce su tai ba ta tanka kowa ba.

“Malam kallamu in ka gama kallon nata zan fita, Ummata na kira na akwai abinda zan karbo,” a ranshi yana jinjina wannan rainin hankalin umarni ma take bashi ba neman izini ba, tinawa da abinda ya qudurta a ranshi ne yasa ya amince da sauri har yana ta bari ya dakko mata kudin da zata ba Umman ta in taje, aiko xike da tsantsan son kudi ba kunya ta koma tana mai lissafin gidajen da take son zuwa,kudi masu yawa ya qigo ya bata,yace ta dau duk lokacin ta,shi fita ma yake son yai, ranta kwal ta fice.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button