NOVELSYAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wucewar Ameenullah, dakin Lamyah ya fada da sauri ya rufe qofar, kamar wanda aka kora ciki, ajiyat zuciya ya sauke kan ya daidaita kan shi, Lamyah da farha masu rawa tare da Rahma yar kallo ba qaramin firgita sukai ba dan ganin yanda ya fado kamar an biyo shi,” wayoo Allah kai da waye?” Farha ce ta watsa mai wannan tambayar ta maqale a qarshen gado tana wulla idanu, Lamyah kam har ta fara kuka, sai Ramla data kasa magana jiki na karkarwa, bata rai yai ya harari Farha da take jiran amsa yace,” Nida aljani ne,” aiko a tare suka zunduma ihu, kowa ta qara qanqame yar uwar ta, dan tabbas da gaske yanda ya fadi akwai abinda ya biyo shi, dariya ce ta kwace mai bai shirya ba, ” dalla malamai ku nutsu, wannan uwar Rawar da kuka me ai ta isa kira maku aljanun ba sai na zo da su ba, ke gaki jiki ba nama, a bushe amma kin dage wai ke rawa kk, to gwanda ma ita, tana da abun girgizawar, ba ma wannan ba Lamyah ki zo dakina ina son magana dake,” idon Farha ne ya qanqance da masifa, ta miqe kenan tana tattaro kalamai da maganganun wassafa mai ta ga ya kama hannun Lamyah sun fice,” Bashi, sai kuma ka biya,” shine abinda Farha ta fada kenan ta sakko daga gadon tana ta mitat tsoron daya basu.

………..suna shiga dakin, auran ledojin ya aje a qasa dan dama uku ne ya aje ma su Farha daya ya zo da sauran nan, daya ta Naufaliyyah, daya ta Lamyah da shi, yana ajewa kuwa ya juya kan Lamyah data takure, a gefe tana watsa ido a dakin, kallon ta yai kamar ace fir ta gudu, ,” sai kace wata ta Allah, dalla malama ki qaraso , ni magana nake son muyi dake,” qarasa wa tai kanta a qasa, tana wasa da yatsan ta,duqar da kan da tai ne ya bata damar ganin kayan jikin ta, aiko wata kunyar shi ce ta kamata, dan laffaya aka nadota da shi, kayan qasan wasu fitinannun kaya ne irin yadin nan me mannewa a jiki, sannan doguwar riga ce iya cinya amma an tsaga ta ta gefe, sannan an matse ta daga sama, bata taba jin kunyar zama da irin kayan nan ba sai yau, Ameenullah kuwa duk inda hankalin shi ya ke ya kai qololuwae tashi, amma daurewa yake kar ya ja musu masifar Naufaliyyah, zama tai a darare, ya daka mata tsawa,” ni dalla ki matso ko magana kk son nai ta daga mury ne?” Kada kai tai alamar A’a, matsawa tai sosai, shi ma qara matsawa yai jikin ta sosai, ledar hannun shi ya dakko, ya bude, kaji ne manya, masu laushi, guda biyu, sai drinks, da snaks, janyo dan qaramin table din gefe yai,ya dora su, umartar ta yai da su ci ta tashi ta bace mai a daki, ci ta farayi, dan ko tana jin yunwa, after all Yah Amee din ta ne, bata ga abin jin kunya ba, zagewa tai ta ci sosai ta sha abin sh, suna gamawa tai qoqarin miqewa, juyawar da tai, yai ido biyu da shape dinta nan take ya kware ya hau tari, ba qaqqautawa, da sauri ta juya nan ma ji yai kamar an qara kware shi, dan yanda ta sunkuyo qirjin ta ya bayyana mai jiyai kamar nunfahin shi zai dauke, jus ta zuba a cup ta zauna daf da shi,jikin ta na gogar nashi,ta kai mai baki, tana ta faman zuba mai sannu, idon ta fal hawaye, kurba yai, a hankali nutsuwar shi ta dawo, jan ta yai ya aje cup din hannun ta ya hau kissing din ta ba ji ba gani, suna a hakan ne Naufaliyyah ta shigo, kusan suma tai dan tsabar kishi, ai ko yaja jin qamshin ta bai san sanda ya ture Lamyah ba ta koma gefe, wani kallon mamaki ta bishi da shi, sannan ta bi inda yake kallo itama ta ga meke faruwa? Naufaliyya ce ta cika tai fammm, idon ta har qanqancewa yake dan masifa, ” Lamyah sai da safe, ki addu’a kan ki kwanta,” wani kallo ta bishi da shi na lallai ka rainan wayo, duk da ba tsoron first nyt da take ji tabbas she really want to experience it at her own first day, in her matrimonial home, amma da dikkan alamu wannaj matar tashi bazata taba bari su sake ba,duk da soj da suke wa junan su, tabb ashe akwai yaqi gaban ta,” bakiji ance ki fitsari ki addu’a ba kan ki kwanta,yara qanana sai jarabar tsiya,” inji uwar gida amanar Ameenullah, wani mugun kallo Lamyah ta bita da shi,tana son bata amsa taji an kama hannun ta ana leading din ta waje, juyawa tai taga Yah Amee din ta ne, suna kaiwa qofa yace mata a hankali,”My Lamyah sai da safe sleep well, and i love u so much,” daskarewa tai a tsaye, yau me take ji, itace fa amrya, sannan kuma ita bata taba tsammanin zai hakura da kasancewar ta YAR RAWA ya aminta da ita da wuri haka ba, amma gashi har kalmar love ya furta mata, wani murmushi ne ya kwace mata,haushin da ta qunsa gaba daya sai taji nafila ne, tin da an bata farilla ai shikenan, ita kuma waccan jarababbiyar taje ta cinye shi, dama ita bata san komai ba ai, hanyar dakin ta tai ta isko mutanen ta na ta hira,Ramla na jin bacci amma iya surutu ta hana ta sai zuba take, kashe fitila tai ta qarasa gadoj ta haye, a hankali ta furta masu,” sai da safe, a hakura da hirar nan haka Farha,” haushi ne ya kama Farha sannan kuma taji wani iri game da yanayin Lamyahn,” me ya miki? Ki sanar dani in wani abu mara dadi ya miki tin kan na tafi na mai tass dan ba wai mun baki shi bane dan ya na bata ranki,” ” cikin dan murmushi mai sauti Lamyah tace,” Ammiii kwantar da hankalin ki, ba abinda ya min, kin hane?” Farha ce ta kada ido sama tace,” au nice ma Ammii din yau,” ” to u ar being over protective,ba fa abinda ya min, da yamin wani abu kin san halina da kuka zaki ganni,” ta qarasa cike da dariya, Farha ce tace ” kuma fa haka ne,” gyara kwanciyar ta tai,ta dan dago kai zata fara zubar ta ta, taji sun hai munsharin qarya,dan ta san Lamyah bama ta munshari ko baccin gaske balle tasan wannan shirun dan tai tsit akayi shi,” Fine kui baccin , ai dai gobe zan ma tafi,” Lamyah najin haka idon ta ya ciko da kwalla, tai canjen waje da Rahama ta koma kusa da Farha ta kwanta, kamar jaririya,a hankali kuwa Farha ke shafa kan ta har tai bacci, bayan addu’a da suka hada baki sukai a tare, kamar yanda suka saba a gida, cikin sha’awar yanda sike gudanar da rayuwar su kamar ‘yan uwan juna ne Ramla itama tai bacci.

Ameenullah, ranar ya ga ta kanshi, ba qaramn wahala Naufaliyyah ta bashi ba, dan ya sanar da ita ba ranar ta bace amma ta qi sam, sai da ta san yanda tai ta daha mai hankali ya kusance ta, qarin abinda ya bashi qarfin guiwa kuwa ganin Lamyah da yai duk dama hankalin shi tashe yake, sai dai dama yasan kawai zai rage zafi da wannan ne , amma qishirwar shi kam mai kashe ta sai Lamyah, da kyar ta hakura ta kyale shi, dan sai da taji gaba daya ya sake baya iya komai again ta barshi,amma still ta manne da jikin shi kamar wadda take tsoron kar ya fita cikin dare, murmushi kawai yai ya kada kai, halin Naufalliyyan shi sai ita.

Kukan rabuwa da Farha Lamyah take kamar ba zasu qara haduwa ba ki kuma ba waya, tin Ameenullah na lallashi, yanda ya ji jikin ta ya dau zafi da alamar zazzab zai kamata,ya sa ya daka mata tsawa, tai tsit, amma idon ta sai hawaye yake,Farha ma kukan take sosai,” Malami ka daina firgitan ita,haka xan tafu na bar ma ita baka san meye lallashi ba?” Ta fyace majina tana kare mai kallo, dariya yake son yi dan shi yarinyar dariya take bashi, kamar wata uwar ta, dan dai da gani ba wani girman Lamyah tai sosai ba, amma yanda take mata kamar ita ta haife ta, harara ya watsa mata yace “in zaki wuce ki wuce ni dalla kn sa yarinya zazzabi na neman kama ta,” cikin kidima ta taho zata taba jikin Lamyah taji, dan ya bata haushi ya ja Lamyah suka shige gidan suka bar ta nan, dariya kamar ta shaqe shi, suna shiga Lamyah ko ta fashe da kuka, a idon shi da yanda yake jiyo muryar farha kuwa yasan tana can tana masifa, kawai sai ya kwashe da dariya, jan yo Lamyah yai jikin shi yana lallashi,da kyar tai shiru, sai ajiyar zuciya ta ke, waya ya dauka yaji waccan aunty masifar sun isa gidan Momman ne? An sanar da shi sun isa, fadawa Momma yai da a bata dubu dari, dan bai samu sikai rabuwar arziqi ba, sannan a mata godiya sosai, dan tana burge shi, amma yana son kwasar ta yaga tana masifar nan kamar wata uwar mata, bayan ya kashe wayar ne yaga Lamyah na murmushi, anan ya gane ita kamar Ammiin su take, qaramin kindness na faranta ranta, shima murmushin yai, suna haka sukaga Naufaliyya ta fado parlon a hargitse, kanta buyaya, rigar hannu daya a sake tana qoqarin saka dayan, daga ita sai pant, tana muzurai, idon ta na sauka kan Ameenullah ta saki ajiyar zuciya, dan bata san fitar shi ba, takawa tai zata wajen shi da sauri ya miqe yai hanyar daki, dan kome za ai baya son yana bata ma Lamyah rai, kuma ya san halin Naufaliyyah burin ta kenan, bayan haka bai isa zama ba ta qaraso, yanzu ta tashi bacci, ko brush ba tai ba,kuna yasa da tazo zata kai mai fuska tace zatai magana, shikk baya son ya yaba ta gaban kishiya, shiyasa ya miqe, Lamyah kam ranta yana suya ta barwajen , daki taje ta sha kukan ta, sannan ta fita zuwa kitchen……….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button