NOVELSYAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

YAR RAWA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tea ta fara hadawa idon ta kusan a rufe yake, bude fridge tai tadakko cake ta yanka, a plate, tazo zata fita, taji an kashe wutar sannan an amshe cup din da plate din……..

Who could that be?????????????????????
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: ???????? ‘YAR RAWA ????????

             BY HAERMEEBRAERH

page 24:

Ihu zatai taji bakin ta cikin na mutum,mutsu2 take na kwace kan ta amma inaa qarfin su ba daya ba, a kitchen din ya samu biyan buqatar shi da ita, tin tana kuka har tai shiru sai a jiyar zuciya take, shi kanshi kukan yake, harda shessheqa, ” babyna ki yafe min, ki yi hakuri da duk abinda na miki da wanda zan miki, ba zan yafe ma kaina ba alhalin ina cutar da ke, i wish i can change all this, na rasa ina zan kai sha’awar ki data damen ne yasa na kasa bacci, duk da kwana da nai da Naufaliyyah ke ta daban ce, dalilin fitowa ta kenan,na hango shigowar ki nan, dan Allah ki yafen, nasan in ba haka nai ba bazaki kula ni ba, ni kuma ba zan iya jure rashin ki ba, ki tausaya min ki na ban hadin kai plss,” ya qarasa cikin matsanancin kuka,duk da haushin shi dake cin ta , zuciyar ta cike take da tausayin shi kuma, tabbas baya da iko da jikin shi tare da tinanin shi yanzu, ta sani Yah Amee din ta a yanzu ba zata iya bada shaida akan shi ba ta wajen ibada, dan a da duk a waya ta san komai da bakin mahaifan su, majina ta sha sannan ta goge idon ta, matsawa tai daga yanda ya raba mata qafa akan dinning table din dake cikin kitchen din, rigar ta ta dauka ta saka, wadda dama da ita da babu duk.daya, daukan Tea din ta da cake din ta tai, dan hasken parlor na reflecting wajen, kanta a qasa ta ce mai,” sai da safe,” mamaki ne ya cika shi, wannan na nufin he is always welcome kenan? Wani farin ciki ne ya mamaye shi, tana shiga daki ta aje komai ta fada gado tana kuka, kuka take mai cike da abubuwa kala2 tausayi, baqin ciki, takaici, a qasan zuciyar ta tana ayyana cewar tabbas ta haka ne zata qoqarta jawo mijin ta jikin ta dan tai maganin wannan shegiyar matar tashi,goge hawayen ta tai sakamakon wata yunwa data dada motsa mata, cake din ta ta ci tasha Tea, sannan ta cire rigar ta ta wuce toilete.

Yana tsaye yana tinanin ko komawa zai ne? Wani gwarin guiwa yaji ya dau rigar shi ya mayar ya taka kamar wani barawo cikin sanda, zai shiga kenan ya kama hannun qofar yaji magana abayan shi, rintse ido yai da qarfi, da cije lebe,” sannu na mamajo, duk abinda na maka dazu bai ishe ka ba sai kai sanda dakin wata ko,to wuce muje, dama nima bawai ya ishen bane dan kace kana son bacci ne na kyale ka,” zaro ido yai amma bai juyo ba, kamar qaramin yaro hka ya buga qafa kamar zai kuka, ” nifa kitchen naje na sha ruwa shine zan koma naga bata rufe qofa ba nazo zan rufemata,” Lamyah da ta fito wanka duk tanajin su,gashin ta daya jiqe yakwanta ya mannu a sassan jikin ta tare dasauran ruwa dake jikin ta ne ya qara fito da kyaun ta, tana sane tasan ba kaya jikin ta ta leqo,” meye ne ake damun mutane haka, gaba daya kun cika min kunne, ko ku koma dakin ko kui hirar, ko ku samu waje a gefe ku bar min nan,” mutuwar tsaye sukai gaba dayan su, musamman Naufaliyyah, data kusan zaucewa, “wannan ce kishiya ta?” Tambayar da taiwa zuciyar ta kenan, “yeh of couse she is, who do u think she is to u then, a sister or what? “Hell nooo, i can’t believe i am staying with this beuatiful creature in the same roof”, yes u ar bich, and u have nothing to do about it, saboda ko jiya bokan ki ya fada maki hakan remember?” ” Tabbas haka ne, na shiga uku, lallai sai na qara qaimi kenan akan Ameenullah,” qarar buga qofar Lamyah ne ya dawo da su daga dogon tinanin su, a tsorace, wanda shi Ameenullah hankalin shi ba qaramin tashi yai ba, nan take ya fara hawaye, lallai ko me damun shi yake jin tsoron wannan matar ya hana shi kusantar wannan kayan alatu ba qaramin azzalumi bane, habaa, ace yana da mace kamar wannan yake rabe2, “kukan me kk?” Gogewa yai ya wuce ta bai ce komai ba, binshi tai , suna isa daki ko ta fada mai kamar wata karya, tin yana yi dan kauda sha’awar Lamyah a jikin ta har kwakwalwar shi ta bashi cewa, Lamyah fa daban take, ba mai maye gurbin ta wajen ka, dan haka ka sararawa kan ka ka samu hutu, kai ta addu’ar komawar ka aiki da wuri, dan sai nan da sati, a hankali ya nuna mata alamun shifa ya gaji, haushi ne ya kamata tace to kuwa sai dai yasan ya zai da ita ita bata gaji ba, kuka ta fara masa shima kukan ya sa mata,kallo ta bishi da shi, daga baya ta miqe ta dakko wani maganim maza a jakar ta, ta kiqa mai,” karbi ka sha, yau sai dai ai wacce za ai,ko ka biyamin buqata ta ko kuma nace ban yace maka ba dan ina da hakkin wannan a wajen ka,” daga kai yai ya kalle ta, gaba dya ya galabaita, ya rame, yai duhu, karba yai ya tashi yaje ya sha ya dawo, ba su jima ba ko ta maqale mai , sai wajen 4:37am ta saurara masa, tako bingire da bacci, kan shi tsananin ciwo yake mai, da kyar ya miqe yai toilete yana hada hanya, wanka yai,anata kiraye2n sallah, yana fitowa ya saka wasu kayan ya fita masjid,hamshaqiya mandiyar ko ta bude uban baki tana ta bacci harda munshari.

Tin fitar su da Lamyah ta koma murmushin mugunta tai, dan ta tabbata duk ta dasa musu bomb a zuci, kaya ta saka ta hau nafilfili, ta hada da karanta qur’ani, dan tana ganin awa daya ne ya rage dama ta tashi ibadar dare,is of no use ta kwanta, a haka akai kiran sallah,tai sallah, ta dora da azkar din bayan kowacce sallah, sannan tai azkar din safe ta miqe, idon ta cike da bacci, amma sai da ta gyara dakin ta ta feshe shi da kayan qamshi tai wanka ta saka kayan ta da suka zame mata jiki, qanan kaya kenan, ta samu ta haye gadon ta, nan take bacci yai gaba da ita.

Wayar ta ce ta tada ta wajen qarfe 12:20pm miqa hannu tai ta lalubo wayar, dannawa tai ta amsa cike da magagin bacci, ,” Bacci kk? To sai ki tashi ko kuma bbyn ki yai kuka, dan so yake yaji muryar maman shi,” waccakewa tai tace,” ban gane ba? Me kk nufi da maganar ki?” ” hhhhhhh ina nufin i am pregnant sweery,” da tsananin murna ta miqe ta sakko ,” dan Allah, kaiii masha Allahu la quwwata illah billah, wayyo dadi, Allah ya raya, ya inganta, Allah ya rabaku lfy,” sun dade suna waya kafin sukai sallama, da gudu ta sauka daha gadon ta fita waje, karo sukai da shi, aiko ba tai wata2 ba ta dale shi tana ihun murna, ” Farha is pregnanta Yah Amee, we ar going to be mums,” wani irin yanayi ta jefa shi ciki, a hankali ya dora hannayen shi a bayan ta, ya qara rungume ta, rada mata yai a kunne,” kinga muma in kika ci gaba da bani hadin kai sai kema next yeh ki zama mum, ko yau kk ban dama nan da 9month za a iya kiran ki Mummy,” a hankali ta fara zame jikin ta cike da kunya, tana dariya qasa2 zata gudu, har ta taka da gudu ya bita ya riqo ta, romancing din ta yake kamar ya zauce, tin yana yi shi daya ta fara biye mashi, daki ya kai ta, suka sha sha’anin su hamshaqiya Naufaliyya bata nan,aiko tsautsayi ya sa sukai bacci suna manne da juna…

..

OH my God she is going to…….. me kuka ganin zata masu readers?
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: ???????? ‘YAR RAWA ????????

         BY HAERMEEBRAERH

Wow ! I must say thanks to all my fans, u guys ar awsome,ur comments give me the urge to write more and more to u, i wish u enjoy and lern so many things in this novel, don’t forget that i love every and each one of u guys. HAERMEEN HAERMMAERH LOVE U XOXO❤

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button