YAR SADAKA 1-END

YAR SADAKA Page 31 to 40

Ah inye yarinyar dako wanka bata iyaba shine Zata koyamin wankin Kai?

Rufe fuska nijlah tayi tana boyewa a jikinsa tace’ ai dai yanzu na iya Kaine Baka Bani..

To so shikenan yanzu saiki tashi mu Shiga toilet ga ruwan wankanki can anan Zan gane kin iya ko Baki iyaba.

Ba musu nijlah ta tashi suka fada toilet” brush yabata tayi,,Saida ta Gama yabata sosa da sabulu ya koma gefe Yana kallanta.

Sosai nijlah tayi wanka takuma fita tanayi tana dariya tana cewa kado na iya ko?

Eh babu laifi bayankine da kawai Baki iya wankewa ba kinga ko Baki iyaba” kukan shagwaba ta saki masa tana cewa ni Allah na iya aidai kaima Baka iya wanke nakaba..

Yana dariya Yana tsokalanta yaqarasa Mata wankan suka fito..

Kado nizan shafa Mai da kaina kaji Dan birni?

Naji’ Amma daga yau kada naqarajin kin kirani da kado kinaji ko?

Turo Baki nijlah tayi yasa hannu ya doke bakin Yana cewa Bana hanaki wannan abun ba..

A hankali nijlah tace mantawa nayi” kuma Baka gayamin sunan dazan kiraka dashiba,,kaga mu a ruga Mai gida Ake cewa ko malam.

Toni ba malam bane kawo kunnaki kiji sunan danake so,,kuma so nake a gaban kowa ki kirani dashi kinji amaryata..

Nijlah na dariya tace to tare da Kai masa kunnata daidai bakinsa” maimakon ya gayamata sunan sai ya bige da hura Mata iskar bakinsa yanayi Yana qara janyota jikinshi” wani irin yarrrrr nijlah taji a cikin jikinta Wanda bata tabajin irinsaba aiko ta gantsare tana qoqarin janye jikinta a nashi” dariya yayi ya dena hura Mata iska itako bata dena yinqurin kwatar kantaba..

Cikin kasala da mutuwar jiki yace ki tsaya mana yanzu Zan gayamiki,,nan ya rada Mata sunanta Yana dariya.

Kamar tasan abinda sunan yake nufi ta rufe Ido tana cewa to..

Dakyar ya iya tashi ya daukomata doguwar Riga abaya tasa,,Shifa kansa ya shafa Mai da powder tare da lipstick,,kafin Shima ya shirya jikinsa ..

Yanzu saiki tashi muje saloon a gyara Miki kai,,ko, to Tashi bakinta Na rawa tace Amma saika Duba Idan baba Bata nan Saina fito nijlah tafada cikin tsoro..

Dingurinta yayi Yana cewa kedai wallahi anyi matsoraciya ,,fakar idansa tayi ta murguda masa baki..

Hannunta ya kama ya kaita Har cikin Mota kafin ya dawo ya Shiga Dakin mummy” 

Zaune ya Ganta ta idar da Sallah tana Jan charbi,, mashkur ya Dan risina Yana cewa’mummy zanje Naga Yasmeen ba lallai nadawo da wuri ba..

Kai kawai ta Daga masa sabida haushin fadan da daddy yayi Mata gashi yanzu aunty lateefah ta tafi Babu me tayata hira..

Be Wani damuwa ba ya fita Yana addu’ar samun daidaito tsakaninsa da mummy..

Hadandan salon yakai nijlah aka wanke Mata kai tare da tsara Mata kwalliya” sosai matar ta Yaba da Kyan nijlah gami da nutuwarta nan ta Nuna mashkur wasu a tamfofi dake maqale jikin shagon tana saidawa..

Ranka ya Dade gafa Kaya irin Baku Na manya” nasan zasuyiwa ‘ yar Kanwar tamu kyau?

Murmushi mashkur yayi Yana Duba kayan nan Shima ya Yaba da kyansu” bakomai ki bazamin set 50 a ki gwadata a Dinka,,Amma fa kaloli nakeso less da atamfa da material,,hadda shadda Idan ansamu Daga Sai a qaramin wasu”

Sosai aunty zee tayi godiya tafara zabar kayan tana nuna masa,, nijlah Ko sabida Dadi batasan lokacin data rungumeshi ba tana cewa yeeee Nima Na Zama Yar birni” hannu yasa ya lakuce Mata hanci Yana cewa wuce muje kafin kimin halin naki anan..

Suna fita ya Wani sakon ya qara shigowa cikin wayarsa’ Yana karantawa Yana murmushi harya gama” 

Allah ya Sani Yana mugun San Yasmeen Har besan yadda Ze kwatantawa me karatu ba,,Duk Da itama nijlah Yana jinta Har a cikin jininsa tana ninqaya..

Sosai yaji kewar Yasmeen ta kamashi musamman Idan ya Tina kwalliyar data yimasa ranar da abin Ze faru” hakanan ya riqa tuqi Yana murmushi.

Nijlah Ko Bata Wani Kula dashi ba,,Banda murnar an Sai Mata Kaya Babu abinda take, a haka harya kawota gidan mummy,,a Dakin Shi ya ajiyeta Yana shafa bayanta,

Ki kwanta nan ki huta nizanje Wani guri Na dawo” to tace tana gyara kwanciyarsa Dan Dama cikinta ciwo yafara tin a saloon,,daurewa kawai take..

Mashkur be Koma Dakin mummy ba ya fita Yana murna,,Wani katafaren gurin Saida kayan ciye ciye ya shiga,,nan ya Saima Yar Lele Kaya iri iri,, be je gurin Yasmeen ba Saida yasai Mata kayan da Duk yasan Yana burgeta kafin ya qarasa kofar gidansu Yana mejin dadi..

Waya ya dauka yayi dealing number ta” Yasmeen Na kwance abin Duniya Duk yabi ya isheta musamman Idan ta Tina rabanta da Jin muryar mashkur,,Sai Taji Duk Babu Dadi a jikinta ga Wani irin faduwa da gabanta yake Idan ta Tina da Sunan nijlah,, Taji wayanta Na ringin dasauri ta dauka ta karata a kunne tana murna tana komai..

Saida ya saita nutuwarsa kafin yace’ ki fito Ina waje” shagwabe fuska tayi tana cewa’ pls baby kashigo ciki,,kaida gidanku..

No a hanya nake akwai abinda ya kawoni Zan gayamiki ba Zama nazo ba.

Rasss rasss gaban Yasmeen ya fadi Har Saida tasa hannu ta dafe” mashkur beyi Aune ba yaji ta sakar masa kuka tana bashi hakuri..

Dan Allah bebi kayi hakuri ka shigo,,kwalliya nasan nayima shiyasa’

Cikin tsawa mashkur yace Ke niba ba kwalliya nazo gani ba,,sabida yanzu Na dawo Daga kai matata gurin kwalliya……………………

Comments & share

*Momn sultan ce*✍✍✍

???????? *’YAR SADAKA..*????????

*STORY & WRITING BY…*

         *BY*

*MOMN SULTAN*

*DEDICATED TO…..*

*MMN AMATULLAH*

*SMALL GIFT TO…*

*MY DALA????…..*

5⃣2⃣&5⃣3⃣

Cike da mamaki Yasmeen ta Bude baki a hankali tana maimaita Kalmar matata’ matata.

Yanzu nadawo Daga kai matata gurin kwalliya’ Yasmeen ta maimaita maganar a fili”

Eh haka nace daidai kikaji’ kinga kidena batamin lokaci Idan bazaki fitoba nizan wuce’ mashkur ya Bata amsa sedai wannan Karan cikin sanyin murya ya fada ganin yadda ta Shiga Wani Hali Dan kawai ya Kira nijlah da matarsa…

Yasmeen Bata qara Magana ba ta saki wayar ta fadi qasa’ nan take wayar ta ragargaje”

Bata bi takantaba ta kife a gurin tana sakin kuka’

Tajima tanayi kafin Daga bisani ta Tashi ta fada toilet.

Tinda mashkur yaji tsinkewar wayar yasan abinda yafaru sedai beyi mamakin Hakan ba sabida yasan Kishin Yasmeen tin kafin kaddaran auren nijlah ta fada masa,,dafe kansa yayi yanamejin haushin Hakan dayayi mata’ Dan Ko ba’a gayamasa yasan Yau Yasmeen bazata Iya Cin komai ba’ Idan kuwa Hakan tafaru to tabbas ya cika Maci Amana Kamar yadda ta kirashi da Sunan.

Rasa mafita yayi Dan haka ya yanke shawaran Shiga ciki koze Iya shawo Kan masoyiyar tasa’ dasauri ya kunna Mota yayiwa get man horn, Yana Bude masa ya Shiga ciki Ko kallan inda baba Mai Gadi yake be Kalla ba haka ya tsayar da motan ya fito Yana tafiyansa me daukar hankali.

Tabe Baki get man yayi Yana cewa’ oh ikon Allah kuduba yadda nake gaisheda mutuminnan yayi kama be gani ba,,kodan ba abin mamaki bane tinda Yana tare da wannan’yar girman Kan Yasmeen yaqare maganar Yana waiwaye alamun rashin gaskiya.

Masha na Shiga yafara qoqarin Kiran layin Yasmeen sedai wannan Karan wayar a kashe ake gayamasa” Rasa yadda zeyi yayi Dan haka ya qarasa kofan falon Yana sallama”

Mama na daki ta fito da sauri tana cewa’wanene?

Mama nine mashkur’

Murmushi mama tayi tana cewa sannu da zuwa Ka shigomana Ka tsaya a waje’ Kan mashkur a qasa ya shiga’ be zauna akan kujera ba ya risina Yana gaida mama,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button