YAR SADAKA 1-END

YAR SADAKA Page 31 to 40

Murya a kasalce yace’ ina sanki nijlah’ inasan wannan shagwaban naki sedai banisan taurin kai’ inaso kidena kinji amaryata?

Shiru tayi masa kama bada ita yake ba daga Baya tafara tinanin wayar dataji yanayi da Yasmeen jiya da dare nan take zuciyarta tafara bugawa da karfin gaske,me wannan mutumin yake nufi Yana nufin yace ni yakeso ba itaba,,bayan naji Yana gayamata itama yanasanta..

Haushine yakamata tafara tureshi tana cewa’ ni ni banaso ai ita kadai kace kanaso’

Murmushi yayi yace kema inasanki nijlah kowaccenku tana da gurbi a cikin zuciyana sedai bazaki gane hakan ba sai nan gaba.

Ita dai bata qara magana ba bacci yafara daukanta’ har bacci ya dauketa mashkur Yana gayamata kalamai masu dadin sauraro tare da shafa duk inda hannunsa yakai a jikinta.

Ganin tayi bacci ya janyeta a jikinshi ya fito,,dakin mummy ya Shiga Yana cewa’ mummy kina ina?

Ganin nan angon qarni mummy ta fada tana dariya’ Shima dariya yayi yace wallahi mummy duk na gaji.

Karka kuma gayamin kaifa kaga zaka iya Nika daukemin ita daga gida Ku koma can inda kuka fito.

To mummy Dama abinci nakeso adan Sama mata?

A me ,,to badai a gidannan ba kaga auta ka fita a idona’ 

Kiyi hakuri Mummy yanzu dare yayi Bazamu Samu abinci yanzu ba’ 

Yinwan ta kaheta nace’ Shiru yayi Yana cewa kiyi hakuri Dan Allah ki tausayawa maraicinta’ kujimin Dan Allah Wai Ni nakashe iyayen nata koyaya,,Daga anyi Magana kace marainiyace’ Naga Dai Nima marainiyace Amma Baka ji Dani kama yadda kakeji da ‘yar sadaka.

Rintse Ido yayi yace shikenan mummy Dama Har tayi bacci yanzu saiki Bani ninaci abincin ko’ yanzu kuwa Auta itace dai Bazan iyabama ba kaga ma gobe zamuje kai lefe tinda ka amso kayan gurin Yasmeen nakesan asa Rana Akai Sai jiya daddynka yake gayamin gobe zasu kai da safe’

Mummy daddy Kuma?

Eh Shi kasan yanzu Maza Ke kai kaya’ Yoda matane zasu kai Ai Bazan amshi kayan a hannuntaba tinda ita ta Hada kayanta Sai Wanda muka qara kadan anan, to shikenan mummy Allah ya akaimu goben,, Na da wayo mashkur ya Samu ya fita da abincin mummy Bata kulaba tana yimasa zance..

Da kyar nijlah taci Shima bame yawa ta iya Ciba,,Bayan tagama Shima yaci suka yiwa mummy sallama suka tafi..

Karfe 12 Na dare Suka qarasa Saban gidan nan yayi wanka itama yayi Mata tare da Bata pant ta chanja,, nan suka kwanta yafara lalubar Yan qananun nononta tare da murzasu San ransa’ tin nijlah Na kuka harta fara yin shiru sabida zafin yamata yawa Gana boobs Gana mara Amma Duk Da haka be kyaleta Saida ya tsotseshi San ranshi’ 

Gaba daya ya birkice Banda ciwa Babu abinda maransa take Amma Duk Da haka be daina tsatsan nonon taba, dabarace ta fadomasa yafara qoqarin cire wandansa tare da gyara Zaman joystick dinsa, nijlah Ko Banda karkarwa Babu abinda take ta Kuma rufe Ido gam.

Jikinsa yaqara janyota Yana qoqarin Tura Mata ita cikin bakinta yaji wayarshi tafara ringin’ mtsss Yaja tsaki tare da amsa Kiran..

Yana dauka Yasmeen ta sakar masa kukan shagwaba tana cewa’ baby Allah nakasa bacci tinaninka kawai nake’

Dakyar mashkur ya Iya saita kanshi yace’ baby Ni kaina yanzu dazan sameki danafi kowa Jin Dadi’ dariya Yasmeen tayi tana cewa baby Kenan Banda abinda aika gama samuna, kwana kadan fa ya rage mana tafada cike dasan Jan hankalinsa,, Basu suka rabu da juna ba Sai guraren karfe 3 Na dare..

Nijlah Ko harta manta da tayi bacci…

Washe gari nijlah tashi jikinta Dan sauqi Har ta cigaba da Sashi Magana Kamar yadda ta Saba..

Karfe 10 daddy da abokansa suka kai lefen an tsayar da ranar biki suka dawo gida cikin farin ciki..

Alhaji tinda ka dawo bakace komai ba?

Au Na manta bangayamiki ba,,biki Dai ya anan nan da Sati me zuwa insha Allah..

Guda mummy ta saki tana cewa’ kai alhamdulillah Nima nakusa ganin auren auta..

Murmushi daddy yayi yaqi Magana sabida yasan Magana mummy take nema..

Shirye shiryen biki ya kankan Yau biki ya rage saura kwana 3 a fara amarya da ango Sai shirye shiryen suke yayinda Nijlah ta Zama Yar kallo Dan wata Rana Idan mashkur ya fita Baya dawowa Sai karfe 10 Na dare haka zata zauna a gida taci kukanta Dan ma Yana ajiyemata Duk Wani Abu dazata buqata…

Yau tinda safe ya dauko tsohon sim dinsa Wanda ya cire tin ranar da suka dawo Daga kankan,, Yana sakawa ya lalubi number Nasir ya Danna Kira..

Nasir dake zaune ta Hada kai day gwiwa Yana Kallan Bello yaji wayarsa Na ringing nan ya kai hannu ya dauka Yana cewa kai Bello kaga Dan rainin hankalinnan Sai Yau yaga damar Kira..

Bakin Bello Na rawa yace sauri ka amsa Nasir kada ta tsinke,, shikenan Allah ya kawo mana warakar matsalarmu..

Nasir Na dauka yaji………

Yau dai tafe nake ina bara n addua.fatan zan samu

Comments & share

*Momn sultan ce*✍✍✍

???????? *’YAR SADAKA..*????????

*STORY & WRITING BY…*

         *BY*

*MOMN SULTAN*

*DEDICATED TO…..*

*MMN AMATULLAH*

*SPECIAL GIFT TO…*

*WASILA…*

*Alhamdulillah Naga addu’oinku sosai nakuma ji Dadi da Fatan Allah ya amsa*

5⃣8⃣&5⃣9⃣

Nasir na dauka yaji mashkur ya tintsire da dariya Yana cewa’ hy Dan kauye ya kake?

Eh Dole ka kirani Dan kauye kazo ka tafi da yarinyar mutane kasa munshiga uku..

Zaro Ido mashkur yayi Yana cewa Kamar yaya’ nifa matata Na dauka ba ‘yar mutane ba.

Duk da haka muka Samu a uku Dan Allah wasan buya muka riqayi da kaka,,Dan a kullum tazo kadan tazo so biyar a rana’ dariya mashkur yayi me sauti Yana cewa shiyasa naqi kiranka karshema Na cire wannan layin nakuma Hana abokanmu subaka number Na sabida nasan ba qaramin rigima zamuyi da kaka ba indai Akan nijlah ne..

Nidai gaskiya Baka kyautamana ba,,kasa mutane Sai zargin Liman suke Akan ya Saida nijlah,,Niko sun hanani zuwa ganin gida Dan wallahi sunce qafana qafansu Ni Kuma Ina tsaran zuwana birni dasu tinda bamuyi waya dakai ba,,balle nasan halin da kake ciki..

Allah sarki aboki Dan Allah kayi hakuri mashkur ya fada cikin tausayawa nasir’

Ba Wani hakuri Da Zaka Bani Dan gaskiya Naji haushin abinda kayimin ‘ Shiru mashkur yayi yabar Nasir yanata zazzaga masa masifa a qarshe yace ‘

Shi kansa Bello daka koro be tsiraba gurin mutanan gari’ Suna ganin Kamar haddashi aka Hada baki..

Nidai bani da abinda zance Saida naqara Baka hakuri’ Nasir kai kanka kasan Bazan Iya zuwa da Mata mace Nina aureta a gidanmu azauna lafiya ba,,Nasir kasan halin mummy basaina gayama ba,, Dan wallahi haryanzu bangama shawo Kanta ba..

Mashkur bangane abinda kake nufi ba’ ko kanaso kace nijlah tana cikin Wani Hali?

Ah ah nasir ba haka nake nufi ba,, nijlah tana lafiya nine Dai nake cikin Wani yanayi Dan wallahi jego take bani’ nasir nijlah akwai sa aiki kai in takaicema bayani nijlah Har kashin kwance takemin.

What mashkur kashifa kace’ nijlah Ke kashin kwance???

Dariya Bello ya saki hadda faduwa qasa Yana cewa’ Amma Dai wannan anyi gara’ Kuma ya zauna da ita be lakada Mata Duka ya dawo da ita Ruga ba..

Nasir be kulashi ba yacigaba da sauraran mashkur..

Wallahi kuwa nasir’ Amma yanzu ta daina Sai shegen rashin ji’ Na hanata taqi hanuwa yanzu haka bakaga fadan da mukayi da itaba Akan kawai taji labarin daurin aurena Nida Yasmeen shine ta tada hankali taqicin abinci,,shiyasa Bana dawowa gidan Saina tabbata tayi bacci..

Murmushi Nasir yayi Yana cewa gaskiya kayi qoqari abokina Allah yabata Ikon yima biyayya lokacin da zata mallaki hankalin Kanta..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button