A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

Uhum su Momyn Hanif ansamu duniya ankasa hawa watsapp,ya kika ji Baby boi d’in kinga yafi Zuma dadi ko ai tunda najiki shiru naji Ton g shiru nasan ana can ana hark’a,aci dadi lafiya,in kin hau kya bani labari Dan na ma kiraki naga baki d’aga ba

Wani dabara ne ya fad’o masa daya ga tana online yafara mata magana,

ke dai bari sai yanzu na samu na hau Ton g yana can barci ya d’aukeshi hmm Hajja Kaltume kenan,ke ce bakisan wani Abu ba ai ni ‘yar hannu ce b’oye miki nayi,ai wanan Baby Boi d’in da kika had’ani dashi bashi da wani zafi,akwai wani baby boy d’ina hmm ai ina had’aki dashi,sai kin gode min,Dan baki ga yanda kawayena ke San na had’a su ba Dan boy d’in ya had’u ne iya had’uwa shi yasa nake rowanshi ni yanda kike zuzuta ton g d’in na d’auka ya had’u yakai baby boy d’ina zafi

Tura mata yayi sai da aka samu minti biyar kafin Hajja Kaltume ta bud’e ta karanta ai kuwa nan da nan Hajja Kaltume ta fara typing

Hajja Kaltume ???????????? shegiya ashe ke ‘yar hannu ce bansani ba,amma mai na b’oyemin kai amma naji dadi,Haba yanzu naji dadi amma da kina wani nonokewa kina zuba min wa’azi, ashe duk iskanci ne,ai Momyn Hanif wlh sai da haka wlh mazan namu ne basu da kirki,suma insuka yi tafiya haka suke cin amanarmu,shi yasa nima nake cin amanarsa haka kawai sai suyi tafiya su barmu da gadin gida,mu ba dutse ba ai kinga kuwa dole muyi sha’awa ,yanzu ya za’ayi Dan Allah nima ki had’ani da baby boy d’in naki Nima naji ya taste d’insa yake

Yusuf murmushi yayi Dan yafara ganin komai ya zo mishi cikin sauki da sauri yafara typing

*Yusuf*

kai anya kuwa zan iya had’a ki dashi,ina mugun ji dashi fa ko dayake bari na had’aki dashi amma fa ni Baby Boi d’in nawa ajebota ne baya zuwa ko ina sai dai shi aje mishi,yanzu ya za’ayi kenan zaka iya ai zuwa ki sameshi?

Hajja Kaltume wanan yafi komai sauki ni dana keso naji dadi ai dole naje yanzu ki turo min numbershi na kira shi naji a ina zan same shi

YUSUF karki damu zan gaya mishi da kaina yanzu yaushe zaki zo Ku had’u d’in dan inaga jibi zai bar kasar

HAJJA KALTUME Goben nan zan taho yanzu dai bari na kiraki

Da sauri Yusuf yayi mata reply

Yusuf basai kin kirani ba mu tsayar da magana anan, Dan ko kin kirani mura nake yi bazaki ji abinda nake cewa ba,yanzu dai gobe kitaho kano da sassafe inkin k’araso ki kama wani hotel d’in kiyimin text,ni kuma zan kirashi na fad’a masa a hotel d’in da kike sai yazo ya sameki

Hajja Kaltume ooo momyn Hanif yanzu akan kibani numbershi muyi waya shine sai kin wahalar dani

Yusuf au da kika samu ma zan had’aku Dan ma fa kece wlh amma ni bana sharing d’insa

Hajja Kaltume aikuwa na gode gobe da sassafe zan taho inaga ma k’arfe goma sha biyu tayi min a kano

Yusuf to shikenan Allah ya kawo ki lafiya ni zan gudu zan koma wajen Ton Gu cigaba da gashi

Hajja Kaltume da kyau ta wajena kar Ku d’agawa juna k’afa

Yusuf kashe datar yayi,yace ” na gama da wanan zakici ubanki,

Kwanciya yayi yana tunanin maganar da ton g ya gaya mishi akan Manal tana da taurin kai,sun sha wahala kafin su shawo kanta,maganar Hajja Kaltume ne ya fad’o masa arai data ce amma da kina wani nonokewa kina wa’azi,kenan Manal shaidan ne yayi tasiri akanta,ya za’ayi Manal bazata tsinci kanta a cikin irin wanan halin ba tana cikin grp d’in da ake batsa ake turo videon batsa,dole ta tsinci kanta a irin wanan halin,mai ya kai Manal shiga irin wanan grp d’in,Allah ya rufa asiri ya dubi zuciyarsa bashida hakkin Manal shi yasa Allah ya kawo shi kano yau da yanzu Ton G yayi nassara akan Manal,yanzu Hajja Kaltume Allah ne yasan matan aure nawa ta dulmiyar ta hanyar had’asu da samari,yanzu irin rayuwar da wasu matan auren ke yi kenan? Suna cin amanar mijinsu suna aikata zina da aurensu, ba Dan Allah ya nuna mishi komai ba wlh da rantse mishi aka ringayi da Qurani akan Manal ta yi magana da wani d’a namijin da ba muharraminta ba karyatawa zaiyi ashe ba ma iya magana ba har hotunan jikinta da video take turawa wani,wani irin bak’inciki ne ya rufeshi da takaici,ga kishi dayaji ya taso masa,yanzu Allah ne yasan adadin mutanen da suka ga jikin Manal,Dan bai yarda iya mutane biyar ne suka ga hotuna da videon ba,zata iya yuwa mutane biyar d’in ma akwai wayanda suma suka turawa,juye juye ya ringa yi ya rasa mai ke mishi dadi,Dan inya runtse idonsa hotunan Manal da videos d’in da ta turawa ton g yake gani a idonsa,mik’ewa yayi da sauri ya d’auki wayar Ton g ya nufi boys quarters, akwance ya Tarar da shi gefen fuskarsa ta kumbura yana dafe da kansa idonsa duk ya kankance sabida naushin da yasha,yana ganin Yusuf ya mik’e ya zauna da sauri yana ja da baya, Yusuf zuba mishi ido yayi wani irin tsanarsa na ratsa shi ji yake kamar ya shak’eshi ya mutu,hoton gabansa da ya turawa Manal ne ya fad’o mishi take wani irin bak’inciki ya rufeshi ya nufi wajensa wani mugun naushi ya kai masa gabansa,Ton G ya saki ihu, gashin da ya Tara akansa ya damko da k’arfi yace” wlh da akwai yanda za’ayi na kasheka Dana kasheka na mugun tsanarka Dan mitsitinka da kai ka iya iskanci,maza bud’e min wayar nan ka kiramin shegun abokananka kace musu su tabbata gobe sun taho da sassafe wlh in ba haka ba,rashin zuwansu zai iya sawa na kasheka tunda kaje ka tura musu hoton matata shege dan iska kawai,daidaita muryarka ka kira min su,wlh ka bari suka gane wani abun sai naci uwarka”

Ton G sabida tsabar wahala ido kawai ya gwallo yana gyad’a kai wayar Yusuf ya mik’a mishi cikin rawar jiki yafara kiransu bad boy,yanda Yusuf ya tsare shi da ido ne yasa ya daidaita muryashi,sai da ya tsara abakonan nasa ya zuga su akan au taho da sassafe zasu ji dadi ga kud’i mai tsoka su kuwa abokanan nasa dayake suna da Rabon shan bulala murna suka ringa yi suna da asuba zasu taho,fisge wayar Yusuf yayi daga hanunsa bayan da ya gama wayar yace Dan iska kawai zakuci ubanku yayi hanyar waje ya rufo k’ofar,yana fita Ton G ya fashe da kuka yana tab’a wawulon bakinsa da hak’ora biyu suka zube.

Yusuf kuwa aranar matsuwa yayi gari ya waye yaci ubansu Hajja Kaltume,

Inda b’angaren Hajja Kaltume taga kamar lokaci baya tafiya Dan ta matsu ta duro kano ta ji dadi.

B’angaren su Manal kuwa ba ita ta farka ba sai wajen sha d’aya na dare a lokacin su mustapha na zagaye da ita har da Mallama Rabi ta buga uban tagumi tana kallon Manal,Manal sai da tabisu da kallo d’aya bayan d’aya ta juya musu baya ta fashe da kuka,kuka take sosai kamar ranta zai fita Dan kunya take ji,ji take kamar ta mutu,duk kallon tsana taga ‘yayenta na mata,babu Wanda yayi yunkurin rarrashinta,ahaka ta cigaba da kuka wajen sha biyu su Mustapha suka mik’e suka fara yiwa mallama Rabi sallama,Mallama Rabi ita kadai suka bari da affan a asibitin,Manal kuwa sai da taga sun fita ta juyo da kanta,Had’a ido suka yi da Mallama Rabi tayi sauri ta sunkuyar da kanta.

Kuyi maneji da wanan pls kwana biyu sai ahankali bana wani jin dadi amma na kusa gamawa littafin insha Allah
[10/14, 6:56 PM] Sadnaf: ???? S????N????DIN GROUP

Written by

???????? SADNAF????

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com

A short novel based on true life story

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button