A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

K’arfe goma da rabi ta tashi daga barci,mik’a tayi da sallati,ta tashi nufi band’akinta wankan tayi ta shirya cikin doguwar Riga ta fito Palo,wajen dining tayi,ta had’a breakfast taci,bayan ta gama ta koma Palo ta zauna,wayarta ta d’auko tayi dailing number Yusif,ganin bai d’aga ba yasa tasan driving yake in ya k’arasa zai kirata,data ta kuna ta hau watsapp,take wanan videon ya fado mata taji wani iri,messages na gama shigowa group d’in Manyan Mata Hark’a 1 ta shiga amadadin grp familynsu da ta saba shiga indai ta hau watsapp, messages almost 400 tagani ahankali taringa bin messages d’in tana karantawa gabad’aya hirar batsa ce babu ta arziki,sai video da wanan Hajja Kaltumen tayi ta turowa a matsayin breakfast, downloading videos d’in ta ringa yi ta cigaba da karanta messages d’in su,hirar Hajja Kaltume ne yaja hankalinta da take cewa ‘yan group d’in ai wanan grp d’in bakomai ake ba akan d’aya grp d’in nata dan wanan grp d’in ba awani hark’a sosai,waccan shine kat,tuni ‘yan group suka fara rokonta tayi adding d’insu a waccan,Hajja Kaltume tace musu har yanzu ita bata ga wacce ta k’ware ta zama qualified da za ayi adding d’inta a waccan ba,Manal haka kawai taji tana San ta shiga wancan grp d’in da Hajja Kaltumen ke magana,yanzu duk iskancin da ake tsulawa anan Ashe akwai grp d’in da yafi shi,magana tayi wa Hajja kaltume ta private tayi mata sallama,sai da ta samu minti goma da mata magana kafin Hajja kaltumen tayi mata reply gaisawa suka yi,Manal tace mata ita member d’in group d’inta ce,dan Allah tana so tayi adding d’inta awaccan group d’in da take magana yanzu,Hajje Kaltume reply tayi mata da ta bari sai ta ga yanayin k’warewar ta a group d’in Manyan mata hark’a 1 kafin ta sata awaccan,Manal da shaidan ya Riga ya fara nassara akanta magiya ta fara yiwa Hajja kaltumen akan ta sata awaccan grp d’in dan burinta kawai taganta a grp d’in taga suma mai suke yi a grp d’in,Hajja Kaltumen da dama burinta a rayuwa ta samu partner in crime,ce mata tayi to shikenan, cikin minti Uku taga ansa you are added to MANYAN MATA HARK’A ZALLA, subhanallahi,fad’ar batsa da Lalatar da ake a group din bazai fad’u ba dai dai da Manal sai da ta girgiza dan saura kiris tayi existing d’in grp din,amma da yake shaidan ya Riga ya ci galaba akanta kasa barin grp d’in tayi,ta ringa karanta batsar da suke tayi,abun mamaki Hoton Gaban namiji ne a group icon d’in,Manal viewing grp d’in tayi tafara bin sunayen ‘yan grp d’in,daga hajiya wacce sai maman wacce,ak’arshe hoton admin ta bud’e wato Hajja Kaltume,mata ce sosai dan zatayi shekara Arbain,Manal jikinta ne yayi sanyi,data ga gabad’aya participants d’in grp din matan aure ne, group d’in ta koma ta cigaba da karanta chatting d’insu,Wanda hirar gabad’aya ta batsa ce da yanda Baby boy d’insu ya sumar dasu,Manal hirarsu ba k’aramin d’aga mata hankali yayi ba,jin suna ta ambaton baby boy d’insu ya musu kaza ya musu kaza yasa tayi tunanin ko mazajensu suke cewa baby boy amma dan ta gaskata hakan,Hajja Kaltume tayi wa magana ta private tace

Manal_ “Admin dan Allah tambayarki zanyi mai Baby boy ke nufi naji suna ta cewa baby boy”

Hajja Kaltume_ ???????????? “Baby boy na nufin abokin hark’a”

Manal ???????? “bangane abokin hark’a ba Miji kike nufi”

Hajja Kaltume ” wane irin miji ana zaune kalau abokin hark’a ake nufi mai deb’e kewa da sa nishadi ake nufi da baby boy nasan dama ke ba ‘yar hannu bace shi yasa naso sai kin goge tukuna zanyi adding d’inki awanan group d’in”

Manal “Subhanallahi Admin nifa matar aurece danasan abinda ake yi grp d’inan kenan wlh da ban ce kiyi adding d’ina ba na d’auka matan aure ne Ashe shi yasa nace kiyi adding d’ina”

Hajja kaltume “hmmm Mom Hanif kenan,duk wacce kika gani a group d’inan da waccan wlh duka matan aure ne yanzu ba a zamanin da bane an waye

Manal “subhanallahi admin kinsan mai kike cewa kuwa astagfurullah da aurenku kuke irin wanan iskancin,Allah ya shirye Ku shirin addinin musulunci,nidai bazan iya aikata wanan sab’on ba barin group d’in zanyi,arashin sani nace kiyi adding d’ina

Hajja Kaltume aikuwa baki isa ba wlh kiringa kin shigo kenan dan in zaki fita sau dubu sai nayi adding d’inki kema sai kin zama ‘yar hannu kamar mu,bari na gaya miki abinda baki sani,Mijina matafiyi ne sai yayi wata uku ban sa shi a idona ba,babu abinda ya dameshi da halin da nake ciki,kud’i kawai yake turo min nida yayana babu abinda muke nema muka rasa yarana takwas biyu maza shidda mata na aurar da mata hud’u, saura biyu agabana,nima nan da kika gani condition ne yasa nake hark’a da wasu mazan,Ban rasa komai ba amma na rasa jin dadi ta b’angaren auratayya, ina da sha’awa,mijina nasan tafiye tafiye da yake shima yana huld’a da mata,dan babu yanda zaayi da lafiyarka da komai,zaka ci ka koshi,baka yi sha’awa ba,shi yasa na nemawa kaina ta hanyar huld’a da baby boys,a haife na haifesu,amma kinsan da yake irinsu sun fi k’arfi kuma zasu gamsar da kai in gaya miki yanzu haka duk yaron Dana ga ya kwanta min araina kud’i nake kashe masa ya biyamin bukatata hankalina kwance,dan nasan Mijina shima yana can yana huld’a da baby girls,dan haka in zaki saki jikinki ki mori kuruciyarki,dan nayi viewing d’in hotonki na dp keda yaranki cas kike”

Manal suman zaune tayi dan bata tab’a tunanin dagaske ana irin wanan rayuwar ba da aurenka ka ringa shek’a ayarka da wani a waje d’aurewa tayi tace

Manal Admin da baki zab’awa kanki irin wanan rayuwar ba,in kinsan kina da sha’awa mai k’arfi mijinki baya iya biya miki bukatunki da kin nemi ya sauwake miki,da ki ringa aikata zina da aurenki,kinsan girman zunubin zina kuwa ballantana akai ga matar aure ce ke aikata zina subhanallahi, Admin yanzu kina nufin duk members d’in group d’inan abinda suke yi kenan?

Hajja Kaltume “kwarai kuwa Bazaki gane bane, Mom Haneef,amma dan Allah in tambayeki?”

Manal “ina jinki”

Hajja Kaltume “Mijinki wane irin aiki yake yi?”

Manal “Mijina d’an chanji ne,a abuja,duk weekends yake zuwa”

Hajja Kaltume

“hmmm ke kinsan mai yake aikata wa kafin ya dawo? Mazan yanzu duk maha’inta ne,ko mijinka ba matafiyi bane cin amanarka yake,shawara zan baki wlh kibani dama na had’a ki da Baby boy da zai ringa deb’e miki k’ewa idan Mijinki baya nan,” a takaice ahaka Hajja Kaltume ta ringa k’awatawa Manal dad’in hark’ar tana nuna mata ta saki jikinta ta more rayuwarta nan gaba sai ta tuba dan tasan Mijinta ma yana can ya cin amanarta”

Manal da shaidan ya Riga ya samu nassara akanta,amma sabida da sauran imaninta cewa tayi mata ita ba Zata iya huld’a da wani namijin ba,gwara tabar grp d’in in yaso zata cigaba da zama a grp d’in Manyan Mata Hark’a 1tunda su chatting kawai suke basa huld’a da wasu mazan,Hajja Kaltume murmushin mugunta tayi aranta dan tasan indai zata yarda ta zauna a grp d’inta wataran zatayi nassara a kanta,Hajja Kaltumen ce mata tayi basai ta bar grp d’in ba ta cigaba da zama kawai ba zata
had’a ta da baby boy ba, Manal da zuciyarta ta gama rabuwa gida biyu,dan hudubar da Hajja Kaltume tayi mata dazun ya d’an samu gurbi a zuciyarta ce mata tayi to shikenan zata cigaba da zama a grp d’in.

Aranar Sallah kawai ke sa manal ta tashi, Sallar ma ba a nutse tayi ba,dan Batsa da videon da aka turo kawai ne aranta,Hankalinta duk yabi ya gama tashi ga Sha’awa da ya ringa taso mata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button