Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

Ton g kuwa hakoransa na gaba sai da suka zube gabad’aya dan Auta kuwa yatsun hanunsa suka guntule mutuwarsu Bad boy ba k’aramin firgita su yayi ba,tsoron Allah ya kuma kamasu,yafiyar Allah kawai suka ringa nema.

Cigaban labarin

Soyayya mai k’arfi ne ya k’ara shiga tsakanins Manal da Yusuf burin kowane a cikinsu ya farantawa dan uwansa rai,Manal ta zage dantse ta k’ara rungume mijinta da yayanta,Yusuf da kansa ya siyo mata tsadaddiyar waya,ya samata sabon layi, yayi downloading watsapp da face book, ya kawowa Manal,Manal tsalle tayi ta dire ta ce bazata k’arba ba ya siyo mata k’aramar waya ita da Babar waya har abada dan bazata manta ba 🅰S🅰N🅰DIN GROUP ta kusa rasa aurenta har gobe idan ta tuna Hajja kaltume sai ta tsine mata,babu yanda Yusuf bai yi ba akan ta k’arbi wayar shi ya yarda da ita, amma fir Manal tak’i k’arba,dole sai k’aramar waya ya siyo mata.

SAKON DA WATA TA TURO AKAN NOVEL D’IN ASANADIN GROUP

ASSALAMU ALAIKUM SADNAF SUNANA MURJANATU MUHAMMAD KAFIN NACE KOMAI INASO NA FARA MIKI ADDUA KAMAR HAKA,ALLAH UBANGIJI YA SAKA MIKI DA ALHERI YA SA GI GAMA DA DUNIYA LAFIYA,ALLAH YA BAKI LADAN WANAN FADAKARWA DA KIKA YI SADNAF,NA NEMI NUMBERKI NE DAN NA JINJINA MIKI,WLH WANAN NOVEL D’IN NAKI A SANADIN GROUP NIMA VICTIM CE SHI YASA NA NEMI NUMBERKI SADNAF WLH BABU KARYA AKWAI IRE IREN WANAN GROUP D’IN DA KIKA ZAYYANO D’AN INA CIKIN WASU SHIGEN IRINSHI,DAN SHIMA TSANTSAR BATSA AKE YI DA TURO VIDEO BLUE FILM,WLH RABIN ‘YAN GROUP D’IN MATAN AURE NE,SADNAF ABINDA AKE YI A GROUP D’IN YA KAZANTA FIYE DA TUNANINKI,BAZAKI YARDA MUSULUMAI NE A GROUP D’IN BA SABIDA IRIN ZUNBIN DA SUKE AIKATAWA WLH RANAR DANA FARA GANIN NOVEL D’INKI A SANADIN GROUP SAI DA JIKINA YAYI SANYI DANA KARANTA,NACE ASHE YANZU HAR ANSAMU WACCE TASAN HALIN DA MUKE CIKI,BANBANCI GROUP D’IN DA NAKE CIKI DA WANDA KIKA FAD’A A NOVEL D’INKI SHINE BA A HAD’A MU DA MAZA AMMA KOMAI DA KIKA FAD’A NA MANYAN MATA HARKA ONE IRI DAYA NE DA WANDA NAKE CIKI,SADNAF NASAN KIN CETO MATA DA YAWA DAGA FAD’AWA HALAKA,WLH TALLAHI THIS IS WHAT IS HAPPENING,DAN ALLAH SADNAF IDAN KIN GAMA WANAN KI RUBUTA NA ‘YAN LESBIAN DAN INA DA KNOWLEDGE AKAI SOSAI,ASANADIN NOVEL D’INKI NA BAR GROUPS D’IN NA MUSU WA’AZI DAN ALLAH KI K’ARA TSORATAR DA WAYANDA SUKE CIKIN IRE IREN GROUP D’INAN ALLAH YA BAKI LADA SADNAF

SADNAF SUBHANALLAHI WLH HAKA AKE FAMA YANZU MUNA CIKIN WANI IRIN ZAMANI DA SAI ADDUA KAWAI,DAN ABUBUWAN ALFASHA SUN YAWAITA YANZU MURJA INA NEMAN IZNINKI,INASO NASA WANAN BAYANIN NAKI A K’ARSHEN NOVEL D’INA YANDA

MUTANE,ZASU YARDA DA ABINDA
KE FARUWA KENAN
YANZU

MURJA

LAH SADNAF BABU KOMAI WLH NIMA NAFISON MUTANE SU SAN ABINDA KE FARUWA KENAN SAI DAI KAWAI ALLAH YA K’ARA SHIRYA MU YA TSARE MANA IMANINMU AMEEN

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button