A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

Su Hanif kasancewar in sun dawo daga makaranta,Manal kan taimaka musu suyi home work d’insu haka ma insun dawo daga Makarantar islamiyya takan sa suyi tilawa,ta k’ara musu karatun,aranar ko kallonsu bata yi ba,tana kan watsapp tana karanta batsar da ake a group, Hanif da yad’an fisu wayyo home work d’insu ya debo yace ta koya musu,kasa d’agowa ma tayi ta kalleshi sabida Nisan da tayi a kallon videon da aka turo,Hanif matsawa yayi kusa da ita yana bubuga k’afarta yana ta koya musu Home work,mugun tsawa ta dakawa mishi tace ya b’ace mata dagani,suje su shirya su tafi Islamiyya in sun dawo zata musu home work d’in,da sauri suka nufi d’akinsu Salem har da hawayensa dan tunda suke da ita bata tab’a musu haka ba,hasali ma ita take fara cewa su kawo home work d’insu,Taufiqa Uniform d’in Islamiyyarta ta debo ta kawo wa Manal dan ita take shiryata in zasu tafi Islamiyya, Taufiqa cewa tayi

“Momy ga Uniform d’ina kisamin”

Tsaki Manal tayi dan gani take suna katse mata jin dadi,Hindatu ta k’wallawa kira Hindatun dake kitchen tana goge goge ta nufo palon da gudu, tace mata gata,

“Dan Allah kisawa Taufiqa Uniform d’inta ki rakasu Islamiyya kina dawowa ki wuce kitchen ki d’ora mana girkin dare,mamaki ne ya k’ara rufe Hindatu,dan tunda take aiki a gidan,Manal bata tab’a yarda ta mata girki ba,ita take girki da kanta, amma abun mamaki sai gashi dazu ta sa tayi girkin rana,to tace mata ta d’auki Uniform d’in Taufiqa tafara k’ok’arin sa mata,Taufiqa da yake bata saba ba,Manal ce ke shiryata in zata tafi makaranta nok’e kafad’arta tayi tace ita Momynta ce zata sa mata,tsaki Manal tayi tabar palon,dak’yar Hindatu tasa wa Taufiqa unifrom d’in islamiyyar,su Haneef suka fito ta rakasu islamiyya.

Manal daddare bayan sun gama cin abinci da yaran, tana zaune tana koya musu home work d’insu, Rabin hankalinta na kan chatting d’in da ake a grp,kiran Yusif ne ya shigo wayar,da sauri ta mik’e ta nufi d’akinta dan a halin da take ciki tana bukatar taji muryarsa ko zata samu d’an nutsuwa,d’agawa tayi tana sauke ajiyar zuciya,

Yusif ce mata yayi

” Mom Haneef ya dai ko dai missing d’ina
Kike”?

Manal Lumshe ido tayi tana tunanin dama yana gefenta ayanzu,can kasan makoshi tace

“Sosai ma ina missing d’inka dama in ganka a gefena”,

Yusuf murmushin jin dadi yayi yace

” ko na dawo ne”

“Girgiza kai tayi tace mishi aa, ahaka suka ringa hira,yana gaya mata yanda yayi missing d’inta,ak’arshe yace ta had’a shi da yara su gaisa,Palo ta nufa dan ta kai musu wayar,tana zuwa ta tarar har sunyi barci,ce mishi tayi sunyi barci ahaka shima ya mata sallama yace zai kirata da safe ta had’a su da yaran.

Tashinsu Hanif tayi su tafi d’akinsu,ta d’auki Taufiqa ta kai ta d’akinta dan tare suke kwana in baya nan,wanka tayi tazo ta kwanta ta hau watsapp grp d’in Manyan mata Hark’a Zalla ta hau,atakaice aranar Manal bata iya barci ba dan matsanacin sha’awa ne yaringa damunta,dan hirar da suke a grp bak’aramin tayar mata da hankali yake ba.
[10/14, 6:56 PM] Sadnaf: ???? S????N????DIN GROUP

Written by

???????? SADNAF????

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com

A short novel based on true life story

Page 10_15

Ahaka Manal ta jefa kanta a masifa,bata da aikin da ya wuce ta shiga group chatt ta karanta batsar da suke yi,ta kalli Blue film d’in da ake turowa,Hajja Kaltume kuwa kullum cikin kwad’aita mata hark’ar take na ta yarda ahad’a ta da Baby Boy,Manal dai k’in yarda tayi ahad’a ta da Baby boy,dan tasan girman zunubin ma da take aikatawa,aikinta kenan kullum,tuni Halin da ta jefa kanta ya shafi yaranta Dan bata da lokacinsu ko kadan,Home work d’insu ma yanzu Hindatu ke musu,Hanif da canjawar da Manal tayi ba k’aramin damunshi yake ba Dan yarone mai wayon gaske,dai dai da tarihin da take basu na annabawa duk ta daina,ta sakarwa Hindatu hidimarsu,Home work d’inma Hindatu ba iya wa tayi sosai ba,Taufiqa ma tafi zama Abun tausayi Dan ta saba Manal ce ke mata komai,amma yanzu Hindatu ke mata komai,Yusuf ma yayi noticing changes a gurin Manal, Dan yanzu bata jure dogon waya dashi,Allah Allah kawai take ya ajiye waya ta koma ta cigaba da karanta chattin din da suke yi Dan yana sata nishadi duk da ba magana take a grp d’in ba,akarshe dare yayi tayi ta juye juye ta kasa barci sabida sha’awar dake damunta.

Ranar Friday bata samu hawa watsapp ba,Dan aranar Yusif zai dawo,gyare gyare ta hau yi,na tarb’ar sa amma duk da haka hankalinta na kan watsapp d’inta,aranar ita ta shirya su Hanif dakanta,tayiwa Taufiqa kitso,Su Hanif sai murna suke, Dan rabon data basu kulawa kamar haka tun wancan satin da daddynsu yake nan.

K’arfe biyar na yamma, Manal da yaranta na zaune a Palo suna jiran isowar Yusif Dan ya musu waya akan nan da yan mintuna zai k’araso,Manal data ta kuna ta hau Whatsapp kafin Yusif ya k’araso,messages sun kusa dubu na hirar da akayi a Manyan mata hark’a zalla messages d’in ta fara karantawa,as usual hirar batsa ce kawai da videos d’in da Hajja Kaltume take turowa,wanan karin har ta private Hajja Kaltume ta turawa Manal Videos kusan guda biyar,down loading d’in Videos d’in tayi,suna gama downloading ta fara
Kallo,hankalinta tuni ya tashi sha’awa mai k’arfi ya taso mata,ahaka ta ringa kallon Videon tana Allah Allah Yusuf ya k’araso horn d’in motarsa ta jiyo, Su Hanif suka yi waje da gudu,Manal ta kashe datan,tayi clearing d’in chart d’inta da Hajja kaltume,ta goge duka videos d’in dake wayarta,tayi Mutting d’in grps d’in Manyan mata hark’a one da Zalla ta mik’e tayi waje, itama a guje taje ta rungumeshi ya sauke Taufiqa yana kallonta,murmushi tayi tana mishi sannu da zuwa ta k’arbi jakar hanunsa suka shiga ciki,Su Hanif zama suka yi a Palo suna bubud’e tsarabar da Yusuf ya kawo musu,Manal kuwa tana ganin haka taja Hannun Yusuf suka nufi d’akinsa,suna shiga ciki ta rungumeshi tana tayi missing d’inshi,shima rungumeta yayi yafara kissing d’inta tsayuwa gagararsu tayi sai da suka zube akan gado,ganin abun nasu yafi k’arfina naja k’afata nayi waje.

Ahaka Yusuf yayi weekends d’insa Manal bata Hau watsapp ba amma duk abinda take yi tana tunanin yanzu haka tayi missing d’in chattn din Manyan mata hark’a zalla,Yusuf yana tafiya da sassafe ta hau watsapp tayi Unmutting d’in grps d’in ai kuwa nan da nan messages suka hau shigowa har da message d’in Hajja Kaltume ta private tana tambayarta lafiya kwana biyu bata hawa,sai da ta bata amsa da mijinta ne ya dawo shi yasa bata hawa, , bud’e grp d’in tayi ta fara karanta chatting d’insu,a takaice sai da Manal ta samu wata d’aya a grp d’in Manyan mata hark’a zalla sosai take jin dadin grp din,Dan tafara magana a grp d’in,ta saba da wasu members d’in,babu abinda ake yi a grp d’in da ya wuce tsantsar batsa da videon bf, Hankalin Manal yayi ta tashi tana murkususu daddare samun saukinta shine idan Yusuf ya dawo, Su Hanif kuwa har sun saba da rashin kulawarta agaresu,indai tayi musu wani abun daya danganci kulawa to weekends ne Yusuf yana nan.

watarana daddare tana kwance tana karanta chattn d’insu kamar yanda ta saba,taji wata a grp d’in tana bada labarin Bby boy d’inta yanda yake gamsar da ita yana deb’e mata kewa ko da basu had’u ba,Nan Hajja Kaltume ta hau cewa ai ita tasan wayanda take had’asu dasu had’addu ne masu zafi ko ba agamu ba zasu ma abinda zai sa ka samu nutsuwa,Manal dake kwance da kasala yabi ya rufeta shaidan na kad’a mata ganga tuni taji itama tana sha’awar a had’ata da Baby Boy d’in da zai ringa deb’e mata kewa,amma bazata yi zina da aurenta ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button