A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

” Hanif shine ka kai wa Daddynku karana kace bana muku home work ko”?

Hanif d’agowa yayi da sauri yana kallonta hawaye ya hau taruwa a idonsa cewa yayi
“Kiyi hakuri Momy ba kararki nakai ba,ce mishi nayi ya baki hakuri idan laifi muka miki Dan yanzu kin daina mana home work kin daina k’ara mana karatun Qurani,”

hawaye masu zafine suka zubowa Manal tace “ba laifi kuka min ba Hanif bana jin dadi ne amma insha Allahu daga yau zan ringa muku Home work d’inku ina k’ara muku karatun Qurani”

Tsalle suka fara yi har da taufiqa ta hau cewa “Momy yanzu ke zaki ringa shiryani,kina min wanka inzan tafi makaranta, ba Aunty Hindatu ba?” Manal gyad’a mata kai tayi tana goge hawayen daya zubo mata,tsalle taufiqa taringa yi tana murna,tausayinsu ya rufeta tana ganin marayun da ta mayar dasu k’arfi da yaji,da kanta ta zuba musu abincin,taringa bawa Taufiqa a baki,sai murna suke suna bata labarin yanda suke fad’uwa a home work,ana zanesu Dan Hindatu ba iyawa tayi ba,tausayinsu ne ya k’ara rufeta,tace musu ita dakanta yanzu zata ringa koya musu,baza a k’ara zanesu ba,bayan sun gama cin abinci Quraninsu ,suka d’auko Dan ta k’ara musu,Dan kwana biyu ana jibgarsu wajen tilawa,kunya ne ya rufeta da ta tuna rabonta da karatun Qurani,d’aurewa tayi tace su karanto inda suke,d’aya bayan d’aya ta k’ara musu,sai da ta tabbatar sun iya tace suje su shirya su tafi islamiyyar,aranar Manal k’in hawa watsapp tayi Dan ta sha alwashin tadaina(anya kuwa muje zuwa)
[10/14, 6:56 PM] Sadnaf: ???? S????N????DIN
GROUP

Written by

???????? SADNAF????

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com

A short novel based on true life story

WANAN SHAFIN NAKI NE KE KADAI SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA WRITER D’AYA TAMKAR DUBU INA MUTAK’AR JINJINA MIKI A WANAN NOVEL D’IN NAKI ABADAN KINA MUTUK’AR K’OK’ARI WAJEN FADAKAR DA MU,GA HADISAI DA KIKE RUBUTA MANA A KOWANE SHAFIN NOVEL D’INKI,I WISH KOWACE WRITER ZATA YI KOYI DAKE ALLAH YA K’ARA BASIRA DA ZAKIN HANNU????????????????????????????????????????????????????????????

TUNATARWA

INA MAMAKIN WRITERS DA BASA SAN AYI MUSU GYARA IDAN SUNYI BA DAI DAI BA YANZU ABUBUWA SUN FARA ZAMA WORST,NA WANAN BATSA DA AKEYI A NOVEL,ALAL HAKIKA ITA SADNAF MAI JAWABIN,ZAKU IYA CEWA ITAMA BATSA TAKE YI A NOVEL D’INTA KO D’AYA NA YARDA A BAYA NAYI A NOVEL DINA NA FARKO AMMA SHIMA BAI KAZANTA BA HAKA DAN DUK WANDA YA KARANTA ZAI GA BANYI BATSAR DA WASU WRITERS D’IN KE YI YANZU BA,TUNDA GA NOVEL DINA NA FARKO DA AKA YI KORAFIN NAYI BATSA WASU SUKA BAN SHAWARA WASU SUKA ZAGENI,TUNDA GA LOKACIN NA DAU GYARA NA DAUKI SHAWARAR DA AKA BANI WLH KU KARANTA SAURAN LITTATAFAI NA BAYAN LALATA BABU WANDA NA K’ARA SA IRIN ABINDA NASA A NOVEL DINA NA FARKO,SABIDA MAI KAUNARKA SHI ZAI FAD’A MAKA GASKIYA,AGASKIYA WASU WRITERS DIN NA JANYOWA DUKA WRITERS ZAGI HAR DA SU ALLAH YA ISA DAN ALLAH MU GYARA KAR GARIN MU BURGE MUYI FANS MU KAI KANMU HALAKA,SANAN INASO NAYI AMFANI DA WANAN DAMAR NA FAD’AWA DUK WACCE TASAN TANA GRP DINA BAN YARDA TA K’ARA TURO NOVEL DAKE K’UNSHE DA BATSA TATURAMIN GRP DINA IN KIKA YI HAKA ZAKI JIKI AWAJE GASKIYA,SANAN MASU YI D’IN INA BAMU SHAWARA DAKU DAINA TAMKAR YANDA NA DAINA DAN DANA DAINA D’IN MA NAFI SAMUN FANS,KARKI YI TUNANIN IN KIKA DAINA ZA ADAINA KARANTA LITTAFINKI,BAN AMBACI SUNA BA SHI YASA NAYI MISALI DA KAINA ALLAH YASA MU GYARA AMEEN

Page 20_25

Su Hanif na dawo wa daga islamiyya ta shiryasu suka nufi gidansu,sai da ta tsaya awani Super market ta yiwa Mahaifiyarta siyayya,kafin su k’arasa gidansu,a tsakar gida suka tadda Mallama Rabi tana zaune da ‘yayen Manal Abdullahi da Abduljabbar sallamar da sukayi suka amsa,su Hanif suka nufi wajenta da gudu ita kuma ta ringa musu oyoyo,murmushi Manal tayi data ga yanda Mahaifiyarta ke rawa tana daga zaune Wai duk murnar ganin su Hanif,duk’awa tayi tana gaishe su adai adai lokacin da take ajiye ledojin hanunta,yayanta Abduljabbar ne ya amsa adai dai lokacin da yake d’aga Taufiqa yana d’orata akan cinyarsa,zama tayi a gefen tabarma Mallama Rabi tace

“Manal kuna lafiya ya gidan”?

“lafiya lau Umma mun sameki lafiya”?

” Lafiya lau sai yau kika ga daman kawo min jikokin nawa ina ta kewarsu yanzu haka ma zancenki muke yi kika shigo,ina tambayarsu Abdullahi ko kuna waya”

Murmushin jin dadi Manal tayi Dan tasan Mahaifiyarta na masifar ji da ita duk da ba ita kadai bace mace a gidansu,amma tafi kaunarta Dan ana cewa a yaranka dole zaka ji kafi San wani,cikin su goma mahaifiyarta tafi sonta,

Murmushi tayi tace “bama waya dasu,muna dai had’uwa a watsapp,tunda ta shigo Abdullahi yayanta bai d’ago ya kalleta ba Dan miskili ne sosai,jin abinda tace ne yasa ya d’ago yace

” ke da wa kuke had’uwa a watsapp,nan naji su Ummi na complain akan kin daina magana a grp d’in zuria d’ayako magana aka miki ta PC bakya kula mutane gaki kuma dare dare ana ganinki online”

,sunkuyar dakai Manal tayi dan rabonta da grp family d’insu har ta manta,inta hau watsapp grp d’in MANYAN MATA HARK’A ZALLA kawai take bud’ewa,maganar Mallama Rabi ne ya katse mata tunanin da take

“Aa manal Wai dagaske ne ba kya kula mutane,ahaka zakuyi zumuncin,ni inbada ma tab’arb’arewar zamani yanzu ba asan darajar zumunci ba,arasa at a ina zaayi zumunci sai ta waya ta wayar ma durup yake ko me” dariya suka kyalkyale dashi Dan sun San group take nufi,Abdullahi da Abdul jabar mik’ewa suka yi,suka yi waje Dan sun fara jiyo kiraye kirayen sallahr magriba,

Mallama Rabi juyowa tayi ta cewa Manal “ya babansu Hanif d’in dafatan dai shi kuna waya “

Kiran waya da ya shigo ne ya sa bata bawa Mallma Rabi ansa ba tayi sauri ta d’aga wayar Dan Yusuf ke kiranta

Gaisawa suka yi da ita, ya tambayeta ko taje gidan nasu, tace mishin eee gata ma ga Ummanta,ce mata yayi ta bata wayar ya gaisheta,wayar ta mik’awa Mallama Rabi ta k’arba suka fara gaisawa,atakaice sai wajen 9 suka baro gidansu,Dan hira suka ringayi da mahaifiyarta sosai kamar karsu rabu da tazo tafiya ta bata dubu ashirin.

Suna zuwa gida tace wa su Hanif du d’ebo home work d’insu tayi musu Dan sun Riga da sun ci abinci a gidansu,d’aya bayan d’aya ta ringa koya musu,Taufiqa ta fara yiwa nan da nan ta bingire barci yayi awon gaba da ita, Hanif shine na k’arshe da take yiwa,kiran Hajja Kaltumen ya shigo wayarta,tsaki tayi ta cigaba da abinda take yi,sai da ta mata misscall biyar ,bata d’aga ba messages ne yafara shigowa wayarta bata dai duba ba har ta gama yiwa Hanif tace su tafi d’aki shi da Salem suyi alwala su kwanta yanzu zata zo in ta kwantar da Taufiqa,a takaice sai da ta gama duk abinda take yi,ta kwanta ta kira Yusuf awaya, lokacin k’arfe goma saura na dare,basu wani Dad’e suna hira ba yace mata barci yake ji zai kirata da asuba in ya tashi da haka suka yi sallama har zata ajiye wayar idonta ya sauka akan message d’in dake ta blinking a sama,message box ta shiga tafara karantawa,Titi ne ya turo mata texes sunfi goma na ban hakuri in laifi yayi mata da kalmomin soyayya masu sanyaya zuciya,inda Hajja Kaltumen itama ta turo mata Tex na lafiya take kuwa taji ta shiru yau bata hau watsapp ba,tayi missing abubuwa daya wa fa,su maman junior nata tambayarta, maman junior itama a grp d’in take in kana Neman shaidaniya ka sameta an gama,Dan tama fi Hajja Kaltumen turo videos d’in Batsa Dan ita har ta yanda tayi sex d’in zuwa take ta bada labari a Grp,Manal kunna data tayi ta hau watsapp da zumar ta musu sallama ta kuma yi musu nasiha tace ta tuba Dan gaskiya wanan abinda suke yi,ba k’aramin barazanar yake da aurenta da ibadanta ba,sai da ta samu minti goma sha Biyar da kuna data,messages na ta shigowa banda Wanda aka mata a private,numbers daban daban taga sun mata magana duk sai da ta fara bud’ewa ta karanta members d’in Manyan mata Hark’a zalla ne suke ta cigiyarta Dan akwai su da wanan had’in kan na insu jika shiru suyi ta nemanka,shi yasa take k’ara San grp d’in,messages d’in titi da Hajja Kaltumen kuwa yafi yawa ,titi kuwa harda su videon kuka na yayi missing d’inta jikinta ne yabi yayi sanyi,ta rasa kuzari Dan zuciyarta har ta rabu gida biyu,na tunanin hukuncin da takeso ta yanke Dan ta dawo da farinciki gidanta,bud’e grp d’in tayi wajen message dubu dasu videos ahaka ta fara karanta messages d’insu videos d’in na downloading Dan wayarta a auto downlaload yake tuni ta fara jin wani yanayi a tatare da ita,hirarsu tafara jefata awani yanayi,bud’e videos d’in tayi ta fara kallo cikin Dan kalilan lokaci ta koma gidan jiya hankalinta in yayi dubu ya tashi,Dan videon da suka tura group ya fi na koyaushe d’aga mata hankali,juye juye ta fara yi Dan hankalinta yakai kololuwa wurin tashi, dialing Number Yusuf tayi Dan watak’ila intaji muryarsa taji sa’ida jin wayarsa akashe ne yasa tayi dialing Number Titi Dan ta tuna irin nutsuwar da ta samu dashi,tuni shaidan ya fara k’ada mata ganga, jin wayarsa na ringing ne yasa ta sauke ajiyar zuciya,titi da dama kiris yake jira,yana ganin kiranta ya d’aga ya fara mata shagwaba yana Abu kamar kuka yake,tuni taji wani kasala ya rufeta Dan muryarsa ya k’ara d’aga mata hankali,kasa magana tayi Dan ayanayin da take bazata iya magana ba,titi karuwa kuwa hakan da yagani ne yasa ya d’age ya cigaba da d’aga mata hankali,akarshe yace su had’u a watsapp,tana hawa suka fara sx chat,Wanan Karin abun ya girmama har da turawa juna nude pictures manal ta Riga tayi nisa bata jin kira duk abinda yace tayi yi kawai take yi,hotunan tsiraicinta ta ringa tura masa banda fuskarta,shima shegen haka ya ringa turo mata,bai barta ba sai da ya tabbatar ta samu nutsuwa da haukan da suke tunanin shi yake gamsar dasu Dan hauka zance kamar dai jiyan wajen hud’u suka yi sallama barci mai nauyi yayi awon gaba da ita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Leave a Reply

Back to top button