BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

Ba’a gama ba tun 4:30 da aka fara event, sai 6:30.
Da suka fita, suna shiga mota, Asim yasan yanda yayi da Nafisa, ta bashi numbern ta, ita ko bukatan ta ya biya, sai murmushi take, gaskiya auren Nabila is blessed.
Shi kuma Abdallah, sai kallon Olamide yake yana jin wani irin dadi na ratsa shi. Gakiya ne Fulani/Yoruba, kawu Dajjo be ready, dan na wuce inda kake tunani.

Olamide kuwa tana ta jin haushin habibtyn ta, da ko magana Nafisa ta mata, sai tayi tsaki, amma ko ajikin Nafisa, sai ma tsokanan ta data ita yi.

Da Farouq ya ga yanda Adallah ke kallon Mide, sai yace “Akhi! Kamata magana ne”? Ya tambayi Abdallah.
“Kana wasa da autan Umma, tuni na karba numbern ta, harda na habibtyn mu”. Ya fada yana murmushi.
“Kai so easily, nayi zaton zaka sha wuya ai, amma naga kaman ba hakan ba”. Farouq ya fada.
“Hakan ne fa, ai habibtyn mu ta bani. Ina da aiki a gaba na sosai, dan sai nayi breaking din guards din ta down”. Abdallah ya fada.
“Wani irin guard kuma”? Farouq ya tambaya.
“Ka bari sai mun isa masaukin mu, zaka ji, for now let’s wait till they leave this venue safely, muma mu wuce”.Abdallah ya fada
“Ni kam har na kosa mu isa ka bani gist”. Farouq ya fada
“Gulmanme kawai, you are not even concerned about how amaryar ka zata isa gida, gulman tawa kake son ji”. Farouq ya fada.

Thanks for reading loves ❤❤❤❤.

~Zeexee ce~ ????️????️????️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
????
BANBANCIN KABILA
(Short story)
????????????????????????
????

TAMBARI WRITER’S ASSOCIATION

????((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al’umah))

*T.W.A*

WRITTEN BY ZAYNAB (zeexee)

MARUBUCIYAR

-RAYUWAR HUSNA

-MAHAKURCI MAWADACI (2020)

Dedicating this chap to my one and only Bilus (Bilkisu), ina son ki, so fisabilillah. Wallahi words can't explain how much you mean to me my sis from another mum????????❤❤????????????????. Even though I know you won't be seeing these until it's turned into doc, but still I love you my Bilus❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤. May Allah make our friendship a lasting one Amin.

Da suka isa gidan su Nabila, dan daman tun last three days su ka koma gidan su Nabila, nan suke kwana.
Da suka shiga dakin Nabila, duk suka cire kanyan jikin su, su kayi sallan magrib, isha ma yayi suka yi, su kayi wanka, kowannan su tasa nightyn ta, suka fara hiran kamun, da wasu close cousins din Nabila, sai dai ba tare zasu kwana da su Nabila da Olamide ba. Duk hiran da suke, Olamide bata sa masu baki ba, it’s either tayi “hmm”, ko tayi faking din dariya. Duk abun da take, Nabila ke noticing. Sanda ta bari suka gama hira, cousins din ta suka bar dakin, suka koma guest room, sannan tace “Ore, yana ga kaman you are not happy ne, ko dai baki ji dadin event din bane”?
Daman suna kwance ne akan gado, sai Nafisa tayi wani mika, ita kuma Mide tayi fake smile, sannan tace “naji dadin shi mana”.
“Ni na bata mata rai”. Nafisa ta fada tana murmushi.
“Haba ke ko fisa, ya zaki bata mata rai, kuma kina da bakin fada”.
“Am serious, ni ce na bata mata rai. Amma abun alheri na gani, kuma naga zai dace da ita, shi yasa, na tsaya mata, kaman yanda kawaye masu son cigaban juna ke yi. Kuma bazan fasa ba, sai naga nayi nasara”. Nafisa ta fada.
“Toh!” Nabila ta fada tana zare ido, ta kara cewa ” toh meye kuma wannan abun”?
“Keh kawar mu ce, baza mu boye maki komai ba. Abokin angon nan, Abdallah, yace yana son ta, kuma kin san view din ta akan mazan arewa, naje wajan ne yana tambayar numbern ta, sai tace mai bata san shi a kai ba. Although ban san abun da suka fada ba kafun in isa wajan, sai nace mai ni na sani, na bashi number”. Nafisa ta fada.
“Hmmmm this serious, so dan kin ba Abdallah numbern ta, shiyasa take fushi”? Nabila ta na fada ta fashe da dariya, Nafisa tayi joining din ta.
A fusace Olamide ta ce “wato abun dariya ma ya baki ko?
Ku kun san tsoro na, amma kuna mun haka”? Tayi maganan kaman zata yi kuka.
“Kai Ore, we know, but am pretty sure Abdallah won’t hurt you, have known Abdallah since the first time I and yaya Farouq started dating, kuma ni I don’t think zai taba discriminating din ki, mutumin da a Ogun State yayi serving, daya dawo yake cewa idan baka je garin yarbawa ba, you won’t know how nice they are, duk abubuwan da ake fada akan su is not real, yanda ake cewa basu da kamun kai, basu da rike addini, akwai masifa, ba tsafta, da dai abubuwa kala kala, yace duk karya ne. Dan da shi yaje ya gano ma kan sa, yasan dukan mu daya ne, bamu da banbanci, kuma duk abubuwan da ake cewa suna yi, yana faruwa a duka yaren duniya, basu kadai keyi ba, har yace shi ya rasa abun da yasa aka dauki tsana a arewacin Nigeria, aka azama yarbawa. Mutum da yace shi daya je, ya so yanu shi yafi su addini, suma suka bi shi, kaman basu da shi, sai sanda suka fara correcting din shi, dakan sa yaja baya. Yanzu haka ma shi da yaya Farouq na da wani aboki wanda sukayi NYSC tare, yana da addini sosai, ustaz ma ake kiran shi. Na san zaki ce mai yasa nake zuba haka, I just wanted you to know that you are in save hands, Yaya Abdallah bazai taba discriminating din ki ba. Sannan ki duba surrounding din ki, you are surrounded ba Hausa/Fulani, and bamu discriminating din ki, so why have this fear when it’s comes to love”? Nabila ta fada, tana rike da kafadan ta.
“Exactly habibty, why are you scared when it comes to love with an arewa guy, why”? Nafisa ta fada tana rike da dayan kafadan.
Alokacin har Olamide ta fara kuka, cikin kukan tace “my fear is nothing but the fact that I will be discriminated, idan shi yana so na, what about his parent and relatives?
Are they going to accept me like they will accept you guys?
Ni nasan Yoruba men na auran hausa girls, kuma ana samun kwanciyan hankali, but idan yazo wajan da Yoruba girl zata aure su, alokacin discrimination kala kala ke tashi. Ni kuma wallahi azim, bana cika son problem, ku daina gani na kaman mafadaciya, masifaffiya, wallahi problems na ba ni tsoro ba kadan ba. I can’t be enjoying my husbands love alone, his family’s too matters”. Ta karashe magana, tana kara fashewa da kuka.
“Ki dai na cewa haka habibty, wallahi sai dai wanda addini bai zauna mai bane kawai, zai yi discriminating din ki saboda BANABANCIN KABILA. Amma midin addini ya zauna ma mutum, toh bazai yi discriminating din ki ba. Abunda Allah ma cikin alqur’anin sa mai girma, ya ce he created us in different nations, different colours, different tribes, e.t.c. So who are we to discriminate one another, we are nobody. Karfa ki manta, Bilal baki ne sosai, amma he was among the companions of the prophet, the prophet (S.A.W) and other companions, never showed any discrimination to him, he was the one who calls adan, he left Madina after the prophet’s death saboda Madina will always remember him of the prophet (S.A.W), ba koran shi akayi ba. Ki duba historical books ma, zaki ga abubuwa da yawa. So if the prophet accepted Bilal, then who are we to discriminate one another, we are nobody wallahi”. Nafisa ta fada tana share ma habibtyn ta hawaye.
“Gaskiya kika fada Fisa, mai karancin addini ne zai yi discriminating din ki”. Nabila ta fada.
“I wish kowa ma zaiyi understanding, amma it’s impossible”. Olamide ta fada tana shashakan kuka.
Suna cikin magana, wayar Olamide ya fara ringing, tace ma Nabila ta mika mata, sai ta tambaye ta waye ke kira, Nabila tace number ne. Cikin jin dadi, Nafisa tace “your fulani prince ne”.
“Ya kika sani”? Nabila ta tambayi Nafisa.
“My instinct told me”. Ta fada tana wani jujuya wuya.
“Gashi miss, kafun ya tsinke. And please behave normal, no rude talks please”. Nabila ta fada.
“Yes please habibty, no rude talks”. Nafisa ta fada palms din ta a hade.
“Naji” Olamide ta fada, sannan ta daga kiran. Tana dagawa, taji very cool muryar sa, ya ce Assalamu alaikum”!
Ahankali ta amsa masa da “waalaikumus salaam, dan Allah wake magana”?
Sanda yayi clearing din muryar sa, yace “Ni ne Abdallah, although ban samu na fada maki suna na dazu ba, nine disturban nan na ki yau”.
Sai tayi murmushi, ta ce “it’s good you know you are a disturber. Soooo ya akayi”? Ta tambaye shi.
“Yes I know am one. Olamide! I will like to know you more, and I will also tell you about myself, let’s take everything gradually, if you can please give me a chance”. Ya fada pleadingly
Daman ta sa wayar a speaker, sai su Nafisa suka kada mata kai, alamun tace okay.
Sai tace “okay, am okay with that. So what do you want to know about me”?
“Anything you are ready to tell me, am all ears”. Abdallah ya fada.
“Hmm okay, am Faiza Abdullahi by name, but am mostly called Olamide, dan dashi ma ake kira na a gida. Am from Niger state, Suleja local government, but my mai origin is Oyo state Ogbomoso. My origin says there, amma ba muma san hanyar wajan ba, bamu da garin daya wuci Suleja. Shekaru na 20, ina 300l a BUK, ina karanta sociology. Ni ce first born among children of 3, mahaifi na ya rasu tun ina 6 years old. Toh shikenan kaji nawa, saura naka”.
” First of all, Allah ya jikan magabata, yasa ya huta, yasa aljanna ce makomar sa, ya raya ku”.
“Amin” ta amsa, su Nabila ma suka ce “amin”, amma yanda bazai san suna wajan ba, kawai sai wayar Nafisa ya fara ringing, ta na ganin strange number, tayi murmushi, ta ce “Asim”. Da sauri ta daga wayar, itama ta fada anata duniyar. Nabila ta kalle ta ta jijjiga kai.
Su Olamide kuwa, Abdallah ma ya fara bata tarihin kan sa.
“Kinga ke first born, ni kuma auta, combo din mu fa zaiyi sugar. Ga kuma fulani/Yoruba. To be sincerely speaking, iyaye na basu da matsala, amma akwai wani kawun mu, wanda yake da matsala sosai, amma he is not a problem, because I can do anything just for my love” Abdallah ya fada yana murmushi. Farouq din da yake wajan, sai bakin shi yayi hanging. Itama Olamide, sai taji kunya ya kama ta, Nabila ko ta rufe bakin ta, tana dariya.
“Uhmmmm who is that love of yours”? Olamide ta tambaye shi.
“You want to know my love right”? Shi ma ya tambaye ta.
“Yes I do” ta fada a kunyance, kaman yana ganin ta.
“Okay since you want to know. My love, is non Other than Olami, Fa’iza”. Ya fada yana murmushi, kaman tana ganin shi.
“Congrats, you managed to get 4points today”.Olamide ta fada.
“Wow mashaAllah, am so glad I deed”.
“You should, because you deed what others couldn’t”.
“Am glad for this position too. So bari in bari kiyi barci. Please dress as simple as you deed today, because you took the breath of many even without makeup, I hope I will be the lucky one”. Ya fada yana murmushi.
“In Sha Allah I will. If you keep this behavior on, you maybe the lucky one. Good night Auta”. Ta fada a kunyance. Nabila ko sai kallon ikon Rabbi take.
“This name sounds better in your mouth, it have never been better called, like the way you called it today. Gaskiya ke din na daban ce Olami. Good night, sweet dreams, don’t allow the bed bugs bit, kuma kar a manta da azkar, ko da nasan za’ayi, lastly, dream about Auta”. Abdallah ya fada.
“Uhmmm you too, dream about Olami”. Tana fadan hakan, ta kashe wayar ta.
Tana kashewa, yayi gab da Nafisa ma ta kashe nata. Nabila ta yi wani irin kara, tace “wow! Wow! Wow! Wonders shall never end. A she ma pretending kike, Nafisa kinyi missing, baki ji yanda Ore keta buga soyayya ba. A she ta iya soyayya haka, ni da nayi zaton sai mun koya mata, a she ita zata koya mana”.
“Uhmmmm, habibty is that so, kice dai abun yayi sweet kenan”. Nafisa ta fada.
“Sosai fa Fisa, abun nasu ya bada masoro”.
“Hahhhhhhhh” Nafisa da Nabila su kayi dariya. All this while Olamide ta rufe fuskar ta, saboda kunya. Ita ma bata san zata yi haka ba, amma Abdallah is irisistable.
“Madam ki bude fuskar nan ki bani labari”. Nafisa ta fada.
“Ai ni zan baki labari, kin san Ore ba zata fadi gaskiya ba”. Nan Nabila ta bata labari dalla dalla.
“Am sooo happy, finally habibty have found love”. Nafisa ta fada.
“Toh kema bamu labari, dawa kike waya”. Olamide ta fada.
“Da Asim”. Nafisa ta fada.
“Kut! Babe baki wasa fa, har kun fara soyewa”? Nabila ta fada tana daga mata gira.
“Aww kina wasa da Nafisa Suleiman. Amma fa bani nace ya bani numbern sa ba, da kan sa yazo ya same ni, mu kayi exchanging din numbers”. Nafisa ta fada tana wani harare harare.
“Gaskiya ne, habibty baki wasa. Amma my advice for you, ki bi ahankali, karki yi saurin jumping, ku dauki komai stage by stage”. Olamide ta fada.
“Gaskiya kam, dan naga kaman sauri kike. You should know that slow and steady wins the race”. Nabila ta fada.
“In Sha Allah, kar ku damu”.
“Yanzu Bila gobe zaki barmu, gobe zaki fita a league din single, ki zama married?
We are definately going to miss ya our aunty Bila, our black beauty”. Nafisa ta fada, sai Olamide tace “true to that, wallahi we will miss you. Good thing din shi ne you will still be schooling with us”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Leave a Reply

Back to top button