BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

Bai bar gidan ba sai 5:PM.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

“Toh goge hawayen ko”. Mummy ta fadi.
Olamide ta goge hawayen ta, ta ce “Mummy ban san abun da yasa nake kuka haka ba, kuma bana iya controllimg din shi”.
“Kya koya ai, in kika yi aure, zaki koya”.
Olamide ta sa hannu agoshi, ta ce ” Mummy abu kadan kice aure. Ni kam ba yanzu zanyi ba, kuma ma fa bani da ko mashin shini”.
“Hmmm, bari in bar maku dakin”. Hakeem ya fada.
“Nima haka”. Faiza ta fada.
“Dawo nan munafs. Yanzu in kuka fita, ba abun da zaku yi in ba munaf ba”. Olamide ta fadi
“Kul, ma ban be awon omo mi ni munafukai( kar ki kira mun yara na muna fukai)”. Mummy ta fada.
“Toh alhaja Mummy”. Olamide ta fada.

Ko wanan su ya fara morning duty din sa, da suka gama, suka ci breakfast, Farida ta je school, su kuma suka koma dakin su.

“Aunty Mide, ina son in danyi wani dan talk da ke” Farida ta fada.
“Ina ji, kuma ki fadi sensible thing, inba haka ba ki sha mari”.
“Am serious fa”. Ta fada tana making serious face.
“Toh am all ears darling Faree”.
“Daman akwai wani ne, cousin din su Eyman, ya ce wai yana so na, baki gan shi ba, yana da kyau sosai fa”. Farida ta fada.
“Zo, matso kusa”. Olamide ta fada.
Farida ta matso kusa da ita. Sai Olamide ta taba wuyan ta, ta ce “gashi jikin ki bai yi zafi ba, toh me zan ce yana damun ki”.
“Aunty fa am serious. Ai kin san Eyman, wanan kawa ta din nan yar Maid, kin san how much I love kanurai ai”.
“Ki tashi anan kafun inyi ball da ke. Kina ss2, intsead ki dinga tunanin yanda zakiyi passing din third term exams din ki, kina tunanin na miji, ko ni nan banda saurayi, kuma ina 300l. Common ki tashi kije kiyi assignment dinki kafun inyi ball da ke”.
Afusace, Farida ta ce “ko dan wanan halin na ki, ba zaki samu saurayi ba”. Tana fada ta bar dakin.
Ita ko Olamide, maganan ya dame ta, maybe maganan Farida gaskiya ne, shi yasa haryanzu bata samu saurayi ba. Amma kuma to hell, ta san lokaci ne baiyi ba, dan in lokaci yayi, ko cikin rami aka sata, sai sun hadu da mijin ta”.

Thanks for reading, ayi sharhi abeg, because sharhi na oxygen ooooohh????????????????????.

Comment
Like & Share.

 ~Zeexee ce~ ????️????️????️

[8/30, 1:19 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
????
BANBANCIN KABILA
(Short story)
????????????????????????
????

TAMBARI WRITER’S ASSOCIATION

????((Home of Expert and Talented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al’umah))

*T.W.A*

https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/

WRITTEN BY ZAYNAB (zeexee)

MARUBUCIYAR

-RAYUWAR HUSNA

-MAHAKURCI MAWADACI (2020)

5️⃣&6️⃣

Am dedicating this page to my washi Wasila, aka washi buje????????????????????????????. I love you wujiga wujiga ????????????

Bismillah

Abun ba wuya, yau Olamide ta koma school. Faridan data ce tama fi kosawa ta wuce, ita ta fara kuka, wai zata yi missing din ta. Kuka take sosai, har ta sa Mide ma kuka. Hakeem da Mummy ko sai kallon ikon Allah suke. Har gareji suka raka ta, nan ma sanda suka yi kuka. Daman ko man fada da argument din da zasu yi, basu iya rabuwa da juna, Farida da Mide na mugun son juna. Shima Hakeem, ya na son sisters din sa kaman ran sa. Ita kuma Mummy, kwanciyar hankalin ta bai wuci taga kan yayan ta a hade ba.

“My Faiza! Welcome back to school dearie”. Kawar ta Nafisa ta fada.
“Oyoyo my Nafy”. Olamide ta fadi, sannan suka yi hugging din jun.
“Nayi missing din ki like crazy wallah”. Nafisa ta fada.
“Awwwn, nima fa nayi missing din ki. All those fight, wasan da muke a kan hanya kaman yara, ko kuma duk wanda yayi approaching din mu, mu sille shi tas, sannan mu zo muna tsoron kar azo akama mu, da dai sauran su”.
“Wallahi fa kawa ta. Ko kuma randa bamu jin yin girki, mu ita shan garri hhhhhhhhh”.
Olamide ma tayi dariya, ta ce “ai Nafy muna tsiyan mu yanda muka ga dama. “.
“Am telling you bea”.
“Toh yanzu dai mu bar surutu, ki taya ni daukan kaya”.
“Aww nama manta, wallahi ganin ki da nayi yau, yasa ni nishadi sosai mama na”.
“Allah sarki, nima am soo happy to be with you again mama na” sai suka yi dariya. Daga nan, Nafisa ta taya Olamide daukan kayan ta, har cikin dakin su. Daman a off campus suke. Tun suna level 1 suka hadu, lokacin Olamide na neman abokiyar zama, ita kuma wannan na neman daki. Haka dai suka hadu, tun lokacin suke zama tare, sai Allah yayi kuma halin su yazo daya, ga shi department din su daya. So komai nasu tare suke yi. Ita dai Nafisa yar Bauchi ce, ita kadai iyayen ta suka haifa. Mahaifitar ta fulltime house wife ce, mahaifin ta kuma yana aiki ne a ministry of works. Although ita kadai ce, iyayen ta basu shagwaba ta ba ko kadan.
Da suka kai komai ciki, suka gyara ko ina. Daman tun jiya which was saturday Nafisa ta dawo, ita kuma Mide ta zo yau which is sunday.
“Allah sarki kawa ta, na san kina jin yunwa ko, bari in kawo maki abinci”.
“Kaman kin sani Fisa baby, ban ci komai ba ahanya”.
“Ai nasan halin ki”. Nafisa ta fada, sannan ta kawo mata rice and stew, da nama, sai ta hada mata Fresh, strawberry flavour cikin jug, sannan ta sa mata agaba, da cup din da zata dinga sha da shi.
“Nagode sosai habibty, Allah ya bar mun ke. Kin ga bari in cire hijjabi, sai inyi justice akan abincin nan. Dan Allah kema kawo chokalin ki, muyi justice tare”. Olamide ta fada, tana cire hijjab.
“Ai habibty, kema kin san ba zan ki ba, sai munga karke rice din tab, if possible ma mu cinye naman”.
“Gaskiya ne, nima na kawo stew ai, ga kuma soyayye nama”.
“Nima na kawo soyayya. Mu cinye na stew dina yau”. Nafisa ta fada.
“Allah ya bamu sa’a toh”.
“Amin mama na. Gwanda muji dadin mu yanzu, kafun lokacin scarcity ya hantayo”.
“Gaskiya kam”. Olamide ta fada.
Su biyu suka rike spoons, Nafisa ta ce “it’s time mr rice, 1, 2, go”.
“Bismillah suka fada atare, sannan suka fara ci.

Sanda suka ci suka koshi, har su ka kasa tashi, sai suka kalli juna, suka fashe da dariya.
“Gaskiya Mide muna tsula tsiya”.
“Bari kawai, am soo happy Allah yasa mun hadu”.
“Ko ni fa. Tunda mukayi two weeks, na kosa adawo, na fara missing din ki. Kinsan agida banda abokiyar hira in ba Ummi ba”.
“Allah sarki my habibty. Ai nima in fada maki, sanda muka samu matsala da su Hakeem last week”.
“Ai na san za’a rina. Ai ba vacation din da baza kuyi fada ba”.
“Kyale su, yaran nan sun raina ni ne. Amma yau da zan dawo, kinga yanda muke kuka ne, ni da abokiyar, kaman irin za’a kai amarya dakin ta”. Sai su biyu suka fashe da dariya.
“Yauwa ga ruwa nan nayi plugging, ki duba in yayi zafi kiyi wanka ko habibty”?
“Yes Mummy habibty”. Mide ta amsa.
Olamide ta duba ruwan, taga tayi zafi, sai ta juye, sannan ta shiga toilet tayi wanka, kafun ta fito, aka kira sallah, ta yi alwala. Da ta fito, ta shirya cikin night wear din ta, ita kuma Nafisa ta shiga tayi alwala, itama tazo suka yi sallah. Da suka idar, kowanan su ya ninke hijjabin sa, Olamide ta ninke masu sallaya.
“Gobe zamu fara registration ko”?
“Ae, it’s going to be stressful wallahi”.
“Gaskiya it’s going to be. Kinga muna idar da sallan isha, zan yi barci”.
“Nima haka, amma zan dan karanta wani sabon book ne, mai suna Uncle sadiq”.
“Toh, waye marubuciyar”?
“Eyman”.
“Aww, harta fara wani”?
“Ae ta fara”.
“Kai! Ni dai gobe zan fara karantawa”. Olamide ta fada.
“Toh Allah ya kaimu. Yauwa kina karanta izzar mulki ma by Hafsat Khalil, da mijin Zarah by Phateema lawal”? Nafisa ta tambaya.
“Ae, mai zai sa inyi missing?
Kin karanta Mahakurci mawadaci by zeexee”? Olamide ta tambaya.
“Dole na ai, na karanta. Yanzu ma tafara wani, mai suna babancin kabila”. Nafisa ta fada.
“Ai na fara katantawa”. Olamide ta amsa.
“Toh masha Allah, novels din su nada dadi fa sosai”.
“Gaskiya kam”. Suna cikin hira, aka kira isha, sannan ma suka yi sallah, Olamide ta hau katifan ta, ita ma Nafisa ta hau nata.
“Sai da safe” Olamide ta fada.
“Allah ya tashe mu lafiya”. Nafisa ta amsa.
“Amin. Kar dai ki dade, kinsan akwai sallan dare ko”?
“Ae, bazan dade ba In Sha Allahu”. Nafisa ta amsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Leave a Reply

Back to top button